Aminchi Tv

Aminchi Tv Islamic Programs | News | Tech | Current Affairs | Entertainment |

02/07/2024

Muna Gabatar Muku Da Sabon Shiri Mai Taken: Taskar Alkuráni Tare Da Sheikh Musa Muhd Dankwano...

Shirin zai rika zuwa muku ne a ranakun Asabar zuwa Laraba, da karfe 8 na safe, a shafukan Aminchi Tv na Facebook, Youtube, Instagram Da kuma Tiktok...

30/06/2024

Shirin Musulunci A Mahangar Shi'ah | Zama Na Biyu | Tare Da Sheikh Nuhu Ubale Ibrahim (Abu Razina) | Aminchi Tv

Me ku ka tuna daga cikin kalaman Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam???Ku bayyana mana a comment section....
29/06/2024

Me ku ka tuna daga cikin kalaman Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam???

Ku bayyana mana a comment section....

28/06/2024

Muhadara: Illolin Sihiri Da Tsafi A Cikin Al'umma ll Aminchi Tv

Rahotonni Daga Jihar Katsina na Bayyana Cewa Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Mawakin Siayyar Nan Dauda Kahutu R...
28/06/2024

Rahotonni Daga Jihar Katsina na Bayyana Cewa Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Mawakin Siayyar Nan Dauda Kahutu Rarara...

27/06/2024

Shi'anci Da Asalin Kafuwarta ll Mallam Abduzzaq Uba Musa ll Aminchi Tv

27/06/2024

Musulunci a mahangar Shi'ah, Sabon shiri da zai rika zuwa duk ranar Lahadi, Karfe 9:30 na dare. Tare da Sheikh Nuhu Ubale Abu Razina....

Gobara ta tashi a wani yanki na sabuwar matatar Man Fetur ta Dangote dake Jihar Lagos...
26/06/2024

Gobara ta tashi a wani yanki na sabuwar matatar Man Fetur ta Dangote dake Jihar Lagos...

Wani bincike na Jaridar Daily Trust ya bankado yadda aka kashe Naira Miliyan 244 a rana daya, domin siyan tayoyi a fadar...
26/06/2024

Wani bincike na Jaridar Daily Trust ya bankado yadda aka kashe Naira Miliyan 244 a rana daya, domin siyan tayoyi a fadar shugaban Najeriya...

24/06/2024

Muhadara Daga Masallacin Alh. Sabo Dankoli Dake Unguwar Sharada ll Sheikh Yahya Shehu Maimota

23/06/2024

Mafita Daga Halin Tsanani Da Ake Ciki ll Muhadara Daga Manyan Malamai ll Aminchi Tv

Gwamnatin Jihar zata kashe sama da Naira Miliyan 99 domin gyaran katanga da kuma wasu sassa na gidan Sarki da ke unguwar...
23/06/2024

Gwamnatin Jihar zata kashe sama da Naira Miliyan 99 domin gyaran katanga da kuma wasu sassa na gidan Sarki da ke unguwar Nassarawa.

Sanarwar hakan ta fito ne daga bakin kwamishinan yada labarai na gwamnatin, Baba Halilu Dantiye.

Kwamishinan Yan Sandan jahar Kano, CP Muhammad Usaini Gumel, ya bayyana cewa ba zasu bi umarnin da gwamnan jihar Kano ya...
21/06/2024

Kwamishinan Yan Sandan jahar Kano, CP Muhammad Usaini Gumel, ya bayyana cewa ba zasu bi umarnin da gwamnan jihar Kano ya bayar na fitar da Sarkin Kano na 15, Mai martaba Alh. Aminu Ado Bayero daga gidan Sarki na Nassarawa ba.

A ganawar da yayi ta wayar tarho da wakilin BBC, CP Gumel ya ce wuce gona iri ne su fitar da Alh. Aminu Ado Bayero, tun da maganar tana gaban kotu.

Dama dai a baya-bayan nan Gwamnatin Jihar Kano ta zargi kwamishinan Yan sandan na Kano da rashin yin biyayya gareta.

Ya kuke kallon wannan lamari?

Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya umarci jami'an tsaro da su fitar da Sarkin Kano na 15, Maimartaba Alh. Aminu...
20/06/2024

Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya umarci jami'an tsaro da su fitar da Sarkin Kano na 15, Maimartaba Alh. Aminu Ado Bayero, daga gidan Sarki na Nassarawa, tunda gidan mallakin gwamnatin jihar Kano ne, inji Gwamnan...

Idan baku manta ba dai, tun bayan cire Sarkin, gwamnan ya taba bayar da makamancin wannan umarni.

kotu Ta Mayar Da Alhaji Aminu Ado Bayero, Da Sauran Sarakuna 4 Kan Kujerunsu, Ta Ajiye Sabuwar Dokar Da Gwamnatin kanon ...
20/06/2024

kotu Ta Mayar Da Alhaji Aminu Ado Bayero, Da Sauran Sarakuna 4 Kan Kujerunsu, Ta Ajiye Sabuwar Dokar Da Gwamnatin kanon Ta Yi...

14/06/2024

Rikicin Masarautar Kano Yana Kara Daukar Sabon Salo A Yayin Da Kotu Ta Kara Yin Zama ll Aminchi Tv

14/06/2024

Jerin Wasu Daga Cikin Shugabannin Duniya Da S**a Taba Faduwa A Bainar Jama'a ll Aminchi Tv

11/06/2024

Sheikh Barrister Ishaq Adam Rijiyar Zaki

09/06/2024

Tsokaci Akan Kalaman Barista Habibu Dan Almajiri Akan Aski Da Yanke Farci A Kwanaki 10 Na Farkon Zul Hijja ll Sheikh Abdurrazaq Uba Musa.

09/06/2024

Labaran Mako Daga Tashar Aminchi Tv, Tare Da Abubakar Rabiú Dangwauro...

09/06/2024

Sheikh Shehu Umar Zaria...

08/06/2024

Shirin Rayuwa Mai Dadi A Gidan Aure, Zama Na 2 ll Asalin Alakar Namiji Da Mace ll Aminchi Tv.

Zaku iya turo da tambayoyinku ko neman shawara akan sha'anin zamantakewar Aure a sakon TEXT ta wannan lamba: 09167633154, ko a E-mail dinmu, [email protected]

06/06/2024

Sheikh Umar Shehu Zaria

05/06/2024

Karatun Littafin Hiqbatun Minat-tarikh, Darasi Na 5 ll Sheikh Kabir Bashir Abdulhamid

05/06/2024

01. Tilawar Safiya ll Alaramma Abba Abdullahi Zaria ll Aminchi Tv
Kuyi Sharin Don Muyi Tarayya A ikin Ladan...

04/06/2024

Tafsirin Alkur'ani Mai Girma, Suratul Haqqah, Darasi Na 4 ll Sheikh Lawan Abubakar Triumph...

03/06/2024

Karatun Littafin Alkaba'ir, Darasi Na , Wanda Sheikh Abdulmuddalib Gusau Yake Gabatarwa.

02/06/2024

Labaran Mako Daga Aminchi Tv, Tare Da Abubakar Rabi'u Dangwauro...

02/06/2024

Karatun Littafin Sullamul Wusul | Darasi Na Hudu | Daidaituwar Allah SWA Akan Al'arshi | Sheikh Kabir Bashir Abdulhamid...

Address

Fagge
Kano
700213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminchi Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminchi Tv:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Kano

Show All