Apex News

YANZU-YANZU: Banda jihar Adamawa  dake arewa maso ga bashin Najeriya ina ake tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya?📸 GR...
22/04/2024

YANZU-YANZU: Banda jihar Adamawa dake arewa maso ga bashin Najeriya ina ake tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya?

📸 GRTV

YANZU-YANZU| Gwamnatin jahar kano zata gudanar da aikin tsabtar muhalli na musamman a gobe asabar wacce ta kasance ranar...
24/12/2021

YANZU-YANZU| Gwamnatin jahar kano zata gudanar da aikin tsabtar muhalli na musamman a gobe asabar wacce ta kasance ranar bikin Cirsimeti, kwamishinan ma'aikatar muhalli ta jahar kano Hon Dr Kabiru Ibrahim Getso, ne ya bayyana hakan ga manema labarai jim kadan bayan kammala zaman kwamitin da Gwamnatin jahar ta kafa wanda kwamishinan ma'aikatar Muhallin ke jagoranta sai dai kuma yace a lokacin baza'a takaita zirga-zirgar ababan hawa ba, domin bawa mabiya addinin cirista damar gudanar da shagul-gulansu.

Kwamishinan yace za'a gudanar da aikin tsabtar muhalli a Kasuwanni, guraren aiki da tashoshin mota a ranar Juma'a 31 gawatan December na shekarar 2021, kamar yadda aka saba a kowanne karshen wata.

Daganan Kwamishinan yaja hankalin Al'umma dasu cigaba da bin dokokin yaki da annobar cutar Coronavirus tare da cigaba da anfani da safar rufe baki da hanki wato (facemask) domin zai temaka wajen rage yaduwar cutar.

Daga Comr Aliyu Abdul Garo.

01/02/2021

: Hira Ta Musamma Tareda Babban Mataimaki Ga Gwamna Kano Akan Ilimi Mai Zurfi Dr Hussaini Jarma, Ayi Saurare Lafiya.

SHEKARA DAYA MAI AL'BARKA. Daga: Bello NasirMataimaki na musamman P.AMaigirma Babban mai bawa Gwamna shawara a bangaren ...
01/02/2021

SHEKARA DAYA MAI AL'BARKA.

Daga: Bello Nasir
Mataimaki na musamman P.A

Maigirma Babban mai bawa Gwamna shawara a bangaren kafafen Yada Labarai na zamani (Social Media) Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, Yacika shekara daya a Ofishinsa bayan Maigirma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ofr, Ya dawoshi a matsayin SSA karo na Biyu.

Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, Mutunne mai Haquri da Jajirtacewa Wajen Gudanar da Aikinsa, wanda Kullin burinsa shine na kara inganta Harkokin Social Media a jahar kano Domin Matasa su Amfana.

A Lakacin zangon Mulkin farko na Maigirma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ofr, Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, Yayi Ayyuka da dama ciki harda Bada Horo ga matasa sama da 200 Yan social Media Wadanda s**a samu shedar kwarewa ta musamman.

Muna Kara Jaddada Godiya ga Maigirma Gwanman jahar kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ofr, bisa kara bawa Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, wannan matsayi na SSA karo na biyu domin Cigaba da Bunkasa Wannan Harka ta Social Media.

23/12/2020

Gov. Ganduje ya saka hannu akan kasafin kudin shekarar 2021 akan kudi N177Billion.

Daga: Salisu Muhd Mati

Gwamnan Jihar kano Dr Abdullahi umar Ganduje OFR, ya kaddamar da wasu tsare tsaren kula da lafiyaDaga: Salisu Muhd Mati....
21/12/2020

Gwamnan Jihar kano Dr Abdullahi umar Ganduje OFR, ya kaddamar da wasu tsare tsaren kula da lafiya

Daga: Salisu Muhd Mati.
Special Assistant To The Governor On Social Media.

Gwamnan Jihar kano Dr Abdullahi umar Ganduje OFR, ya kaddamar da wasu tsare tsaren kula da lafiyar al'umar jihar kano guda uku a matakin farko, da s**a hadar da yaye mata sama da dubu guda da zasuyi aikin bada shawarwari kan kula da lafiyar yara da mata masu juna biyu da tsarin dagatai nasa ido wajen kula da lafiya.

Taran ya samu halarta shugaban majalisar dokoki na jihar kano da sauran shugabannin majalisar da shugaban jam'iyar APC da kwamishinoni da hakimai da wakilan kungiyoyin kasa da kasa dake taimakawa wajen marawa gwabnati baya a harkar kula da lafiya.

TAKAITATCAN TARIHI KARATUN GWAMNA KANO DR ABUDULLAHI UMAR GANDUJE ofr.By: Salisu Muhd Mati Special Assistant To The Gove...
15/12/2020

TAKAITATCAN TARIHI KARATUN GWAMNA KANO DR ABUDULLAHI UMAR GANDUJE ofr.

By: Salisu Muhd Mati
Special Assistant To The Governor Kano On Social Media

An Haifi Abdullahi Umar Ganduje cikin 25 ga watan satumba 1949 cikin gidan masarautar garin Ganduje dake Karamar hukumar Dawakin Tofar Jahar kano. Bayan karatunsa na islamiya Dr. Abdullahi ya Fara karatunsa na Firamare school cikin shekarar 1956-1963. Gwamna Ganduje yaci gaba da karatunsa zuwa 'Government college' Birnin kudu'. wacce yanzu haka ke cikin jihar jigawa, Inda Yasamu Nasarar kammalawa tare da samun shahadar kammala da Kuma shahadar Jarrabawar ta hukumar ta Africa WAEC cikin shekarar 1964. Dr. Abdullahi Umar Ganduje yaci gaba da zurfafa neman limi a Kwalejin horar da malamin Makaranta Inda Yasamu shahadar kwarewa Kan Babbar Shedar malinta ta kasa 'N.C.E cikin 1969-1972. Sabida kishin ilimi da sha'awar bada gudunmawa ga Jaharsa Dr. Abdullahi Umar Ganduje yaci gaba Zuwa jami'ar Ahmadu Bello dake Birnin zazzau (A.B.U). Inda ana ma Yasamu Nasarar kammala digirinsa na farko akan llimi cikin shekarar 1972-1975. Cikin shekarar 1977-1979 Daktan ya Kara zurfafa karatunsa Zuwa Jami'ar Bayero ta kano, Inda ya samu Nasarar kammala digirinsa na biyu a fanin sha anin Mulki. Cikin 1977-1979

Sanna Yakara Cigaba Da Karatunsa Na Digiri na 3 PhD Wanda Ya Fara A 1989-1993 Wanda Yayishi A Jami'ar Ibadan Allah ya azurta Shi Da Samu Dr.

Ya Kure duk wata shahada da Dan Boko ke fatan samu a fanin Koyo da Koyarwa, Kimanin Shekara 40 data gabata, Gwamna Ganduje Yana Da Kwarewa Wajen Koyarwa Domin ya Koyar a Makarantu kamar haka: Kwalejin Sakandire ta Oleh dake Jahar Rivers, ma'aikatar llimi ta Jahar Kano 1976, Makarantar horar da Malamai ta kasar Gumel 'college of education Gumel' a matsayin lecture, yaci Gaba da hidimar bada ilimi a jamiar Jahar kanawa Bayero University Kano a matsayin lecture cikin shekarar 1976.

-Gwamna Ganduje Shekarar Sa (45) Da Kammala Digirinsa Na Farko.
-Gwamna Ganduje Shekarar Sa (41) Da Kammala Digirins

GWAMNATIN KANO TA MAYE GURBIN -DG RAMATDaga; Salisu Muhd MatiSpecial Assistant To the Governor Kano StateMai Girma Gwamn...
15/12/2020

GWAMNATIN KANO TA MAYE GURBIN -DG RAMAT

Daga; Salisu Muhd Mati
Special Assistant To the Governor Kano State

Mai Girma Gwamna Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin Rukon Kwarya Manajan Darakta ta Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Kano (KHEDCO) Injiniya Hadiza Ahmad Tukur a matsayin mai rikon mukamin Darakta Janar na (Metropolitan Agency).

Darakta Janar na Hukumar na yanzu, Injiniya Abdullahi Garba Ramat, wanda ke neman mukamin Shugaban Karamar Hukumar Ungogo, yanzu an maye gurbinsa da MD KHEDCO, a matsayin mai rikon Kwarya, Mukamin yafara nan danan.

Da yake jawabi Gwamna Ganduje yaja Han kalin sabuwar Darakta mai rikon mukamin da ta kula da lamuran Hukumar yadda ya kamata.

Masoyin Buhari ya ce shugaban kasar ya yi murabus bayan sace yan uwansa a Katsina by  Aminu Ibrahim - Wani mai goyon bay...
13/12/2020

Masoyin Buhari ya ce shugaban kasar ya yi murabus bayan sace yan uwansa a Katsina

by Aminu Ibrahim -

Wani mai goyon bayan Shugaba Buhari ya dawo daga rakiyarsa kwana hudu bayan yayi tababa da yan adawa a shafin sada zumanta bayan yin garkuwa da yan uwansa biyu.

Mutumin ya wallafa cewa yana tare da Buhari har zuwa sanda wa'adin mulkinsa zai kare a 2023 kafin daga bisani ya goge wallafar bayan garkuwa da yan uwansa a Katsina.

Yayi wani martani wanda ya bukaci shugaban yayi murabus a kasan wani rubutu da ke jin ra'ayoyin mutane akan ko Buhari ya yi murabus saboda matsalar tsaro Kwana hudu bayan ragargazar yan adawa da bayyana goyon baya ga shugaba Muhammadu Buhari, Usman Rabiu, ma'abocin shafin sada zumanta, ya bukaci shugaban kasa yayi murabus.

Maigirma Kwamishinan ma'aikatar muhalli ta jahar Kano Dr. Kabiru Ibrahim Getso, Ya kai ziyarar ta'aziyya Gidan Tsohon Sa...
22/10/2020

Maigirma Kwamishinan ma'aikatar muhalli ta jahar Kano Dr. Kabiru Ibrahim Getso, Ya kai ziyarar ta'aziyya Gidan Tsohon Sanatan Kano ta Arewa Dattijo Dr. Bello Yahatu Gwarzo, Bisa Rasuwar Matarsa a Jiya Laraba. Maigirma Kwamishina Yayi Addu'ar Allah Ya Gafarta Mata Yayi Mata Rahama tare da Dukkannin Musulmin da s**a Rigamu Gidan Gaskiya, mukuma idan tamu taxo Allah Yasa Mucika da imani Ameen.

Comr. Aliyu Abdul Garo.
22 October 2020.
Thursday.

Muna sanar da Al,ummar jahar kano masu Albarka cewa Ranar juma'a 28/08/2020 itace Ranar Tsabtace kasuwanni tashoshin mot...
27/08/2020

Muna sanar da Al,ummar jahar kano masu Albarka cewa Ranar juma'a 28/08/2020 itace Ranar Tsabtace kasuwanni tashoshin mota kamfanoni da ma'aikatu, Ranar Asabar 29/08/2020 itace Ranar tsabtar muhalli ta kowa da kowa.

MATSALAR YAWAN SARE-ITATUWA GA MUHALLIN MU.DAGA: COMR. ALIYU ABDUL GAROMuguji sare-itatuwa domin kaucewa matsalar sauyin...
21/08/2020

MATSALAR YAWAN SARE-ITATUWA GA MUHALLIN MU.

DAGA: COMR. ALIYU ABDUL GARO

Muguji sare-itatuwa domin kaucewa matsalar sauyin yanayi, matsanancin-zafin rana da Al'umma ke fuskanta uwa uba zaizayar kasa da ambaliyar-ruwa da kuma gurgusowar hamada.

Bugu-da-kari, itatuwa kan taimaka matuka wajen tacewa tareda baiwa dan Adam ingantacciyar iska da kawo kyakyawan-sauyi a jaha.

wasu daga cikin muhimmancin dasa-itatuwa sun hada da, samarda igantaccen yanayi, da kuma inuwa ga Al,umma.

Hakika dasa-itatuwa na daga cikin Sadaqatul-jariyah', domin 'Annabin-raham' yana cewa ''Ba wani musulmi da zai da sa itace, wani mutum ko tsuntsu yaci, face sai ya zamar masa sadaqa''.

Haka su ma masana ilimin yanayin muhalli sun tabbatar akan cewa yawan dasa-itatuwa nada alfanu babba ga rayuwar dan Adam.

sakone daga ma'aikatar muhalli ta jahar kano, bisa jagorancin maigirma kwamishina Hon Dr. Kabiru Ibrahim Getso.

GAWATA SANARWA TA MUSAMMAN DAGA MA'AIKATAR MUHALLI TA JAHAR KANO    ✍🏻WRITING BY:COMR. ALIYU ABDUL GAROIngantaccen muhal...
23/07/2020

GAWATA SANARWA TA MUSAMMAN DAGA MA'AIKATAR MUHALLI TA JAHAR KANO

✍🏻WRITING BY:
COMR. ALIYU ABDUL GARO

Ingantaccen muhalli na daya daga cikin matakan farko na Ingantacciyyar Rayuwa domin zubar da Shara a ko ina na Haddasa asara ta Rayuka da dukiyoyin jama'a ba tare da samun mayar da wasu abubuwan da aka rasa ba.

Yawanci abubuwan dake zama matsala sakamakon zubar da Shara barkatai ba bisa ka'ida ba sun Hadar da toshewar magudanan Ruwa wanda Hakan ke haifar da Ammaliyar Ruwa daga Kogi da dai sauransu wanda Hakan Babbar matsalace wacce ke Barazana ga Rayukan Al, umma.

Haka zalika ma'aikatar muhalli na Kara kira ga jama'a masu Al,adar zubar da Shara a cikin magudanan Ruwa a wannan Lokaci na Ruwan sama da suguji yin Hakan Domin yin Hakan na temakawa wajan yawaitar Ambaliyar Ruwa.

Muguji yawan sare bishiyu ba tare da munsa wasu a kusa da inda muka sare wadancen ba yawan sare bishiyu ba bisa ka Ida ba Babbar Matsalace ga muhallinmu Musamman a Wannan Lokaci na Ruwan dama.

Muzamo masu tsabta a koda Yaushe tsabtar jiki data muhalli Musamman a wannan Lokaci na Annobar Cutar Coronavirus wanda Hakan zai temaka Sosai wajan Dakile Yaduwar Cutittika.

Muzamo masu bin shawarar masana Musamman na Ma'aikatar muhalli a koda Yaushe Domin Kare kanmu da Lafiyar mu daga shiga wani Yanayi.

COMR. ALIYU ABDUL GARO.
23 JULY 2020.
THURSDAY.

KANO STATE MINISTRY OF ENVIRONMENT CONDOLENCESI Dr Kabiru Ibrahim Getso, State Commissioner for Envionment, on behalf of...
26/06/2020

KANO STATE MINISTRY OF ENVIRONMENT

CONDOLENCES

I Dr Kabiru Ibrahim Getso, State Commissioner for Envionment, on behalf of my family, Staff of the ministry of, Envionment and its Parastatals with deep sense of humility and Total submission to the Will of Allah, Condole and commissarate with His Excellency The Executive Governor of Kano State, Dr Abdullahi Umar Ganduje and his Wife, Prof. Hafsat Abdullahi Umar Ganduje, the family, Government and people of Oyo State over the death of his in - law, former Governor of Oyo State, Sen. Ishaka Abiola Ajimobi, who returned to the Almighty Allah on Thursday.

We have indeed lost a rare gem, devout Muslim, Selfless and Focused politician personality, whise great Contributions to the development of his State and Nigeria will remain indelible in the sand of history.

As we continue to mourn your death, we Pray to Almighty Allah to Forgive all your short comings , Grant him Eternal peace in Jannatul Firdaus and his family the fortitude to bear the irreparable loss, Ameen.

Sign.
Dr Kabiru Ibrahim Getso
State Commissioner for Envionment.

PRESS  RELEASEThe Hon. Commissioner Of Environment, Dr. Kabiru Ibrahim Getso, on behalf of himself, family, management a...
26/06/2020

PRESS RELEASE

The Hon. Commissioner Of Environment, Dr. Kabiru Ibrahim Getso, on behalf of himself, family, management and the entire staff of the State Ministry Of Environment Wishes to extend our deepest Condolences to His Excellency, The Executive Governor of Kano state, his immediate family and the family of immediate past Governor of Oyo State Late Senator Ajimobi who died after a prolonged illness. Our deepest sympathies are with you and the entire family of the deceased at this hour of grief.

Comr. Aliyu Abdul Garo.
26 June 2020.
Friday.

Mai Girma Gwamna, Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR yayi taro na Musamman da Shugabannin masu gidajen kallo da cinema na Jih...
12/06/2020

Mai Girma Gwamna, Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR yayi taro na Musamman da Shugabannin masu gidajen kallo da cinema na Jihar Kano wanda Gwamnatin Jihar Kano tabasu damar su bude gidajen kallonsu daga gobe don fara kallon gasar Laliga ta Kasar Spain wanda yin hakan ze kara dawo da tattalin arzikin Jihar Kano.

Gwamna yace duba da yadda matasa suke da shaawar kwallon kafa yasa za'a bude wadannan gidaje daga bisani an h**e su dasu kasance masu bin dokokin Gwamnati da Jami'an Lafiya, sannan Gwamnati tabasu safar rufe hanci domin rabawa mutane masu shiga kallon don kaucewa cutar Coronavirus.

Gwamna yana tare da Mataimakinsa Dr Nasiru Yusuf Gawuna, Sakataren Gwamnati Alh Usman Alhaji, Kwamishinan Yada Labarai Mal Muhammad Garba da na Muhalli Dr Kabiru Ibrahim Getso da Sakataren Hukumar Tantance Fina finai Mal Ismail Naabba Afakalla.Yau,Juma'a. 12/6/2020

COMR.ALIYU ABDUL GARO.
12 JUNE 2020.
FRIDAY.

08/06/2020

Download Dr. Getso online Radio app v1.0

The application is designed to provide general news about Dr. Getso movement and works around Kano and Nigeria itself. The application is sponsored and managed by Commr. Aliyu Abdul Ali Garo Media Consultant, writer, analyst, political campaign strategist, CEO NGT TV Consultancy Services Limited.

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.rabsdeveloper.drgetso

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Apex News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Apex News:

Videos

Share

Category