HausaMedia.Com.Ng

HausaMedia.Com.Ng Subscribe to our YouTube channel Hausa North TV

Fitaccen Malamin Musulmi Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum a cikin wani bangare na Karatunsa Yayi Magana Mai Zafi akan...
23/11/2023

Fitaccen Malamin Musulmi Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum a cikin wani bangare na Karatunsa Yayi Magana Mai Zafi akan Yan KannyWood Tare Da Yi musu Nasiha

Fitaccen Malamin Musulmi Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum a cikin wani bangare na Karatunsa Yayi Magana Mai Zafi akan Yan

Kan ta waye: An karbe min kudi ne da sunan za a yi min fim a Kannywood - Cewar Jaruma Sa'adat Amin.
23/11/2023

Kan ta waye: An karbe min kudi ne da sunan za a yi min fim a Kannywood - Cewar Jaruma Sa'adat Amin.

Fuskokin wasu yan Kannywood da fitattun mutane da s**a halarci jana'izar Darakta Aminu S. Bono.
22/11/2023

Fuskokin wasu yan Kannywood da fitattun mutane da s**a halarci jana'izar Darakta Aminu S. Bono.

Nima Mai Aikata Zunubi ne a KannyWood Sai dai Yanzu na tuba sabon Amdaz ne a Gaban ku - Abdallah Amdaz
22/11/2023

Nima Mai Aikata Zunubi ne a KannyWood Sai dai Yanzu na tuba sabon Amdaz ne a Gaban ku - Abdallah Amdaz

Tun bayan Fitar da Copy Na shari'ar da ake cewa kotun ɗaukaka ƙara ce ta fitar kan hukuncin da ta yi kan zaɓen gwamnan, ...
22/11/2023

Tun bayan Fitar da Copy Na shari'ar da ake cewa kotun ɗaukaka ƙara ce ta fitar kan hukuncin da ta yi kan zaɓen gwamnan, ake ta samun mabambanta ra'ayi musamman tsakanin ɓangarori biyun da ke cikin shari'ar Kano.

A Najeriya an wayi gari cikin yanayi na ce-ce-ku-ce da tafka muhawara dangane da wani kwafin shari'ar da ke yawo

Muna maraba da kafa jam'iyyar haɗaka kamar yadda Atiku ya nema - NNPP Karin Bayani 👇
22/11/2023

Muna maraba da kafa jam'iyyar haɗaka kamar yadda Atiku ya nema - NNPP

Karin Bayani 👇

Jam'iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta nuna aniyarta ta shiga jam'iyyar haɗaka da sauran jam'iyyun adawa kamar yadda Atiku

Fitacciyar Jaruma Aisha Humaira ta dauki alkawalin biyawa darakta aminu s bono bashi In sha Allah.
21/11/2023

Fitacciyar Jaruma Aisha Humaira ta dauki alkawalin biyawa darakta aminu s bono bashi In sha Allah.

Hotunan Ganawar Da Hukumar Hisbah Tayi da Yan masana’antar Kannywood a a Ranar Litinin din nan.
21/11/2023

Hotunan Ganawar Da Hukumar Hisbah Tayi da Yan masana’antar Kannywood a a Ranar Litinin din nan.

Hukumar tace finafinai ta Kano ta dakatar da Jaruma Khadijah Mai Numfashi shekaru 2 saboda yin rawar da ba ta dace ba a ...
20/11/2023

Hukumar tace finafinai ta Kano ta dakatar da Jaruma Khadijah Mai Numfashi shekaru 2 saboda yin rawar da ba ta dace ba a Social Media.

Babana Baturen Australia ne Mamata Kuma Yar Maiduguri Cewar Princess Mufeedah Sabuwar Salma Kwana Casain 👇
20/11/2023

Babana Baturen Australia ne Mamata Kuma Yar Maiduguri Cewar Princess Mufeedah Sabuwar Salma Kwana Casain 👇

FATAKE SEASON 2 EPISODE 2 ORIGINALZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
19/11/2023

FATAKE SEASON 2 EPISODE 2 ORIGINAL

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

Fatake Sabon Series Da ake Haska shi A Tashar GaskiyaTvPlus Ga Mai Buƙatar Kallon shi gashi Mun Kawo Muku Shi

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 3 ORGZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇
19/11/2023

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 3 ORG

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇

Ni ban taba cewa na fita daga APC ba, kuma gudunmuwa daidai gwargwado na bai wa Gawuna - In ji Umar Alhassan da aka fi s...
19/11/2023

Ni ban taba cewa na fita daga APC ba, kuma gudunmuwa daidai gwargwado na bai wa Gawuna - In ji Umar Alhassan da aka fi sani da Sarki Indara.

Al'umma a ciki da wajen Kano, na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu tun bayan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke a ...
19/11/2023

Al'umma a ciki da wajen Kano, na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu tun bayan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke a kan zaɓen gwamnan jihar.

Al'umma a ciki da wajen Kano, na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu tun bayan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara

MANYAN MATA SEASON 2 EPISODE 5 ORGGa Mai Bukata Zai Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
18/11/2023

MANYAN MATA SEASON 2 EPISODE 5 ORG

Ga Mai Bukata Zai Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

DADIN KOWA AN YANKA TA TASHI SEASON 5 EPISODE 7
18/11/2023

DADIN KOWA AN YANKA TA TASHI SEASON 5 EPISODE 7

"Yan maula sun fara": Jama’a sun yi caaa kan Ali Nuhu bayan ya taya Gawuna murnar nasara a kotun Ƙarin Bayani 👇
18/11/2023

"Yan maula sun fara": Jama’a sun yi caaa kan Ali Nuhu bayan ya taya Gawuna murnar nasara a kotun

Ƙarin Bayani 👇

Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, wanda aka fi sani da sarki ya yi martani bayan

Akwai Kwararan Dalilan da S**a ishe Ni Auren Umar M Shareef Inji Mawakiya Hairat AbdullahiTa Faɗi hakan dalilin tambaya ...
18/11/2023

Akwai Kwararan Dalilan da S**a ishe Ni Auren Umar M Shareef Inji Mawakiya Hairat Abdullahi

Ta Faɗi hakan dalilin tambaya da aka mata cewa idan aka tilasta mata Auren Daya daka cikin wa'innan mawakan Abdul D One, Umar M Shareef, Da kuma Umar MB

Me ya faru a kotun korafin zaɓe?Tun farko a watan Maris, hukumar zaɓe ta ce ɗan takarar NNPP, Abba Kabir Yusuf ya ci zaɓ...
18/11/2023

Me ya faru a kotun korafin zaɓe?

Tun farko a watan Maris, hukumar zaɓe ta ce ɗan takarar NNPP, Abba Kabir Yusuf ya ci zaɓen gwamnan Kano, da ratar ƙuri'a 128,900.

Ƙarin Bayani 👇

Tun farko a watan Maris, hukumar zaɓe ta ce ɗan takarar NNPP, Abba Kabir Yusuf ya ci zaɓen gwamnan Kano,

LABARINA SEASON 7 EPISODE 11 ORGZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
17/11/2023

LABARINA SEASON 7 EPISODE 11 ORG

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

ALAQA SEASON 4 EPISODE 13 ORGZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
17/11/2023

ALAQA SEASON 4 EPISODE 13 ORG

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

A zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta kori ƙarar da Gwamna Abba Kabir ya shigar inda ya ƙalubalanci hukuncin Kotun Saur...
17/11/2023

A zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta kori ƙarar da Gwamna Abba Kabir ya shigar inda ya ƙalubalanci hukuncin Kotun Sauraron Ƙorafin Zaɓe na Kano wanda ya ayyana Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamna a Kano.

Ƙarin bayani 👇

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a Abuja babban birnin Najeriya ta bai wa tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru

Mai Bada Umarni fina finai Hausa Alhaji sheshe ya fadi dalilin sa na maka amdaz kotu akan kalamansa da yayi a hukumar Hi...
17/11/2023

Mai Bada Umarni fina finai Hausa Alhaji sheshe ya fadi dalilin sa na maka amdaz kotu akan kalamansa da yayi a hukumar Hisbah

A jiya ne daya daga cikin masu shirya fina finai Mustapha Ahmad Alhaji sheshe ya maka Abdallah Amdaz kotu inda

A Yau Ku Juma'a Kotu Zata Yanke Hukuncin Zaɓen Jihar Kano Shin Wa Kuke Fatan Yayi Nasara a Kotu? Allah Ya Zaba Mafi Alka...
17/11/2023

A Yau Ku Juma'a Kotu Zata Yanke Hukuncin Zaɓen Jihar Kano

Shin Wa Kuke Fatan Yayi Nasara a Kotu?

Allah Ya Zaba Mafi Alkairi a cikin su

Yanzu zakaji mace tace a lokacin da zatayi fim sai da tayi tayi kafin ta sha kan iyayenta su aminta tayi fim kaga tun da...
16/11/2023

Yanzu zakaji mace tace a lokacin da zatayi fim sai da tayi tayi kafin ta sha kan iyayenta su aminta tayi fim kaga tun daga nan akwai gyara,amma wasu wallahi karya suke basu shawo kansu ba.

Yanzu cikin masu harka fim din nan akwai masu ‘ya’ya mata duk sun balaga amma babu wanda ke yarda ya kawo yarsa,kanwarsa ko antyinsa kaga kenan akwai matsala.

Mansur make up yayi jawabi sosai wanda zai baka mamaki a cikin faifan bidiyon da munka dora a cikin wannan fustin

Mai sana’ar ƙwalliya a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Mansur Make-up, ya ce ba zai sake yiwa Mata ƙwalliya

Cikin Hawaye Abdallah Amdaz aamdaz Ya wanke Kansa Daga Zargin Da Yan Kannywood Suke Masa Na Bata Musu suna.
16/11/2023

Cikin Hawaye Abdallah Amdaz aamdaz Ya wanke Kansa Daga Zargin Da Yan Kannywood Suke Masa Na Bata Musu suna.

A DUNIYA KASHI NA 102 ORGZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
15/11/2023

A DUNIYA KASHI NA 102 ORG

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

Jarumin ya shaida wa TRT Afirka cewa abin nasa ya fara ne da maruru da ya fito masa a kafa sai ya fasa shi, daga nan sai...
15/11/2023

Jarumin ya shaida wa TRT Afirka cewa abin nasa ya fara ne da maruru da ya fito masa a kafa sai ya fasa shi, daga nan sai ciwo ya ki warkewa, ashe yana da ciwon siga ne, lamarin da sai da ya jawo aka yanke masa kafar.

Ciwon s**ari ne gama-garin cuta mummuna da ke barazana ga rayuwa, kuma tana bukatar wasu dokoki da magungunan zamani don

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban...
14/11/2023

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke zamanta a Titin Daura, a jihar Kaduna bisa zargin ɓata mata suna.

Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban

Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi min amma fadakarwa na yi - Cewar Jarumi Sahir Abdul da aka fi san...
14/11/2023

Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi min amma fadakarwa na yi - Cewar Jarumi Sahir Abdul da aka fi sani da Malam Ali a Shirin Kwana Casa'in.

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer daga Film har tsawon Shekaru biyu, Bayan Zargin sa Bid...
13/11/2023

Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer daga Film har tsawon Shekaru biyu, Bayan Zargin sa Bidiyon badala a kafar sada Zumunta

Akwai Kwararan Dalilan da S**a ishe Ni Auren Umar M Shareef Inji Mawakiya Hairat AbdullahiTa Faɗi hakan dalilin tambaya ...
13/11/2023

Akwai Kwararan Dalilan da S**a ishe Ni Auren Umar M Shareef Inji Mawakiya Hairat Abdullahi

Ta Faɗi hakan dalilin tambaya da aka mata cewa idan aka tilasta mata Auren Daya daka cikin wa'innan mawakan Abdul D One, Umar M Shareef, Da kuma Umar MB Ta zaɓi ɗaya

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 2 ORIGINALZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
12/11/2023

GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 2 ORIGINAL

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

An buɗe Gadar Sama ta Ƙofar Nassarawa bayan gyare-gyare da aka yi mata.📸 Gambo Galadanci
12/11/2023

An buɗe Gadar Sama ta Ƙofar Nassarawa bayan gyare-gyare da aka yi mata.

📸 Gambo Galadanci

Ayirriri! Ayirriri!! Ayirriri!!!A juya ranar Asabar tsohuwar Jarumar KannyWood Rashida Mai Sa’a, tayi wuff da wani mutum...
12/11/2023

Ayirriri! Ayirriri!! Ayirriri!!!

A juya ranar Asabar tsohuwar Jarumar KannyWood Rashida Mai Sa’a, tayi wuff da wani mutum mai suna aliyu adamu

SANDA EPISODE 56 ORGZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
11/11/2023

SANDA EPISODE 56 ORG

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

MANYAN MATA SEASON 2 EPISODE 4 ORGGa Mai Bukata Zai Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
11/11/2023

MANYAN MATA SEASON 2 EPISODE 4 ORG

Ga Mai Bukata Zai Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

Ba Mu ji Dadin Yadda Hukumar Hisba tabi ba Don Gayyatar mu ba Inji Jarumi Alasan Kwalle
11/11/2023

Ba Mu ji Dadin Yadda Hukumar Hisba tabi ba Don Gayyatar mu ba Inji Jarumi Alasan Kwalle

ALAQA SEASON 4 EPISODE 12 ORGZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
10/11/2023

ALAQA SEASON 4 EPISODE 12 ORG

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

Address

Kaduna
Kaduna
HAROONA

Telephone

+2347030000638

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaMedia.Com.Ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Kaduna

Show All