![BREAKING NEWS...Majalisar dokokin jihar Kano ta gabatar da ƙudirin samar da rundunar tsaro ta jihar Kano, domin inganta ...](https://img4.medioq.com/378/717/590669653787179.jpg)
28/01/2025
BREAKING NEWS...
Majalisar dokokin jihar Kano ta gabatar da ƙudirin samar da rundunar tsaro ta jihar Kano, domin inganta harkokin tsaro a Kano tare yaƙi da masu aikata laifuka.
Idan Ƙudurin ya zama doka za'a baiwa rundunar ƙarfin ikon ɗaukar makami, da ƙarfin iko kamawa, tsarewa tare da gurfanar da masu laifi a jihar Kano.