Fasahar Kere-kere Da Hausa

Fasahar Kere-kere Da Hausa Kere_keren zamani domin cigaban matasa da kuma bunkasa fasahar kirkire_kirkire

20/07/2023

YADDA AKE GOGE BASHIN MTN A SAMU BONUS
Marubuci : Umar Sule Bala Fulatan

Ga Hanyoyin da zaku yi ma kanku ko kuma kuyi ma wasu su amfana:

1. Dole mutum ya kasance yana da momo wallet. In baka dashi kuma kai amfani da wannan code din domin bude naka *671 #.
2. Sannan zakayi Funding na wallet din naka ta hanyar tura kudi daga bankin ku zuwa momo wallet din wanda akwai shi acikin mobile app ko kuma masu POS wanda suna amfani da MOMO PSB ko ACCESS YELLO & BETA shine sunan Bankin nasu, Sannan kuman Number ku da kuka bude Wallet Itace Account Number ku da zakuyi amfani da ita wajen funding din. za ku cire 0 in farko

3. Bayan kun sanya kudi zakuje ku kara Danna *671 # wanda zai nuno muku abubuwan da zaku iyayi da momo wallet din.
4.Bayan kun danna a option na biyu zaku ga inda a kasa Buy Airtime/Data Sai ku shige shi.
5. Bayan kun shige shi shima zai nuna muku options Shima sai ku danna Number daya wanda shine Airtime.

6. Bayan kun shige shi shima zai kai wajen wasu options din Sai ku danna Number ta biyu inda a kasa MTN AWUF4U Plus, Sai ku danna shi Zai kawo ku inda zaku sa number da zaku sa katin a ciki sai kusakata.
Bayan kun danna send zai nuna muku inda zakusa Amount sai kusaka amount din da ake bin ku.

Amma wajen saka kudin Dole sai kun kara Naira 30 ko sama da haka ta hakane kawai zaku samu wannan bonus din kuma zai baku damar kira ba tare da kiran farko sai sunce zasu cajeka ne a main account

Follow Sirrin Internet Hausa

08/06/2023
Hi EngineersTell us the name of this.Follow our Pages nowFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFas...
02/03/2021

Hi Engineers
Tell us the name of this.

Follow our Pages now
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

What is the name of this in your country??follow our pages Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaF...
16/02/2021

What is the name of this in your country??

follow our pages
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

ENGINEERSchoose one and explain itFollow our pagesFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Ke...
11/02/2021

ENGINEERS

choose one and explain it
Follow our pages
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

What is the name of this in your country?Follow our pagesFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFas...
07/02/2021

What is the name of this in your country?

Follow our pages
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
TeeKonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

What is this??Follow our pagesFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da ...
04/02/2021

What is this??
Follow our pages
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

What is this?Follow our pagesFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da H...
28/01/2021

What is this?
Follow our pages
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
TeeKonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

Solar Power System🌅🌄🌞Follow our pages Teekonnects SolarFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-...
25/01/2021

Solar Power System🌅🌄🌞
Follow our pages
Teekonnects Solar
Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa
Sirrin Internet Hausa

Choose your branch and Comment Follow our pageFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-k...
24/01/2021

Choose your branch and Comment
Follow our page
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

Where are the engineers Tell us its nameFollow our pageFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasah...
21/01/2021

Where are the engineers
Tell us its name

Follow our page

Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

Only Mechanical Engineers answers this correctlyMenene wannanLike our pages and ShareFasahar Fasahar Kere-kere Da HausaF...
19/01/2021

Only Mechanical Engineers answers this correctly

Menene wannan
Like our pages and Share
Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa
Teekonnects Solar
Sirrin Internet Hausa

16/01/2021

*Alphari wani platform neh da suke a tarayyar turai (EU)* *suna harkar kasuwancin online marketing sannan kuma sun ware wani bangare Wanda suke biyan duk Wanda yayi register da a website dinsu $1000 idan kuma kayi invite friends dinka shima duk mutum daya da kayi invite zasu baka kyautar $50* *idan kayi inviting duk mutum goma zasu baka damar cire kudinka ko kuma kayi din da su* http://www.alpari.org/register/open-account?raf=9394b5d3

Why should you trade with Alpari International? Open your account to enjoy tight spreads and other fantastic trading terms from a regulated broker.

13/01/2021

How to make free internet at home

Yadda zaka samar da free internet fasahar yana gizo daga gida

Like and share plz

Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa

Installation of SolarTeekonnects Solar
09/01/2021

Installation of Solar
Teekonnects Solar

03/01/2021

SIMPLE WAY TO MAKE SOLAR PANEL YOURSELF

Yadda zaka hada solar panel cikin sauki da kanka

30/12/2020

How to make Simple power supply at home.

Yadda zaka Samar da wutar lantarki cikin sauki kuma kyauta

24/12/2020

How to make Solar Panel at home

Yadda zaku hada Solar Panel a gida

Teekonnects Solar

TeeKonnects Solar Installation Kano

Follow us Fasahar Fasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da HausaFasahar Kere-kere Da Hausa Da Hausa for more videos

SOLAR SYSTEM INSTALLATION METHODYadda tsarin hada solar yake kasancewa
22/12/2020

SOLAR SYSTEM INSTALLATION METHOD
Yadda tsarin hada solar yake kasancewa

19/12/2020

Yadda ake hada Solar System a gida ko office
How to make Solar System

Address

BUK Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fasahar Kere-kere Da Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fasahar Kere-kere Da Hausa:

Share


Other Digital creator in Kano

Show All