Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria FREEDOM RADIO (Muryar Jama’a)
(377)

An indigenous private radio station established in Kano a historic city, the commercial nerve center of the sub-Saharan Africa and perhaps Nigeria’s political melting pot...

25/01/2025

Tsarin saka Kwantenoni a kan hanya da muka yaƙa a Gwamnatin Ganduje shi ake yi a kasuwar Sabon Gari a yanzu - Nazifi Auwalu

25/01/2025

Freedom Radio Dutse 25 01 2025
Labaran duniya tare da Abba Adamu Dutse

Hadimin Dr. Abdullahi Umar Ganduje Hon. Shehu Isah Driver ya ce daga yau ya koma goyon bayan Sarkin Kano Malam Muhammadu...
25/01/2025

Hadimin Dr. Abdullahi Umar Ganduje Hon. Shehu Isah Driver ya ce daga yau ya koma goyon bayan Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II

25/01/2025

Freedom Radio Dutse 25-01-2025
Labaran rana tare da sani shafiu.

Sponsored Amadadin Mai girma Jagoran NNPP da Kwankwasiyya na Ƙasa Sen.Engr.Dr. Rabi'u Musa kwankwaso PhD, da Mai girma G...
25/01/2025

Sponsored

Amadadin Mai girma Jagoran NNPP da Kwankwasiyya na Ƙasa Sen.Engr.Dr. Rabi'u Musa kwankwaso PhD, da Mai girma Gwamnan jihar Kano Engr. Abba kabir Yusuf (Abba Gida Gida)

Muna Taya Yan uwanmu mabiya Darikar Tijjaniyya murnar zagayowar maulidin Maulana Sheikh Ibrahim Inyass R.T.A.

Wanda yake Gudana yau a Garin Kano . Allah ya Sanya albarka, yasa ayi taro lafiya a gama lafiya. Ya Kuma mayar da kowa gida lafiya Amin dan Hasken Zuciyar Manzon Allah S A W.

Sanarwa daga Shugaban Jam'iyar NNPP Na Arewa Maso yammacin Najeriya. Alhaji Shehu M Bello (shehun Garu).

25/01/2025

NNPP ta mutu a Kano yanzu maganar Sanata Barau ake - Cewar Ibrahim Ara Getso na APC

25/01/2025

Sponsored:

Daya daga cikin hanyoyin da Makarantar Young Sheikh ke bi domin dalibai su yi saurin samun haddan Alqur'ani.

Sponsored Maulidin Shehu InyasiMai magana da yawun Gwamnan Kano Malam Sunusi Bature Dawakin Tofa yayi shigar yaki don sh...
25/01/2025

Sponsored

Maulidin Shehu Inyasi

Mai magana da yawun Gwamnan Kano Malam Sunusi Bature Dawakin Tofa yayi shigar yaki don shirin ko ta kwana bayan da jami'an tsaro s**a yi yunkuri hana taron.

25/01/2025

Freedom Rado Dutse 24 01 2025
Shiin Yau da gobe tare da Aliyu Adamu Gwaram

24/01/2025

Freedom Radio Dutse 24 01 2024
Shirin Baki kan yanka wuya tare da Basiru Ibrahim Garu

24/01/2025

Kai tsaye: Tarihin Sheikh Ibrahim Niasse RTA tare da Sheikh Sunusi Sheikh Manzo Arzai, shugaban Almanzawoyya Foundation.

24/01/2025

Ni nake bin Kwankwasiyya bashi amma na bar wa Allah domin an wofantar da ni - Hon. Musa Nuhu Yankaba

24/01/2025

Jam'iyyar APC a Jihar Kano tana alfahari da Malam Nasir Bala Aminu Ja'oji - Cewar Hon. Ahmad Aruwa Kakakin Jam'iyyar APC na Jihar Kano.

24/01/2025

Freedom Radio Dutse 24-01-2025
Labaran duniya tare da Sabiu Abubakar Garba

Naɗa Ganduje a Shugaban Hukumar Gudanarwar FAAN ya tabbatar da ƙwarewarsa a aikin Gwamnati da siyasa, kuma tabbas an aji...
24/01/2025

Naɗa Ganduje a Shugaban Hukumar Gudanarwar FAAN ya tabbatar da ƙwarewarsa a aikin Gwamnati da siyasa, kuma tabbas an ajiye Ƙwarya a gurbinta - Hon. Sulaiman Isma’il Ganduje

Sponsored The Embassy of the Republic of Tunisia in the Federal Republic of Nigeria,Welcomes you to its First Nigerian T...
24/01/2025

Sponsored

The Embassy of the Republic of Tunisia in the Federal Republic of Nigeria,

Welcomes you to its First Nigerian Tunisian Business meeting in Kano,

In Collaboration with CEPEX, KASCOTE.

3rd and 4th of February, 2025, at Bristol palace Hotel, Kano, Nigeria.

Ahir dinku masu izgili ga mukaman da Tinubu ya bai wa Ganduje da Gawuna, Madugunku nema ya ke a bashi ko wanda bai kai w...
24/01/2025

Ahir dinku masu izgili ga mukaman da Tinubu ya bai wa Ganduje da Gawuna, Madugunku nema ya ke a bashi ko wanda bai kai wannan ba ma - Martanin Comrade Ahmad Dauda Lawan ga Yan Kwankwasiyya

24/01/2025

Freedom Radio Dutse 24-01-2025
Labaran rana tare da Nura Garba

Address

PHASE 1 SHARADA INDUSTRIAL Estate KANO
Kano
700234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Freedom Radio Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Freedom Radio Nigeria:

Videos

Share

Category