Bauchi Daily Post

Bauchi Daily Post Jarida ce da za ta riƙa kawo muku labaran jihar Bauchi da kewaye daga 5STARS MEDIA PRODUCTION.
(6)

18/04/2024
Adam A Zango fa abubuwan sa suna kara ta azzara !
15/04/2024

Adam A Zango fa abubuwan sa suna kara ta azzara !

Mai martaba sarkin Bauchi Alh. Dr. Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR. Allah yakara lfy da nisan kwana...
14/04/2024

Mai martaba sarkin Bauchi Alh. Dr. Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR. Allah yakara lfy da nisan kwana...

Sanarwar Jama'a.Neman gafara saboda karancin ruwan sha a garin Bauchi.Hukumar ruwa na jihar Bauchi wato(Bauchi Urban wat...
14/04/2024

Sanarwar Jama'a.

Neman gafara saboda karancin ruwan sha a garin Bauchi.

Hukumar ruwa na jihar Bauchi wato(Bauchi Urban water and Sewerage coperation) ya yi fatan yaba da fahimtar abokan huldarsa masu daraja kan karancin ruwan da ake fuskanta a cikin garin Bauchi sakamakon wasu al'amuran fasaha tare da samar da wutar lantarki a tashar ruwan ta Gubi Dam.

2. Kungiyoyin Injiniyoyi daga Kamfanin da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Jos (JED) Plc sun dukufa wajen shawo kan kalubalen.

3. Hukumar gudanar wa na
Kamfanin ya nemi gafara don haƙuri da fahimtar jama'a yayin da ake magance ƙalubalen.

4. BSUWSC na son kara tabbatar da cewa za a shawo kan kalubalen nan ba da jimawa ba.

5. Na gode.

Comrd Umar Adamu Jibrin
Jami'in hulda da jama'a kuma mai magana da yawun hukumar. Amadadin ..
PS / MD

Gwamnonin Jahohin Arewacin Nijeriya, sun kaiwa Shugaba Tinubu ziyarar Barka da Sallah a gidansa da ke birnin Legas._Jari...
13/04/2024

Gwamnonin Jahohin Arewacin Nijeriya, sun kaiwa Shugaba Tinubu ziyarar Barka da Sallah a gidansa da ke birnin Legas.

_Jaridar Arewa

Muna taya mabiya wannan kafa ta Bauchi Daily Post murnar bikin karamar sallah dafatan za agama hidima lafiya.muna godiya...
10/04/2024

Muna taya mabiya wannan kafa ta Bauchi Daily Post murnar bikin karamar sallah dafatan za agama hidima lafiya.

muna godiya da gudumawar ku da kuke bamu akoda yaushe. Kuci gaba da kasan cewa damu domin samun labarai masu inganci.

BARKA DA SALLAH

Allah yayi wa fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado wadda  akafi saninta da Daso rasuwa. Allah yamata rahma....
09/04/2024

Allah yayi wa fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado wadda akafi saninta da Daso rasuwa. Allah yamata rahma...

08/04/2024

Sau nawa ka/kika tabayin AZUMI 30 ?

YANZU-YANZU: Ba a ga jinjirin watan Shawwal ba yau a Saudiyya, don haka za a cika Azumi 30, kuma za a yi Sallar Idi rana...
08/04/2024

YANZU-YANZU: Ba a ga jinjirin watan Shawwal ba yau a Saudiyya, don haka za a cika Azumi 30, kuma za a yi Sallar Idi ranar Laraba.

Jaridar Arewa

Yanzu-Yanzu: Dr. Idris Dutsen Tanshi ya dawo garin Bauchi, inda yanzu haka dandazon almajiransa s**a zo domin tarbansa.
08/04/2024

Yanzu-Yanzu: Dr. Idris Dutsen Tanshi ya dawo garin Bauchi, inda yanzu haka dandazon almajiransa s**a zo domin tarbansa.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da addu'ar rufe tafsirin Alqur'ani mai girma daga Masallacin Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi. Wanda...
07/04/2024

HOTUNA: Yadda aka gudanar da addu'ar rufe tafsirin Alqur'ani mai girma daga Masallacin Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi. Wanda Kalifa Alh. Ibrahim Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya jagoranta.

Ƴan Shi'a Za Su Gabatar Da Gagarumar Gangamin Lumana Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Al'ummar Palasɗinawa A Gobe Juma'aK**ar...
04/04/2024

Ƴan Shi'a Za Su Gabatar Da Gagarumar Gangamin Lumana Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Al'ummar Palasɗinawa A Gobe Juma'a

K**ar yadda s**a saba gabatarwa a Juma'ar ƙarshen kowace shekara na Ramadana, ƴan Shi'a a Najeriya sun shiga sahun takwarorinsu na duniya domin gabatar da gangamin nuna goyon baya ga al'ummar Palasɗinawa.

Wannan taro zai gudana ne a duk fadin Najeriya ciki har da babban birnin tarayyar Najeriya Abuja wanda ake sa ran al'ummar Musulmi da Kirista za su halarta.

_One News Hausa

Hajiya Fatima Aliko Dangote ta tallafawa Fitacciyar kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) da tallafin S...
03/04/2024

Hajiya Fatima Aliko Dangote ta tallafawa Fitacciyar kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) da tallafin Shinkafa don rage raɗaɗi a watan Ramadan mai alfarma.

Hajiya Fatima tayi shura wajen ganin ta saka farin ciki a fuskokin Alummar Najeriya musamman arewacin Najeriya.

Hajiya Fatima ta kasance daya daga cikin jigo a kamfanin mahaifinta Dangote, ta biyo kalar kyawawan hali na mahaifinta Alhaji Aliko Dangote wajen ganin ta kyautatawa na kasa da ita

Shugaban Kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) Malam Barrah Almadany ya mika sakon godiya ga Uwar marayu Hajiya Fatima Aliko Dangote wajen yadda ta tsaya tsayin daka wajen tallafawa mabukata da kayan abinci a wannan wata na Ramadan.

Kazalika Almadany ya bukaci masu hannu da shinu suyi koyi da kalar halaye na Hajiya Fatima Aliko Dangote wajen taimakawa mabukata idan halin haka ya samu don rage raɗaɗi ga Yan kasa..

Falalar wanki wa mijinki kenan.....
03/04/2024

Falalar wanki wa mijinki kenan.....

Kasar Senegal tasamu shugaban kasa mai mata biyu (2 first ladies ) ....
02/04/2024

Kasar Senegal tasamu shugaban kasa mai mata biyu (2 first ladies ) ....

Wannan da kuke gani shine sabon shugaban kasan Senegal, suke shan hannu da Shugaban kasan Nigeria, yaya zaku bayyana man...
02/04/2024

Wannan da kuke gani shine sabon shugaban kasan Senegal, suke shan hannu da Shugaban kasan Nigeria,

yaya zaku bayyana mana ra'ayinku kan wannan matashin duba da karancin shekarunsa ....

Allah ya kyauta...
01/04/2024

Allah ya kyauta...

DAGA KARAMAR HUKUMAR GANJUWAYanzu haka daga Ƙaramar Hukumar Ganjuwa inda ake Gudanar da rabon kayan Azumi wanda Maigirma...
31/03/2024

DAGA KARAMAR HUKUMAR GANJUWA

Yanzu haka daga Ƙaramar Hukumar Ganjuwa inda ake Gudanar da rabon kayan Azumi wanda Maigirma Gomnan jihar Bauchi Sen Bala Abdulkadir kauran Bauchi yabada domin Arabawa wa talakawar Karamar Hukumar dake cikin garin Kafin Madaki.

Daga Humaid Alhaji Lawal

Yadda Miliyoyin Musulmi s**a halarci sallar dare a Masallacin Harami na birnin Makkah.📷: Dr. Muhammad Salah
30/03/2024

Yadda Miliyoyin Musulmi s**a halarci sallar dare a Masallacin Harami na birnin Makkah.

📷: Dr. Muhammad Salah

ILIMI KOGI:  Ya halarta Mace ta ɗebi abincin Mijinta ta baiwa iyayenta amma ta ɗebi kaɗan kar ta bari ya gane.   - Sheik...
29/03/2024

ILIMI KOGI: Ya halarta Mace ta ɗebi abincin Mijinta ta baiwa iyayenta amma ta ɗebi kaɗan kar ta bari ya gane.

- Sheikh Ibrahim Khalil

NABIYA WA KOWANNI MANIYACI TALLAFIN DUBU DARI TARA DA HAMSIN...  Gwamna Bala Muhammad.La’akari da halin ƙunci da tsadar ...
29/03/2024

NABIYA WA KOWANNI MANIYACI TALLAFIN
DUBU DARI TARA DA HAMSIN... Gwamna Bala Muhammad.

La’akari da halin ƙunci da tsadar rayuwa da muka tsinci kan mu a ciki, na sanar da biyan rabin ƙarin kuɗin da hukumar kula da jin Nabidaɗin alhazai ta ƙasa wato NAHCON ta buƙaci kowane maniyyaci ya biya.

"Na biya wa kowane maniyyacin jihar Bauchi tallafin naira dubu ɗari tara da hamsin, wato kaso 50% na ƙarin kuɗin, sannan na umurci hukumar a matakin jiha da ta mayar wa kowane maniyyaci kwatan-kwacin tallafin da muka biya, waɗanda ba su biya ƙarin ba kuma su cire kafin cikar wa’adin da aka ɗiba".

Allah ya ƙara sauƙaƙa mana, ya sa mu yi ibada karɓaɓɓiya.

Yanzu fa ?
29/03/2024

Yanzu fa ?

Yadda Ɗan Majalisar jihar mai wakiltar Ganjuwa ta Yamma dake jihar Bauchi Hon. Garba Adamu ya yi rabaon kuɗi Naira Miliy...
28/03/2024

Yadda Ɗan Majalisar jihar mai wakiltar Ganjuwa ta Yamma dake jihar Bauchi Hon. Garba Adamu ya yi rabaon kuɗi Naira Miliyan Biyar (5,000,000), tare da buhuhunan shinkafa yau Alhamis a cikin garin Kafin Madaki.

Gaga Humaid Alhaji Lawal

Yanzu haka daga jami'ar Abubakar Tafawa Balewa dake nan Bauchi, yayin bikin yaye dalibai ma'aikatan jinya guda 25 abanga...
28/03/2024

Yanzu haka daga jami'ar Abubakar Tafawa Balewa dake nan Bauchi, yayin bikin yaye dalibai ma'aikatan jinya guda 25 abangarori daban daban na harkan jinya.

LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: DALA TA FAƊO RUGU-RUGU INDA AKE SAIDA TA NAIRA 1,000 HAR 900 A ABUJAA safiyar wannan rana, Dala ta ...
27/03/2024

LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: DALA TA FAƊO RUGU-RUGU INDA AKE SAIDA TA NAIRA 1,000 HAR 900 A ABUJA

A safiyar wannan rana, Dala ta yi rugu-rugu ta faɗo ƙasa warwas inda ake saida kowace ɗaya akan Naira 1,000 a yankin (Zone 4) kusa da Otel ɗin Sheraton dake birnin tarayya, Abuja.

A rahotannin da muke samu, wasu bayanan sun tabbatar da cewa har Naira 900 ana saida kowace Dala Ɗaya a yau ɗin idan mutum zai sayi sama da Dala 5,000.

Marigayi Sir, Abubakar Tafawa Balewa Kenan a Gonar sa dake Bauchi Ciki Shekarar 1962.Allah ya jikan Mazan Kwarai
27/03/2024

Marigayi Sir, Abubakar Tafawa Balewa Kenan a Gonar sa dake Bauchi Ciki Shekarar 1962.

Allah ya jikan Mazan Kwarai

ƳANZU-YANZU: Kasurgumin Dan Ta’adda Dogo Gide Ya Bakwanci Lahira 27/03/2024.Kasungurmin Dan ta’adannan wanda akafi sani ...
27/03/2024

ƳANZU-YANZU: Kasurgumin Dan Ta’adda Dogo Gide Ya Bakwanci Lahira 27/03/2024.

Kasungurmin Dan ta’adannan wanda akafi sani da Dogo Gide Ya Gamu da ajalinsa a sanadiyar mummunar rauni da yaji a dauki ba dadi da s**ayi da Sojojin Rundunar Operation Hadarin Daji a dajin Madada dake Karamar Hukumar Mulkin Maru ta Jahar Zamfara K**ar Yadda Jaridar Smart News s**a Ruwaito.

Jaridar Smart News ta ruwaito cewa Dogo Gide Ya bankwanci Lahira ne a wata Asibiti dake Unguwar Mabera ta Jahar Sokoto inda ake zargin wani Jami’in Tsaro Yakai Dan Ta’addar domin yin jinya a sanadiyar munanan raunukan da Dan Bindigar yaji yayin musayar wuta s**ayi da Jami’an Tsaro. Bayan mutuwarsa munsamu labarin binne Dan Ta’addar a Kauyen Dandalla kamar Yadda Smart News s**a ruwaito.

Hakazalika An ruwaito cewa anyi nasarar K**a wannan Jami’in tsaro din gudanar da binciken alakarsa da nemawa wannan Azzalumi Magani.

Muna Rokon Allah Ya Kara Bawa Jami’a Tsaronmu Nasara.

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya Sanya sunan Mustapha Rabiu Kwankwaso, DA ga tsohon Gwamnan Jihar Rabiu ...
26/03/2024

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya Sanya sunan Mustapha Rabiu Kwankwaso, DA ga tsohon Gwamnan Jihar Rabiu Kwankwaso, cikin jerin sunayen Kwamishinoni hudu, yanzu haka an aike da sunansa Majalisar Jihar don tantance shi.

Sunayen sun hadar da:

1- Adamu Aliyu Kibiya
2- Usman Shehu Aliyu Karaye
3- Mustapha Rabiu Kwankwaso
4- Abduljabbar Garko

Sabbin nade-nade da Gwamnan jihar Bauchi tayi na shugabanin ma'aikatu da cibiyoyi hadi da kamfanonin gwamnati a jihar Ba...
26/03/2024

Sabbin nade-nade da Gwamnan jihar Bauchi tayi na shugabanin ma'aikatu da cibiyoyi hadi da kamfanonin gwamnati a jihar Bauchi.

Prof Ya'u Dass, a matsayin
Board Chairman Shari'a Commission Bauchi

Hon Dayyabu Ciroma a matsayin
Board Chairman Drugs and Consumables Agency Bauchi

Alh Inuwa Muhammad (Durbin Inkil) a matsayin Board Chairman BASAC

Prof Abdullahi Muhd Gwaram a matsayin Board Chairman Physical planning & development Control

Alh Umar Barau Ningi (Barden Ningi) a matsayin Board Chairman LGA Pension Board

Sen Bala Adamu Kariya a matsayin
Board Chairman State Pension Board

Alhaji Dallami Yakubu Alkaleri a matsayin Board Chairman SEMA (Part-time Chairman)

Hon Abdulkadir Alin Bababa a matsayin
Board Chairman Yankari Transport Company Bauchi

Alhaji Inuwa Bello a matsayin
Board Chairman Bauchi Broadcasting Corporation

Prof Sambo Alkali a matsayin
Board Chairman Hospital Management Board

Dr Amina Balani a matsayin
Chairman Specialist Hospital Bauchi

Alh Mu'azu Usman a matsayin
Chairman Board of Internal Revenue

Sen Lawal Yahaya Gumau a matsayin
Board Chairman A.D Rufai Legal and Islamic Studies Misau

Alh Ado Ibrahim ( Tafida Galadima) a matsayin Board Chairman Sport Council Bauchi

Alh Abubakar Muhammad Wabi (Wambam Jama'are) a matsayin
Board Chairman Local Govt Service Commission Bauchi

Rt Hon Bappa Disina a matsayin
Chairman Bauchi House of Assembly Commission

Hon Tanko Dutse a matsayin
Board Chairman BACYWARD

Hon Jungudo Haruna Muhammad a matsayin Board Chairman BSADP

Rt Hon Auwal Jatau a matsayin
Board Chairman Bereau for Privatisation & Economic Reforms

Hajiya Yelwa Abubakar Tafawa Balewa
Board Chairman BASOVCA

Alh Nuru Adamu jumba (Ciroman Bauchi) a matsayin Board Chairman Muslim Pilgrims Board

Alh Baba Isah Duguri a matsayin
Board Chairman RUWASSA

Hon Yayanuwa Zainabari a matsayin
Board Chairman Water Board

Hon Hamza Koshe Akuyam a matsayin
Board Chairman Bauchi Investment Company.

Allah yataya riko

Address

No 10 Federal Low-Cost Housing Estate
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi Daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bauchi Daily Post:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Bauchi

Show All

You may also like