01/03/2024
Aiki saida kayan aiki Akwai Gas Fee🔥
WhatApp: 07068486763
My bio is too long....
Aiki saida kayan aiki Akwai Gas Fee🔥
WhatApp: 07068486763
GAS FEES ARE AVAILABLE !!!
Assalamu-Alaikum Barkan muda wanann Lokaci Ina nema Addu'ar ku da Tallata muku Haja ta ta sayar da Gas Fee
Ga Number na 07068486763
ASSALAMU ALAIKUM YOU GIDAN MAMU CIGIYA MUKA KAWO WANNAN KANIN MUNE YABATA TUN JIYA BA ASAN INDA YAKEBA SUNANSA NAFI'U DAN ALLAH IDAN DA WANDA YAGANSHI KO.YAJI LABARINSA GA.NUMBER WAYATA NAN ZAI IYA SANAR DANI . ENGR A Y DANMARI 08038792262
Glory to you, my Lord. Praise for all miracles you have shown in my life. On my birthday, I pray to you and ask you to forgive me for all my sins. Amen!
Batun Rusau a Ina Muka Kwana ?
Da Hausa
Nasiru na Zuwa
BREAKING 💥
Gawuna Zai Daukaka Kara Zuwa Babbar Kotun Kasar Amurka
Don Tabbatar Masa Da Nasarar Sa
Congratulations to the safety of Kano. Congratulations to the schools of Kano.
Congratulations to the students of Kano.
Congratulations to the Kano roads and street lights.
Congratulations to the hospitals of Kano.
Congratulations to the masses of Kano. Congratulations to all the well wishers.
Kano is finally and stably RED!
Let's Make It Together
It's Bull Run
Contact Me For More Info
07068486763
ATHENE NETWORK MINING....
Bai dade da fitowa ba, akwai kyakkyawan fata akansa ganin yadda aka fara magana akansa a Twitter...
Total Supply dinsa bashi da yawa, sannan zaka iya yin KYC nan take bayan kayi rigista, a Q2 na shekara maizuwa zasu kaishi kasuwa kamar yadda s**a sanar...
Ga link dinsa na Playstore 👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.app
Invite Code: 4afcd24f16
Ayi kokari a tara da yawa tun kafin su rage yawan wanda ake Mining a kullum...
Big shout-out to my newest top fans! 💎 Ameer Sabo Ladan
Alhamdulillah
From Bayero University Kano During First Induction for 30 Pharmacist Doctor (PharmD) In Nigeria
With Best Graduated 🎓 Student
Pharmacist Doctor Hassan Mahrazu Yusuf
Blood🩸
Pharmily💙🤍
Kasa ta rikice sai Addu'a🤣
I've just reached 17K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. 🙏🤗🎉
Allah ka kawo saukin rayuwa a kasar nan🙏
SHIN KANA WANNAN TUNANIN…?
Sakamakon hukuncin Kotu da tayi akan kujerar Gwamnan Jihar Kano a jiya Laraba, babban dalilin da ya bata damar kwace nasarar Abba tare da ayyana Nasiru Gawuna a matsayin wanda yaci zabe shine;
- Wai an tabbatar da kuri’u dubu 165, 663 na jam’iyyar NNPP babu stamp da sign & date a jikinsu. Dan haka aka ciresu daga cikin halastattun kuri’un Abba.
TAMBAYA TA DAYA:
1. Shin me yasa a iya Jam’iyyar NNPP aka samu kuri’u marasa sign and stamps ?
2. Sannan da yaushe aka saka wadannan kuri’un, a’ina aka saka su ? Nasan dai tun daga Ward Collation center wakilan jam’iyya suke tare da kayan zabe har aka gama tattara sakamako.
3. Shin a lokacin gudanar da zabe, ina Agents, Supervisors da sauran wakilan jam’iyyu. Babu wanda ya gani kuma babu wanda yayi magana har kuri’u 165,663 ?
TAMBAYA TA BIYU:
Yayin bayyana sakamakon zaben Gwamnan Kano, baturen zabe ya sanar cewa yayin gudanar da zabukan an samu kuri’u sama da dubu 82k wadanda aka kashe (Cancelled votes) wanda idan har yawansu ya haura tazarar kuri’un wanda yayi nasara to za’a sake wannan zabe a wadannan akwatuna.
An ayyana nasarar Abba a wancan lokaci sakamakon tazarar kuri’un da ya bawa Gawuna 128,897 shiyasa ba’a sake wannan zabe ba, saboda koda ace an bawa Gawuna wadancan kuri’u to duk da hakan dai Abba ya bashi tazarar sama da kuri’u 50k+
Tambayar anan shine:
Idan har yadda kotu ta ayyana Gawuna da yin nasara da tazarar kuri’u dubu 36k+ shin ina maganar waccar doka da take kan kuri’u sama da dubu 82k+ da aka kashe yayin gudanar da zaben na Gwamnan Kano ???
Tabbas akwai kura-kurai a wannan shari’ar kuma muna da tabbacin samun nasara a kotun gaba. Muna kira ga mutane da su kwantar da hankalinsu su cigaba da yiwa maigirma Gwaman Addu’a.
Sannan ina mai shawartar Maigirma Gwamna Abba Kabir Yusuf da ayi shiri mai kyau na daukar manyan lauyoyin da suke da gogewa wajen tsayawa Gwamnati a shari’ar gaba. Nagode.
Ashe Ustaz ya jima yana Raba Gardama😅
A shekarun baya izuwa yanzu mutanen Nigeria sun fara shirye-shiryen bikin Murnar samun yanci
Amma bana shiru kake ji
Assalamu-Alaikum Warahmatullah🤝
On behalf of all these students, the senator took responsibility for our Scholarship and gave us the feeding money to use in schools to learn human health education in difference institutes male and female,
The rich kids are studying at private institutions while poor people stay at home because they don't have chance to pay money to study,
That is why he said that the poor kids and orphans will have a good life and good education like everyone else.
That is why I am sending a message of thanks us to
Distinguished Senator Of Kano South.
Senator, SULEIMAN ABDUL-RAHMAN KAWU SUMAILA, PHD,OFR.
THE WARAKA OF YAYAN TALAKAWA
And
Executive Governor Of Kano State.
ENGR ABBA KABIR YUSUF.
ABBA GIDA-GIDA
And Our God Father
Senator, ENGR. DR. RABI'U MUSA KWANKWASO, RMK
(JAGORA)
And Special thanks to leaders of
WARAKAEDUCATIONALSUPPORTINITIATIVE
May God bless you and Guide you with the best of good things Praise the Good Descendants
Our hope is that we can do something that will be proud of in Kano State as a whole and not in Kano South only✊
Shamsuddeen Ibrahim Ahmad
Gamarya, Gaya L.G.A Kano State ✍
Your time is limited, so don’t waste it living someone else’s life. Don’t be trapped by dogma – which is living with th... Read more
Alhamdullah 🤲
Alhamdulillah Alakullihaleen
🧹+🧺=⛑️
Bro Like No Other🖤
Happy birthday to someone who is not just a friend, but a true inspiration. May you continue to inspire others with your kindness, generosity, and positive outlook on life.
Kano
Be the first to know and let us send you an email when DAN CANDY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Send a message to DAN CANDY: