Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans

Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans Premier Radio 102.7 Arewa Fans.

04/05/2024
04/05/2024

‘Ku karasa mana wannan karin maganar…

04/05/2024

Umar Ahamd El kanawy (The Entertainment Ambassador) Nake Farin Cikin Kasancewa da ku a zangon na farko, na tashar Premier Radio 102.7 FM

A wannan safiya ta Asabar da karfe 9:30 na safiyar Nan,kada Amanta Muna Dauke da shirye shirye masu ilmantarwa da Nishadantarwa,

jinjina gareku baki daya

04/05/2024

Dan jaridar dake aiki da gidan talabijin na jihar Kano ARTV mai suna Naziru Idris Ya'u ya tabbatarwa da Premier Radio faruwar lamarin, sai dai ya ce ba’a san daga inda aka harbo harsashin bindigar ba.

Ya kara da cewa harsashin ya masa rauni amma ba mai yawa ba, kuma tuni jami’an yan sanda a fadar gwamnatin Kano s**a kaddamar da bincike kan lamarin.

Kawo yanzu fadar gwamnatin Kano ba ta ce komai ba kan wannan harbin bindiga da ya shafi dan jarida a fadar gwamnatin Kano.

Ƙarin bayani- https://premierradio.ng/khzq

04/05/2024

Al’amarin ya faru ne bayan da jami’in sojan da ya samu sabanin fahimta da matashin wanda yake aiki a asibitin Sojoji dake karamar hukumar Fagge.

Rahotanni sun ce wannan ne karo na 4 da mak**ancin hakan ke faruwa tsakanin sojojin da ma’aikatan asibitin.

Shin menene ya fi kawo sabani tsakanin sojoji da farar hula?

04/05/2024

Lokutan sallah a jihar Kano da kewaye na yau Asabar 25 Shawwal 1445 AH/ 04 Mayu, 2024

04/05/2024
04/05/2024

Zango na Uku na tsarin gabatar da shirye-shiryen Premier Radio a wannan rana ta Juma'a 03-May-2024 dai-dai da 24-Shawwal-1445.

Zaku kasance da Ibrahim Hassan Bako Dambatta, Da karfe 11:06 cikin shirin mahutar bawa Wanda zaizo Kai tsaye.

04/05/2024
04/05/2024

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.

04/05/2024
04/05/2024

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan’adam ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana shekara ta 2023, a matsayin mafi muni ga aikin jarida, saboda shekara ce da aka kashe ‘yan jarida da ma’aikatan yaɗa labarai har 71 a faɗin duniya. Babban Kwamishinan Kare Haƙƙin Ɗan’adam na Majalisar Ɗinkin Duniya,...

04/05/2024

Tuna baya

04/05/2024

Kungiyar gwamnonin kasar nan, ta ce kawo yanzu tuni ta dukufa wajen aikin sake duba batun mafi karancin albashi ga ma’aikatan jihohi, domin cimma matsayar nawa ya k**ata a dinga basu a karkashin tsarin da zai dore. Shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazaq ne ya bayyana hak...

04/05/2024

Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin ta na sake bibiyar lasisin masu hakar ma’adinai a kasar nan, domin sake tabbatar a inganta bangaren dama kawo masu ayyukan masu hakar madinan ba bisa ka’ida ba. Ministan albarkatun kasa, Dr Dele Alake ne ya bayyana hakan a jiya Alhamis, ya yin taron masu ruwa...

03/05/2024

Ranar yancin yan jaridu ta duniya.

03/05/2024
03/05/2024

Lokutan sallah a jihar Kano da kewaye na yau Juma'a 24 Shawwal 1445 AH/ 03 Mayu, 2024

03/05/2024
03/05/2024
03/05/2024

A halin da ake ciki kuma, rahotanni sun tabbatar da cewa, ministan harkokin wajen Masar, Sameh Shoukry, ya gana da takwaransa na Faransa dangane da yadda za a tsagaita wuta a Zirin Gaza domin kawo karshen zubar da jinin Falasdinu da Isra’ila ke yi. Ziyarar da ministan harkokin wajen Faransa Stepha...

03/05/2024

Gwamnatin shugaba Joe Biden ta kasar Amurka na shan sabuwar s**a daga jam’iyyar Democrat, inda ta ke neman ya hana Isra’ila ƙaddamar da cikakkiyar mamaya a Rafah, birnin da kimanin rabin mutanen Gaza milyan biyu da dubu dari hudu ke samun mafaka. Rahotanni sun ce, ‘yan majalisar wakilai hamsh...

03/05/2024
03/05/2024

Shugaban Colombia Gustavo Petro ya sanar da yanke duk wata huldar diflomasiya da Isra’ila, yana mai kiran Firaminista Benjamin Netanyahu a matsayin “mai kisan kiyashi”. Shugaban na Colombia na bayyana cewa k**a daga gobe Alhamis kasarsa za ta katse duk wata hulda Isra’ila ,shugaban na Colomb...

03/05/2024

Ministan harkokin wajen Turkiyya, Hakan Fidan, ya ce kasar za ta haɗa kai da Afirka ta Kudu a ƙarar da kasar ta kai gaban kotun duniya dangane da kisan kiyashin Isra’ila a Gaza. Yayin da yake jawabi a wani taron manema labarai bayan tattaunawa da ministan harkokin wajen Indonesia, Retno Marsudi ...

03/05/2024

Amsar tambayoyin Ramadan makaranta

Address

Kano

Website

https://premierradio.ng/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Radio Stations in Kano

Show All

You may also like