Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 05-09-2024.

Saurari shirin In Da Ranka na ranar Alhamis 05-09-2024.

Wasu daga ayyukan ci gaban al'umma da AA Zaura ya yi a jihar Kano.
Sponsored:
Wasu daga ayyukan ci gaban al'umma da AA Zaura ya yi a jihar Kano.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
Hon. Ali Dankaka shi yafi dacewa da zaman shugaban karamar Hukumar Wudil saboda alheransa.
Hon. Ali Dankaka shi yafi dacewa da zaman shugaban karamar Hukumar Wudil saboda alheransa - Umar Idris Indabo.
Shagunan da Gwamna Mai Mala Buni yace a bai wa Talakawa a Damaturu har yanzu ba su isa garesu ba
Shagunan da Gwamna Mai Mala Buni yace a bai wa Talakawa a Damaturu har yanzu ba su isa garesu ba, in ji Alhaji Abba Damaturu Dan Gwagwarmaya.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta yi kira da babbar murya ga mahukuntan kasar nan.
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta yi kira da babbar murya ga mahukuntan kasar nan, kan su gaggauta kawo karshen matsalolin da yankin Arewaci ke fuskanta.
Wakilinmu Abdurrahman Hamisu Namadina na tafe da ci gaban rahoton.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
Shirin Barka Da Hantsi 05-09-2024
Shirin Barka Da Hantsi 05-09-2024
Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 04-09-2024

Muna goyon bayan a yi sulhu wajen fitar da Ƴan Takara a Kwankwasiyya - Hon. Faisal Ibrahim
Muna goyon bayan a yi sulhu wajen fitar da Ƴan Takara a Kwankwasiyya - Hon. Faisal Ibrahim.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
Abin kunya ya ƙare ga Ƴan Kwankwasiyya - Giɗado Ahmad Satatima.
Abin kunya ya ƙare ga Ƴan Kwankwasiyya suna iƙirarin amana amma sai kukan cewa su ba a taimake su ba, shin me kuke so ne? - Giɗado Ahmad Satatima.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
Tsarin yanka filayen da Gwamnain Abba ke yi ba irin na Ganduje ba ne - Rabi'u Yusuf Babba
Tsarin yanka filayen da Gwamnain Abba ke yi ba irin na Ganduje ba ne, da ake baiwa yan uwa da abokai - Rabi'u Yusuf Babba.
Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.
��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H
Jam'iyyar ADP ta Malam Sha'aban Sharaɗa da wasu jam'iyyu biyu suka kai Hukumar Zaɓe ta Kano kara.
Barr. Hassan Tanko Ƙyaure ya yi ƙarin bayani kan ƙarar da Jam'iyyar ADP ta Malam Sha'aban Sharaɗa da wasu jam'iyyu biyu suka kai Hukumar Zaɓe ta Kano KANSIEC kan biyan kuɗin takara.