Hankaka News

Hankaka News Domin Samun Ingantattun Labarai.....

DA DUMI-DUMI: Bello Turji ya ruga wajen malamai da bokayensa domin su bashi sa'a kada jami’an tsaro su samu nasarar k**a...
19/01/2025

DA DUMI-DUMI: Bello Turji ya ruga wajen malamai da bokayensa domin su bashi sa'a kada jami’an tsaro su samu nasarar k**a shi

Malaman da bokayen nashi suna Maiduguri da kuma Jamhuriyar Nijar k**ar yadda majiya mai tushe ta bayyana

Me zaku ce?

Dambarwan Sarauta a Zazzau: Kotu dake Zaune a Jihar Kaduna ta ayyana ranar 22 Talata a matsayin ranar yanke shari'a kan ...
18/01/2025

Dambarwan Sarauta a Zazzau: Kotu dake Zaune a Jihar Kaduna ta ayyana ranar 22 Talata a matsayin ranar yanke shari'a kan tuge Sarkin zazzzau...

Yanzu-yanzu:Wani lauya mazaunin Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, ya shawarci Alhaji Aminu Ado Bayero da ya bar jih...
16/01/2025

Yanzu-yanzu:Wani lauya mazaunin Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, ya shawarci Alhaji Aminu Ado Bayero da ya bar jihar Kano

Barista Gandu ya bayar da wannan shawarar ne a wata hira da ya yi da GTR Hausa a yammacin Larabar da ta gabata, inda ya jaddada cewa yin hakan zai kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar Kano.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNBabbar 'Yar Sheik Aliyu Harazimi, Sayyada Khadijah (Sayyada Azumi) Ta RasuSayyada Kha...
15/01/2025

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Babbar 'Yar Sheik Aliyu Harazimi, Sayyada Khadijah (Sayyada Azumi) Ta Rasu

Sayyada Khadijah Yaya ce ga Khalifa Tijjani Sheikh Aliyu Harazumi Kano.

Za a yi sallar jana'zar ta a yau Laraba da misalin karfe 10:00 na safe, a zawiyyar Sheikh Aliyu Harazumi Hausawa Kano.

Muna addu'an Allah Ya jikan ta da rahma. Ya gafarta mata. Amin.

Daga Babangida Alhaji Maina

Murnar Kwankwasawa ya koma ciki : An Tabbatar da Alh Aminu ado bayero a matsayin Sarkin Kano bisa Hukuncin kotin jahar k...
15/01/2025

Murnar Kwankwasawa ya koma ciki : An Tabbatar da Alh Aminu ado bayero a matsayin Sarkin Kano bisa Hukuncin kotin jahar kano
Wanda kotun tarayya tayi watsi da korar shi..

YANZU-YANZU: Sojoji sun haramta amfani da jirgin sama maras matuki  a Arewa-maso-Gabas Dakarun haɗin gwiwa na 'Operation...
15/01/2025

YANZU-YANZU: Sojoji sun haramta amfani da jirgin sama maras matuki a Arewa-maso-Gabas

Dakarun haɗin gwiwa na 'Operation Hadin Kai' a Arewa-maso-Gabas sun haramta amfani da jiragen sama marasa matuka, da ake kira drones, a yankin.

Kwamandan Sashen Sojan Sama, Air Commodore U. U. Idris ne ya bayar da wannan umarni a wata sanarwa da Daily Trust ta gani, inda ya ce amfani da drones ba tare da izini ba na iya haifar da barazana a jihohin Borno, Yobe, da Adamawa.

Ya koka cewa hukumomin gwamnati da kuma wasu mutane masu zaman kansu na amfani da drones ba tare da amincewar Sashen Sojan Sama na Operation Hadin Kai ba.

Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da s**a hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun ...
15/01/2025

Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da s**a hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun shigar da kara akan ministan Abuja, Nyesom Wike, inda su ka bukaci ya biya su diyyar Naira miliyan 500 bisa zargin sa da tauye ƴancin su na yan ƙasa.

Wani lauya mai suna Abba Hikima ne ya shigar da karar mai lamba FHC/ABJ/CS/1749/3024 a gaban mai shari’a James Omotosho na wata babbar kotun tarayya da ke Abuja a madadin rukunin mutanen.

Hikima, wanda aka ambata a matsayin mai shigar da ƙara a cikin takardar ƙarar da aka fitar a ranar 19 ga watan Nuwamba, 2024, amma aka shigar a ranar 20 ga watan Nuwamba, 2024, ya ce ya kai kara ne domin al'umma domin kare ƴan kasa masu rauni a Najeriya.

Masu ƙarar, k**ar yadda Daily Trust ta rawaito, na ya haɗa da Wike, Sufeto-Janar (IG) na 'yan sanda; Darakta-Janar, Sashen Sabis na Jiha (DSS) da Hukumar Tsaron farar hula (NSCDC) a matsayin waɗanda ake kara na 1 zuwa 4.

Lauyan ya kuma hada da Babban Lauyan Tarayya (AGF) da Gwamnatin Tarayyar Najeriya a matsayin waɗanda ake kara na 5 zuwa 6.

Ya kuma nemi a biya Naira miliyan 500 a matsayin diyya saboda take hakkin ƴan kasa da abin ya shafa.

Ya yi roko ga kotun da ta bayyana cewa “kame ba bisa ka’ida ba, tsarewa ba tare da tuhuma ba, cin zarafi da karbar kuɗaɗe a wajen wadanda ba su da matsuguni, ‘yan banga, kananan ‘yan kasuwa, mabarata da sauran ‘yan Najeriya marasa galihu mazauna babban birnin tarayya Abuja, ya zama cin zarafi da take ƴancin su na yan kasa.

KUNGIYAR TSAYA DA KAFARKA SAKI MUTUM KA K**A ALLAH: Ta Karrama Tsohon Sakataran Gwamnatin Kano Dr Baffa Bichi"Kungiyar d...
12/01/2025

KUNGIYAR TSAYA DA KAFARKA SAKI MUTUM KA K**A ALLAH: Ta Karrama Tsohon Sakataran Gwamnatin Kano Dr Baffa Bichi"

Kungiyar dake Karkashin Jagorancin Alh. Sani Makale Kura Mai Tafiyar Sa'a tare da Wasu daga Cikin Shugabannin Kungiyar ta Karrama Tsohon Sakataran Gwamnatin Kano Dr. Baffa Bichi,

Shugaban Kungiyar Sani Makale ya Bayyana Cewa Sun Karrama Tsohon Sakataran Gwamnatin ne Saboda, Gaskiyarsa da Rikon Amanarsa tare da Jajaircewarsa, Gurin San Cigaban Al'umma da Kuma yaki da Zalinci da Rashin Gaskiya da yake.

Wana Fata Kuke Yiwa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero..?
10/01/2025

Wana Fata Kuke Yiwa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero..?

Tsohon sakataren Gwamnatin Kano mai fama da rashin lafiya, Baffa Bichi yayi Barazanar Fallasa Bidiyon Gwamna Abba Yusuf,...
10/01/2025

Tsohon sakataren Gwamnatin Kano mai fama da rashin lafiya, Baffa Bichi yayi Barazanar Fallasa Bidiyon Gwamna Abba Yusuf, Da Kwankwaso

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN: 😭😭Allah Ya Yi Wa Jami'ar Ƴar Sandan Da Ta Musulunta A Satikan Da S**a Gabata Rasuwa...
05/01/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN: 😭😭

Allah Ya Yi Wa Jami'ar Ƴar Sandan Da Ta Musulunta A Satikan Da S**a Gabata Rasuwa.

Yanzu-Yanzu : Dauda Kahutu Rarara, Ya Tara Malamai Guda Dubu Daya 1,000 Domin Suyi Saukar Al-Qur'ani Mai Girma Kuma Suyi...
05/01/2025

Yanzu-Yanzu : Dauda Kahutu Rarara, Ya Tara Malamai Guda Dubu Daya 1,000 Domin Suyi Saukar Al-Qur'ani Mai Girma Kuma Suyiwa Nigeria 🇳🇬 Addu'ar Allah Ya Tsareta Daga Sharrin Shugaban Mulkin Soji Na Kasar Nijar

Idan Baku Manta ba Jiya Shugaban Mulkin Soji Na Kasar Nijar 🇨🇮 Yayi Ganawa Ta Musamman Da Bokayen Kasar Domin Suyi Amfani Da Duk Wata Kwarewa Tasu Su Bawa Kasar Nijar Kariya

Anyi Wannan Taron Addu'ar Ne Yau a Garin Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja Jahar Katsina.

Da Dumi DumiYanzu muke samun Labarin Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El rufa i ya karbi Katin jam iyyar P...
05/01/2025

Da Dumi Dumi

Yanzu muke samun Labarin Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El rufa i ya karbi Katin jam iyyar PDP a mazabarsa dake unguwar Sarki Kaduna!

Ku biyomu don kawo cikakken labarin.

A yammacin yau Juma'a shugaban hukumar jin-daɗin Alhazai ta ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdallah Saleh tare da ƴan tawagar su...
03/01/2025

A yammacin yau Juma'a shugaban hukumar jin-daɗin Alhazai ta ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdallah Saleh tare da ƴan tawagar sun kai ziyarar girmamawa ga mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP a fadar sa da ke Nasarawa Kano.

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai Ya Ziyarci Iyalan Tsohon Shugaban Ma'aikatansa Da Jami'an Tsaro S**a K...
03/01/2025

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai Ya Ziyarci Iyalan Tsohon Shugaban Ma'aikatansa Da Jami'an Tsaro S**a K**a, Honarabul Muhammad Bashir Sa'idu Domin Jajanta Masu, Yau Juma'a A Garin Kaduna

Yanzu yanzu: Gwamna Fubara na Jahar Rivers  ya nada Asari-Dokubo daya daga cikin shugabanin gargajiya a fadin Jahar.Wann...
31/12/2024

Yanzu yanzu: Gwamna Fubara na Jahar Rivers ya nada Asari-Dokubo daya daga cikin shugabanin gargajiya a fadin Jahar.

Wanne Fata zaku mai.?

Damu da Kwankwaso duk Tinubu mukayiwa aiki a 2023 Kuma indai Kwankwason dana sani ne zai sake Sabunta wannan kwangilar 2...
30/12/2024

Damu da Kwankwaso duk Tinubu mukayiwa aiki a 2023 Kuma indai Kwankwason dana sani ne zai sake Sabunta wannan kwangilar 2027

~ Cewar Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda.

Jami'aɲ tsarøn farin kaya (DSS) sun cafke ɗan gwagwarmaya Mahadi Shehu, bisa zargin yáɗa bidiyøn Sojojiɲ Faraɲsa a shafi...
30/12/2024

Jami'aɲ tsarøn farin kaya (DSS) sun cafke ɗan gwagwarmaya Mahadi Shehu, bisa zargin yáɗa bidiyøn Sojojiɲ Faraɲsa a shafinsa na X, da ke nųna cèwa akwai másaukiɲsu a Nijeriya.

Me zaku ce?

Address

Kaduna
2234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hankaka News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hankaka News:

Videos

Share