Kannywood Galleries

Kannywood Galleries Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kannywood Galleries, Media/News Company, Kaduna.
(1)

Wai Nikam ko Banada Kyau ne Meke Faruwa dani Haka ne Nifah Haryanzu Babu Saurayi Tsayayye Bamu da Kyau Ne, Me Yasa Miji ...
01/01/2025

Wai Nikam ko Banada Kyau ne Meke Faruwa dani Haka ne Nifah Haryanzu Babu Saurayi Tsayayye Bamu da Kyau Ne, Me Yasa Miji Nagari Ke Wuya Har Yanzu Naji Shiru Ya Zanyi In Sami Miji Nagari ?

Kunya Nikeji Amman Duk da Haka Sai Nafada Muku Abinda ke Damuna Gaskiya Hakurina yakare Saurayi Nikeso Idan Zan Samu ? ❤...
31/12/2024

Kunya Nikeji Amman Duk da Haka Sai Nafada Muku Abinda ke Damuna Gaskiya Hakurina yakare Saurayi Nikeso Idan Zan Samu ? ❤️❤️

Wallahi Natsani Inaji Maza Suna Cewa Wata banibama  Kwaila, Wannan Wulakanci ne da Cin Mutunci  Anacewa Mutum Wai Kwaila...
31/12/2024

Wallahi Natsani Inaji Maza Suna Cewa Wata banibama Kwaila, Wannan Wulakanci ne da Cin Mutunci Anacewa Mutum Wai Kwaila, Idan Kuma Mutum Yanajinta Yayi Magana 😏😏

Maza Wai Meyasa Bakujin Kunyar Mata Kokadan ? Kwata-kwata Wallahi Bakuda Hakuri Indai Kukaga Abinda Kuke so Meyasa Kuke ...
31/12/2024

Maza Wai Meyasa Bakujin Kunyar Mata Kokadan ? Kwata-kwata Wallahi Bakuda Hakuri Indai Kukaga Abinda Kuke so Meyasa Kuke da Wutar Ciki ? 😏

Ido da Ido Tsakaninka da Allah Kataba Ganin Mace Mai Azababben Kyau Kamata ? Nasan ko a film baka Taba Gani ba ko ?🫵😍🧚
31/12/2024

Ido da Ido Tsakaninka da Allah Kataba Ganin Mace Mai Azababben Kyau Kamata ? Nasan ko a film baka Taba Gani ba ko ?🫵😍🧚

Wai Meyasa Maza Kuke Rudewa Yayin da Kukaga Mace Mai Azababbe Kyau Kamata Nasan Yanzu Haka Jikake dama ace Ni Budurwarka...
31/12/2024

Wai Meyasa Maza Kuke Rudewa Yayin da Kukaga Mace Mai Azababbe Kyau Kamata Nasan Yanzu Haka Jikake dama ace Ni Budurwarka Ce ko ? 👈

Tambaya Gareni:- Farin Ciki Damuke Samu bangaren Soyayya to Shi wannan Farincikin a Ina yake tafiya Acikin Jikin Mu ? za...
30/12/2024

Tambaya Gareni:- Farin Ciki Damuke Samu bangaren Soyayya to Shi wannan Farincikin a Ina yake tafiya Acikin Jikin Mu ? zanga Masu kwakwalwa Yau 🤔🫵🧚🧚

Zaka Iya Fadamin Menene Babban Abinda Kafin So Budurwarka tayimaka Shi a Matsayin Soyayya, Sister Kekuma Me Kikafi So Da...
30/12/2024

Zaka Iya Fadamin Menene Babban Abinda Kafin So Budurwarka tayimaka Shi a Matsayin Soyayya, Sister Kekuma Me Kikafi So Daurayinki Yayi Maki Shi ?

Babban Abinda Ke Hana Maza Aure da Wuri Shine :- Son Kudi 💰 abaya Maza Sumfi Son Mata akan Kudi Yanzu Kuma Sumfi Son Kud...
30/12/2024

Babban Abinda Ke Hana Maza Aure da Wuri Shine :- Son Kudi 💰 abaya Maza Sumfi Son Mata akan Kudi Yanzu Kuma Sumfi Son Kudi akan Mata Ko Meyasa ?

Zanzu Idan Ace Ni Matarkace Idan Namaka Laifi  ainasan Bazaka Dakeni ba ko ?
30/12/2024

Zanzu Idan Ace Ni Matarkace Idan Namaka Laifi ainasan Bazaka Dakeni ba ko ?

Nawane Kake Gani Yadace a Biya Sadakina Kadube ni Sama da Kasa Yakagani ? Kataba Ganin Farar Mace Kyakykyawa Kamata ?
26/12/2024

Nawane Kake Gani Yadace a Biya Sadakina Kadube ni Sama da Kasa Yakagani ? Kataba Ganin Farar Mace Kyakykyawa Kamata ?

Sunana Aisha Najamu Izzar So Ina Masoyana Nafadin Duniya Wlh Inaji Daku Kuma Ina Kaunar Ku Har abada Show me love 💕💕
26/12/2024

Sunana Aisha Najamu Izzar So Ina Masoyana Nafadin Duniya Wlh Inaji Daku Kuma Ina Kaunar Ku Har abada Show me love 💕💕

Wannan Shine Certificate Dina Na Saukar ALQUR'ANI Mai Girma Inaso Yan uwa da Abokan Arziki Kutayani Murna Nagode ❤️❤️❤️
26/12/2024

Wannan Shine Certificate Dina Na Saukar ALQUR'ANI Mai Girma Inaso Yan uwa da Abokan Arziki Kutayani Murna Nagode ❤️❤️❤️

Mamaki na a koda yaushe Bazai Wuce: Maza Koyaushe S**a Lalace  Haka? Abin Yana Dauremin Kai Mafi Yawancin Ku ba Domin Al...
26/12/2024

Mamaki na a koda yaushe Bazai Wuce: Maza Koyaushe S**a Lalace Haka? Abin Yana Dauremin Kai Mafi Yawancin Ku ba Domin Allah Kuke Son mu ba 😏😏

Sunana Ummi Gayu Ni Futattar Jarumar Kaniwood Ce Ma,abuciyar Kyau da Tsafta Ya Kaganni Nayi Kyau Kuwa ?
26/12/2024

Sunana Ummi Gayu Ni Futattar Jarumar Kaniwood Ce Ma,abuciyar Kyau da Tsafta Ya Kaganni Nayi Kyau Kuwa ?

Idan Kai Saurayi ne Zaka Iya Auren Gyararrar Bazawara kalata Abisa Kudi Naira Million 10  cash ? Idan Zaka Iya Kayi Maga...
25/12/2024

Idan Kai Saurayi ne Zaka Iya Auren Gyararrar Bazawara kalata Abisa Kudi Naira Million 10 cash ? Idan Zaka Iya Kayi Magana Sai Mufahimci Juna Kawai ❤️

Mufa Idan Zamuyi Soyayya da Saurayi Akwai Wasu Colitis Damuke Dubawa Kafin Mu Amshi Soyayyar Sa Amman Ku Yammaza Babu Ab...
25/12/2024

Mufa Idan Zamuyi Soyayya da Saurayi Akwai Wasu Colitis Damuke Dubawa Kafin Mu Amshi Soyayyar Sa Amman Ku Yammaza Babu Abinda Yadace Ku da Wasu Colitis Saidai Kyau Kawai Wlh Kunsami Matsala 🤣👈

Daga Gani Babu Tambaya Kasan Allah Yayi Halitta Nasan ko Kasheka Za,ayi Bazaka Iya Nuna Makusata ba Kokadan Idan Kuma Ka...
25/12/2024

Daga Gani Babu Tambaya Kasan Allah Yayi Halitta Nasan ko Kasheka Za,ayi Bazaka Iya Nuna Makusata ba Kokadan Idan Kuma Kace Akwai to Meye ??👈

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Galleries posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share