Barr. Idris Adamu

Barr. Idris Adamu SCHOLARSHIP'S/JOBS/PRODUCTIVITY/DIGITAL MARKETING

Apply for Site Manager (Engineer) at Beauty and Fragrance International Limited (Kaplan)Salary: N150,000 – N200,000 / mo...
04/09/2023

Apply for Site Manager (Engineer) at Beauty and Fragrance International Limited (Kaplan)

Salary: N150,000 – N200,000 / month.

Location: Lagos

Type: Full-time Knowledge of construction worksite safety practices.

Apply Here:

Salary: N150,000 – N200,000 / month. Location: Lagos Type: Full-time Knowledge of construction worksite safety practices. CV to: [email protected] using the Job Title as the subject of the mail.

04/09/2023

Human Resource Assistant at Medecins Sans Frontieres

📌 Bauchi State

Deadline: 3rd September, 2023.⤵️

GTBank Latest Job Recruitment 2023Qualification: HND | Bachelor's Degree Location: Lagos, Abuja, Rivers | NigeriaDeadlin...
04/09/2023

GTBank Latest Job Recruitment 2023

Qualification: HND | Bachelor's Degree

Location: Lagos, Abuja, Rivers | Nigeria

Deadline: Not Specified

Link:

Guaranty Trust Bank plc is a foremost Nigerian financial institution with vast business outlays spanning Anglophone West Africa and the United Kingdom. The Bank presently has an Asset Base of over 2 Trillion Naira, shareholders funds of over 200 Billion Naira and employs over 10,000 people in Nigeri...

How to Apply Jigawa State Scholarship Board Application: Method and Requirements 2023.Link:
04/09/2023

How to Apply Jigawa State Scholarship Board Application: Method and Requirements 2023.

Link:

In an effort to promote education and support the academic aspirations of its citizens, the Jigawa State Scholarship Board (JSSB) has launched an online platform, jssb.ng, for scholarship applications. This initiative aims to provide financial assistance to deserving students, enabling them to pursu...

Nairametrics Job VacanciesSalary: ₦150,000 - ₦500,000 Per MonthQualification: HND | Bachelor's Degree Location: Lagos | ...
04/09/2023

Nairametrics Job Vacancies

Salary: ₦150,000 - ₦500,000 Per Month

Qualification: HND | Bachelor's Degree

Location: Lagos | Nigeria

Deadline: September 18, 2023

Link:

Nairametrics Financial Advocates Limited is a leading financial resource company based in Nigeria. We provide our clients (including visitors to our website) with up to date business, investing and financial information from Africa’s largest economy. We also have a consulting arm that provides bes...

Only Legend can see what on the..............😂
01/09/2023

Only Legend can see what on the..............😂

YANZU-YANZU: kasar India tayi nasarar harba tauraron dan adam dinta karo na uku zuwa kudancin Duniyar wata, Kasar India ...
01/09/2023

YANZU-YANZU: kasar India tayi nasarar harba tauraron dan adam dinta karo na uku zuwa kudancin Duniyar wata,

Kasar India ta shiga jerin kasashe uku na duniya da suyi nasarar tura tauraronsu cikin nasara. Tabbas wannan wani babban abun nasara ce, ga kasar India.

India ta shiga jerin kasar Chaina da Amurka a karfin tauraron dan adam a duniya.

Barr. Idris

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi jawabi a karon farko game da faɗuwar jirgin sama na ranar Laraba. Ya miƙa saƙon ta'a...
24/08/2023

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi jawabi a karon farko game da faɗuwar jirgin sama na ranar Laraba. Ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa ga iyalan mamacin, kuma ya bayyana shugaban kamfanin sojojin hayar Wagner, Yevgeny Prigozhin a matsayin mutum mai baiwar kasuwanci.

A wani saƙo da ya gabatar ta kafar talbijin, Putin ya ce masu bincike za su yi nazari a kan abin da ya faru - amma dai hakan zai ɗauki lokaci

Ya ce da safiyar Alhamis ɗin nan ne aka shaida masa game da faɗuwar jirgin saman na ranar Laraba.

Ana kyautata zaton cewa Prigozhin ya mutu ne a wani hatsarin jirgin sama da ya faru ranar Laraba, tare da ƙarin mutum tara.

Shugaban sojojin hayar Wagner, Yevgeny Prigozhin ya mutu a wani hatsarin jirgin sama, tare da ƙarin mutum tara a cikin j...
23/08/2023

Shugaban sojojin hayar Wagner, Yevgeny Prigozhin ya mutu a wani hatsarin jirgin sama, tare da ƙarin mutum tara a cikin jiragen sama a Rasha.

An yi imani yana cikin jirgin saman da ya faɗi.

Tun da farko, wani zauren dandalin Telegram mai suna Grey Zone ya ba da rahoton cewa an harbo jirgin ne da wasu makaman kakkaɓo jiragen sama a yankin Tver, na arewacin birnin Moscow.

Source BBC HAUSA
_IDRIS PEN

Tsohon gwamna Ribas, kuma Ministan Abuja Wike, ya sayo wata galleliyar motar miliyoyin daloli a ranar farko na shiga Ofi...
23/08/2023

Tsohon gwamna Ribas, kuma Ministan Abuja Wike, ya sayo wata galleliyar motar miliyoyin daloli a ranar farko na shiga Ofishinsa.

Kamar yadda jaridar Punch ta rawaito cewa, an hango sabuwar motar kirar Lexus 600 SUV mai dauke da lambar (O1 FCT)

A cewar Majiyar Jaridar Punch an binciko kudin motar a shafin yanar gizo inda farashin kudin motar yakai zunzurutun dala $100,115. Kusan kimanin miliyan dari takwas da burbudi. A farashin kasuwa da ake sayarwa.

Motar ta jawo bayyana ra'ayoyi mabambanta a kafafen sada zumunta.

~ IDRIS PEN

WATA SABUWA: BAI KAMATA A DINGA KASHE SAURO BA!!! Wani baturen kasar France mai fafutukar kare hakkin dabbobi, Aymeric C...
09/08/2023

WATA SABUWA: BAI KAMATA A DINGA KASHE SAURO BA!!!

Wani baturen kasar France mai fafutukar kare hakkin dabbobi, Aymeric Caron ya shawarci mutane da su daina kashe sauro lokacinda sauron yake cizonsu.

Mr Caron yace dole sai Sauro ya sha jini tukunna zai iya haihuwa ko kyankyashe 'ya'ya, saboda haka mutane su barsu su sha jini a jikinsu tunda sai ta hakane zasu rayu su hayayyafa kamar yadda mutane da sauran dabbobi da kwari da tsuntsaye suke rayuwa suna hayayyafa.

Gwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama matsayinsa n...
31/07/2023

Gwamnatin jihar Kano ta ce an kafa hoton Khalifa Muhammadu Sanusi II a cikin gidan gwamnatin ne don girmama matsayinsa na kasancewa sarkin Kano na farko da aka bai wa sandar mulki a harabar gidan gwamnatin.

Hakan na zuwa ne bayan wani bidiyo da ya janyo ce-ce ku-ce a shafukan sada zumunta inda aka ga hoton Khalifan Tijjaniyyar kafe a ɗakin taro na gidan gwamnati.

31/07/2023
Hundreds of golden ancient Roman coins unearthed from an Italian theater, 5th century...
31/07/2023

Hundreds of golden ancient Roman coins unearthed from an Italian theater, 5th century...

21/04/2023

This is how Strong people are talking, With truth and confident.

😊😊
01/06/2022

😊😊

08/10/2021

Yeah

02/09/2021
01/09/2021

Law is the best course in the world

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barr. Idris Adamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barr. Idris Adamu:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Bauchi

Show All