Ka taba ganin Tafsirin TINUBU? Kalli wannan VIDEO kaga yadda shugaban na Nigeria Bola Ahmed TINUBU ke Fassara ayyoyin QUR'ANI a Tafsirin Azumin da ya gabatar a fadar shugaban kasa (ASOROK).
Yadda MARYAM SHETTY sabuwar ministar da TINUBU ya nada take sujadar godiya ga Allah bayan jin sunanta cikin sababbin ministocin.
BIDIYO: Yadda Gwamnan Jigawa Mallam Umar Namadi, ya kama ma'aikata da ke zamba cikin aminci, suke zabtare kudaden ma'aikata da na ayyukan gwamnati
Yadda ake shirya tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II
Hajj 2023 #hajj #muslimworld
Hawan Sallah a masarautar Zazzau, jihar Kaduna
Asma'u, wata bahaushiya da shiga aikin sojin Amurka.
Hajj 2013: #hajj2023 #hajj #hajime #Muslims #muslimfashion #viral #kano #trending
Babu abin da mutum ya isa yayi, duk abin da ya faru daga Allah ne, kar kaji tsoron kowa, ji tsoron Allah kawai, shima agun Alah ya ke nema - Wannan kirari da bafajen sarkin Kano ke yi .... Amma tsantsan tauhidi ne na gaskiya
Ruwan sama har da ƙanƙara a birnin #Kano.
BIDIYON Yadda BUHARI ya yi bankwana da ofishin shugaban ƙasa.
RARARA ya kai gaisuwar ban girma ga TINUBU a ASOROK
BIDIYON lokacin da aka hana GANDUJE shiga ɓangaren manyan baƙi, 'yan alfarma.
OYOYO BABA! Yadda DAURAWA suka tarbi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kenan wanda ya koma gida bayan kwashe tsawon shekaru 8 yana shugabancin Nigeria
Rantsar da #ABBA #KABIR #YUSUF: Kai tsaye yanzu haka muna tare da ɗaya daga cikin jagororin Kwankwasiyya a yankin ƙaramar hukumar #GARKO dama jihar Kano baƙi ɗaya, Alhaji Idris Bulai Garko, a wajen rantsar da #ABBA #KABIR #YUSUF.
Bikin Rantsar da ABBA GIDA-GIDA A #KANO
Kai tsaye daga birnin #KANO, rantsar da sabon gwamna
Kai tsaye daga birnin #Kano: Rañtsar da sabon gwamna #Abba #Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida).
IKON ALLAH SAI KALLO: Motar safa ta ruwa