Arewa TV5

Arewa TV5 media and publicity

17/02/2024

Atisayen kashe gobara

Kalli ka Qaru

Yadda cire tallafin wutar lantarki a Najeriya zai shafe kuA ranar Larabar wannan makon ne ministan lantarki na Najeria, ...
17/02/2024

Yadda cire tallafin wutar lantarki a Najeriya zai shafe ku

A ranar Larabar wannan makon ne ministan lantarki na Najeria, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa ƙasar ba za ta iya ci gaba da biyan tallafi kan wutar lantarki ba saboda tarin basukan da kamfanonin samar da lantarki ke bin gwamnati.

Ya ce basukan da kamfanonin wuta da masu samar da iskar gas ke bin gwamnati sun zarce naira tiriliyan uku.

A cewarsa, ɗaukan matakin ya zama dole domin gwamnati ta samu damar magance basukan da ke kanta waɗanda ke ƙaruwa.

Sanarwar ta Adelabu ta janyo cece-ku-ce da zazzafar muhawara a shafukan sada zumunta kasancewar har yanzu ƴan Najeriya na fuskantar tarin ƙalubale tun bayan da gwamnatin Bola Tinubu ta sanar da janye tallafin man fetur - lamarin da ya jefa ƴan Najeriya cikin ƙangin rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki.

An jahilci manufar samar da ƴansandan jihohi a Najeriya - Uba SaniGwamnan jihar Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya Sa...
17/02/2024

An jahilci manufar samar da ƴansandan jihohi a Najeriya - Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna a arewa maso yammacin Najeriya Sanata Uba Sani ya ce wasu sun jahilci manufar samar da ƴansandar jiha da ake cecekuce akai a ƙasar.

A makon nan ne Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da a duba yiwuwar kafa rundunar ƴansandan jihohi a ƙasar a matsayin wani mataki na shawo kan matsalar tsaro da ta ƙi ci ta ƙi cinyewa.

Shugaban ya amince da haka ne bayan ganawa da ya yi da gwamnonin jihohin ƙasar 36, inda Tinubu ya buƙaci gwamnonin su fara tsara yadda za a aiwatar da shirin.

Cikin tattaunawarsa da BBC kan batun, gwamnan na jihar Kaduna ya ce yawan ƴansandan da ake da su a ƙasar nan bai kai yadda za su iya kare al'umma ba.

Ya ƙara da cewa babu wani gwamna a jiharsa da yake iya bai wa kwamishinan ƴansanda umarni.

Gwamnan Kaduna daya daga cikin masu fama da kalubalen yanbindiga masu satar mutane domin kuɗin fansa ya ce akwai ƙarancin ƴansanda a Najeriya, kuma samar da ƴansandan jihohi zai taimaka wajen kawo ƙarshen matsalar matsalar tsaro da ta addabi Najeriya.

Arewa TV5 News Headlines 17/02/2024 terrorists kill seven, abduct 20 in ZamfaraPublished on February 17, 2024By Chris Jo...
17/02/2024

Arewa TV5 News Headlines 17/02/2024

terrorists kill seven, abduct 20 in ZamfaraPublished on February 17, 2024By Chris Johnson

No fewer than seven people have been killed, while about 20 others were abducted by terrorists in an evening attack on Nasarawa Godel, in Birnin Magaji Local Government Area of Zamfara State on Thursday.

gathered that the terrorists came in Toyota Hilux vans unlike the usual motorcycles.

According to Tukur Yusuf, a resident of the area, “We have seven bodies as at the last count. Several others were seriously wounded.

“Most of the abducted victims are women. The whole community has been thrown into confusion.”

The terrorists, said to be from Gwaska Dankarami, stormed the community around 6 pm in three Hilux vans and went straight towards the exit of the community.

“It was part of their deceptive plans. When we saw them drive towards Kasheshi Kura, our neighbouring village, most of us thought the terrorists were going to attack the other village,” he said.

He said they circled through the outside route and began shooting sporadically when most of the vigilante members in the area had gone out to help Kasheshi Kura.

Another resident, who simply gave his name as Mubarak, said his childhood friend was killed during the attack.

“It’s barbaric how criminals will just come into a town and start shooting people. They operated for three hours without anyone to protect us,” he said.

As of the time of filing this report, the police spokesperson in Zamfara State, Yazid Abubakar could not be reached for comments as he didn’t respond to an SMS sent to him on the attack.

The northern part of Zamfara State, which shares boundaries with Katsina, Sokoto and Niger Republic, is facing renewed terrorists’ attacks.

Recall that in the last few days, the terrorists have killed 13 people, including two police officers, and abducted about 40 people in separate attacks in Kaura Namoda and Zurmi areas.

Two soldiers and a mobile police officer were also killed when the terrorists attacked a military camp in Dauran, also in the area

Hardship: Nigerians are angry – Bauchi Governor declaresBauchi State Governor, Bala Mohammed, has expressed concerns ove...
17/02/2024

Hardship: Nigerians are angry – Bauchi Governor declares

Bauchi State Governor, Bala Mohammed, has expressed concerns over the state of the nation’s economy.

He said the common man is experiencing hunger which is translating into anger, adding that inflation and food insecurity are contributing to the hardship.

Mohammed stated this during his opening remarks at the State Executive Council emergency meeting.,

The governor disclosed readiness to engage stakeholders for the development of aquaculture and dry-season farming in the state, particularly at the Gubi Dam site at the Ganjuwa Local Government Area, aimed at addressing hunger and poverty among citizens of the state.

He added that the state has approved a roadmap for the development of the process.

His words “ I call this meeting because it’s almost an emergency because there is hunger and anger and the common man does not differentiate between the federal and the state government’s responsibilities. It is not easy to just pass the buck and say it is the federal government’s responsibility –it is all our responsibility.

Address

No 10 Block C Games Village
Bauchi

Telephone

+2348166460677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa TV5 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa TV5:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Bauchi

Show All