Hausa Media

Hausa Media Shafi ne da zai dinga kawo labaran kannywood kuyi like sannan kuyi sharing

MATI A ZAZZAU Full MovieZaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇
04/01/2024

MATI A ZAZZAU Full Movie

Zaku Iya Kallo Ko Saukewa Anan 👇👇

Kyawawan Hotunan Jarumar KannyWood Aisha Najamu ( Hajiya Izza ) Tare Da Mahaifiyarsa.
02/01/2024

Kyawawan Hotunan Jarumar KannyWood Aisha Najamu ( Hajiya Izza ) Tare Da Mahaifiyarsa.

Kiris Ya Rage Na Auri Khadija Mai Numfashi - Ayatullahi TageJarumin Ayatullahi Tage Ya shaida cewa yana da kyakkyawar al...
02/01/2024

Kiris Ya Rage Na Auri Khadija Mai Numfashi - Ayatullahi Tage

Jarumin Ayatullahi Tage Ya shaida cewa yana da kyakkyawar alaka da jaruma Khadija Mai Numfashi tun kafin ta fara fina finan Hausa.

Wai ita Wannan meye matsalarta ne duk inda aka nunota saikaga tana wani yatsine fuska Kalli hotunan fah Dan
01/01/2024

Wai ita Wannan meye matsalarta ne duk inda aka nunota saikaga tana wani yatsine fuska Kalli hotunan fah Dan

Wadanda s**a karyatani lokacin da na ce Buhari ya yi dama-dama da Najeriya yanzu sun gano gaskiya - In ji Rarara
01/01/2024

Wadanda s**a karyatani lokacin da na ce Buhari ya yi dama-dama da Najeriya yanzu sun gano gaskiya - In ji Rarara

Ma Sha Allah, Kyawawan Hotunan Jarumi Abdallah Amdaz Tare Da Amaryar Sa
31/12/2023

Ma Sha Allah, Kyawawan Hotunan Jarumi Abdallah Amdaz Tare Da Amaryar Sa

Naziru Sarkin Waka Ya Bayyana Dalilan Da Yasa Basa Zama Inuwa Mawaki Rarara
31/12/2023

Naziru Sarkin Waka Ya Bayyana Dalilan Da Yasa Basa Zama Inuwa Mawaki Rarara

Hotunan Wasu daga cikin Ƴaƴan Jaruman KannyWood Mata Kenan Da s**a kai munzalin yin Aure
30/12/2023

Hotunan Wasu daga cikin Ƴaƴan Jaruman KannyWood Mata Kenan Da s**a kai munzalin yin Aure

Daga Yawon Bara zuwa KannyWood Jarumi Garzali Miko Ya bayyana irin Gwagwarmayar sa a cikin shirin Gabon Room Talk Show's...
29/12/2023

Daga Yawon Bara zuwa KannyWood Jarumi Garzali Miko Ya bayyana irin Gwagwarmayar sa a cikin shirin Gabon Room Talk Show's

Zaku Iya kallon cikakken Bidiyon Hirar Anan 👇

“Duk yan Kannywood Yan Kwankwasiyya ne, saidai neman na abinci yasa mutum yabi wani tsarin”. Daddy Hikima Cewar Dady Hik...
28/12/2023

“Duk yan Kannywood Yan Kwankwasiyya ne, saidai neman na abinci yasa mutum yabi wani tsarin”. Daddy Hikima

Cewar Dady Hikima jim kadan bayan kammala taron addu’oin neman nasarar Abba Gida-Gida a kotun koli, wadda magoya bayan kwankwasiyya na Kannywood s**a shirya.

Hotunan Wajen Shagalin Bikin Birthday Din Maryam Labarina da ta Gabatar
26/12/2023

Hotunan Wajen Shagalin Bikin Birthday Din Maryam Labarina da ta Gabatar

Shiririta Da Rawar Kai Tasa Bazan Iya Aure Ko Soyayya Da Ɗan ƙasa Da Shekaru 30 Ba – inji Budurwa Fareedah Tofa
26/12/2023

Shiririta Da Rawar Kai Tasa Bazan Iya Aure Ko Soyayya Da Ɗan ƙasa Da Shekaru 30 Ba – inji Budurwa Fareedah Tofa

Fitaccen Jarumin nan kuma mawaki Abdallah Amdaz wanda anka fi sani da Excellency shima zai shiga daga ciki inda zaiyi au...
26/12/2023

Fitaccen Jarumin nan kuma mawaki Abdallah Amdaz wanda anka fi sani da Excellency shima zai shiga daga ciki inda zaiyi aure a cikin wannan wata na December.

Jaruma Aisha Humaira Tayi Kira Da Jan Hankali Tare Da Nasiha Ga mata Masu Bayyanar Da Tsaraicin Su A Wajen Bukukuwar Su
25/12/2023

Jaruma Aisha Humaira Tayi Kira Da Jan Hankali Tare Da Nasiha Ga mata Masu Bayyanar Da Tsaraicin Su A Wajen Bukukuwar Su

Mijina ne ya bani kwarin gwiwar shiga fim kuma har yanzu shi yake karfafa min gwiwa - Cewar Jaruma Amina Umar Yar Kasar ...
25/12/2023

Mijina ne ya bani kwarin gwiwar shiga fim kuma har yanzu shi yake karfafa min gwiwa - Cewar Jaruma Amina Umar Yar Kasar Ghana ta shirin Fatake Mai Nisan Zango.

Ba wanda zai iya karyata cewa ana Kan Ta Waye a Kannywood - Fiddausi Hamisu Abdullahi
25/12/2023

Ba wanda zai iya karyata cewa ana Kan Ta Waye a Kannywood - Fiddausi Hamisu Abdullahi

Mafi yawancin yan matan dake zuwa kafafan yada labarai suna cewa anyi musu kanta waye a Kannywood da ma chan bama su tar...
25/12/2023

Mafi yawancin yan matan dake zuwa kafafan yada labarai suna cewa anyi musu kanta waye a Kannywood da ma chan bama su tarbiyya bane. Cewar Jarumi Ayatullahi Tage

Gasar Naira 400K Da Data 400GB Ta Fara Daga Yanzu, Har Zuwa Nan da Kwanaki 30, Kimanin Wata GudaMun bada isasshen lokaci...
23/12/2023

Gasar Naira 400K Da Data 400GB Ta Fara Daga Yanzu, Har Zuwa Nan da Kwanaki 30, Kimanin Wata Guda

Mun bada isasshen lokaci akan gasar ne, domin duk wanda zai shiga gasar, ya samu isasshen lokacin lashewa.

A wannan gasar riba biyu ce, kaci kyauta, sannan ka dinga samun kudi a karkashin Referral dinka a kowace rana, wata kila ma ka huta da siyan Data da kudin ka.

GA KA'IDODIN LASHE GASAR
👇
Duk wanda yafi kowa tara kudin Referral, ba yawan Referral ba, shine ya lashe gasar, tun daga na daya har zuwa na dari biyu.

Kamar yadda kuka sani duk wanda ya gayyaci wani karkashin Referral dinshi, yayi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA, muna bashi Naira 1 akan kowane Transactions da yayi a cikin Application din mu, kuma Insha Allahu har abada ba zamu daina bayarwa ba.

HANYOYIN DA MUTUM ZAIBI DON YA LASHE GASAR
👇
Duk wanda ya shiga gasar, ya nemo sabbin kwastomomi a social media ko a garin da yake, musamman masu saida Data da masu yawan amfani da Data suyi ragista a karkashin shi, a wurin saka Referral na ragista, ya dinga saka lambar wayarshi domin ya tara kudin Referral, kada ya cire ko Naira har sai an kammala gasa alkalan sun tantance.

Idan kuka duba wannan link din, za ku ganshi a hade da lambar waya, wadda itace a matsayin Referral, kowa zai iya dauko nashi a cikin Application din
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=07030310170

Duk wanda za ka yiwa ragista, idan aka iso wurin rubuta Referral, ka saka lambar wayarka da kayi ragista da ita.
Kamar haka;
👇
Referral Code;
07030310170

Ga jerin kyaututtukan da za'a bawa wa 'yanda zasu lashe gasar;

1, 100,000
2, 70,000
3, 50,000
4, 30,000
5, 20,000
6, 10,000
7, 9,000
8, 8,000
9, 7,000
10, 6,000
11, 5,000
12, 4,000
13, 4,000
14, 3,000
15, 3,000
16, 3,000
17, 2,000
18, 2,000
19, 2,000
20, 2,000
Daga na 21 zuwa na 60 kowanen su Naira 1,500.
Daga na 61 zuwa na 100 kowannen su 5GB na Data.
Daga na 101 zuwa na 200 kowannen su 2GB na Data.

Total = 400,000 + 400GB Data.

Mutane 20

Hukumar ta ce Fina-finai ta jihar Kano, ta ce, duk kamfanin da zai yi aikin ɗaukar shirin Film, sai ya sanar da ita, sak...
23/12/2023

Hukumar ta ce Fina-finai ta jihar Kano, ta ce, duk kamfanin da zai yi aikin ɗaukar shirin Film, sai ya sanar da ita, sakamakon gyare-gyaren da hukumar ta zo da shi don tsaftace harkar a tsakanin al’umma.

LABARINA SEASON 8 EPISODE 4 ORGZaku Iya Kallo Kai Tsaye Ko kuma Saukewa Anan 👇👇
22/12/2023

LABARINA SEASON 8 EPISODE 4 ORG

Zaku Iya Kallo Kai Tsaye Ko kuma Saukewa Anan 👇👇

Irin kaunar da nake yi wa Asawanta shi ya bani Kwarin Gwiwar shirya fim dina mai suna Sanda Acewar Daddy Hikima Abale
22/12/2023

Irin kaunar da nake yi wa Asawanta shi ya bani Kwarin Gwiwar shirya fim dina mai suna Sanda Acewar Daddy Hikima Abale

Idan Akwai Wanda Zan Iya Aura A KannyWood Gabadayan To Hauwa Waraka ne Inji Babban Darakta Hassan Giggs
22/12/2023

Idan Akwai Wanda Zan Iya Aura A KannyWood Gabadayan To Hauwa Waraka ne Inji Babban Darakta Hassan Giggs

Akwai Fahimta Da Kauna Mai Zurfi Tsakani da Nasir Dan Malam cewar Jaruma Sarah Aloysius (Stephanie Dadin Kowa)
20/12/2023

Akwai Fahimta Da Kauna Mai Zurfi Tsakani da Nasir Dan Malam cewar Jaruma Sarah Aloysius (Stephanie Dadin Kowa)

Gobe Alhamis 21 Kotun koli zata saurari ƙarar zaɓen Gwamnan jihar Kano Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa d...
20/12/2023

Gobe Alhamis 21 Kotun koli zata saurari ƙarar zaɓen Gwamnan jihar Kano

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka aikewa bangarorin biyu daga kotun ƙolin.
Shin me kuke fatan ya kasance a kotun kolin ?

Burina na da nake Dashi Nan Gaba shine Na Samu Miji Nayi Aure cewar Fateemah Mustapha Muhammad Matar Sahabi A cikin shir...
20/12/2023

Burina na da nake Dashi Nan Gaba shine Na Samu Miji Nayi Aure cewar Fateemah Mustapha Muhammad Matar Sahabi A cikin shirin kwana Casa'in

Kotun koli ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan Disamba domin sauraren karar zaben gwamnan Kano.Bayanin hakan na kunshe ne...
18/12/2023

Kotun koli ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan Disamba domin sauraren karar zaben gwamnan Kano.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka aikewa bangarorin biyu daga kotun ƙolin.
Shin me kuke fatan ya kasance a kotun kolin ?

Sharri Da’a Tabamin A Masana’antar KannyWood Da Bazan Taba lya Mantawa Dashi Ba – Bilkisu Shema Ta Bayyana.
18/12/2023

Sharri Da’a Tabamin A Masana’antar KannyWood Da Bazan Taba lya Mantawa Dashi Ba – Bilkisu Shema Ta Bayyana.

Address

Kaduna
Kaduna
911101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Kaduna

Show All

You may also like