You-Saif

You-Saif Fasahohin Zamani irinsu IOT, Robotics A.I da Blockchain.

Videon mu na gaba: a awannin da s**a gabata, kamfanin Apple s**a bayyana sabuwar wayar su ta IPhone 16.
09/09/2024

Videon mu na gaba: a awannin da s**a gabata, kamfanin Apple s**a bayyana sabuwar wayar su ta IPhone 16.

02/09/2024

Wannan Gona ce ta Wayoyi

30/04/2024
We've just reached 85K followers! Thank you for continuing support. We could never have made it without each and every o...
02/02/2024

We've just reached 85K followers! Thank you for continuing support. We could never have made it without each and every one of you. 🙏🤗🎉

10/01/2024

Videon mu na gaba zai kawo muku sabuwar Fasaha mafi ban sha'awa da mutane da dama zasuso mallaka.

Ni kaina ta bani sha'awa shiyasa nake sanarwa ta musamman kafin zuwan bidiyon.

Yau naje cikin Manhajar Google Bard domin gwada sabuwar fasahar su ta Gemini wanda muka kawo muku video akai recently.Sa...
15/12/2023

Yau naje cikin Manhajar Google Bard domin gwada sabuwar fasahar su ta Gemini wanda muka kawo muku video akai recently.

Sai na dauki hoton wata Fake IPhone na bawa manhajar domin tayimin sharhi akai.

Abunda na gani ya bani mamaki, tare da fahimtar dani cewa sauki yazo ga masu tsoron sayen fake abubuwa online.

Ku duba comment na farko domin ganin amsar da wannan Fasahar ta Gemini dake kan Bard ta bani akan wannan fake iPhone din.

Yanzu akai Launching din Sabuwar wayar Google Pixel 8.Waya ta farko mai dauke da Fasahar Generative AI, tare da Android ...
04/10/2023

Yanzu akai Launching din Sabuwar wayar Google Pixel 8.
Waya ta farko mai dauke da Fasahar Generative AI, tare da Android 14.

More review will come in our Next Video Insha'Allah.

Ga masu sha'awar juya kudaden su ba tare da sun motsa ba, gwamnatin tarayya ta fitar da sabon hannun jari da ake kira da...
03/10/2023

Ga masu sha'awar juya kudaden su ba tare da sun motsa ba, gwamnatin tarayya ta fitar da sabon hannun jari da ake kira da Bond, wanda zai bada ribar 15.8% na abunda mutum ya saka duk shekara, har na tsawon shekaru goma.

Zasu rinka biya bayan Kowacce wata shida.

Dadin wannan kalan hannun jari shine kasancewar sa Sukuk, ma'ana Shari'a Compliant.

A farashin Naira 44K, ya sayo wayar nan, a zatonsa iPhone 14 ya siya, ashe fake ce.
02/10/2023

A farashin Naira 44K, ya sayo wayar nan, a zatonsa iPhone 14 ya siya, ashe fake ce.

Idan Baka taba Amfani da Fasahar A.I ba, lokaci yayi da zakayi, domin kuwa an kawo Fasahar izuwa whatsapp.Watch out for ...
28/09/2023

Idan Baka taba Amfani da Fasahar A.I ba, lokaci yayi da zakayi, domin kuwa an kawo Fasahar izuwa whatsapp.

Watch out for our next video.

Wace mota ce mai tafiya a cikin su 🫨
06/09/2023

Wace mota ce mai tafiya a cikin su 🫨

Lokacin duba white paper a Crypto ya wuce, mafi yawan lokaci yanzu a labarai da kwararrun influencers ko gurin manyan mu...
04/09/2023

Lokacin duba white paper a Crypto ya wuce, mafi yawan lokaci yanzu a labarai da kwararrun influencers ko gurin manyan mutane anan ake samun project mai kyau.

Duba da yadda hotunan A.I s**a yawaita, hakan yasa kamfanin Google samar da Fasahar tantance su ta hanyar amfani da fasa...
30/08/2023

Duba da yadda hotunan A.I s**a yawaita, hakan yasa kamfanin Google samar da Fasahar tantance su ta hanyar amfani da fasahar watermark wanda ba'a iya gani da ido.

Hakan zai taimaka wajen tantance hotuna na gaske da wanda akai generating da A.I

Our Next video! Shin meye amfanin wannan idon?
24/08/2023

Our Next video! Shin meye amfanin wannan idon?

Our next video. Wa zai chanki amfanin wannan na'urar. 99% zasu fada ba daidai ba.
21/08/2023

Our next video. Wa zai chanki amfanin wannan na'urar. 99% zasu fada ba daidai ba.

21/08/2023

Big shout out to my newest top fans! 💎

Mohammed Modu, Shamsuddeen Sani Bagudu, Abdullahi Muhd Blg, Ahmad Shuaibu, Salis Aliyu, Jibrin Y Ibrahim, Muhammad Nura, Hassan Tahir, Ibrahim Suleiman, Muhammed Garba Gital, Abdourahamane Hassan Tondo, Moh Fahd, Sabir Nafiu, Jikan Ali, Ahmad Muhammad Bello, Musa Abba, Usama e-business, Sani Musa, Bala Ibrahim, Nuhu Yunusa Sa'ee, Abdullah Usman, Salisu Mai Nasara Zaura, Itz Smart, Umar Ibrahim Kasim, Maina Musdafa Hamma, Auwal Zango, Hamissou Habou Issaka, Muhammad Abubakar, Sambo Mohammed Bashir, Abdulbasi Abubakar, Salanke Dahiru Mansur

Na zata yan Africa ne kadai ke da son banza. ATM ya sami glitch marasa kudi a account sun tafi samo banza ta fadi.
17/08/2023

Na zata yan Africa ne kadai ke da son banza. ATM ya sami glitch marasa kudi a account sun tafi samo banza ta fadi.

Kamfanin Twitter da gaske suke, burinsu kowa ya sai blue verification badge. Naga wasu har sun fara neman account na say...
12/08/2023

Kamfanin Twitter da gaske suke, burinsu kowa ya sai blue verification badge. Naga wasu har sun fara neman account na sayarwa.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when You-Saif posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to You-Saif:

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Kano

Show All