Likita Bokan Turai Albarka Radio

Likita Bokan Turai Albarka Radio Shirin Dake Wayar Da Kan Al'umma Game Da Muhimmancin Lafiya, Musamman Ta Mata Da Yara.

28/06/2023
Mai Kuka Sani Game da Cutar Mashako?Yaya Alamun ta Suke?Ku Fada Mana Amsoshin.....
16/02/2023

Mai Kuka Sani Game da Cutar Mashako?
Yaya Alamun ta Suke?
Ku Fada Mana Amsoshin.....



06/02/2023

LIKITA BOKAN TURAI



03/02/2023

Abincin da suke toshe kofofin jijiyoyin jini ♥️♥️

05/01/2023

AMFANIN GANYEN BISHIYAR KUKA A JIKIN DAN ADAM:

Ganyen kuka wanda a Ingilishi suke kiransa da (baobab) na dauke da sinadarai da dama wadanda ke inganta lafiyar jiki.

Ga sinadaran da ganyar bishiyar kuka na dauke da su:

- Vitamin C
- calcium
- phosphorus
- carbohydrates
- fiber
- potassium
- protein
- lipids
- magnesium
- zinc
- sodium
- iron
- lysine
- thiamine

Yana inganta lafiya ta hanyoyi da dama, haka kuma yana magance matsaloli iri-iri da ka iya samun mutum na yau da kullum. Ga kadan daga cikin

Ga kadan daga cikin amfanin da ganyen kukar ke da shi:

1- Yana magance tari da taruwar majina a kirji.
2- Yana rage yawan zufa kamar yadda su turarukan zamani ke yi.
3- Yana rage ciwon Asthma da na koda da na madaciya.
4- Yana rage gajiya da kumburi.
5- Yana rage radadin cizon kwari.
6- Yana magance tsutsar ciki.

Bayan wadannan wata bincike ta nuna ganyar kuka tana da wassu amfanin kamar haka:

- Zazzabin maleriya
- Tarin fuka TB
- Tana ingana garkuwar jiki
- Tana ƙara jini a jiki
- Tana maganin gudawa
- Tana maganin hakori
- Tana maganin ulsa
- Tana rage ƙiba

Sai dai kuma busar da ganyen kuka a rana kamar yadda muke yi na rage masa sinadarai da a kalla kaso 50 cikin dari. An fi son a busar a inuwa.

bokan turai

22/11/2022

Amfanin Shayar da Nono Zalla




06/10/2022

Hukumar gudanarwar Albarka Radio tana sanar da masu sauraronta cewa tashar ta samu tangarda a ranar Alhamis. Muna bada tabbaci wa dumbin masu sauraronmu cewa tawagar injiniyoyinmu suna aiki tukuru wajen ganin cewa an dawo watsa shirye shirye cikin kankanin lokaci. Hukumar gudanarwar tana bada hakuri...

06/10/2022

The Management of Albarka Radio regrets to announce to its teeming listerners that there is system failure at the station this Thursday. “How ever we want to assure the general public especially our great clients and listerners that our team of engineers are on top of the situation to restore tran...

Babies who are breastfed have a lower risk of:1⃣Asthma 2⃣Obesity 3⃣Diabetics4⃣Pneumonia 5⃣Diarrhoea And other life threa...
04/10/2022

Babies who are breastfed have a lower risk of:

1⃣Asthma
2⃣Obesity
3⃣Diabetics
4⃣Pneumonia
5⃣Diarrhoea

And other life threatening diseases.

Yaran da aka shayar da su nonon uwa zalla nabtdawin watannin 6 farko, suna da ƙarancin haɗarin kamuwa da : 1⃣ Mura 2⃣ Ku...
04/10/2022

Yaran da aka shayar da su nonon uwa zalla nabtdawin watannin 6 farko, suna da ƙarancin haɗarin kamuwa da :

1⃣ Mura
2⃣ Kuraje
3⃣ Kurga
4⃣ Cutar Nimoniya
5⃣ Gudawa
6⃣ Ciwon Ido
7⃣ Ciwon Kunne

Da sauran cututtuka masu barazana ga rayuwa.

Har yanzu muna rayuwa tare da COVID19, koda kuwa bama ganin masu cutar. Mu taimakawa kanmu ta hanyar ɗaukar matakan kari...
04/10/2022

Har yanzu muna rayuwa tare da COVID19, koda kuwa bama ganin masu cutar.

Mu taimakawa kanmu ta hanyar ɗaukar matakan kariya guda shida:

1️⃣ A tabbatar an karbi llurar riga kafin Covid-19
2️⃣ A bada tazarar mita 2
3️⃣ A Sanya abin rufe fuska wato face mask
4️⃣ A Rufen fuska idan anyi atishawa ko tari
5️⃣ A Bude tagogi saboda iska
6️⃣ A wanke hannu karkashin ruwa mai gudana

Lafiyar mu itace jarin mu.

Symptoms of Sickle Cell Disease....
03/10/2022

Symptoms of Sickle Cell Disease....

21/09/2022

Kubi Wanda Yasan Hanyar Kwarai
covid

21/09/2022
18/09/2022

LIKITA BOKAN TURAI


Amfanin Shan Lemun BawoShawarinkiwonlafiya #
13/09/2022

Amfanin Shan Lemun Bawo
Shawarinkiwonlafiya #

Samun juna biyu ba ciwo ba ne amma ana so mace mai juna biyu ta je awo domin a rika auna lafiyarta da abin da take dauke...
13/09/2022

Samun juna biyu ba ciwo ba ne amma ana so mace mai juna biyu ta je awo domin a rika auna lafiyarta da abin da take dauke da shi.

Ana yin gwajin ne domin tabbatar da lafiyar uwa data 'dan tayi a ciki, da inganta lafiyar uwa da tayi, sannan a rage mace-macen mata da yara.

Ana yin gwaje-gwaje kamar 7 wa mai juna biyu da s**a hada da;
Gwajin Jini
Gwajin Zazzabin Cizon Sauro
Gwajin Cutar HIV
Awon Hawan Jini da sauran su.

Shirin Likita Bokan Turai A Yau Zaiyi Waiwaye Akan Shirye-Shiryen Da Muka Gabatar A Baya.Ta Ina Shirin Ya Amfane Ku?
13/09/2022

Shirin Likita Bokan Turai A Yau Zaiyi Waiwaye Akan Shirye-Shiryen Da Muka Gabatar A Baya.

Ta Ina Shirin Ya Amfane Ku?

Lafiyar Mu Itace Jarin Mu.....
10/09/2022

Lafiyar Mu Itace Jarin Mu.....

Shirin dake wayar da kan al'umma game da mahimmancin lafiyar uwa da jariri, musamman game da yadda ya kamata a kula da l...
10/09/2022

Shirin dake wayar da kan al'umma game da mahimmancin lafiyar uwa da jariri, musamman game da yadda ya kamata a kula da lafiyar mata a lokacin da suke dauke da juna biyu, har zuwa haihuwa da raino.

Shirin yakan tabo mahimman abubuwa da ya kamata uwa ta sani game da lafiyar kanta a lokacin da take da juna biyu, da yadda za ta raini cikin har zuwa lokacin da zata haihu, da irin kulawar da zata baiwa jaririn har ya girma.

Address

No. 22 Mambilla Avenu, Off Sunday Awoniyi Street, New G. R. A Bauchi
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Likita Bokan Turai Albarka Radio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Likita Bokan Turai Albarka Radio:

Videos

Share

Category

Nearby media companies