Kwankwasiyya Tigers

Kwankwasiyya Tigers Kwankwasiyya Ideology

YANZU-YANZU- Rundunar Ƴansandan Jihar Bauchi na neman Dr. Idris Abdulaziz, ruwa a jallo, Ƴansandan run roƙi duk wanda ya...
08/02/2024

YANZU-YANZU- Rundunar Ƴansandan Jihar Bauchi na neman Dr. Idris Abdulaziz, ruwa a jallo, Ƴansandan run roƙi duk wanda yaji ko yasan inda yake ya miƙa bayani ga ofishinsu.

06/02/2024
Victor Osimhen has been declared fit and is available for selection in Nigeria's semi-final clash vs. South Africa on We...
06/02/2024

Victor Osimhen has been declared fit and is available for selection in Nigeria's semi-final clash vs. South Africa on Wednesday.

He arrived in Bouaké earlier today and has trained with the squad.

The 4 of them are equally hungry to bring the trophy back home. 🏆Who will win ?
06/02/2024

The 4 of them are equally hungry to bring the trophy back home. 🏆

Who will win ?

The Kano State Governor His Excellency Alhaji Abba Kabir Yusuf in company of the Inspector General of Police has decorat...
03/02/2024

The Kano State Governor His Excellency Alhaji Abba Kabir Yusuf in company of the Inspector General of Police has decorated DIG Dasuki Galadanchi with his news rank at the Force Headquarters, Abuja.

Sabature

Full Time:Nigeria 1-0 AngolaLookman 41' ⚽Nigeria ta kai matakin Dab da ƙarshe (Semi Final) a gasar AFCON 2024!Muna taya ...
02/02/2024

Full Time:

Nigeria 1-0 Angola

Lookman 41' ⚽

Nigeria ta kai matakin Dab da ƙarshe (Semi Final) a gasar AFCON 2024!

Muna taya murna ga duk ƴan ƙasa Nigeria! ⚽💪🇳🇬

Kotu a Kano ta bayar da belin dan siyasar nan Danbilki Kwamanda wanda ake tuhuma da 'kalaman tunzura' al'umma.
01/02/2024

Kotu a Kano ta bayar da belin dan siyasar nan Danbilki Kwamanda wanda ake tuhuma da 'kalaman tunzura' al'umma.

Governor Abba Kabir Yusuf urged the Kano House of Assembly to grant him approval for the establishment of a Center for D...
30/01/2024

Governor Abba Kabir Yusuf urged the Kano House of Assembly to grant him approval for the establishment of a Center for Disease Control in Kano State.

Nawa kuke ganin ya fi dacewa ya zama mafi karancin albashi a Nijeriya?Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya kaddama...
30/01/2024

Nawa kuke ganin ya fi dacewa ya zama mafi karancin albashi a Nijeriya?

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shetima ya kaddamar da kwamiti mai ɗauke da mutum 37 dan tsara yadda gwamnatin Tinubu za ta aiwatar da biyan sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata.

YANZU-YANZU: Sama da ma'aikata  dubu ḍaya da ɗari biyar ne zasu koma aiki Legas daga Abuja, a ranar Juma'a mai zuwa, bay...
30/01/2024

YANZU-YANZU: Sama da ma'aikata dubu ḍaya da ɗari biyar ne zasu koma aiki Legas daga Abuja, a ranar Juma'a mai zuwa, bayan mayar da wasu muhimman wurare na babban banki CBN zuwa jihar Legas.

Menene ra'ayinku ?

Ministar Al'adu ta Najeriya, Hannatu Musawa na sake shan matsin lamba kan shaidar bautar kasa NYSC, inda kungiyar Lauyoy...
29/01/2024

Ministar Al'adu ta Najeriya, Hannatu Musawa na sake shan matsin lamba kan shaidar bautar kasa NYSC, inda kungiyar Lauyoyi ta Najeriyar NBA ta shigar da karar ministar a gaban babban kotun tarayya da ke Abuja.

Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da hukuncin zaman gidan yari na shekara biyar ga tsohon ɗan majalisar wakilan ƙasar Far...
26/01/2024

Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da hukuncin zaman gidan yari na shekara biyar ga tsohon ɗan majalisar wakilan ƙasar Farouk Lawan, bayan tabbatar da laifin karɓar cin hancin dala 500,000 daga fitaccen ɗan kasuwan nan Femi Otedola.

A yau Juma’a ne Mai Shari;a Tijjani Abubakar na kotun ya karanto hukuncin inda ya kori ƙarar da Lawan ya ɗaukaka kan hukuncin da Kotun Daukaka Kara ta yanke a watan Fabrairun 2022.

24/01/2024

MU YI AMFANI DA WANNAN DAMAR ZA TA YI MANA AMFANI

Baze University, Abuja a ƙarƙashin ɗaukar nauyin Babban Bankin Duniya (World Bank) sun shirya koyar da mutane kwasa-kwasai (Online Diploma Courses) kyauta ga ƴan Nigeria, amma sai da dama irin wannan damar duk ƴan Arewa ake bari a baya.

Don haka, duk mai sha'awa ya shiga ya cike, amma Courses ɗin sun shafi: Artificial Intelligence, Cyber Security, Blockchain Technology, Data Analysis, Business Intelligence, Digital Literacy, etc.

Domin rijista a shiga nan: www.ideas.bazeuniversity.edu.ng/our-programs

Allah ya bada sa’a!

Welcome to Baze University Abuja IDEAS Project

Za mu kare Mutuncin Bola Tinubu da Kashim Shettima...~Hon. Umar Haruna Doguwa
23/01/2024

Za mu kare Mutuncin Bola Tinubu da Kashim Shettima...

~Hon. Umar Haruna Doguwa

20/01/2024

WASU DAGA CIKIN SARAKUNAN DA AKA CIRE SU DAGA SARAUTA KUMA AKA DAWO DASU A AREWACIN NIGERIA DA NIGER

Rubutun Dr S. Sheshe

1-Sarkin Kano Muhammadu Kukuna (1651-1652), ya dawo (1652-1660)

2-Sarkin Zazzau Abdullahi Dan Hammada (1851-1871), ya dawo (1874-1879)

3-Sultan Na Damagram Abubakar Sanda (1978-2000), ya dawo (2011-date)

4- Sarkin Sudan Na kwantagora Ibrahim Nagwamatse (1880-1904), ya dawo (1906-1929)

5-Sarkin Zazzau Suleja Muhammad Auwwa Ibrahim (1993-1994), ya dawo (2000-date)

6-Sarkin Hadejiya Buhari (1848-1850), ya dawo (1851-1863)

7-Sarkin Daura Tafida dan Lukudi (1877-1884), ya dawo (1891-1904)

8- Sarki Agaie Muhammad Nkochi Attahiru (1989-1994), ya dawo (2001-2004)

9-Shehun Borno Umar Ibn Abubakar Garbai (1903-1905), ya dawo (1906-1917)

10- Sarkin Jama’a Abd ar-Rahman (1837 - 1846) ya dawo ( 1849 - 1850)

11- Sarkin Jama’a Musa dan `Usman (1846 - 1849) ya dawo (1850 - 1869)
12- Sarkin Jama’a Adamu Usman (1869 - 1881) ya dawo (1885 - 1888)

13- Muhammadu Adda dan `Usman
(1881 - 1885)

14-Sarkin Lafiagi Abd al-Qadiri dan Muhamman Zuma (1834 - 1845), ya dawo (1853 - 1868)

15-Sarkin Potiskum Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya (1993-1995), dakatarwa, ya dawo (2000-date)

Wane fata kukewa Sarki Muhammadu Sinusi II ?

RESULT ƊIN ƊALIBAN INDIA YA FITO DA CIKAKKIYAR NASARA Ƙwalliya ta biya ƙudin sabulu, kwanaki muka sheda muku cewa ɗaliba...
20/01/2024

RESULT ƊIN ƊALIBAN INDIA YA FITO DA CIKAKKIYAR NASARA

Ƙwalliya ta biya ƙudin sabulu, kwanaki muka sheda muku cewa ɗaliban mu masu albarka da gwamnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta ɗauki nauyin karatun digiri na biyu(Masters), sunyi kuma sun kammala jarabawar zangon karatunsu na farko, wato Semester 1.

Alhamdulillah, cikin ikon Allah, sakamakonsu ya fito cikin nasara, inda mafi akasarin ɗaliban s**a dinga yiwa jabawar cin kacha. Cikin hotunan dake ƙasa, sakamakon wasu daga cikin ɗaliban ne na jami'ar Sharda da suke tsangayar Biotechnology.

Yawancin su sunci A's a kwasa-kwasai da s**a ɗauka, kuma cikinsu babu mai ƙasa da 8/10 points. Daman chan wannan shine tsammanin mu gare su, tunda duk masu First Class ne.

📷Yusuf Ibrahim KofarMata
Kwmishinan Ilimi Mai Zurfi
Kano State, Nigeria
20 January, 2024

Kamar yadda mutane suke neman sanin requirements ɗin da ake buƙata wurin  samun tallafin ƙaro karatun digiri na biyu a k...
20/01/2024

Kamar yadda mutane suke neman sanin requirements ɗin da ake buƙata wurin samun tallafin ƙaro karatun digiri na biyu a kasashen duniya, wanda Gwamnatin jihar Kano take daukar nauyi, karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf .

Mun samu, mun zaƙulo muku su kamar haka:

1. Bsc Certificate
2. Transcript
3. Waec/Neco/Nabteb
4. Primary certificate
5. Local government indigene
6. State Indigene
7. Birth certificate
8. International passport
9. NYSC certificate

Yana da kyau ayi tanadi, domin gwamnati zata cigaba da tura ɗaliban ta masu albarka nan bada jimawa ba.

Muna Godiya

Dr. Yusuf Ibrahim KofarMata
Komishinan Ilimi Mai Zurfi
Kano State, Nigeria
18 January, 2024

18/01/2024

Alhamdulillah...

Yau Alhamis 18/01/2024. Wutar Kano mai zaman kanta wato TIGA HYDRO ta fara aiki a Amana City da Kwankwasiyya City da Gidan Ruwa da kuma Titin Zaria Road a mataki na gwaji sannan sauran kamfanoni da sauran Tina da gidaje Insha Allah.

Tun bayan rantsar da mai girma gwamna Alhaji Abba K Yusuf Abba Gida-Gida ya bada umarnin a ci-gaba da wannan aiki ba dare ba rana, kuma Alhamdulillah yau kwalliya ta biya kudin sabulu.

Allah ubangiji ya taimaki mai girma gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Abba Gida-Gida ya kara masa karfin guiwar ci gaba da irin wadannan ayyukan na alkairi ga Kanawa.

Gambo Galadanchi
SSR Works. And housing 18/01/2024.

18/01/2024

Salam, mu kasance da Jagora, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, Ph.D., FNSE, yau Alhamis, da misalin 10.00 pm domin tattaunawa akan cigaban Kano da Nigeria:

1. Arewa Radio (93.1)
2. Dala Radio (88.5)
3. Express Radio (90.3)
4. Freedom Radio (99.5)
5. Guarantee Radio (94.7)
6. Jalla Radio (98.1)
7. Kanawa Radio (105.5)
8. Liberty Radio (10.3)
9. Kwankwasiyya Reporters (Live streaming)
10. Nasara Radio (98.5)
11. Radii Kano II (89.3)
12. Abba Gida-Gida TV
13. ARTV

Allah Ya taimaki kanawa, Amin

Dr. Yusuf Kofarmata
For Kwankwasiyya Movement

Alhamdulillah SSG Jiki yayi Kyau...
18/01/2024

Alhamdulillah SSG Jiki yayi Kyau...

Alhamdulillah!Madugu Engr Dr .Rabiu Musa Kwankwaso da Mataimakin Gwamnan Kano Comrade Aminu Abdussalam sun Kai Ziyarar D...
18/01/2024

Alhamdulillah!
Madugu Engr Dr .Rabiu Musa Kwankwaso da Mataimakin Gwamnan Kano Comrade Aminu Abdussalam sun Kai Ziyarar Dubiya da Sakataren Gwamnatin jihar Kano Dr. Ab Baffa Bichi.

Muna Rokon Allah ya Kara Masa lafiya Yasa kaffara ne.

A kwanakin baya ne aka maye gurbin Sadiq Umar da Paul Onuachu bayan da aka gano cewa ya samu rauni da zai ɗauki dogon lo...
18/01/2024

A kwanakin baya ne aka maye gurbin Sadiq Umar da Paul Onuachu bayan da aka gano cewa ya samu rauni da zai ɗauki dogon lokaci, sai ga shi ya buga wa ƙuniyarsa wasa ranar Laraba.

A ranar Laraba, kocin Najeriya José Peseiro ya ce bai san yadda aka yi ɗan wasan ya warke ba.

16/01/2024

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Tigers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies