Shiekh Ahmad Ibn Taimiyya

Shiekh Ahmad Ibn Taimiyya Domin Yada Da'awar Sunnah A Fadin Nigeria

Alhamdulillah Yau wasu Bacci Sai Dai 6arawo💯
08/04/2024

Alhamdulillah Yau wasu Bacci Sai Dai 6arawo💯

08/04/2024

TSARABAR RAMADAN

Mai Taken:-Laifin Dadi Qarewa

Tara Da:-Ahmad Ibn TAIMIYYA
(Abu Abdullah)

Daga:-Kofar Fada, Madobi L.G,KANO Nigeria

02/04/2024
02/04/2024

TSARABAR RAMADAN

Tare Da:-Bilal Jamilu Algabarawi

Daga:-Masjid Sheikh Dulaim Sa'ad Alghatani,Dake Garin Gora Madobi L.G

01/04/2024

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabar Katuh
Ina Yiwa Kowa Da Kowa Barka Da WANNAN Wata Mai Albarka

17/08/2023

Alhamdulillah Daura Tana Tafiya Cikin Yardar Allah (S.W.T)

Muna Rokon Allah Ya Bamu Ikon Amfani Da Abunda Muka Karanta...

Alhamdulillah...Ziyarar da Sheikh ibn taimiyya umar dokaji ya kawomin yayin gabatar da dauratul-ilmiyya.Ina godiya Allah...
15/08/2023

Alhamdulillah...

Ziyarar da Sheikh ibn taimiyya umar dokaji ya kawomin yayin gabatar da dauratul-ilmiyya.

Ina godiya Allah ya saka da Al-khairi ya bada ladan xiyara

14/08/2023

IZALA itace tutarmu 👆
GASKIYA itace fuskarmu💏
SUNNAH itace ginshiqinmu 👊
QUR'ANI da HADISI sune hujjarmu💪💪

Send a message to learn more

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!JAMA'ATU ANSAR SUNNAH AL-MUHAMMADIYYATana Sanar Daku Daura Data Shirya Ga Dalibai Wacca zat...
12/08/2023

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

JAMA'ATU ANSAR SUNNAH AL-MUHAMMADIYYA

Tana Sanar Daku Daura Data Shirya Ga Dalibai

Wacca zata kasance Tsayon Sati Biyu In sha Allah

Za'a Fara Gudanar Da Ita Ranar Monday Mai Zuwa In Sha Allah

Gamai Buqatar Form Din Wannan Daura Zai Iya Garzayawa Zuwa Wajan Umar. M.Umar Printing Press Dake Gwale

Koh Kuma Harabar Makarantar Subulussalam Islamiyya Dake Gwale L.G.A

Domin Qarin Bayani Zaku Iya Tuntu6ar Wadan Nan Numbers Din
(1)Mal.Ahmad Abdullahi Musa 07082063910
(2)Mal.Usman Auwal 09099050707

06/08/2023

Karatun littafin Aqeedatul-dahawiyya

06/08/2023

Karatun littafin Aqeedatul-dahawiy

Tommorow In Shaa Allah....🥰
05/08/2023

Tommorow In Shaa Allah....🥰

Address

Kano

Telephone

+2348122837703

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shiekh Ahmad Ibn Taimiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Digital creator in Kano

Show All