Zakkiii abulfathi sai.san barka wannan daukaka ne ka samu kare janabin Muhammad rasulillah
kabir gombe ya Tara jahilai yana ta masu karya waka abaki mai ita
kabir gombe ya Tara jahilai yana ta masu karya waka abaki mai ita
Malam Ya Fadi gaskiya Gameda Maluma da suke siyasan tarda addini domin comma manufarsu ta Neman duniya - sheick sani khalifa
Toh Azo Wajen An Rasa Malamin Salaf , Izala Wahabiya Da Zai iya kare ibn taimiyya A hannun sheick Abdulfathi sani attijjani A kasar Ghana 2023 kautar G Wagon ga duk Wanda Ya kwaci ibn taimiyya
Toh Azo Wajen An Rasa Malamin Salaf , Izala Wahabiya Da Zai iya kare ibn taimiyya A hannun sheick Abdulfathi sani attijjani A kasar Ghana 2023 kautar G Wagon ga duk Wanda Ya kwaci ibn taimiyya
#share
Amsa gamsashen Bayani Akan Batun Kasancewar Prof. Ibrahim Maqari Gameda cewar Bai cancanci zama Babban Limamin Masallacin Nigeria Ba Inji Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi
Amsa gamsashen Bayani Akan Batun Kasancewar Prof. Ibrahim Maqari Gameda cewar Bai cancanci zama Babban Limamin Masallacin Nigeria Ba Inji Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi
Kuyi share zuwa wasu group domin Alumma su San cewar Zargin da malamin yake na cewar kawai daurashi akayi kuskure ne Allah yasa mudace Amin
Share
Allah ya isa tsakaninmu da kai Ahmad gumi hukuncin Abduljabbar tahau kanka munafiki dan taadda
Allah ya isa tsakaninmu da kai Ahmad gumi hukuncin Abduljabbar tahau kanka munafiki dan taadda
Kusan masu Raina manzon Allah da masu ai batashi na gaskya ba Sheri ba ba kazafi ba
Kusan masu Raina manzon Allah da masu ai batashi na gaskya ba Sheri ba ba kazafi ba daga bakin Wanda aka Aka horas da su zagin manzon Allah
Kiran wayan wani Dan izala basafe da yayiwa sheick Prof. Ibrahim Maqari
Kuyi share Don Allah Abin Akwai mamaki Dan izala Yace wai Yana kare martaban manzon Allah
Share please π
Qalu innalillahi lallai Prof ibrahim maqari tanada hangen nesa Yanzu masu irin wannanar barnan su boye nasu kenan ko kuwa zagin ya taa llaqa ne ga. Yan wasu aqidu
Qalu innalillahi lallai Prof ibrahim maqari tanada hangen nesa Yanzu masu irin wannanar barnan su boye nasu kenan ko kuwa zagin ya taa llaqa ne ga. Yan wasu aqidu
Lallai da alamu akwai siyasa ga wanda Yace annabi bashida Albarka shine zindiki na biyu cikin malamai goma dabzamu kawo maku inshallah
Babu ruwanmu da aqidarka manzon Allah kadai muke duba domin ba Kai kasaine malami a aqidar ba Wanda baki Taba manzon Allah ba ina ruwanmu dashi?
Soyyarmu ga Muhammadu rasulullah tafi Mana soyayyar aqidarmu Allah ya karawa annabi daraja
Masu kishin manzon Allah kadai zasu iya share zuwa wasu groups
https://youtu.be/8PfbDIuxGP8
ππππππ
Danna ku kalli raddin ilimi da ke nuna cewar duk Wanda Yace Annabi bashi Albarka hukuncinsa Kisa aaya da Hadith Allah ya karawa annabi daraja
Prof. ibrahim maqari yayi gaskiya dayawa idan Mai karatu ya zurfafa zai gane duk Wanda ake zargi da batanci baa kasheshi saboda batanci Sai saboda siyasa kamar yadda akayiwa abduljabbar
Prof. ibrahim maqari yayi gaskiya dayawa idan Mai karatu ya zurfafa zai gane duk Wanda ake zargi da batanci baa kasheshi saboda batanci Sai saboda siyasa kamar yadda akayiwa abduljabbar
Ga daya daga cikin zindikai masu zagin iyayen manzon Allah jalo jalingo Amma daga bisani ce Mana akayi kungiyar izala taje ta Yi Masa gargadi da nasiha da kuma fahimtar dashi wannan Hadith din
Indai ba siyasa bane hukuncin da aka yankewa abduljabbar tahau Kan jalo jalingo da wasu maluman izala 10 da zamu saka maku videos nasu nan gaba da Yan hakika masu allanta shehu da dai sauransu kuyi follow da share domin ita gaskiya daya annabi ya fi Mana kowa
Iya masu bukatar gaskiya ba bambancin aqida ba zasu Iya share soyyarmu da manzon Allah tafi Mana aqida mahimmanci
https://chat.whatsapp.com/HWcfluPkPAt1azrJOV7Qyj
WhatsApp group
Prof. ibrahim maqari Yana daga cikin maluman da sukan Fadi gaskiyar lamari batareda tsoron hassardar masu hassada ba ko zagin jahilai ba
Prof. ibrahim maqari Yana daga cikin maluman da sukan Fadi gaskiyar lamari batareda tsoron hassardar masu hassada ba ko zagin jahilai ba
Don Allah ku tura zuwa wasu group domin wannan video zai wayarwa mutane Kai Wanda ake fakewa da addini ake tallata Yan siyasa
https://chat.whatsapp.com/HWcfluPkPAt1azrJOV7Qyj
ππππ
WhatsApp group
wannan shine matsayarda prof. Ibrahim makari yake a koda yaushe duk wanda yace yana goyon bayan abinda abduljabbar yayi ko inkarin hukuncin da akayankewa abduljabbar wannan munafiki tsinanne mai neman hada husuma gani ya kori ji kuyi share zuwa wasu group
Wannan shine matsayarda prof. Ibrahim makari yake a koda yaushe duk wanda yace yana goyon bayan abinda abduljabbar yayi ko inkarin hukuncin da akayankewa abduljabbar wannan munafiki tsinanne mai neman hada husuma gani ya kori ji kuyi share zuwa wasu group don Allah
https://chat.whatsapp.com/HWcfluPkPAt1azrJOV7Qyj
ππππ
WhatsApp group
malam abduljabbar kenan yake fadin idan an kasheshi ku kuzauna kada ku mutu kafin azo matakin yanke masa kisa ta hanyar rataya
malam abduljabbar kenan yake fadin idan an kasheshi ku kuzauna kada ku mutu kafin azo matakin yanke masa kisa ta hanyar rataya
mutuna da zaman muqabala da akayi da malam abduljabbar kafin akai ga matakin yanke masa hukunci ta hanyar rataya
mutuna da zaman muqabala da akayi da malam abduljabbar kafin akai ga matakin yanke masa hukunci ta hanyar rataya
yadda takaya tsakanin abduljabbar kafin alkalin ya yake masa kisa ta hanyar rataya
yadda takaya tsakanin abduljabbar kafin alkalin ya yake masa kisa ta hanyar ratata