Bauchi Online Media

Bauchi Online Media We give genuine News from Bauchi and Nigeria at large

31/05/2023





























Tsokaci kadan akan Gwamnan talakawa Senata Bala Muhammad Kauran Bauchi.Wato a ganina lokaci yawuce Wanda wai sae angayam...
16/03/2023

Tsokaci kadan akan Gwamnan talakawa Senata Bala Muhammad Kauran Bauchi.
Wato a ganina lokaci yawuce Wanda wai sae angayama talakawan jihar bauchi mai sonsu. Ko shakka babu idan mukayi dubi da wadanda suke adawa da maigirma gwamna munriga da munsan cewa Abu ney Wanda yaqunshi son zuciya, butulci, hassada da rashin qaunan talakawan jihar bauchi. Idan mukayi waiwaiye muka duba baya lokacin da maigirma Sen Bala Muhammad yaxo a matsayin Gwamnan jihar nan da kuma ynxu dubi da Abubuwan Alkhairi da yayi kuma kowa ya shaida dankuwa kowa yasani cewa rabon da ayi gwamna Irin Kaura tun lokacin Mu'azu in zamu fadawa kanmu gaskiya. Kuma adawa da Kaura a daedae wannan lokacin sae dae ayita saboda rashin godiyan Allah. Amma bawai Dan gazawarsa ba. idan mukayi laakari da gwamnonin da s**a shude.
Yanxu Mu yarage mana mubi ra'ayinmu muzabi Wanda yake son mu.
Ko kuma mubi raayin wasu masu ikirarin cewa sune garin bauchi Dan zaban Wanda suke so.
Allah yanason masu godiya ba masu butulci ba. Sak**akon Butulci baya zuwa da daaadi.
In muka godewa Allah sae Allah yaqaramana.
Muna roqon Allah yasa Kauran Bauchi shine Mafi Alkhairi a wannan zabe da zaayi k**ar ynda ya kasance Alkhairi a zabenshi da mukayi da farko. Ameen Ya Rabbi Allah.
*A.M Hussain*

Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar MukhtarLABARI DAGA BAUCHILabari Daga BauchiAmira Ahmad BauchiKAURAN BAUCHI PROJEC...
12/05/2022

Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
LABARI DAGA BAUCHI
Labari Daga Bauchi
Amira Ahmad Bauchi
KAURAN BAUCHI PROJECTS

Ko Kun San Cewa Janar Yahaya Farouk Dan Asalin Jihar Sokoto Ne?Tarihin Sabon Babban Hafsan Sojin Kasan Nijeriya Manjo Ja...
27/05/2021

Ko Kun San Cewa Janar Yahaya Farouk Dan Asalin Jihar Sokoto Ne?

Tarihin Sabon Babban Hafsan Sojin Kasan Nijeriya Manjo Janar Farouk Yahaya
..ku karanta takaitaccen tarihinsa

Daga Comr Abba Sani Pantami

An haifi Manjo Janar Farouk Yahaya a garin Sifawa na karamar hukumar Bodinga da ke jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya a shekarar 1966.

Ya shiga aikin soja a 1985 a matsayin dan aji na 37 inda ya kammala karatun soji a ranar 22 ga watan Satumba na 1990.

Ya samu karin girma a rundunar soji k**ar haka:

Laftana - ranar 27 ga Satumba 1990

Kyaftin - ranar 27 ga watan Satumba 1994

Manjo - ranar 27 ga watan Satumba 1998.

Laftanar Kanar - ranar 27 ga watan Satumba 2003.

Kanar - ranar 27 ga watan Satumba 2008

Birgediya Janar - ranar 27 ga watan Satumba 2013

Manjo Janar - ranar 27 ga watan Satumba 2017.

Sabon babban hafsan sojin kasan na Najeriya ya yi karatun digirinsa na farko a fannin Tarihi sannan ya yi digiri na biyu wato Masters a kan harkokin siyasar kasashen duniya da difilomasiyya.

Ya rike muk**ai daban-daban ciki har da mataimakin sakataren rundunar soji da kuma sakataren na rundunar soji a hedikwatar sojin kasa.

Mukamin da ya rike na karshe kafin naɗin nasa shi na jagorantar yaƙi da Boko Haram karkashin rundunar Hadin Kai a arewa maso gabashin Najeriya.

Ya taɓa riƙe muƙamin kwamandan rundunar sojin kasa ta matakin farko wato General Officer Commanding (GOC) 1 Division.

Kafin nadinsa a mukamin General Officer Commanding 1 Division, Manjo Janar Yahaya ya jagoranci runduna ta 4 da ke hedikwatar rundunar sojin Najeriya.

Kazalika ya rike mukamin Kwamandan rundunar Lafiya Dole da ke Maiduguri, a jihar Borno.

A shekarar 2019, Manjo Janar Farouk Yahaya ya jagoranci rundunar Operation CLEAN SWEEP wadda ta fatattaki 'yan bindigar da ke dajin Kuduru a Birnin Gwari na jihar Kaduna.

09/04/2021
Five prison inmates and two officials of the Nigerian Correctional Service (NCS) in Bauchi State have been injured follo...
09/04/2021

Five prison inmates and two officials of the Nigerian Correctional Service (NCS) in Bauchi State have been injured following a riot that erupted in the facility.

The spokesman of the NCS in the state, Abubakar Adam, confirmed this to Channels Television on Friday via an interview.

He said the State Police Command however sent a reinforcement to prevent a jailbreak in Bauchi metropolis, the state capital.

The spokesman debunked rumours that sporadic gunshots were heard, noting that the inmates instigated the violence as a means to escape following Monday’s jailbreak in Imo State.

PRESIDENT BUHARI APPOINTS NEW SERVICE CHIEFSPresident Muhammadu Buhari has accepted the immediate resignation of the Ser...
26/01/2021

PRESIDENT BUHARI APPOINTS NEW SERVICE CHIEFS

President Muhammadu Buhari has accepted the immediate resignation of the Service Chiefs, and their retirement from service.

Those involved are the Chief of Defence Staff, General Abayomi Olonisakin; Chief of Army Staff, Lt-Gen. Tukur Buratai; Chief of Naval Staff, Vice Admiral Ibok Ekwe Ibas; and Chief of Air Staff, Air Marshal Sadique Abubakar.

President Buhari thanks the outgoing Service Chiefs for what he calls their “overwhelming achievements in our efforts at bringing enduring peace to our dear country,” wishing them well in their future endeavours.

The new Service Chiefs are: Major-General Leo Irabor, Chief of Defence Staff; Major-General I. Attahiru, Chief of Army Staff; Rear Admiral A.Z Gambo, Chief of Naval Staff; and Air-Vice Marshal I.O Amao, Chief of Air Staff.

The President congratulates the new Service Chiefs, and urges them to be loyal and dedicated in the discharge of their responsibilities.

Femi Adesina
Special Adviser to the President
(Media and Publicity)
January 26, 2021

26/01/2021

BREAKING: Service Chiefs Sacked.

PMB appoints new Service Chiefs. Maj. Gen. LEO Irabor, CDS, Maj Gen I Attahiru, Army, Rear Adm AZ Gambo, Navy, AVM IO Alao, Air Force. He congratulates outgoing Service Chiefs on efforts to bring enduring peace to the country.
Defence Headquarters Nigeria

Lawal Muazu Bauchi
Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
LABARI DAGA BAUCHI

ATBU, BauchiATBU, Bauchi Bauchi StudentsThe Mechatronics Group ATBUATBU BauchiNUESA ATBU ChapterMSSN ATBU BauchiSPGS SPG...
21/01/2021

ATBU, BauchiATBU, Bauchi Bauchi Students
The Mechatronics Group ATBU
ATBU Bauchi
NUESA ATBU Chapter
MSSN ATBU Bauchi
SPGS SPGS ATBU, BauchiSPGS ATBU, Bauchi Bauchi

GOVERNOR BALA WITH FORMER GOVERNOR M.A ABUBAKAR His excellency the executive Governor of Bauchi State Senator Bala Abdul...
19/01/2021

GOVERNOR BALA WITH FORMER GOVERNOR M.A ABUBAKAR

His excellency the executive Governor of Bauchi State Senator Bala Abdulkadir Muhammed today met with the immediate past Governor of the State, His Excellency, Mohammed Abdullahi in Abuja.

Governor Bala met with his predecessor at Abuja Airport on his way to Bauchi from the nations capital.

Lawal Muazu Bauchi
Special Assistant
(New Media) to Governor Bala Muhammad
19/01/21)
Lawal Muazu Bauchi
Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
Usman Usman M. A KarofiUsman M. A Karofi A Karofi

GOVERNOR BALA INSPECTS ONGOING RENOVATION OF BAUCHI GOVERNMENT LODGE IN ABUJA His excellency the executive Governor of B...
19/01/2021

GOVERNOR BALA INSPECTS ONGOING RENOVATION OF BAUCHI GOVERNMENT LODGE IN ABUJA

His excellency the executive Governor of Bauchi State Senator Bala Abdulkadir Muhammed has today inspected the ongoing renovation of the Bauchi Government lodge in Abuja.

Under the ongoing renovation, there will be sections for the Deputy Governor, Speaker and State House of Assembly, Honorable Commissioners and other top Government officials.

When completed, the renovated Government lodged will enable the government officials discharge their officials responsibilities while in Abuja, the nation's capital without any hitches.

The administration of Governor Bala is the determined to provide conducive environment for government functionaries to operate as expected.

Lawal Muazu Bauchi
Special Assistant
(New Media) to Governor Bala Muhammad
19/01/21
Lawal Muazu Bauchi

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana Dalilan da ya sanya ta kame Almajirai 140 a cikin Gidan Shekh Dahiru Usman Bauchi dake...
15/01/2021

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana Dalilan da ya sanya ta kame Almajirai 140 a cikin Gidan Shekh Dahiru Usman Bauchi dake Kaduna.
----------------------------
kai samame gidan Shehin na daga cikin matakan da aka fara ɗauka na daƙile annobar korona. A jihar Kaduna.

Shugaban hukumar kula da ababan hawa da muhalli ta jihar Kaduna, KASTELEA wato Manjo Garba Yahaya Rimi, kuma shugaban kwamitin yaƙi da annobar korona a jihar ya bayyana cewa kai samamen na daga cikin matakan da s**a fara ɗauka na daƙile annobar korona.

A ranar Laraba ne gamayyar jami'an tsaro s**a kutsa cikin gidan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda s**a kwashe duka almajiran da ke kwance a tsakar gidan. Shehin malamin wanda ke da tulin almajirai da ke koyon karatun Quar'ani mai tsarki tsawon tarihin shehin malamin.

Sai dai gwamnatin jihar ta ce wannan matakin ba wai ya tsaya bane kan makarantar Shekh Dahiru Bauchi kaɗai, ba, ya ce ya shafi duka makarantun almajirai na ƙananan hukumomi 23 ne na jihar.

Gwamnatin jihar ta tabbatar da cewa ɗalibai 140 s**a kwasa daga makarantar kuma an ajiye su sansanin alhazai na jihar Kaduna inda ake tantance su, inda ya ce akwai wasu daga cikin almajiran da s**a fito daga ƙasashe k**ar Nijar da Chadi.

Gwamnatin ta ce idan aka gama tantance almajiran, waɗanda s**a fito daga wasu jihohi za a miƙa su ga gwamnonin jihohinsu, na jihar Kaduna kuma za a miƙa su ga ciyamomi na ƙanan hukumomi, ɗaliban ƙasar waje kuma za a miƙa su ga hukumar shige da fice ta Najeriya.

Ko a bara sai da gwamnatin jihar ta mayar da wasu almajirai garuruwansu, inda ta zarge su da yaɗa korona.

Sai dai har yanzu Shehin malamin mafi Girma a Afirka da shahara wajen tafsiri da koyar da littafin Allah bai ce komai ba kan batun. Sai dai almajirai da muradai suna kan tofin Allah tsine da kallon hakan a Matsayin wani babban farmaki da Gwamnatin jihar Kaduna takai ma Shehin Malamin dake da kima a idon Duniya.

Ko yaya kuke kallon irin wannan matakin?

Lawal Muazu Bauchi
Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
Aisha Bappah
Shamsuddeen Sadeeq MaekasuwaShamsuddeen Sadeeq MaekasuwaShamsuddeen Sadeeq MaekasuwaShamsuddeen Sadeeq MaekasuwaShamsuddeen Sadeeq MaekasuwaShamsuddeen Sadeeq MaekasuwaShamsuddeen Sadeeq Maekasuwa

YANZU-YANZU | Sojoji sun kashe ƴan ta'adda 64 a Wuraren Daban-daban dake yankin Arewa maso gabashin NajeriyaDAGA El-faro...
15/01/2021

YANZU-YANZU | Sojoji sun kashe ƴan ta'adda 64 a Wuraren Daban-daban dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya

DAGA El-farouq Jakada

Sojojin Najeriya sun kashe aƙalla ƴan bindiga 64 a Wuraren Daban-daban dake yankin Arewa maso gabashin Kasar nan.

Wannan sanarwa ta fito daga Hedkwatar sojin inda s**a bayyana irin wannan Nasara da s**a samu a wani operation mai suna "Tura takai bango".

Wannan batu yana fitowa daga bakin mai Kakakin rundunar sojin Gen. John Ehenace a zantawar da yayi da manema labarai ranar 7th da kuma 13th a birnin tarayya Abuja.

Enenche yace mun samu Muggan Mak**ai da kuma babura ba hawa gami da bindigu da harsasai masu rai.

Lawal Muazu Bauchi
Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
The Simpsons
Nana Ayeeshat Khalil

Former president, Dr. Goodluck Jonathan, has emerged as the African Leadership Magazine Africa Peace and Security Leader...
15/01/2021

Former president, Dr. Goodluck Jonathan, has emerged as the African Leadership Magazine Africa Peace and Security Leader of the Year 2020, ahead of many other distinguished nominees across the continent. Publisher of the United Kingdom-based magazine, Dr Ken Giami who announced the award at the U.K. Head Office of the group stated that Dr. Jonathan was overwhelmingly chosen by poll respondents because of his “commitment to deepening democracy, peace and security across the continent.”...

http://www.corruptionreporter.com/former-president-jonathan-emerges-africa-peace-security-leader-of-the-year-2020/

The Governor of Bauchi State
Arctic Monkeys
Medical Medium
Baxallah Germany Sarkin Bai

A RANA MAI KAMAR TA YAU SHEKARU 55 DA S**A GABATADAGA Yasir Ramadan GwaleA rana mai k**ar ta yau, Shekaru 55 da s**a shu...
15/01/2021

A RANA MAI KAMAR TA YAU SHEKARU 55 DA S**A GABATA

DAGA Yasir Ramadan Gwale

A rana mai k**ar ta yau, Shekaru 55 da s**a shud'e, Nijeriya ta tsinci kanta a wani irin mummunan hali, wani irin yanayi, da yayi sanadiyar da har yau kasar ke fama da shi na bambanci addini da kuma kabila. An wati gari da wani irin kazamin juyin mulki wanda ba a taba ganin irinsa ba, wannan juyin mulki da akai ne ya zamo ummul'aba'isin din kusan galibin matsalolin da s**a dabaibaye wannan kasa, s**a zamar mata wani irin mugun gyambo, mai wuyar magani.

Domin kuwa, wannan juyin mulkin, yayi sanadiyar Shahadar Firaminsta na farko kuma na karshe a tarihin wannan kasa, wato Sir Abubakar Tafawa Balewa a Shalkwatar Gwamnatin tarayya dake Legas, da kuma Firimiyan Jihar Arewa Sir Ahamadu Bello wanda ke Kaduna, tare da kisan wasu jiga jigan mutane da manyan sojoji a kasarnan.

Wannan juyin mulki dai shiryayye ne, wanda yaci rayuwar magabatan al'ummar Najeriya da kuma Arewa. Wannn lamari ya harzuka tare da dugunzuma zaman lafiyar kasarnan, musamman ganin cewar babu mutumin East gabas ko daya da ya rasa ransa a sanadiyar wannan juyin mulki, illa Arewa da kuma yankin yamma na Yarabawa, mune muka tafka gagarumar asara. Allah ya jikan magabatanmu.

Yana daga cikin irin baiwar da Allah ya huwacewa Sir Abubakat Tafawa Balewa na iya magana da salo da sarrafa harshe a duk lokacin da yake gabatar da jawabi. Masana tarihi na lokacin sun cirawa Tafawa Balewa tuta, sannan zalakarsa ta janyowa wannan kasa mutunci da kima da kwarjini a idon duniya. Zamu shaida haka, idan muka duba yadda Sir Abubakar Tafawa Balewa ya samu tarba ta girmamawa a ziyararsa ta farko a kasar Amurka.

A daya bangaren kuma, Arewar Sardaunan Sokoto, wadda a yanzu ta koma jiha goma sha tara har da Abuja, tana cikin mawuyacin hali har yanzu Shekaru 55 bayan rasuwarsa. Da yawan Gwamnonin Arewa 19 da s**a gabata da masu ci a yanzu, suna ta ikirarin kokarin kwatanta halaye irin na Sardauna amma babu wanda ya k**a kafar Sir Ahamadu Bello Sardaunan Sokoto, abubuwa da dama da ya bari har yau ba a iya cigaba da su ba.

Na daga cikin muhimman abubuwan da Sardauna ya bari wa shugabannin baya, shi ne samar da ingantaccen Ilimi, ayyukan raya kasa, katafariyar Jami'ar ABU dake zaman irinta ta farko a kudu da hamada Sahara da kuma makekiyar kwalejin horar da kwararru dake Kaduna, wato Kaduna Politakanik.

Wannan juyin mulki na 15 ga Janairun 1966, ya mayar da hannun agogo bayan baya ga cigaban wannan yanki da wannan kasa, al'amura duk sun sauya komai ya tabarbare a Arewa musamman ilimi wanda rashin samun ingantaccensa yayi sanadiyar rura wutar gaba a tsakanin mutanan Arewa da hakan yakai ga samar da jihohi 19 na yanzu, wanda a baya Arewa guda daya ce. Allah ya jikan Sir Abubakar Tafawa Balewa da Sir Ahamadu Bello da Zakariya Mai Malari, Allah ka kyauta kwanciya a garesu, Allah kasa mutuwa hutu ce a gare su.

Haka nan, mutane irin su Samuel Ladoja Akintola da s**a bayar da gudunmawa mai yawa domin dorewa da kuma cigaban wannan kasa, wanda suma s**a rasa rayukansu a sanadiyar wannan juyin mulki, suma muna tunasu tare da tsinkayen irin harsashin da s**a aza na samun Ingantacciyar Nijeriya.

Yasir Ramadan Gwale
15-01-2021

29/12/2020

Admin who can post

Recently, the Bauchi State Gov't under the administration of Sen Bala Muhammad has constructed and renovated some Health...
29/12/2020

Recently, the Bauchi State Gov't under the administration of Sen Bala Muhammad has constructed and renovated some Healthcare centres, Schools, Roads, and boreholes across the state. These includes:

1) New Dam in Bauchi - Constructed.

2) Alkaleri Genaral Hospital - Renovated.

3) Emergency and infection Disease - under construction.

4) Zadawa PHC Misau LGA - Renovated.

5) Dunkurmi PHC Misau LGA constructed.

6) New Hajj Camp in Bauchi - under Constraction.

7) School of Nurse Bauchi - Renovated.

8) Ganjiwa PHC Dambam LGA - Renovated/Construction.

9) Electrification projects from Gabarin, Sade and Darazo LGA - on-going.

10) Palace of Zaki LGA - Renovated.

11) New Palace of Baraza, Dass LGA - Constructed.

12) New Palace of Bundott, Dass LGA - Constructed.

13) Jajuwal-Ganye-Dakayal-Bakin Kogi Road - Under Construction.

14) Yalwan Duguri-Badaran Dutse - Birin - Bajama - Kumbala - Kundak Road - under Construction.

15) Jalam Road, Dambam LGA - under Construction.

16) Disina Road, Shira LGA - under Construction.

17) Bununu Road, TFB LGA - under Construction.

18) Jama'are Road - Sule Katagum Road - under Ronavation.

19) Alkali Aminu - Bakaro - Kofar Dumi Road - under Construction.

20) Misau-udubo-Gamawa - under Renovation.
To cut it short, over 1000 Schools were constructed/Renovated from very date he assumed office to date across the state.

Besides the aforementioned projects ( Road Construction),new project were signed by the administration. Thus:

1) Ganjuwa/Jaja to Jahun Road.

2)Kasuwar Central to gidan sarkin Kasuwa, wunti Road.

3)Kasuwar Central to Karofin Madaki to Railway Road.

4) prison- Shagari to Railway Road.

5) Bata to Anguwar Jaki Road.

Help me with more!!!

Kuci Gaba da Sanya Gwamnati Cikin Addu'a, Domin Gina Jahar Bauchi.

Sannan Kuci Gaba da Sanyani Cikin Addu'a, Don cin Gajiyar Damokadiyya. Don Samin Damar Cigaba da Kawo Muku Ayyukan Alherin Gwamnatin Jahar Bauchi a Cikin Birni da Qauyika. Nagode 'Yan uwa.

Lawal Lawal Muazu BauchiLawal Muazu Bauchi

SAKO ZUWA GAREMU 'YAN BAUCHIN YAKUBU Magana ta gaskiya Maigirma gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad yan...
29/12/2020

SAKO ZUWA GAREMU 'YAN BAUCHIN YAKUBU

Magana ta gaskiya Maigirma gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad yana aiki a jiharmu ta Bauchi.

Tun bayan gushewar tsohon Gwamna Adamu Muazu a yanzu dai banga wani gwamna da yake aiki da gaske a fadin jihar Bauchi ba k**ar Kauran Bauchi

Gwamna Bala yana cikin shekarunsa na biyu da zama gwamna a jihar Bauchi, duk da jam'iyya ta rabamu da shi, bamu da hujjar da zamuce Kauran Bauchi baya aiki, ayyuka da yake gudanawar a Bauchi musamman gyaran hanyoyi har mamaki yake bani

Kuma ayyukansa ya tona asirin wadanda s**a gabaceshi, yana yin abinda sun gaza yi a tsawon shekarun da s**ayi, banga dalilin da za'a biyo ta baya a yakeshi ba, idan kishin Bauchi ake yi ya k**ata a bar wannan bawan Allah Ya mana aiki sai a jira zuwa lokacin zabe (2023) 'yan Bauchi suyi alkalanci

A matsayina na Datt Assalafiy 'dan jihar Bauchi wanda nayi kaurin suna wajen kare gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari kuma nake tare da APC wannan ba zai hanani bayyana alherin Gwamnan jihata ba da yake jam'iyyar PDP, kuma ina tare dashi dari bisa dari akan ayyukansa na alheri

Allah Ka yiwa Gwamnan Jihar Bauchi jagoranci, Ka cigaba da agaza masa akan ayyukansa na alheri, Ka bashi ikon gyara kuskurensa Amin

Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
The Governor of Bauchi State
Labari Daga Bauchi
Gombawa
Abubakar Tatari Ali Polytechnic Bauchi State ATAP

29/12/2020

Akwai Laifi Cin Kifi da Madara a Lokaci Guda?

Daga Dakta Zakariyya Shu'ab Adam

Abu ne shahararre wurin jama'a cewa ba kyau cin kifi da madara, ko kuma shan madara bayan an ci kifi, ko cin kifi bayan an sha madara. Suna riya cewa hakan na sabbaba rashin lafiya. Shin akwai wani hadisi ko bincike na likitanci da ke nuna haramcin hakan? A haƙiƙanin gaskiya, babu hadisi daga Annabi (SAW) da ke haramta hakan. Hakazalika, babu wani bincike na likitanci da ke nuna rashin dacewar haɗa su. To me ya sa mutane, musamman dattijai da tsofaffi ke hana jama'a haɗa waɗannan abincin? A iya bincike na, abubuwa uku ne ke hana mutane haɗa kifi da madara a lokaci guda.

1) Akwai mallaman da s**a hakaito cewa Annabi (SAW) bai taɓa haɗa kifi da madara a lokaci guda ba. Allamah Ibnul Qayyim yana cewa a cikin Aɗ-Ɗibbun Nabawiy:

(ومن تدبر أغذيته - صلى الله عليه وسلم ، وما كان يأكله ، وجده لم يجمع قط بين لبن وسمك)

(Wanda ya yi la'akari da kalacinsa (SAW) da abinci da ya kasance yake ci, zai riski cewa bai taɓa haɗa madara/nono da kifi ba)

Wannan ne dalili mafi girma da ake kafa hujja da shi kan hana cin kifi da madara. Sai dai in muka duba da kyau, za mu ga cewa hakan ba ya nuna cewa haramun ne. Domin a gaba kaɗan, shi kanshi Ibnul Qayyim cewa ya yi, "ana tsoron kar hakan ya haddasa wa mutum rashin lafiya". Bai ce haram ba ne. Abu na biyu, ba duk abin da Annabi (SAW) bai ci ba ne haramun. Bukhari da Muslim sun rawaito cewa an kawo wa Annabi (SAW) naman damo, sai ya ƙi ci. Sai a ka tambaye shi cin damo haramun ne? Sai ya ce: "A'a, mutane na dai ba sa ci". Wannan ke nuna mana cewa rashin haɗa madara da kifi da Annabi (SAW) yake yi, ba don kasantuwarshi haram ba ne.

2) Mallaman Nahwu, musamman na Basrah na buga misali da wata jumla da ke hana cin kifi da madara a lokaci guda. Jumlar ita ce (لا تأكلِ السمك و تشربَ اللبن) (Kar ka ci kifi kuma ka sha madara a tare). Suna cewa kalmar (تشرب) za ta ɗauki fatha a ƙarshenta, domin za a ƙaddara harafin (أَنْ) kafinta. Kuma hakan na nuna cewa abubuwan guda biyu da aka hana, a tare ne ba a so a yi su. Amma idan kalmar (تشرب) ta ɗauki kasrah k**ar kalmar (تأكل), to hakan bai nuna cewa tare ne ba a so a yi abubuwan biyu. Idan kalmar ta ɗauki kasra, ma'anar jumlar da ta gabata za ta kasance (Kar ka ci kifi sannan ka sha madara). Idan muka duba da kyau, wannan jumla ta mallaman Nahwu, misali ce kawai da ke nuna yadda taƙdirin harafin (أَنْ) ke canza ma'ana yayin da ya shiga tsakanin hani na abubuwa guda biyu. Ba shi da alaƙa da hana cin kifi da madara a lokaci guda.

3) Akwai abin da ake jinginawa manyan likitocin da s**a rayu shekaru aru-aru da s**a wuce. Abin kuwa shi ne, madara na cikin abinci masu sanyaya jiki (cooling effect), kifii kuma na cikin masu zafafa jiki (heating effect). To haɗa waɗannan abinci masu bambancin aiki a lokaci guda zai sabbaba rashin daidaiton "electrolytes" da sauran "chemicals" na jiki. Idan rashin daidaiton "electrolytes" ya auku a jikin da ke da raunin garkuwan jiki (weak immune system), jikin na iya kamuwa da rashin lafiya. Duk da cewa wannan bayani na iya k**a ƙwaƙwalwa, sai dai kash, babu wani bincike da masana kimiyyar abinci (dietitians) da likitoci s**a yi da ke tabbatar da hakan.

A ƙarshe, daga bayanan da s**a gabata, za mu ga cewa babu laifi cin kifi da madara a lokaci guda. Haɗawar ba ta kawo rashin lafiya. Amma akwai mutane da jikinsu bai iya sarrafa madara (lactose intolerance), ko kuma waɗanda jikinsu bai son kifi (fish allergy). Idan irin waɗannan mutane s**a ci kifi ko s**a sha madara, suna iya yin rashin lafiya, musamman fesowar ƙurarraji a jikinsu. Saboda haka, masu irin wannan lalura sai su nesanci cin kifi ko madara; sawa'un a haɗe ko a lokuta mabambanta.

Joe Biden
Manfred Baumann
Esfir - By Tasbih and Hafsa
Kannywoodcelebrities
Arewa Diary
Nigeria Arewa
Gondwana
Gombawa
The Governor of Bauchi State

'YAN UWA ABOKAN GWAGWARMAYA MUYI KARATUN TANUTSU WA KAMMU!!! Bayan Godiya Wa Allah Tare Da  Addu'a Ga Fiyayyen Halitta A...
27/12/2020

'YAN UWA ABOKAN GWAGWARMAYA MUYI KARATUN TANUTSU WA KAMMU!!!



Bayan Godiya Wa Allah Tare Da Addu'a Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S A W Na Zabi Nayi Misali Da Wannan Matashi Badan Yafi Kowa Ba,Saidan Shine Mutumin Danajima Ina Bibiyan Rubunsa Tun Kafin Asan Zai Dawo Mai Tallafawa Gwamna Akan Kafafen Sadazumunta Na Zamani

Acikin Rubutunsa Abaya Bazaka Taba Ganin Yana Banbadanci Kocin Mutunci Masu Mutunci,Domin Kare Nasa Gwanin Ba

Sannan Bazaka Tabajin Suna Sa'insa Da Wani,Ko Yarfe Yarfen Mummuna Magana Ba.Sannan Aduk Lokacin Da Gwaninsa Yayi Abun Alkairi Zaifito Yafada Wa Duniya Haka Zalika Duk Lokacin Da Abokan Hamayyarsa Sukayi Abun Yabo Hakan Bazai Hanashi Fadaba

Nayi Imani Cewa Daya Dauki Cin Mutunci Amatsayin Shagonsa Wlh Da Yanzu Baikai Wannan Matsayin Ba.Yana Daga Cikin Haushin Dawasu Wadda Sukajima Suna Banbadanci ,Domin Samun Bukata Tasu Na Kashin Kansu.

Damuwarsu Shine Sunjima Suna Karerayi Da Banbadanci ,Amma Tashi Daya Aka Dauki S A New Media Akabashi,Sun Manta Cewa Koda Mutum Zaiyi Rubutu Sau Hamsin Arana Bazai K**a Hankalin Jama'a Ba,Amma Wani Inda Zaiyi Rubutu Sau Daya Asati Saiyafi Tasiri Fiye Da Wadda Yayi Sau Hamsin Arana

Wannan Dalili Yasa Nake Jawo Hankali 'Yan Uwana Da Muyi Amfani Da Ilmi Wajan Rubutu,Domin Yakanyi Tasiri Duk Daren Dadewa

Allah Muna Roko Gareka Karike Hannayemmu Wajan Rubuta Abunda Yadace

26/12/2020

Muyi siyasa ba zagi, kazafi ko cin mutuncin junanmu. Mu zama masu mutunta manya. Mu muna da ayyukan da zamu nuna, zagi k...
25/12/2020

Muyi siyasa ba zagi, kazafi ko cin mutuncin junanmu. Mu zama masu mutunta manya. Mu muna da ayyukan da zamu nuna, zagi ko cin mutunci mubar wa wanda basu da abun fada.

Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar

GOVERNOR CONGRATULATES CHRISTIANS ON THIS YEAR'S CHRISTMAS CELEBRATION His Excellency, the Executive Governor of Bauchi ...
24/12/2020

GOVERNOR CONGRATULATES CHRISTIANS ON THIS YEAR'S CHRISTMAS CELEBRATION

His Excellency, the Executive Governor of Bauchi State, Senator Bala Abdulkadir Mohammed called on Christians to use this year's Christmas celebration to pray to God for better things ahead.

Governor Bala in his message, extended his warm and sincere gratitude and goodwill to Christian brothers and sisters on the celebration.

The Governor advised them as they celebrate Christmas, they should also reflect on routine activities since the last Christmas.

He joined other Nigerians in congratulating Christians on this year's Christmas celebration and appealed to them to extend hands of fellowship to adherents of other religions.

Governor Bala said Christmas period should be an opportunity for Christians to cultivate the habit of love, respect and harmonious relationship with other members of the society.

The Governor therefore called for adherence to COVID-19 protocols while celebrating the period to assist government in tackling the spread of the virus.

Lawal Muazu Bauchi
Special Assistant on New Media to Governor Bala
24/December/2020

24/12/2020

The Governing Council, Oyo State College of Education has suspended the Students Union Government President of the institution, Muhammad Olaitan. Olaitan

23/12/2020

Shamsuddeen Bala Mohammed, the first son of Bauchi State governor who was recently crowned as the new Dangaladiman Duguri says he will use the position to bring more development to his immediate co…

GOVERNOR BALA PRESENTS 2021 PROPOSED BUDGET                     His Excellency, the Executive Governor of Bauchi State, ...
15/12/2020

GOVERNOR BALA PRESENTS 2021 PROPOSED BUDGET

His Excellency, the Executive Governor of Bauchi State, Senator Bala Abdulkadir Mohammed, Kauran Bauchi today presented the sum of N213, 914, 559,427 as proposed budget for the 2021 fiscal year to the State House of Assembly.

Presenting the proposed budget at the floor of the house, Governor Bala said N93,197, 307 which is 44% of the budget was set aside for recurrent expenditure.

The Governor added that the sum of N31.7 billion was earmarked for Personnel Cost while N31.5 billion was for Overhead Cost respectively.

The Governor said the sum of N120, 717,252,458 or 56 per cent on capital expenditure, with the economic sector taking the lion share of N64 billion and closely followed by the social sector which will gulp the sum of N34 billion.

He said the sum of N180. Billion is estimated recurrent revenue, with N68. 3 billion expected as Statutory Allocation, N24 billion will be realised from Internally Generated Revenue while N16 billion will be made from Value Added Tax.

The Governor explained that the proposed 2021 budget was higher than that of last year, which was N167, 215,807, 500 to capture programmes and projects that are strategic to the development of the state.

He said to make the 2021 budget participatory, inclusive and grassroots orientated, Public Hearings were conducted in the three senatorial districts where input from stakeholders was taken and included in the budget.

The Governor then solicited for the cooperation of the members of the legislature to ensure that the 2021 budget succeeds owing to the challenges in the economy which put the country in recession combined with serious security issues.

He believes that for Nigeria to benefit maximally from the global trends, the country must diversify its economy and liberalised trade, saying that the declaration by President Muhammadu Buhari to reopen borders of the country is a welcome development.

In his response, Speaker of the House, Suleiman Abubakar thanked the Governor for his proactive programmes and policies since assumption of office and promised to ensure that the state lawmakers intensify efforts for a speedy passage of the 2021 proposed budget into law.

Lawal Muazu Bauchi
Special Assistant (New Media) to Governor Bala Muhammad
15/12/2020

Governor Abdulkadir Bala Muhammad of Bauchi State
03/12/2020

Governor Abdulkadir Bala Muhammad of Bauchi State

Governor Bala at Dass Emirs PalaceCredit:- Lawan mu'azu              Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar
03/12/2020

Governor Bala at Dass Emirs Palace

Credit:- Lawan mu'azu
Usman Usman A. MukhtarUsman A. Mukhtar Mukhtar

Address

Railway Road Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi Online Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Bauchi

Show All