Da'n Galadiman Duguri Tv

Da'n Galadiman Duguri Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'n Galadiman Duguri Tv, Digital creator, Bauchi.

05/12/2025

Waka Mai Taken Madugun Tafiyar Talakawa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸŽΆπŸŽΆ

Juma'at Kareem! GOVERNOR/SENETOR Kune Mukesaka Ran Cewa idan Ubangiji yabaku Nasara Amatsayinku Na Matasa! Kune Kashin B...
31/10/2025

Juma'at Kareem! GOVERNOR/SENETOR

Kune Mukesaka Ran Cewa idan Ubangiji yabaku Nasara Amatsayinku Na Matasa! Kune Kashin Bayan Tafiyar Siyasar Mu! Zakuyi Kudo'ra Yadda Baba Senator Bala Abdulkadir Mohammed Yayi in Sha Allah

Dr Sir Yakubu Adamu Yakasance Commissioner Of Finance A Jihar Bauchi Wanda Muke Kira Da (Sarkin Fadan Giyade) Wannan Matashi Ya Chancanta Wajen Taimakawa,Tausayawa, Jin Kai, Dakuma Mu'amala Mai kyau Ga kyautar Motoci Kirori Dayan Gaske Ciki Harda Babura Da Kudade 1.5ml Everymonth idan Ubangiji Yabashi Mulki Na jihar Bauchi Zaiyi Abunda Yadace Nagyera Dakuma Haskaka Mana Gari.

Engr Sir Shamsudeen Bala Mohammed (Dan Galadiman Duguri II) Matashi Ne Shine Dan Gwamna Nafarko A Jihar Bauchi Wanda Yadauki Ya'yan Talakawa Abun Yataimaka Musu Yana iya Bada Lokacinsa! Wa Al'ummar Mahaifinsa Da yake Wakilta Yana iya Daukan Jari Everymonth 2.5ml Yabaiwa Each Person Mutum Yabayar kyauta Yadauki Scholarship Wa Matasa! Kimanin Mutum 250 A Fadin jihar Bauchi Baifa Tsaya Anan Ba Hakan Kana nun Ayyukan Alkhairynsa Ne

Hakan Yasa Muke Musu Kiranye Dasu! Fito Kujeru Ma banbanta Ajiharmu Ta Bauchi State Domin Al'umma Ne Talakawa irinmu Agabansu
Ubangiji Yabamu Nasara

BAUCHIN YAKUBU

SAI YAKUBU/SHAMSUDDEN

29/10/2025

Engr Shamsudeen Bala Mohammed

24/10/2025

Engr Shamsudeen Bala Mohammed Senator Bauchi South Da ikon Allah

Jagora Ubangidan Fita Kunya
09/09/2025

Jagora Ubangidan Fita Kunya

08/09/2025

DG Musa A Usman Na Sir Shamsudeen Bala Mohammed

08/09/2025

Engr Shamsudeen Bala Mohammed is the only Man Of people

19/07/2025

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'n Galadiman Duguri Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da'n Galadiman Duguri Tv:

Shortcuts

Share