Nuran Tasha

Nuran Tasha I'm Simple Man 🥰
Northerner 💫
Researcher 🔭🌏
Business Man🏞️💰
Traders🛸📊
Investor 📈

In sha Allahu Aljanna ce makomarmu.
12/01/2025

In sha Allahu Aljanna ce makomarmu.

DUNIYA LABARI
06/12/2024

DUNIYA LABARI

Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Da Mai Girma Mataimakinsa Comr Aminu Abdussalam Gwarzo Sun Tarbi Ma...
16/11/2024

Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Da Mai Girma Mataimakinsa Comr Aminu Abdussalam Gwarzo Sun Tarbi Mai Girma Tsohon Shugaban Kasar Nageria Obasanjo Inda Yazo Domin Halartar Daurin Auran Rabiu Musa Kwankwaso A Yau.

Baba Obasanjo Mun Gode.

15/11/2024

ASSALAMU ALAIKUM 🤭

13/11/2024
09/10/2024
Somewhere In Nigeria 💪
02/10/2024

Somewhere In Nigeria 💪

Mu na Kira da a tabbatar da adalci, da yin hukuncin da ya dace kan wannan soja tare da bin hakkin wanda aka zalunta!
16/09/2024

Mu na Kira da a tabbatar da adalci, da yin hukuncin da ya dace kan wannan soja tare da bin hakkin wanda aka zalunta!

📍Top 10 interesting facts about Kano City, Nigeria🇳🇬1)- Ancient City: Kano is one of the oldest cities in West Africa, w...
16/09/2024

📍Top 10 interesting facts about Kano City, Nigeria🇳🇬

1)- Ancient City: Kano is one of the oldest cities in West Africa, with a history dating back over 1,000 years.

2)-Cultural Hub: Kano is a cultural melting pot, with a rich blend of Hausa, Fulani, and other ethnic influences.

3)-Textile Industry: Kano is famous for its textile industry, particularly the production of traditional fabrics like Adire and Tie-Dye.

4)- Dala Hills: The city is home to the historic Dala Hills, which offer breathtaking views of the surrounding landscape.

5)- Kano Walls: Kano's ancient city walls are a testament to its rich history and architectural heritage.

6)- Emir's Palace: The Emir's Palace is a stunning example of traditional Hausa architecture and a symbol of the city's monarchical heritage.

7)- Kurmi Market: Kurmi Market is one of the oldest and largest markets in West Africa, offering a wide range of goods and souvenirs.

8)- Islamic Heritage: Kano is an important center of Islamic learning and culture, with many historic mosques and madrasas.

9)- Cuisine: Kano is famous for its delicious cuisine, including popular dishes like Tuwo Shinkafa, Miyan Kubewa, and Kunu.

10)- Hospitality: Kano is known for its warm and welcoming people, with a strong tradition of hospitality and respect for visitors.

These facts showcase the rich history, culture, and traditions that make Kano City a fascinating place to explore.

Kano State Nigeria.

Major Farming Update⭐️ Major sunce tuni shirye-shiryen listing sunyi nisa nayin listing/launching token dinsu. Yanzu hak...
15/09/2024

Major Farming Update

⭐️ Major sunce tuni shirye-shiryen listing sunyi nisa nayin listing/launching token dinsu. Yanzu haka suna tattaunawa da manyan kasuwannin crypto na duniya.

Zuwa yanzu sun sanar da cewa sunyi partnership da babbar kasuwar crypto ta BingX. Don haka wayanda basuyi rijista da BingX ba, zan ajiye link dinsu a comment section.

⭐️ Bayan bawa mutane damar zabar sunan token dinsu (ticker) tsakanin $Major da $MJ, sunce mafi rinjayen mutane sun zabi $MAJOR. Don haka $Major shine ticker nasu.

⭐️ Major sunce zasu rabawa community token dinsu bisa la'akari da yawan Major points da kuma ranking. Major points sune ake amsa a kullum ta hanyar daily check-in, referral commission, da kuma games kamar swiping, puzzle, Roulette da hold to earn da akeyi achiki. Major ranking shine matakin da mutum yake ajerin leadership board nasu.

⭐️ Zuwa yanzu mutane mutane 40M ne suke farming na Major a fadin duniya.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nuran Tasha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nuran Tasha:

Videos

Share