Alhaji shehu Media and publicity

Alhaji shehu Media and publicity فمن قد ترادفت عليه النوائب فإما لمحو الذنب أو رفع رتبة

30/03/2024

Addu'a kenan a raudar jikan maulana shehu tijjani r.t.a... sheikh sidi ammar attijjani.

Photo credit Comrd Muhammad S Kwashe'aiki Distinguish Comrd Hamza  📸📷🎥.HARYANZU DAGA KASAR ALGERIA GARIN AINA MADHI!  Ha...
30/03/2024

Photo credit Comrd Muhammad S Kwashe'aiki Distinguish Comrd Hamza 📸📷🎥.

HARYANZU DAGA KASAR ALGERIA GARIN AINA MADHI!

Har ila yau maulana khadimul faida general yana kasar Algeria ayayinda ya ziyarci raudar shehu ammar r.t.a... Dan maulannmu sheikh Ahmad attijjani r.t.a... a yammacin yau asabar 30/03/2024 a garin ainah madhi ta kasar Algeria 🇩🇿.

Brk da juma'a Ambassador. Assalamualaikum warahmatullahi Ta'ala Wa barakatuhuMay every moment of this Ramadan sparkle ✨✨...
29/03/2024

Brk da juma'a Ambassador.

Assalamualaikum warahmatullahi Ta'ala Wa barakatuhu
May every moment of this Ramadan sparkle ✨✨✨ in Brightness, barakat and mercy may your dua's surely overflow with happiness. May Allah's love and care be with us Ameen 🤲🤲🤲
Jummah Mubarak wa Ramadan Mubaraq

Brk da juma'a syd Burhanudden malam Goje. O Allah! free us from sadness, worries, illness, hardship and grant us and our...
29/03/2024

Brk da juma'a syd Burhanudden malam Goje.

O Allah! free us from sadness, worries, illness, hardship and grant us and our families the best of this world and hereafter. Ya Allah grant us the blessings of repentance before death, the mercy of shahada at the point of death & the gift of Jannah after death. Juma'at Mubarak

Brk da juma'a imam. Assalamualaikum warahmatullahi Ta'ala Wa barakatuhu In this special month of peace. May the Nur of t...
29/03/2024

Brk da juma'a imam.


Assalamualaikum warahmatullahi Ta'ala Wa barakatuhu
In this special month of peace. May the Nur of this blessed month illuminate our Heart, mind and soul. I pray Allah answers all our beneficial prayers.. Ameen 🤲🤲🤲

Jummah Mubaraq Wa Ramadan Mubaraq

Khadimul Faidha General 001.
28/03/2024

Khadimul Faidha General 001.

YAU NE ZAGAYOWAR RANAR YQKIN BADAR A Rana Mai K**ar Ta Yau 17 aG Watan RAMADAN Aka Gwabza Yakin Badar, Babban Yakin Tari...
27/03/2024

YAU NE ZAGAYOWAR RANAR YQKIN BADAR

A Rana Mai K**ar Ta Yau 17 aG Watan RAMADAN Aka Gwabza Yakin Badar, Babban Yakin Tarihi Na Duniya Wanda Ba'a Taba Yin Irinsa Ba, Inda Musulmai (313) S**a Gwabza Da Kafirai (1000,) Kuma ALLAH Ya ba Musulmai Nasara S**a Kashe Kafirai (70) S**a K**a Fursunonin Yaki (70.)

Duk Mai Fatan ALLAH Ya Daukaka Musulunci Akan Kafirci Kar Ya Wuce Bai Yi Sharing Ba....

Photo credit Comrd Muhammad S Kwashe'aiki 📸📷.KAI TSAYE DAGA KASAR ALGERIA!    Alhamdulillah a yau 26/03/2024 ne maulana ...
26/03/2024

Photo credit Comrd Muhammad S Kwashe'aiki 📸📷.

KAI TSAYE DAGA KASAR ALGERIA!

Alhamdulillah a yau 26/03/2024 ne maulana khadimul faida general tareda danshi sayyadi muktar sun samu Isa kasar Algeria 🇩🇿 ayayinda s**a ziyarci khalifatul amm khalifa sheikh sidi bel arabi Muna fatan ubangiji Allah yadawo mana dasu lfy alfarman ma'aiki rasulullahi s-a-w 🤲.

Wakilin my ka kano Syd mutawakkil imam Abdullahi Allah yakara muku himma 🙏
26/03/2024

Wakilin my ka kano Syd mutawakkil imam Abdullahi Allah yakara muku himma 🙏

Kuji tsoron Allah kuyi hakuri kuma kuyi wasulci da gaskiya sai Allah yaji tausanku...Mubayar saga cikin dukiyar domin ma...
25/03/2024

Kuji tsoron Allah kuyi hakuri kuma kuyi wasulci da gaskiya sai Allah yaji tausanku...

Mubayar saga cikin dukiyar domin masu buqata suyi ibda cikin amincin da kwanciyar hankali in mukayi haka Allah zaiyi mana kyakkyawan kaura Wadda yake ma masu imani salihan bayi.

Ziyarar Alqady iyad🙏.Memartaba sarki Allah yakara himma🙏.
23/03/2024

Ziyarar Alqady iyad🙏.

Memartaba sarki Allah yakara himma🙏.

BRK DA BUDA BAKI MAULANA SHEIK 🙏
14/03/2024

BRK DA BUDA BAKI MAULANA SHEIK 🙏

◇ Médina Baye - Ramadan 2024
14/03/2024

◇ Médina Baye - Ramadan 2024

12/03/2024

Ramadan tafseer Day 02.

Daga zawiyyar maulana sheik Dan ummah malam Goje.

Comrd Hamza malam Goje 📷.

Alhmdllh
10/03/2024

Alhmdllh

Alhmdllh  safe landed at national airport Abuja.
09/03/2024

Alhmdllh safe landed at national airport Abuja.

DAGA BAUCHI ZUWA ABUJA!  Kai tsaye daga babban airport na jahar bauchi maulana sheikh da tawagansa, ubangiji Allah yasau...
09/03/2024

DAGA BAUCHI ZUWA ABUJA!

Kai tsaye daga babban airport na jahar bauchi maulana sheikh da tawagansa, ubangiji Allah yasauke su lafiya 💯🤲.

Wakilan mu na Alhaji shehu Media and publicity yayin das**aje dauko mana rahoto.
09/03/2024

Wakilan mu na Alhaji shehu Media and publicity yayin das**aje dauko mana rahoto.

CIKIN HOTUNA :::::::Wani shashi daga shashin manya bakin da s**a halarci taron bude masallacin maulana sheik Dahiru Bauc...
09/03/2024

CIKIN HOTUNA :::::::

Wani shashi daga shashin manya bakin da s**a halarci taron bude masallacin maulana sheik Dahiru Bauchi wanda ya gudana jiya 8/3/2024 anan cikin garin Bauchi.

Distinguish Comrd Hamza 📷.

Yayin gudanar da wazifa tareda zikirin juma'a
09/03/2024

Yayin gudanar da wazifa tareda zikirin juma'a

Alhmdllh...Anyi hidima lfy kuma an kammala shi lfy Alhmdllh Allahbya mayar da kowa gida lfy mungode Allah yabar zumunci ...
09/03/2024

Alhmdllh...

Anyi hidima lfy kuma an kammala shi lfy Alhmdllh Allahbya mayar da kowa gida lfy mungode Allah yabar zumunci yakara himma.

Shirye Shiryen bude masallaci shekh Dahiru Usman Bauchi mai girma Gwamna jihar Bauchi ya kai ziyaran gani da ido kan yan...
06/03/2024

Shirye Shiryen bude masallaci shekh Dahiru Usman Bauchi mai girma Gwamna jihar Bauchi ya kai ziyaran gani da ido kan yanda shirye Shiryen ke gudana.

Za’a Bude Masallacin Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Ranar Juma’a 08/03/2024

Alhamdulillah 🙏🙏.Daga sabuwar masallacin maulana sheik.
05/03/2024

Alhamdulillah 🙏🙏.

Daga sabuwar masallacin maulana sheik.

KHADIMUL FAIDA YABADA KYAUTAR MOTA KIRAR HIGHLANDER!  Alhamdulillah a yau alhamis 29/02/2024 maulana khadimul faida gene...
29/02/2024

KHADIMUL FAIDA YABADA KYAUTAR MOTA KIRAR HIGHLANDER!

Alhamdulillah a yau alhamis 29/02/2024 maulana khadimul faida general yabada kyautar mota wa malam abubakar madatai bisa konewar motar a Daren jiya, khadimul faida yayi alkawarin cewa yau za'asiya masa wata sabuwar motar masha allah cikin ikon ubangiji a yammacin nan ya kaddamar masa da sabuwa kirar highlerda masha allah ubangiji Allah yakara lfy yaja mana kwananka alfarman manzon Allah s.a.w 🙏🙏🤲.

28/02/2024

Maulidin Syd Imrana malam goje Bauchi

27/02/2024

Maulidin Syd Imrana malam goje Bauchi.

27/02/2024

Address

Bauchi
740102

Telephone

+2348060352135

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alhaji shehu Media and publicity posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alhaji shehu Media and publicity:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Bauchi

Show All