Hausa digital marketing

Hausa  digital marketing Sales /marketing

18/04/2024

Akwai Hanyoyi guda uku da akebi domin samun kuɗi ko ta internet ko ba ta internet ba.

--- Ka qirqiri wani abu ko kuma ka saida wani abu naka.
--- Ka sayi abu a farashi mai rahusa ka saida akan farashi mai girma ka samu riba.
--- Ka dauki kayan wani ka saida, wato dillanci kenan, kuma ka samu commission sosai bayan saidawa.

Zaɓi na farko da na biyu suna buƙatar jari mai yawa ko wani skill na musamman, kuma ba su dace da farawa ba ga kowane mutum da bashi da jari babba ba.

Akan wannan, an bar mu da zabi na biyu, wato “ka dauko kayan wani, ka sayar musu su biya ka."
suna sayar da kayansu yadda ya kamata".

Wannan kuma ya ƙunshi samun kusan 50% na commission akan farashin kowanne product daka saida.

Da yawan 'yan Najeriya suna samun miliyoyi daga wannan business model na tallar kayan wasu ɗin, wanda da turanci shine ake cema Affiliate Marketing.

✅ Ba sai ka nemi shago ko store ba.
✅ Ba buqatar sai kana da wani prior ilimi akan harkar.
✅ Ana iya yin komai daga cikin gida ko duk inda mutum yake.
✅ Abin da kake buƙata domin farawa shine smartphone naka da kuma internet connection.

Kaman buqatar sanin yanda ake farawa?

Na haɗa video KYAUTA wanda nayi bayanin yanda business din yake da kuma yanda ake farawa.

Video din yayi bayanin komai dalla-dalla.

Danna LEARN MORE button da ke ƙasa ko ka danna wannan link din da yake qasa domin samun wannan video din

https://wa.link/l02b4m

18/04/2024

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannun zaku iya samun akalla 100k Zuwa 250k duk Wata

Kwarae kuwa da wannan wayar da kuke chatting a whatsapp da sauran social media platforms

Wannan Business in shi ake kira da Affiliate marketing

Affiliate Marketing wani business model ne da zaka sayar da kayan wani online ka samu commission har zuwa kaso hamsin na kudin kayan

Kamar misali idan ka sayar da kayan naira dubu 40k zaka iya samun Commission har naira dubu 20k, ma’ana 50% na kudin

Kagin yanzu ba’a koyar da AFFILIATE MARKETING DA HAUSA Sae da Turanchi amman yanzu mun kirkiri wannan Course in da Hausa Saboda yan Arewa.

Domin Fara wannan Business in na Affiliate Marketing baka bukatar

❌ Laptop ko wani

❌ Certificate

Abinda kawae kake bukata shine

✅ Wayarka

✅ Data

✅ Da kuma dan Kudi dan Kadan

Amman Kafin nan Akwae Free Class da zan Gabatar domin bayar da cikakken bayani gameda wannan business in

Saboda haka idan kana bukatar shiga wannan FREE CLASS In nawa maza ka danna link in dake kasa ko LEARN MORE Button

Free class in na mutum biyar ne kawae bayannan sae mutum ya biya zae ita shiga

Saboda haka maza ka hanzarta ka shiga kafin Class in ya Cika

https://hausadigitalmarketing.com.ng/kundi/

25/03/2024

NEMI KUDI DAWAYAN KA EH KAI👊dae na bata datan na a banza

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa digital marketing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa digital marketing:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Bauchi

Show All

You may also like