Bauchi A Yau TV.

Bauchi A Yau TV. Tv Channel.
(3)

Get ready for the most exciting Sallah celebration ever!Join us at the two-day Sallah Children's Fair, packed with fun a...
17/06/2024

Get ready for the most exciting Sallah celebration ever!

Join us at the two-day Sallah Children's Fair, packed with fun and games for kids of all ages!

Enjoy the bouncing castle, face painting, delicious food and drinks, sip and paint and many more thrilling activities!

On Tuesday and Wednesday
Gate Fee: Just 500 Naira! at Maisanda green garden bauchi

Don't miss out on the fun! Bring your kids and make this Sallah one to remember!💃🏿💃🏿💃🏿💃🏿💃🏿

See you there!"




MAJIDADI (B) WARD FACEBOOK CONNECT BAUCHI.
16/06/2024

MAJIDADI (B) WARD FACEBOOK CONNECT BAUCHI.



BARKA DA SALLAH :-TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM.Muna mika sakon barka da sallah ga daukacin alumma musulmi DuniyaUbangi...
16/06/2024

BARKA DA SALLAH :-

TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM.

Muna mika sakon barka da sallah ga daukacin alumma musulmi Duniya

Ubangiji Allah ya maimaita mana cikin farin ciki da karuwan arziki.

Eid-Ul-Adha 2024May this Eid bring unparalleled joy, prosperity, and harmony to our beloved Bauchi State. Let us use thi...
16/06/2024

Eid-Ul-Adha 2024

May this Eid bring unparalleled joy, prosperity, and harmony to our beloved Bauchi State. Let us use this time to reflect on our shared commitment to progress and the well-being of every citizen.

In the spirit of Eid, may this sacred occasion reminds us of the profound values of devotion, compassion, and the importance of unity to continue to work together to build a brighter future.

Eid Mubarakah to His Excellency Sen Bala Moh'd' CON (Kauran Bauchi), His wife, Haj. (Dr) Aisha Bala Moh'd and the entire good people of Bauchi state.

Commissioner, Ministry of Natural Resources, Bauchi state.

June 16th, 2024


YANZU-YANZU: Tsohon Dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin jam'iyyar Labour Party Mr Pater Obi yabada kyautar san...
16/06/2024

YANZU-YANZU: Tsohon Dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin jam'iyyar Labour Party Mr Pater Obi yabada kyautar saniyar Sallah wa shuwagabannin jam'iyyar Labour Party reshen jahar Bauchi.

Za mu hana otel-otel bai wa ƙananan 'yan mata ɗakuna - Ministar MataKarin bayani - https://bbc.in/3z1OzC0
16/06/2024

Za mu hana otel-otel bai wa ƙananan 'yan mata ɗakuna - Ministar Mata

Karin bayani - https://bbc.in/3z1OzC0

LOKUTAN SALLAR IDI A DUKKAN MASALLATAN JIBWIS NA GIADE L.G.A1. Masallacin Idi na Jibwis GiadeLokaci: 08:00am2. Masallaci...
16/06/2024

LOKUTAN SALLAR IDI A DUKKAN MASALLATAN
JIBWIS NA GIADE L.G.A

1. Masallacin Idi na Jibwis Giade
Lokaci: 08:00am

2. Masallacin Idi na Jibwis Doguwa
Lokaci: 08:00am

3. Masallacin Idi na Jibwis Isawa
Lokaci: 08:30am

4. Masallacin Idi na Jibwis Faguji
Lokaci: 08:15am

5. Masallacin Idi na Jibwis Kurba
Lokaci: 08:00am

6. Masallacin Idi na Jibwis Jawo
Lokaci: 08:00am

7. Masallacin Idi na Jibwis Jugudu
Lokaci: 08:00am

Sanarwa Daga.
Jibwis Giade L.g.a Bauchi State Nigeria.

Wada Gambo Giade


LOKACIN SALLAH IDI (BABBA) CIKIN GARIN BAUCHI DA KEWAYE...
16/06/2024

LOKACIN SALLAH IDI (BABBA) CIKIN GARIN BAUCHI DA KEWAYE...




15/06/2024

MUJADDADI CARE FOUNDATION BA DAGA NAN BA!!!




ALLAH YA KARBI IBADUN MU!!!AMEEN
15/06/2024

ALLAH YA KARBI IBADUN MU!!!
AMEEN

LOKUTAN SALLAR IDI (BABBAR SALLAH) NA KARAMAR HUKUMAR NINGI DA KEWAYE🔊🔊🔊🔊🔊🔊🔊🔊🔊1. Masallacin JIBWIS NEPA, Ningi. 8:15am2....
15/06/2024

LOKUTAN SALLAR IDI (BABBAR SALLAH) NA KARAMAR HUKUMAR NINGI DA KEWAYE

🔊🔊🔊🔊🔊🔊🔊🔊🔊

1. Masallacin JIBWIS NEPA, Ningi.
8:15am

2. Masallacin JIBWIS Burra.
8:00am

3. Masallacin JIBWIS Nasaru
8:30am

4. Masallacin JIBWIS Yadagungume
8:30am

5. Masallacin JIBWIS Jata,
8:30am

🐑🐑🐑🐑🐑🐑🐑🐑🐑🐑

Allah Ya bamu ikon Halarta.

JIBWIS SOCIAL MEDIA NINGI
09/12/1445
15/06/2024


MUSA NA MAL. ISAH YUGUDA YADAUKI NAUYIN SAUKAR ALQUR'ANI WA MAHAIFIYAR DR. MAL. ISAH YUGUDA MATAWALLE An gudanar da kara...
15/06/2024

MUSA NA MAL. ISAH YUGUDA YADAUKI NAUYIN SAUKAR ALQUR'ANI WA MAHAIFIYAR DR. MAL. ISAH YUGUDA MATAWALLE

An gudanar da karatun ne a Yau Jun. 15 Sat. 2024. Mu Kuma IYAYENMU Wanda Suke Raye da Wanda basu nan Allah yayi masu AFUWA da gafara.

Sako daga
MUSA na Mal. Isah YUGUDA


SANATA HALLIRU DAUDA JIKA YA GWANGWAJE YAN AMANAR SIYASANSA DA GORON SALLAHMILIYAN 7,000,000 _________Mai girma tsohon s...
15/06/2024

SANATA HALLIRU DAUDA JIKA YA GWANGWAJE YAN AMANAR SIYASANSA DA GORON SALLAH
MILIYAN 7,000,000
_________

Mai girma tsohon sanata mai wakiltar shiyyar Bauchi ta tsakiya kuma wanda yayi takaran kujeran Gwamnan jihar Bauchi a zaben 2023.

Sanata Halliru Dauda Jika ya Gwangwje yan tafiyar siyasar Gidan sa da Goron Sallah Naira miliyan 7,000,000.kyauta domin su raba suyi shagulgulan sallah cikin walwala.

SAKO DAGA
DOKAJI ICT CENTRE BAUCHI .15/06/2024.



Barka de Sallah!The federal government on Friday, June 14, announced two days as public holidays for the upcoming Eid el...
15/06/2024

Barka de Sallah!

The federal government on Friday, June 14, announced two days as public holidays for the upcoming Eid el Kabir festival.

For many Muslims, the Eid el Kabir celebration is a time to be merry, a period to give, and share love.



PRESS RELEASE 14th/06/2024Bauchi State Police Command: Preparedness for EID-EL KABIR CelebrationsIn preparation for the ...
15/06/2024

PRESS RELEASE 14th/06/2024

Bauchi State Police Command: Preparedness for EID-EL KABIR Celebrations

In preparation for the upcoming EID-EL KABIR celebrations on 16th June 2024, Commissioner of Police Auwal Musa Muhammad psc has assured the citizens of Bauchi State of the Command’s readiness to ensure the safety of lives and properties before, during, and after the celebrations.

The Command will work closely with other security agencies and key stakeholders to guarantee a peaceful and smooth celebration. The Commissioner has ordered the deployment of an ample number of officers, including conventional police and tactical teams, along with necessary logistics, to all praying grounds and event venues in the state.

These personnel have been given strict instructions to be courteous yet assertive in carrying out their duties. Strategic officers will reinforce visibility policing structures and conduct confidence-building patrols, particularly around residential areas, major highways, and government/private infrastructures, to prevent and address any potential disruptions.

Furthermore, the Command is prepared to address any attempts by hoodlums, political thugs, and other disruptive elements that may seek to create chaos before, during, and after the festive period. The Commissioner emphasizes the significance of maintaining peace and order throughout the celebrations.

Lastly, the Commissioner extends warm greetings to all Muslim faithful and other citizens in the state as they celebrate EID-EL KABIR. He urges everyone to collaborate with the police and other security agencies to ensure peaceful celebrations and to report any suspicious activities to the nearest police station or call the Command emergency phone numbers: *08151849417, 09053872273. For complaints against Officers, contact the PPRO at 08034844393 or CRU at 09048226246.

SP Ahmed Mohammed Wakil, Anipr
Police Public Relations Officer (PPRO)
For: Commissioner of Police,
Bauchi State Command.


GIDAUNIYAR MUJADDADI CARE FOUNDATION Wanda Distinguished senator SHEHU BUBA UMAR MUJADDADIN BAUCHI na farko,ya assasa  K...
13/06/2024

GIDAUNIYAR MUJADDADI CARE FOUNDATION

Wanda Distinguished senator
SHEHU BUBA UMAR MUJADDADIN BAUCHI
na farko,ya assasa
Karkashin shugaban chin AMB faruk mailambu Waziri Ya TALLAFA WA marayu da marassa galihu, Da kayayyakin abinci 8200
da s**a hada da
shinkafa,
taliya,
makaroni,
mangyada,
maggi,
Sugari
Gishiri
Madara da bounvita
da sauransu wa gidajen marayu a shiyar Bauchi ta kudu domin suyi hidimman Sallah, gidan marayun Da s**achi gajiyan wannan tallafin sun sun hada da

1. Bauchi orphanage State low-cost, Gidan marayu.

2. Malam Kawu dake Yakubu Wanka,

3. Gidan Marayun Margayi Shaike Sai'd maraya,

4. Gidan Marayun Nabordo, Toro LGA

5. Gingiyan marayun Kirfi

6. Gidan marayun Dusten Tawnshi Da

7. Da sansanin Yan Gundun hijjarah

Da sauran registed Gidajen marayun Dake yankin bauchi ta kudu
Muna rokon Allah ya karfafeshi yasa sauran al'umma suyi koyi da kyautatawa irin nashi.






Big shout out to my newest top fans! 💎 Iliyasu Shehu, Al'ameen Salisu, Abu Aslam Bauchi, Abubakar Adamu, Queen Naya Sund...
13/06/2024

Big shout out to my newest top fans! 💎 Iliyasu Shehu, Al'ameen Salisu, Abu Aslam Bauchi, Abubakar Adamu, Queen Naya Sunday

KUNGIYAR KAURA YOUTH AWARENESS FORUM ALKALERI SUNFITO DAN JADDADA GOYON BAYAN SU GA SHUGABAN RIKO NA KARAMAR HUKUMAR ALK...
11/06/2024

KUNGIYAR KAURA YOUTH AWARENESS FORUM ALKALERI SUNFITO DAN JADDADA GOYON BAYAN SU GA SHUGABAN RIKO NA KARAMAR HUKUMAR ALKALERI COMR. BALA IBRAHEEM MAHMOOD (Fagachin Alkaleri).

Kungiyan Kaura Youth Awareness Forum Alkaleri Sunfito rokon Mai girma Gwamna jahar Bauchi Sen Bala Muhammad Abdulkadir Kauran Bauchi daya taimaka yamayar Musu da comr Bala Ibraheem Mahmood Bala na Bala domin sunajin dadin Abinsu, Suna kara rokon mai girma Gwamnan jahar daya kara Bincike akan lamarin domin tabbar da gaskiya.




Tashar BATV mallakar jihar Bauchi ta dawo kan aiki Gadan-Gadan Channel 36.113____________BATV zata ci gaba da watsa shir...
11/06/2024

Tashar BATV mallakar jihar Bauchi ta dawo kan aiki Gadan-Gadan Channel 36.113
____________

BATV zata ci gaba da watsa shirye-shirye a Channel 36 da tashar
113 a Startime bayan shafe tsawon Lokaci ana mata aiki na musamman

Da Mai girma Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad kauran Bauchi yayi.

Gwamnan Jahar Bauchi yayi kokari gyara tashar don kawo sauyi da baiwa tashar sabbin dabaru na zamani don amfanin al'ummar jihar Bauchi.

BATV The Darling Station.

11/06/2024

RASHIN SANA'A KO AIKI MATSALA CE???

Tambaya?
Idan Matsalace
Kawo shawari guda(1) tak

Idan ba Matsala bace, kawo dalili (1) tak .





ANA GAYYATAN  AL'UMMA MASU SANA'AR DABBOBI DA ARDOShanu,Tumakai,Raguna, da Awaki zuwa Cin kasuwan Sati Na enough C&C a G...
10/06/2024

ANA GAYYATAN AL'UMMA MASU SANA'AR DABBOBI DA ARDO

Shanu,Tumakai,Raguna, da Awaki zuwa Cin kasuwan Sati Na enough C&C a Garin Gwallameji daura da Federal Poly Bauchi.

Venue: gaban filin Dr. Malam isah yuguda Na gwallameji
Allah yabada Ikon zuwa
Date : 11/06/2024

Sako daga
Muhammed Munnir Garba
Chairman Gwallameji Market (enough)




08/06/2024

JAWABIN MAL. KAN SABBIN MASU SARAUTA RAFIN ZURFI,YALWA BAUCHI..


08/06/2024

KAI TSAYE DAGA WAJEN NADIN SARAUTAN MUTANE 12 DAGA FADAN SARKIN RAFIN ZURFI YELWA.



08/06/2024

KAI TSAYE DAGA WAJEN NADIN SARAUTA JAKADIYYAR RAFIN ZURFI YELWA...



08/06/2024

KAI TSAYE DAGA WAJEN NADIN SARAUTU MUTUM 12 DA SARKIN RAFIN ZURFI YAYI NADI.




07/06/2024

SAKON MAI GIRMA GOMNA BALA ABDULQADIR MUHAMMAD KAURAN BAUCHI..



07/06/2024

ALLAH GATAN BAWA!!!

GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA BAYYANA DALILANTA NA AIKIN RUSHE SHAGUNAN WUCIN GADI DA JAMA'A KEYI AKAN MANYAN TITUNAN JIHAR ...
06/06/2024

GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA BAYYANA DALILANTA NA AIKIN RUSHE SHAGUNAN WUCIN GADI DA JAMA'A KEYI AKAN MANYAN TITUNAN JIHAR (CONTAINER)
_____________

KARIN HASKE-:

Kokarin bayani Filla-Filla da Gwamnati keyi domin fayyace Hujjojin ta nayin hakan -.

A jiya Gwamnatin jihar Bauchi tayi Karin haske Kan dokar da Gwamna ya Sanya na rushe shagonan wucen gadi da wasu gine gine dake manyan hanyoyin Cikin Birnin Bauchi.

DALILIN RUSHE SHAGUNAN-:

A lokacin wani ganawa da manema Labarai Kai tsaye kwamishinan tsaron Cikin gida , Barrister Abubakar Abdulhamid Bununu yace dokar da gwamnatin ta Sanya na da alaka da lamuran tsaro Wanda ke nuna irin yanayin da barazana da gine gine na wucen gadi .ke kawo na kunshin mutane kala-kala da ke kara shigowa suna k**a guraren zama a manyan Tituna jihar. Wanda hakan ke baraza na ga tsaron jihar.

Acewar Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Abubakar Abdulhameed Bununu ya ce gwamnatin jihar nada masaniyar Wahalhalun da wannan Mataki zai haifar a kan masu kananan sana’o’i, amma tana ganin hakan amatsayin abu mai matukar muhimmanci wajen tabbatar da tsaro da jihar ke cigaba da amfana. Wanda shine abu mafi Muhimman ci.

Ya ce bisa ɗabbaka wannan Dokar, za a kara samar da tsaro a cikin jihar Bauchi yayin da jami’an tsaro a jihar za su yi aikin kare zaman lafiya ba tare da Wani shamaki ba. Duk Lokaci da bukatar hakan ya taso.

MEYE MAKOMAN YAN KASUWA DA AKE DAGAWA-:

Da take magana kan tsare-tsaren da aka samar wa ‘yan kasuwan da abin ya shafa, kwamishiniyar filaye da safiyo ta jihar Bauchi Hajiya Amina Katagum ta bayyana cewa Gwamna Bala Muhammad ya amince da mayar da kasuwancin wa inda abin ya shafa zuwa wasu sassan birnin inda kowane mai Shago za'a ware masa wani yanki don cigaba da kasuwancin sa ta hanyar Amfani da Tsarin Rukunin Cluster.

Amina Katagum Ta roki al'umma dasu fahimci sabon tsarin wanda a cewarta idan aka aiwatar da shi yadda ya k**ata zai magance duk kalubalen da ke tattare da rashin tsaro na wuraren kasuwanci da kuma samar da sabon yanayi ga ‘yan kasuwa.

KO AKWAI WASU ILLOLI DA SHAGUNAN KAN HANYA KE HAIFARWA..?

Dangane da Fa'idar Umurnin ga Muhalli, Kwamishinan Ma'aikatar Gidaje da Muhalli Rt Hon. Danlami Ahmad Kawule ya bayyana cewa, ko shakka babu wannan matakin zai kawo karshen Gurɓata Muhalli da ke faruwa a cikin birnin Bauchi, inda ake gine-ginen shaguna a kan hanyar ruwa hakan kuma ke janyo Ambaliyar ruwa a cikin birnin.

Rt Hon. Danlami Ahmad Kawule ya bukaci mazauna Birnin Bauchi da su goyi bayan kudirin gwamnatin na Ƙawata babban birnin Bauchi domin zama daya daga cikin manyan biranen kasar nan mafi kyawu ta hanyar bin duk ka'idojin muhalli k**ar yadda ya bayyana a cikin Tsohon taswirar Birnin. Yanda shagunan da ake yi da falange da kuma itatuwa da container ke bata tsarin Birnin ya zamo ranbatsau babu tsari. Kuma kowa nayin abin yanda yaga dama ba bisa ka’ida ba.

MEYE TASIRIN HAKAN KAN TATTALIN ARZIKI A JIHAR?

Da yake ƙarin Haske ta fannin tattalin arziki, kwamishinan ma’aikatar kasuwanci da masana’antu ta jihar Mahmood Babamaaji Abubakar ya yi karin haske kan kudurin gwamnatin mai ci na sake fasalin dukkan manyan kasuwannin jihar.

Ya ce ko shakka babu umarnin Gwamnan zai kara habaka Taswirar birnin, ya janyo hankulan masu Zuba Jari a Jiha da kuma farfado da harkokin tattalin arziki ga Jama’a.
Wanda zai taimaka ma Cigaba jihar ta fannin Nunkasar Tattalin arziki mai Dorewa.

Lawal Muazu Bauchi
Mai Taimakawa Gwamnan Bauchi kan Sabbin Kafafen Yada Labarai na zamani
06/06/2024.

BABBAN BANKIN NIGERIA CBN TA KWACE LASISIN HERITAGE BANK...Masu Account a wannan Banki ayi Hattara....
05/06/2024

BABBAN BANKIN NIGERIA CBN TA KWACE LASISIN HERITAGE BANK...

Masu Account a wannan Banki ayi Hattara....

02/06/2024

RUWAN SAMA INNALILLAHIWAINILAIHIRAJIUUN

Sak**akon Ruwan sama jiya Asabar da daddare wanda yazo da iskaa yayi Sanadiyyar rasa rai a filin farfajiyar Baje Koli dake IBB SQUARE Bauchi.

Mutuwar ta hada da wanda ba en garin Bauchi ba.

Allah ya ji kansu yaba en Uwansu hakurin rashin.

Address

Jahun Street
Bauchi
740102

Telephone

+2348036730947

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi A Yau TV. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bauchi A Yau TV.:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other TV Channels in Bauchi

Show All