D.L.S Hausa news

D.L.S Hausa news wannan shafi zai rinka kawu sahihai, cikin harshen hausa
dumun cigaban al'umma

Huseen Hassan🆕🆕StoryGwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata.M...
12/06/2023

Huseen Hassan

🆕🆕Story

Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata.

Motocin Rusau huɗu ne s**a ci gaba da rushe gine-ginen Shaguna ɗari da aka yi a cikin filin idin.

Shugaban hukumar tsara birane ta Kano Arch. Ibrahim Yakubu ya shaida wa Freedom Radio cewa abin takaici ne ace an gine filin Babban Masallacin Idi na garin Musulunci.

Ya kuma yi kira ga waɗanda ke da kayayyaki a wuraren da aka sanya wa jan fenti da su gaggauta kwashewa domin ci gaba da wannan rushe-rushen ya zama dole ba gudu ba ja da baya a cewarsa.

Huseen Hassan🆕🆕StoryWasu tuhume-tuhumen da za a iya tuhumar Emefiele sun hada da bayar da kudaden ta’addanci, ayyukan za...
11/06/2023

Huseen Hassan

🆕🆕Story

Wasu tuhume-tuhumen da za a iya tuhumar Emefiele sun hada da bayar da kudaden ta’addanci,
ayyukan zamba da kuma hannu a laifukan tattalin arziki na tsaron kasa
da s**a hada da rashin gudanar da reshen CBN, NISRAL da kuma shirin Anchor Borrowers Programme na babban bankin kasa.

Da zafi-zafi: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Gwamnan Babban Bankin Ƙasa CBN Godwin Emefiele daga muƙamins...
09/06/2023

Da zafi-zafi: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Gwamnan Babban Bankin Ƙasa CBN Godwin Emefiele daga muƙaminsa nan take.

Ƙarin bayani na tafe.

Jarumar mata:Wata mata mai ɗauke da Juna biyu ta haihu Suna tsaka da yin wanka tare da Mijinta a cikin wani tafki a ƙasa...
18/01/2023

Jarumar mata:
Wata mata mai ɗauke da Juna biyu ta haihu Suna tsaka da yin wanka tare da Mijinta a cikin wani tafki a ƙasar Filifis.“ By D.L.S”

Tsohon dan wasan baya na Manchester United, Rio Ferdinand, ya zabi Josko Gvardiol na Croatia a matsayin wanda ya fi kowa...
23/12/2022

Tsohon dan wasan baya na Manchester United, Rio Ferdinand, ya zabi Josko Gvardiol na Croatia a matsayin wanda ya fi kowanne dan wasan baya kokari a gasar cin kofin duniya ta 2022.

[By D.L.SHausanews]

Address

Dala L. G. A
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D.L.S Hausa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to D.L.S Hausa news:

Share

Nearby media companies


Other News & Media Websites in Kano

Show All