APA News

APA News African Press Associated APA News kafar yaɗa labarai a harshen Hausa da Turanci

Zaka iya bada gudummawar kuɗin  ka don sake ginawa Sheikh Ibrahim Elzakzaky matsuguni?
29/04/2024

Zaka iya bada gudummawar kuɗin ka don sake ginawa Sheikh Ibrahim Elzakzaky matsuguni?

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Shin ka taɓa yin budurwar dake yawan tambayar ka kuɗi?
29/04/2024

Shin ka taɓa yin budurwar dake yawan tambayar ka kuɗi?

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan JAN HANKALI: Indai Kina Tambayar Saurayinki Abu Kamar Mijinki, To Wata Rana Zai Tambaye Ki Abu Kamar Matarsa, Cewar Hassana Magaji Me zaku ce?

Wata budurwa ƴar Shi'a mai suna Fatima ta nuna matukar ɓacin ranta kan yadda aka tsane su a ƙasar nanShin kana ɗaya daga...
29/04/2024

Wata budurwa ƴar Shi'a mai suna Fatima ta nuna matukar ɓacin ranta kan yadda aka tsane su a ƙasar nan

Shin kana ɗaya daga cikin waɗanda basa ƙaunar ƴan Shi'a?

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Fatima tace ita sakin wawa ce ko haihuwa basu yi da tsohon mijin taba saboda haka duk wanda yaga tayi masa ya aje lambar...
29/04/2024

Fatima tace ita sakin wawa ce ko haihuwa basu yi da tsohon mijin taba saboda haka duk wanda yaga tayi masa ya aje lambar sa

Ku latsa nan don kallon Bidiyon SAKIN WAWA Suna: Fatima AbdullahiShekaru: 25Jiha: Zamfara Tana neman miji na gari. Ga mai buƙatar aurenta tsakani da Allah, to ya tuntuɓi wannan number domin samun ƙarin bayani 👇 08032650037Shugaban haɗa auren Sunnah Allah yaba mai rabo sa'a

28/04/2024

Daga wane gari kuke bibiyar wannan shafi namu?

Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Ibrahim Elzakzaky ya bayyana cewar da izinin Allah sai gwamnatin Musulunci ta kafu a...
17/11/2023

Fitaccen Malamin Islamar nan Sheikh Ibrahim Elzakzaky ya bayyana cewar da izinin Allah sai gwamnatin Musulunci ta kafu a Najeriya, kuma idan ya tashi dawowa babu wani mai ƙarfin da zai iya tunkararsa ballantana ya tare shi, zai kuma shimfida daularsa a duk inda ransa ke so

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan Jagoran ƴan Shi'a Sheikh Ibrahim Elzakzaky ya bayyana cewa da'awar Iran zata mamaye ɗaukacin Duniya bama Najeriya ko Afrika ba TA FUSATA: Da A Gaba Na Idris Abdul Aziz Yayi Maganar Kushe F@lás-d!náwá Wlh Da Na Wanka Masa Mari- Inji wannan matar Wata fusatacci...

Ikon Allah a ganinku wannan tsabar kishi ne ko hauka?
17/11/2023

Ikon Allah a ganinku wannan tsabar kishi ne ko hauka?

Da Mijina yayin min Kishiya Gwamma ya rinƙa Kwanciya da ƴaƴan mu Tsokacinmu na yau wani babban al’amari ne wanda shafin ya ci karo da shi, wani labari ne me ta da hankalin mai hankali, wanda yake cike da ban mamaki da al’ajabi, wanda aka nemi a sakaya suna. Labarin dai shi ne: Wata mata

Aminatu tace bai k**ata namiji ya riƙa wuce macce ɗaya ba
17/11/2023

Aminatu tace bai k**ata namiji ya riƙa wuce macce ɗaya ba

Kamar yadda kuka sani shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media irin su Twitter, Facebook, Instagram da dai sauran su sun shahara wajen jawo ce-ce-kuce da muhawara. Musamman ƴan mata da samari suna baje kolin su a wannan dandalin sun shahara wajen bayyana ra'ayin su inda za kaga wasu suna n...

A karon farko jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya mayar da martani kan hukuncin Kotun Appeal ...
17/11/2023

A karon farko jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya mayar da martani kan hukuncin Kotun Appeal data yanke yau a Abuja, a baya dai lokacin da Trabunal ta sauke Abba anyi tsammanin Kwankwason zai ce wani abu amma a wancen lokaci bai maida martani ba sai a wannan karo, a cikin jawabinsa Sanata Kwankwaso yace

"Ɗazun na rarrashi Abba kuma na bashi haƙuri sannan na ƙara ƙarfafa masa gwiwa da yaci gaba da ayyukan Alherin sa har zuwa lokacin da Allah SWT ya ƙayyade masa a matsayin gwamnan jihar Kano, dama Allah ne ke bada mulki kuma ya bamu, mun karɓa munyi murna a yanzu kuma daya karɓa mun karbi ƙaddara mun gode masa duk abinda yayi daidai ne saboda munyi imanin cewa baya kuskure mu mune masu cike da kura kurai a ko wane lokaci

Sannan ina kira ga Alƙalai da su kafa jam'iyyar siyasa suma su riƙa tsayawa takara talakawa su zaɓe su, in yaso sai su riƙa rushe duk zaɓin da talakawan s**a yiwa kansu da hujja amma bai k**ata ace an naɗa suba kuma suna aikata ba dai dai ba" In ji shi k**ar yadda ya bayyana a jawabinsa na yanzu-yanzu

Ku latsa nan don kallon Bidiyon

Malam ba zan ɓoye maka ba wallahi babu komai a cikin rayuwar zawarci sai bala'i da musifa, saboda haka ni yanzu idan All...
15/11/2023

Malam ba zan ɓoye maka ba wallahi babu komai a cikin rayuwar zawarci sai bala'i da musifa, saboda haka ni yanzu idan Allah ya ƙara kawo min mijin aure ko dukana zai riƙa yi a kullum zan haƙura in zauna da abuna inyi masa biyayya kuma in masa addu'a Allah yasa ya daina duka na

Maimunatu Giwa ta bayyana cewa akwai ƙalubale sosai a zaman zawarci musamman ma ga wacce ba ta da tudun dafawaTa bayyana cewa mata s**an daɗe a gida bayan mutuwar aurensu ba tare da sun samu kalar irin mijin da suke so baTa ce ba ta da burin komawa gidan tsohon mijinta saboda tana ganin cewa

Tofa ina masu sha'awar auren jari?
15/11/2023

Tofa ina masu sha'awar auren jari?

VIDEO: "Zan biya albashi kowane wata ga duk mutumin da ke son ya aure ni, ina da gidaje, ina matukar bukatar miji.” – Wata ‘yar kasuwa ‘yar Najeriya da ke zaune a Faransa Wata ‘yar Najeriya ta shiga shafukan sada zumunta domin neman mijin aure. Ta bayyana cewa ta mallaki kadarori daban-dab...

Wacce jaruma ce kafi ganin daraja da ƙimarta a masana'antar Kannywood?
15/11/2023

Wacce jaruma ce kafi ganin daraja da ƙimarta a masana'antar Kannywood?

Kamar dai yadda kuka sani wasu daga cikin manya kuma fitattun jaruman finafinan Hausa na masana'antar Kannywood. Sun yi fice wajen baje kolin halittar da Allah SWT ya yi musu inda wasu ke nuna tsiraicinsu, wasu ma abin har ado ya zame musu. Sai dai wasun su ma basu taɓa yaɗa tsirain nasu ba wasu

Wai su Maryam Yahaya akwai dogon buri
15/11/2023

Wai su Maryam Yahaya akwai dogon buri

Jama'a da dama musamman masu sha'awar kallon fina finan Hausa na masana'antar Kannywood na bayyana mabambantan ra'ayoyinsu akan jaruman masana'antar musamman mata. Inda wasu ke cewa aure ne yafi dacewa dasu fiye da suzo suna yin shirin film yayin da a nasu ɓangare jaruman ke bayyana cewa Allah bai ...

A firar ta da tashar Talabijin ɗin DW jarumar tace mafi yawan masu sonta suna tsoron tunkararta da maganar aure ne sabod...
15/11/2023

A firar ta da tashar Talabijin ɗin DW jarumar tace mafi yawan masu sonta suna tsoron tunkararta da maganar aure ne saboda suna tsoron kar tayi musu wulaƙanci don tana da kuɗi kuma ba haka bane

A wani shirin talabijin da ake yaɗawa kai tsaye a dandalin DCL Hausa shahararriyar jarumar fina finan Hausa ta Kannywood Hadiza Aliyu Gabon ta ce tana damuwa game da irin maganganun da jama'a ke yi a kanta. Hadiza tace idan kaje wani taro gidan biki ko suna sai kaji ana cewa taƙi yin aure kuma

Duk saurayin da nayi soyayya da shi sai na gama walahar kashe masa kuɗi sannan ya gudu yaƙi aurena saboda haka nima yanz...
15/11/2023

Duk saurayin da nayi soyayya da shi sai na gama walahar kashe masa kuɗi sannan ya gudu yaƙi aurena saboda haka nima yanzu na juya muku baya sai mai mata don naga alamun masu mata sun fi sanin darajar macce in ji Habiba

Samari ku daina bata lokacinku wajen neman aurena ni sai mai mata- mawakiya Haibat. Fitacciyar mawakiya kuma jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Habiba Hassan da ake yi wa lakabi da Haibat ta ce yaudarar da samari s**a yi mata ya sa ta yanke kauna da auren saurayi, ta ce yan...

Shin kun gamsu da wannan magana ta Maryam Yahaya?
15/11/2023

Shin kun gamsu da wannan magana ta Maryam Yahaya?

Rashin miji ne ya hanani yin aureRashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure inda tace “da aure da mutuwa duk lokacine, idan lokacina yayi ai zan daga, babu mijinne, ku fito ku aureni, rashin

Jarumin yace duk wacce ya aura bata iya yi masa abinda ransa ke so 100% shi yasa yake rabuwa da su har wasu ke masa kall...
15/11/2023

Jarumin yace duk wacce ya aura bata iya yi masa abinda ransa ke so 100% shi yasa yake rabuwa da su har wasu ke masa kallon ɗan auri saki

Anya ba Ahlul Kitabi Zan Aura ba Kuwa? Ku bani Shawara. Shahararren Jarumi a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood kuma mawaƙi, Adam A Zango, ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda ya ke neman shawarar jama'a kan matar da yakeso ya aura. Shin menene shawarar ku ga mawaƙin?

Idan ka tafi kallon ƙwallon dare matarka ta rufe gida ka kwana a waje da safe wane irin mataki zaka ɗauka a kanta?
14/11/2023

Idan ka tafi kallon ƙwallon dare matarka ta rufe gida ka kwana a waje da safe wane irin mataki zaka ɗauka a kanta?

Yau muna tafe da ra'ayin wata budurwa mai suna Fateema Zahra wacce ra'ayin nata ya tada kura tare da yamutsa hazo a shafukan sada zumunta na social media. Inda wasu mazan ke goyon bayanta yayin da wasu ke zagibta tare da kunduma mata ashariya, ga abinda ta ce. MATA GA SHAWARA: Idan mijin ki ya

Mafi akasarin matan da aka ji ra'ayoyinsu sun ce lokacin jima'i idan namiji ya taɓa musu waɗannan sassa guda 3 saboda ts...
14/11/2023

Mafi akasarin matan da aka ji ra'ayoyinsu sun ce lokacin jima'i idan namiji ya taɓa musu waɗannan sassa guda 3 saboda tsabar jin daɗi har suma suke yi don ya ma fi jima'in daɗi amma kuma basa iya faɗawa mazajensu cewa su riƙa taɓa musu waɗannan sassa saboda tsabar kunya

Ku latsa nan don kallon Bidiyon Romance: Sashe uku na mace tana tsammanin ka taɓa amma ba za ta gaya maka basalon rayuwa Jikin mace da take son ka taba amma ba za ta fada maka ba Don dangantaka ta yi aiki, dole ne ku haɗa da abokiyar zaman ku a daidai matakin da ta

Address

Sultan Bello
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APA News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Kaduna

Show All