Jigon Hausa

Jigon Hausa Jigon Hausa. | MAHANGAR AL'UMMA | An bude Shafin domin kawo muku labaran gida Africa da kasashen ket
(3)

08/05/2024
07/05/2024

ciwon ido, ko ciwon kunne ko Kuma ciwon hakori da Dan karkare wato ciwon Dan yatsa?

24/04/2024

Hakika kyawawan al'adun mu na Hausa sun karawa Bahaushe kima da Kamala a idon duniya ba kadan ba, a yan shekarun baya wanda hakan ya Sanya Har wasu kabilun dake Nijeriya kanyi nazari da karanta Harshen Hausa a manyan makarantun kasar nan, ba su kadai ba hatta turawa kanyi takakki su shigo Najeriya don karanta Harshen Hausa a Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria da Jami'ar Bayero da ke Kano da sauransu

Kotun koli ta tabbatar da abba kabir Yusuf amatsayin halastaccen gwamnan jihar Kano -
12/01/2024

Kotun koli ta tabbatar da abba kabir Yusuf amatsayin halastaccen gwamnan jihar Kano -

10/12/2023

gwamnatin Nigeria zata biya diyyar wadan da s**a rasa rayukan su a harin bom din kaduna

A yayin gudanar da zanga-zangar aranar laraba an sami hargitsi Hotuna a kafofin sada zumunta sun nuna yadda aka kona tay...
22/11/2023

A yayin gudanar da zanga-zangar aranar laraba an sami hargitsi Hotuna a kafofin sada zumunta sun nuna yadda aka kona tayoyi a kan titina.

Wayannan sune jerin gwamnoninda kutu ke cigaba da sauraron kararsu
22/11/2023

Wayannan sune jerin gwamnoninda kutu ke cigaba da sauraron kararsu

Wata gagarumar zanga-zanga ta barke a jihar Jos, babban birnin jihar Filato, biyo bayan nasarar da dan takarar gwamna na...
20/11/2023

Wata gagarumar zanga-zanga ta barke a jihar Jos, babban birnin jihar Filato, biyo bayan nasarar da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC, Nentawe Yilwat Goshwe ya samu a kan gwamnan jam’iyyar PDP, Caleb Mutfwang a hukuncin da kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi anga mutane magoya bayan gwamna Caleb Mutfwang akan nuna rashin jin dadin su game da hukuncin kotun

ya fadi hakanne bayan kotun daukaka kara takori karar das**a gabatar.
18/11/2023

ya fadi hakanne bayan kotun daukaka kara takori karar das**a gabatar.

kutun daukaka kara ta tabbatar da gawuna amatsayin wanda yalashe zaben kano
17/11/2023

kutun daukaka kara ta tabbatar da gawuna amatsayin wanda yalashe zaben kano

A wata tattauna da wakilin dcl zaharaddin dutsen kura yayi da jaruminsahir ya bayyana cewa Muddin abinda yakeyi bai saba...
16/11/2023

A wata tattauna da wakilin dcl zaharaddin dutsen kura yayi da jarumin
sahir ya bayyana cewa Muddin abinda yakeyi bai sabawa koyarwa ba zai cigaba davi ba shekara biyu ba konan da shekara goma ne a koreshi.

MTN sun dawo da bashi a layukan mutane
13/11/2023

MTN sun dawo da bashi a layukan mutane

10/11/2023

Sauro

Wadansu daga cikin ababen Sha nada amfani matuka ga jikin Bil'adama masaman ruwa Wanda jiki yafi bukata a Koda yaushe fi...
12/08/2023

Wadansu daga cikin ababen Sha nada amfani matuka ga jikin Bil'adama masaman ruwa Wanda jiki yafi bukata a Koda yaushe fiye da komi.

Wadansu ababen Sha da mutane ke kwankwada sun hada da lemun kwalba, tsimi, zobo, kunun Aya da sauransu.

Ta daya bangaren Kuma akwai ababen Sha da wadansu Kan Sha irin su barasa, kodin, koken, tramadol , Taba sigari, da Tabar wiwi wato g***a da dai sauran su

Shin wai a tunanin ka.
Menene banbancin Taba sigari ne da Tabar Wiwi wato g***a?

Shin wai a tunanin ka.Menene banbancin Taba sigari ne da Tabar Wiwi wato g***a? muna jiran amso shinku a comment section
12/08/2023

Shin wai a tunanin ka.
Menene banbancin Taba sigari ne da Tabar Wiwi wato g***a? muna jiran amso shinku a comment section

A - yayinda sojoji ke shirye shiryen yaki fatan yan nigeria kenan akan gwamnati
05/08/2023

A - yayinda sojoji ke shirye shiryen yaki fatan yan nigeria kenan akan gwamnati

Na dauki cire sunana amatsayin  kaddara inji maryam shatti. karan cikakken labarin a shafin bbc hausa: https://bbc.in/3Q...
05/08/2023

Na dauki cire sunana amatsayin kaddara inji maryam shatti. karan cikakken labarin a shafin bbc hausa: https://bbc.in/3QxxiaR

03/08/2023

Nigeria vs Niger - Dalilai 13 dazasu hana nigeria yaki da Jamhuriyar Nijar

09/07/2023

Since 2018, many Nigerians have been enjoying an indirect business from MTN which we termed "betatalk bonus business", this business made a lot of youths to be engaged. Many youths who are engaged into the business where all self-employed as dey their daily income through it. This is the case, please let Mtn company look at these young people🙏
MTN Nigeria

VAR a Nigeria.ME ZAKUCE DANGANE DA NA`URAR KEMARA MAI TAIMAKAWA ALKALIN WASA WATO (VAR) WADDA ZATA FARA AIKI A NIGERIA W...
29/03/2022

VAR a Nigeria.

ME ZAKUCE DANGANE DA NA`URAR KEMARA MAI TAIMAKAWA ALKALIN WASA WATO (VAR) WADDA ZATA FARA AIKI A NIGERIA WASAN DA ZA,A DOKA TSAKANIN KASA Nigeria wato super eagle. da kuma takwa rarta ta kasar Ghana wato black star

Wanne golane yafi kyau da kwarewa da kuma kokari a cikin wadannan gololin a yanzu Muna jiran amso shinku asa shinmu na c...
23/03/2022

Wanne golane yafi kyau da kwarewa da kuma kokari a cikin wadannan gololin a yanzu

Muna jiran amso shinku asa shinmu na comment.

21/03/2022

Masu Bilicin - jigon hausa

15/03/2022

Rasha takoma Amfani da tsarin Bankin china - Labaran na 12/3/2022

DA DUMI DUMINATO na Shirin kaddamar da hari Kan Rasha, tuni dai dakarun Kungiyar ta NATO s**a fara gudanar da atisaye da...
14/03/2022

DA DUMI DUMI

NATO na Shirin kaddamar da hari Kan Rasha, tuni dai dakarun Kungiyar ta NATO s**a fara gudanar da atisaye da soji kimanin dubu 30 a Kasar Norway. Dakarun sun fito ne daga kasashe 23 mambobin Kunyar NATO.

Wannan atisaye da Kungiyar ta yiwa lakabi da "Cold Response" zai gudana ne da jiragen yaki na sama 200, jiragen ruwa 50.
A cewar Kungiyar wannan atisaye zai Kai har zuwa ranar 1 ga Afirilu na wannan shekarar.

Wannan mataki na NATO na zuwa ne a dalilin hare-hare da Rasha ke kaiwa Ukraine domin hana makwabciyar tata shiga Kungiyar tsaro ta NATO, da kuma lalata makaman da ake shiga da su Ukraine don taimakawa kasar da Rasha keyi, Wanda a cewar NATO ya sanya duniya gaba daya zaman dar-dar.

Hare-hare da Rasha ke kaiwa Ukraine sunyi kamari ne a makon da ya gabata inda wani hari da ta kai a wani sansanin soji dake Kan iyakar Ukraine da Poland yayi sanadiyyar mutuwar mutum 35

DA DUMI DUMI" NATO na Shirin kaddamar da hari Kan Rasha,  tuni dai dakarun Kungiyar ta NATO s**a fara gudanar da atisaye...
14/03/2022

DA DUMI DUMI" NATO na Shirin kaddamar da hari Kan Rasha,

tuni dai dakarun Kungiyar ta NATO s**a fara gudanar da atisaye da soji kimanin dubu 30 a Kasar Norway. Dakarun sun fito ne daga kasashe 23 mambobin Kunyar NATO.

Wannan atisaye da Kungiyar ta yiwa lakabi da "Cold Response" zai gudana ne da jiragen yaki na sama 200, jiragen ruwa 50.
A cewar Kungiyar wannan atisaye zai Kai har zuwa ranar 1 ga Afirilu na wannan shekarar.

Wannan mataki na NATO na zuwa ne a dalilin hare-hare da Rasha ke kaiwa Ukraine domin hana makwabciyar tata shiga Kungiyar tsaro ta NATO, da kuma lalata makaman da ake shiga da su Ukraine don taimakawa kasar da Rasha keyi, Wanda a cewar NATO ya sanya duniya gaba daya zaman dar-dar.

Hare-hare da Rasha ke kaiwa Ukraine sunyi kamari ne a makon da ya gabata inda wani hari da ta kai a wani sansanin soji dake Kan iyakar Ukraine da Poland yayi sanadiyyar mutuwar mutum 35

Kasashen turai da yawan su sun dogara ne da Rasha wajen samun Mai da iskar gas Wanda hakan yasa Rasha ke samun kudin Yur...
11/03/2022

Kasashen turai da yawan su sun dogara ne da Rasha wajen samun Mai da iskar gas Wanda hakan yasa Rasha ke samun kudin Yuro har biliyan dari a shekara.

A daya bangaren kuma kamafanin shel me hakowa da tace danyen Mai ya bada hakuri na siyan mai da yayi daga kasar Rasha a makon da ya gabata bayan an sanyawa kasar takunkumi, sai dai haryanzu Shugaba Putin be maida martani a Kan wannan batu na hakuri da kamfanin shel ya baiwa NATO ba

Manazarta sunce abinda Shugaba Putin ke so yayiwa kasashen turai na rufe bututun iskar gas zai sa farashin Mai ya rubanya kudin da ake siyanshi. A cewar su gangar mai a kasuwar duniya zata iya kaiwa dala 300, wanda a halin da ake ciki ana sai da ita ne akan dala 140, abinda ba'a taba gani ba a cikin Shekaru 14 da s**a gabata.

Gangar mai a kasuwar duniya zata iya kaiwa dala 300, Hakan na zuwa ne bayan da shugaban Amurka Joe Biden ya bada umurnin...
11/03/2022

Gangar mai a kasuwar duniya zata iya kaiwa dala 300,

Hakan na zuwa ne bayan da shugaban Amurka Joe Biden ya bada umurnin hana siya da shigar da mai Amurka daga Rasha.

A don haka ne, Putin yace idan har kasashen yamma S**a ci gaba da kauracewa mai daga Rasha, to ko shakka babu zai rufe bututun da ke baiwa kasashen su iskar gas na girki Wanda hakan ko tantama babu zai jefa kasashen turai cikin mawuyacin hali.

Masana dai sunyi ammana cewa idan hakan ya tabbata farashin Mai a kasuwar duniya da gas za suyi tashin gwauron zabi, Wanda hakan zai karawa Rasha makudan kudi cikin lalitar ta, da samun damar ci gaba da baje kolin ta a Ukraine.

Kasashen turai da yawan su sun dogara ne da Rasha wajen samun Mai da iskar gas Wanda hakan yasa Rasha ke samun kudin Yuro har biliyan dari a shekara.

A daya bangaren kuma kamafanin shel me hakowa da tace danyen Mai ya bada hakuri na siyan mai da yayi daga kasar Rasha a makon da ya gabata bayan an sanyawa kasar takunkumi, sai dai haryanzu Shugaba Putin be maida martani a Kan wannan batu na hakuri da kamfanin shel ya baiwa NATO ba

Manazarta sunce abinda Shugaba Putin ke so yayiwa kasashen turai na rufe bututun iskar gas zai sa farashin Mai ya rubanya kudin da ake siyanshi. A cewar su gangar mai a kasuwar duniya zata iya kaiwa dala 300, wanda a halin da ake ciki ana sai da ita ne akan dala 140, abinda ba'a taba gani ba a cikin Shekaru 14 da s**a gabata.

Benzema ya zura kwallaye uku a ragar PSG.Zakuji Real Madrid a wasan da ta buga na gasar cin kofin zakarun Turai a ranar ...
11/03/2022

Benzema ya zura kwallaye uku a ragar PSG.

Zakuji Real Madrid a wasan da ta buga na gasar cin kofin zakarun Turai a ranar Laraba, yayin da Karim Benzema ya zura kwallaye uku masu ban sha'awa a ragar Paris Saint-Germain a zagaye na 16.

Sai dai Madrid ta nunawa duniya itace babbar kungiya mafi girma wadda babu kamarta Benzema dan wasane wanda ya fara tsufa amma duk da haka har yanzu tauraruwar dan wasan Na kara haskawa a yadda masoya wasannin boll s**e cewa "Abdul Kareem bezema shine ja gora a yanzu a kungiyar ta madrid dan wasan ya yi amfani da kuskuren da golan PSG "Gianluigi Donnarumma"ya yi, sannan ya zura kwallaye biyu masu ban mamaki a cikin mintuna biyu.

Lokacin da aka tabbatar da nasarar da s**a yi a jimillar 3-2, da yawa daga cikin 'yan wasan Madrid sun durkusa _s**a kalli sama suna nuna farin ciki da jin dadi da Kuma mamakin nasarar tasu.

Benzema ya ce Kowanne wasa wasan karshe ne a gare mu a gasar zakarun Turai da kuma La Liga amma a yau mun nuna cewa Real Madrid kungiyar wadda babu kamarta kuma har yanzu tana raye.

Kocin Mauricio Pochettino" ya shiga wani irin hali nadamuwa dalilin daya saka kocin a damuwa manema labarai sun bayyana mana cewa yana tinanin zai iya asarar aikinsa a matsayin koci.

Haka kuma Pochettino ya caccaki alkalin wasa Danny Makkelie saboda yana ganin wannan alkalin wasan shine wanda ya fara cutarsu a wasan a yayin da ya bayyana cewa kwallon farko da akaci anyiwa mai tsaron gidansa Donnarumma keta.

Yanzu dai idanu sun karkata kan Mbappe, wanda shi ne dan wasa daya tilo da magoya bayan Madrid s**a taya shi murna kafin wasan saboda an bashi kyautar cikakken dan wasan da suke fatan zai dauke shi yazama nasu a bazara.

Mun sha wahala sosai amma mun jure in ji kocin Real Carlo Ancelotti. Karim bezema shine fitilarmu ayanzu kuma ya bamu damar daukar Kofi kai tsaye.

Dayawa masu hasashen wasanni suna tsammanin sai andoke madrid sabida kungiyar kwallon kafa ta PSG kungiyace mai tarin manyan yan wasa a yanzu kuma masu hazaka masu basira amma real Madrid kungiyace mai dunbun tarishi kuma wanda yafi kowa sanin mashin mancin wannan gasar ta zakarun turai.

Real madrid ta dauki wannan gasar har sau 12 wanda idan baku mantaba a yan shekarun bayannan s**a dauka sau 3 a Jere.

SHUGABA PUTIN NA RASHA NA DAB DA YIN RAMUWAR GAYYABiyo bayan sanyawa Rasha takunki daban-daban da kasashen yamma keyi a ...
11/03/2022

SHUGABA PUTIN NA RASHA NA DAB DA YIN RAMUWAR GAYYA

Biyo bayan sanyawa Rasha takunki daban-daban da kasashen yamma keyi a halin yanzu, Shugaban Rasha Biladimir Putin ya lashi takobin rufe dukkan bututun iskar gas dake kaiwa rabin kasashen tarayyar turai

Hakan na zuwa ne bayan da shugaban Amurka Joe Biden ya bada umurnin hana siya da shigar da mai Amurka daga Rasha.

A don haka ne, Putin yace idan har kasashen yamma S**a ci gaba da kauracewa mai daga Rasha, to ko shakka babu zai rufe bututun da ke baiwa kasashen su iskar gas na girki Wanda hakan ko tantama babu zai jefa kasashen turai cikin mawuyacin hali.

Masana dai sunyi ammana cewa idan hakan ya tabbata farashin Mai a kasuwar duniya da gas za suyi tashin gwauron zabi, Wanda hakan zai karawa Rasha makudan kudi cikin lalitar ta, da samun damar ci gaba da baje kolin ta a Ukraine.

Address

Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jigon Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jigon Hausa:

Videos

Share