MUjahid

MUjahid It's a great way to learn more about me and my capabilities.

Yanzu-yanzu: An Rantsar Da Bassirou Faye a matsayin shugaban kasa mafi karancin shekaru a Afirka.Karin Bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
03/04/2024

Yanzu-yanzu: An Rantsar Da Bassirou Faye a matsayin shugaban kasa mafi karancin shekaru a Afirka.

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

An rantsar da Bassirou Diomaye Faye a matsayin shugaban kasa mafi karancin shekaru a Senegal da Afirka bayan ya samu nasara a zagayen farko

Alhamdulillah Daga Gadan NAIBAWA zaira road
15/01/2024

Alhamdulillah Daga Gadan NAIBAWA zaira road

Wata Sabuw! Mazauna Jihar Lagas Sun Fara Yiwa Shugaba Tinubu IhuKarin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
31/12/2023

Wata Sabuw! Mazauna Jihar Lagas Sun Fara Yiwa Shugaba Tinubu Ihu

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Yan kasuwar da s**a yi wannan ihun a bangarorin biyu na titin yayin da ayarin motocin shugaban kasar s**a bi ta kasuwar, sun ki yi masa

Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun! Allah ya yiwa Hon Ghali Umar Na Abba RasuwaKarin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
27/12/2023

Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun! Allah ya yiwa Hon Ghali Umar Na Abba Rasuwa

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Za a sanar da jana'idar sa a yau Laraba Allah ya jikansa da rahama Allah yasa aljanna ce makoma Allah ya bawa iyalansa hakuri.

Bafarawa Ya Aikewa Shugaba Tinubu Budaddiyar Wasika Kan Tsohon Shugaba BuhariKarin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
25/12/2023

Bafarawa Ya Aikewa Shugaba Tinubu Budaddiyar Wasika Kan Tsohon Shugaba Buhari

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Idan har shugaba Tinubu zai ci gaba da ayyukan alheri da yake yi, Musamman farfado da wasu ayyuka da aka yi watsi da su a Abuja da sauran

Takaitattun labaran Duniya Na Safiyar Asabar 09/06/1445AH 23/12/2023Karin Bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
23/12/2023

Takaitattun labaran Duniya Na Safiyar Asabar 09/06/1445AH 23/12/2023

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

β€˜Yan sandan jihar Enugu sun k**a wani tsohon kansila a karamar hukumar Enugu ta Kudu bisa wasu laifuka da s**a hada da shiga kungiyar asiri

Kwamitin da Shugaba Tinubu ya kafa domin binciken sadakalar da aka yi a CBN ne ya gano asusun da Godwin Emefiele ya bude...
22/12/2023

Kwamitin da Shugaba Tinubu ya kafa domin binciken sadakalar da aka yi a CBN ne ya gano asusun da Godwin Emefiele ya bude a kasashen Amurka da Burtaniya da kuma China.

Ana zarginsa ne da kwashe makudan biliyoyin kudaden gwamnati, ya kuma zuba a cikin su ba bisa doka ba.

Wani irin hukunci ya k**ata a rika yi wa wadanda ke amfani da muk**ansu suna kwashe dukiyar kasa?

Kotun Koli ta kebe ranar da za ta yanke hukunci kan Shari'ar Zaben Gwamnan Jihar Kano wanda Gwamna Abba Kabir ya daukaka...
21/12/2023

Kotun Koli ta kebe ranar da za ta yanke hukunci kan Shari'ar Zaben Gwamnan Jihar Kano wanda Gwamna Abba Kabir ya daukaka zuwa gabanta.

Koun Koli ta kebe ranar da za ta yanke hukunci kan Shari'ar Zaben Gwawmnan Jihar Kano wanda Gwamna Abba Kabir ya daukaka zuwa gabanta.

Yadda ta kasance a kotun Koli kan karar  Abba Yusuf ko Gawuma a matsayin gwamnan KanoKarin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
21/12/2023

Yadda ta kasance a kotun Koli kan karar Abba Yusuf ko Gawuma a matsayin gwamnan Kano

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

ranar Alhamis ne Kotun koli ta ajiye hukunci a karar da jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP ta shigar na neman ta tabbatar da dan

Majalisar Najeriya Ta Bukaci CBN Ya Saka kudin China A Harkar kasuwanci Domin Magance Barazanar Dala $Karin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
21/12/2023

Majalisar Najeriya Ta Bukaci CBN Ya Saka kudin China A Harkar kasuwanci Domin Magance Barazanar Dala $

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Majalisar wakilan tarayyar Najeriya ta bukaci kwamitinta mai lura da harkokin bankuna da sauran cibiyoyin hada-hadar kudade da ya hada kai

21/12/2023

APC Beautifies Kano Secretariat Ahead of Supreme Court Judgement on Abba Yusuf’s SackAmbajayDec 20, 2023Read original The Supreme Court will on Thursday, December 21, determine the authentic winner of the March 18 governorship election The court’s ruling will also determine the fate of the sacke...

21/12/2023

Tinubu restructures Nigerian govt’s operations, deploys 13 key agencies to SGF’s officePoliticsnigeriaDec 20, 2023Read originalPresident Bola Tinubu has issued a directive restructuring government operations by deploying essential agencies to the Secretary to the Government of the Federation (SG...

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau LarabaKarin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
21/12/2023

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Laraba

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Laraba 20/12/2023 - 06/06/1445AHKarin BayaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
21/12/2023

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Laraba 20/12/2023 - 06/06/1445AH

Karin Bayani
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Jam’iyyar PDP ta sha alwashin hukunta tsohon gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike da wasu ’ya’yanta kan yi mata zagon kasa a zaben 2023.

29/09/2023

Assalamualaikum

Reminder : Suratul khaf πŸ“Ώ

Jummuat Mubarakah πŸ’«

24/08/2023
The first day
31/05/2023

The first day

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUjahid posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MUjahid:

Share


Other News & Media Websites in Kano

Show All

You may also like