Garo Social Media support Team

Garo Social Media support Team Kayi kokarin fuskantar gwagwarmaya da qalubale ba tare da tsoro ko rauni ko gazawaba

Musty Yaran Oga

23/03/2024

Allah Yasa Muna Da Rabon Ganin Daren Laylatul Ƙadari.
🤲

Ya Allah A Duk Lokacin Da Muka Rasa Abinda Muke Buri A Rayuwa, Ya Allah Kasa Mu Tuna Rahamar Ka Tafi karfin Abinda Muka ...
23/03/2024

Ya Allah A Duk Lokacin Da Muka Rasa Abinda Muke Buri A Rayuwa, Ya Allah Kasa Mu Tuna Rahamar Ka Tafi karfin Abinda Muka Rasa.

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Idan Mukayi Hakuri,Mukayi Addu'a A Rayuwa,Muma Wata Rana Umarni Zamu Dinga Bayarwa.Domin Babu Wanda Yasan Gobe Sai Allah...
23/03/2024

Idan Mukayi Hakuri,
Mukayi Addu'a A Rayuwa,
Muma Wata Rana Umarni Zamu Dinga Bayarwa.

Domin Babu Wanda Yasan Gobe Sai Allah.

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayi buda baki da Sarakunan Gargajiya na Jahar a yau...Sarakunan Rano, Gaya da Karaya sun ...
23/03/2024

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayi buda baki da Sarakunan Gargajiya na Jahar a yau...

Sarakunan Rano, Gaya da Karaya sun halarci taron yayin da Sarakunan Kano da Bichi s**a turo da wakilai saboda uzurin tafiyar da s**a yi zuwa kasashen waje.

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Akwai Yiwuwar Idan Allah Ya Kai Mu 2027 Karamar Huk**ar Kabo Zamuyi Chan-Chanta Watan Nan Mutanan Sunbada Gudunmawa fa 👇...
23/03/2024

Akwai Yiwuwar Idan Allah Ya Kai Mu 2027 Karamar Huk**ar Kabo Zamuyi Chan-Chanta

Watan Nan Mutanan Sunbada Gudunmawa fa 👇 Amman An Manta Dasu 🤔

1 Chapters Yan Dangwale 😭

2 Chapters Yan Social Media 😭

GYARA KAYAN KA BAZAI TABA ZAMA SAUKE MU RABA BA!!! SABODA LOKACI NA ZUWA NA TUNI A KAN ABINDA AKAYI ALUMMAR MU ..

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Mu tanen fa Sun futo Yin tashe Fa 🤣🤣🤣
23/03/2024

Mu tanen fa Sun futo Yin tashe Fa 🤣🤣🤣

Wanda suke karbar kwangilar dafa abincin nan, Sun Bani kunya. Kun Karbi kayan gwamnati a zaton Ku kayan banza ne, Alhali...
23/03/2024

Wanda suke karbar kwangilar dafa abincin nan, Sun Bani kunya. Kun Karbi kayan gwamnati a zaton Ku kayan banza ne, Alhali Amana CE, da azumin nan Ku sace komai kusa ana zargin gwamnati da Bada abinci mara taste? Allah ya rabamu da son zuciya.

Masu mukami abinda na lura ta karfi da yaji sai yakar gwamnatin nan suke wallahi duka biyu ake mana na gida na zagon kasa na waje basa daga kafa wannan wacce irin masifane.

Ka kalli irin kokarin da gwamnatin kano under Alh Abba Kabir Yusuf Gida Gida take wajen faran tawa jama'a amma a kullum na chikin gwamnatin sune a farko wajen rushe tsarin da aka dauko.

In sha Allah allah in sha Allah in sha Allah duk mai kokarin ganin Alhaji Abba Kabir Yusuf Gida Gida ya kunya ta a bisa kokarin da yake ya allah ka watsa shi koda dan jam'iyar nnpp ne wllh jama'a muji tsoran allah haba duk ta inda aka fito sai kaga mazan bata ya allah ka tarwatsa su.

Kun makale jikin mutum sai chutarsa kuke kunki yarda a taimaki wanda s**ai wahala kunsa an wofantar dasu yanzu bayan gwamnati tana biyan ku hakkin ku still kuna ta kokarin yanda zaku chuchi alumma da zarar an bada wani abu na rabo.

Da akwai masu mukamin da yaka mata a manta da irin gwagwarmaya tasu a kore su domin wallahi basu da amfani chikin wannan gwamnatin saima illa da zagi da suke ja mana.

In sha Allah Abba Kabir Yusuf zakai takwas ka kara takwas sbd kai mutumin arzikine.

Kai mutum ne mai kishi da amana kai mutum ne mai kokarin fita hakkin alumma.

4+4 in sha allah

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Inji Dan Hausa.Nuna damuwa ga Wanda yadamu dakai Halacci ne.Mutunta Wanda yake Mutunta ka Dattaku ne.Watsi da Wanda ya w...
23/03/2024

Inji Dan Hausa.

Nuna damuwa ga Wanda yadamu dakai Halacci ne.
Mutunta Wanda yake Mutunta ka Dattaku ne.
Watsi da Wanda ya watsar dakai Tabbas Cikar Kamala ce.
Mai nemanka kawai saboda biyan bukatar Sa.
Wannan kuma Rainin Hankali ne.

MEYE AMFANIN TAUSAYA WANDA YAKESO YA CUTAT DA GWAMNATINKA?Zancen gaskiya inba’ayi waje da munafukan cikinmu ba, wayanda ...
23/03/2024

MEYE AMFANIN TAUSAYA WANDA YAKESO YA CUTAT DA GWAMNATINKA?

Zancen gaskiya inba’ayi waje da munafukan cikinmu ba, wayanda s**a raba kafa lokacin shari’a.

Dasu ake amfani wajen karya Gwamnatinmu.

Ina rokon gwamnan kano dukkan wanda aka k**a da laifi a wannan gwamnatin ta yan amana a kore shi domin chin fuskar da handama yayi yawa.

Kaga mutum ya aikata zalunci sbd yana tunanin yasan madugu ko alfarma tasa yaci yazo sai kaga yana aikata ba daidai ba.

Abu uku dinnan suna raina a kullum

Case na murja kunya da wasu a gwamnatin s**a so su hada husumiya daurawa ya sauka sbd wata manufa.

Case na raban kayan palliative da wasu s**a dinga sun kumar buhu suna chire not for sale suna saida wa.

Ga wannn case din na raban kayan abinci na azumi an bada amma wasu na chiwa - chiwa yafa k**ata mai girma gwamna a saka bakin glass maganar gaskiya kenan

Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf mutumin arzikine kuma haziki amma naga alama na kusa dashi suna nema su wofantar da alkhari da sharri a kansa to in sha àllah sai kunci kasa.

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Duk wanda ka ɗauko ka ɗorawa amana, ko babba ko ƙarami sai kaji yace. ~Inji Abba Kabir Yusuf Duk waɗanda aka bawa amanar...
23/03/2024

Duk wanda ka ɗauko ka ɗorawa amana, ko babba ko ƙarami sai kaji yace. ~Inji Abba Kabir Yusuf

Duk waɗanda aka bawa amanar al’umma, s**a ci amana, a hukunta su. Shine kawai mafita.

Allah ya gyara mana Ameen ya hayyu ya qaiyum 🤲🏼

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Dan Uwa! Ka Cire Tsammaninka Akan Kowa Ka Dora Shi Akan Allah…Taskar Allah ce sarari mai kure gudun doki, anan ne kowa z...
23/03/2024

Dan Uwa! Ka Cire Tsammaninka Akan Kowa Ka Dora Shi Akan Allah…

Taskar Allah ce sarari mai kure gudun doki, anan ne kowa zai wadata📌

Assalamu AlaikumYan uwana ina yiwa kowa BARKA DA SHAN RUWA da fatan kowa ya sha ruwa lafiya, To Allah ubangiji ya amshi ...
23/03/2024

Assalamu Alaikum

Yan uwana ina yiwa kowa BARKA DA SHAN RUWA da fatan kowa ya sha ruwa lafiya, To Allah ubangiji ya amshi ibadummu baki daya Ameen ya Allah.

Allah yasa muna cikin waddan za'a 'yanta a wannan wata mai albarka Ameen ya hayyu ya qaiyum.

Allah ubangiji ya karba mana ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya jikan iyayenmu, Ya yaye mana matsalolinmu bakidaya da fitintinu da suke damun kasarmu Ameen ya hayyu ya qaiyum.

👇🏼👇🏼
Yaku 'Yan Uwana Masu Albarka Ku Kasance Damu Domin Ilmantarwa, Fadakarwa Tare Da Tunatarwa.

WhatsApp Channel:👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

Telegram👇🏼
https://t.me/Mace_Mumina

Facebook👇🏼
https://www.facebook.com/Mace.Muminah

ABU--MUS'AB

23/03/2024

Wai kuwa abincin azumin nan da ake rabawa a birane ana tunawa da mazauna ƙauye kuwa?

😭😭😭

22/03/2024

Saifa kunyi hakuri damu (mu gwamnonin soshiyal media)

Abun ne ya hadu biyu, ga kuruciya, ga mulki

20/03/2024

Ku Zo Muyi Addu'a

Ya ubangiji ka kaddara mana yin Aure kafin mu komo gare ka
Ameen 🤲🏼

20/03/2024

Allah kasa muyi rayuwar dazata an fanemu duniya da lahira🤲🏼

20/03/2024

Duk lokacin da kaji karatun Al'qur'ani a gidan radio to wani ne ya dauka nauyi
Su wakokin da ake sakawa wa ke daukar Nauyin su?

20/03/2024

Yini na 10 a Ramadan

In ka kyautata ayyuka a wadannan ranaku ka Kara, in bakayi ba ka shirya wa sauran ranakun.

Ka Rinka tuna fadin Allah SWA: "Ranaku ne kididdigaggu"

kuma ka yawaita fadin:
اللهمَّ أعنّا على ذكرك وشكرك وحسنِ عبادتك واجعلنا من الفائزين..

TAFIYAR TA A AMANA CEHakika wannan hadin hadine na Allah, kuma hadi ne na kishin Al'umma.Mutanene masu ra'ayi da tunanin...
20/03/2024

TAFIYAR TA A AMANA CE

Hakika wannan hadin hadine na Allah, kuma hadi ne na kishin Al'umma.

Mutanene masu ra'ayi da tunanin yanda zasu samarwa da al'umma mafita a karamar hukumar kabo da ikon Allah.

Basu da tunanin bangaranci ko banbamcin ra'ayi don haka mu al'ummar ƙaramar hukumar kabo muna alfahari da samun wakilcinsu Allah ubangiji yabamu nasara baki daya Ameen ya hayyu ya qaiyum.

Musty Yaran Oga ✍🏻💪🏼

Masu son suga gazawarka, Allah ubangiji yasa sucigaba da ganin nasararka oga.
20/03/2024

Masu son suga gazawarka, Allah ubangiji yasa sucigaba da ganin nasararka oga.

20/03/2024

Yadda iyayenmu s**a sadaukar da qarfinsu wajen Gina Mana rayuwa,
Ya ubangiji ka Gina musu gida a aljanna🤲

18/03/2024

Mufa Al'umma ne agabammu.

Babu wani abu mai girman darajar daya kai iyaye!.....Bayan kaɗaita Allah da tsaida bauta a gare shi, babu wani abu daya ...
18/03/2024

Babu wani abu mai girman darajar daya kai iyaye!.....

Bayan kaɗaita Allah da tsaida bauta a gare shi, babu wani abu daya biyo bayan haka, sai kyautatawa iyaye, wannan wajibi ne akan kowanne musulmi, matuƙar dai yana da cikakken hankali.

Tozarta hakkin iyaye da cin zarafin su, babban kuskure ne wanda ya saɓa da koyarwar Annabi Muhammad صلى الله عليه وآله وسلم.

Zagin iyayen wasu, ko cin mutuncin su, tamkar zagin iyayenka ne, wannan ko shakka babu inji Annabi Muhammad صلى الله عليه وآله وسلم, idan har kai masoyin Annabi Muhammad صلى الله عليه وآله وسلم na gaskiya, baka inkarin hakan.

Duk lokacin da akayi abu na jahilci, bada jahilci ake sakawa ba, ilimi da cikakken hankali ake amfani da shi, don a samu lamarin ya dai-daita...

Allah ka bamu ikon kyautatawa iyayen mu, tare da iyayen abokan zaman da hala ya haɗa mu dasu!.

WhatsApp Channel:👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

Telegram👇🏼
https://t.me/Muslims_Umma

Facebook👇🏼
https://www.facebook.com/Mace.Muminah

ABU--MUS'AB ✍️

Assalamu Alaikum Yan uwana ina yiwa kowa barka da shan ruwa da fatan kowa ya sha ruwa lafiya, To Allah ubangiji ya amshi...
18/03/2024

Assalamu Alaikum

Yan uwana ina yiwa kowa barka da shan ruwa da fatan kowa ya sha ruwa lafiya, To Allah ubangiji ya amshi ibadummu baki daya Ameen ya Allah.

Allah yasa muna cikin waddan za'a 'yanta a wannan wata mai albarka Ameen ya hayyu ya qaiyum.

Allah ubangiji ya karba mana ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya jikan iyayenmu, Ya yaye mana matsalolinmu bakidaya da fitintinu da suke damun kasarmu Ameen ya hayyu ya qaiyum.

WhatsApp Channel:👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaOoKxLEVccM1YHNJy1Y

Telegram👇🏼
https://t.me/Muslims_Umma

Facebook👇🏼
https://www.facebook.com/Mace.Muminah

ABU--MUS'AB ✍️

18/03/2024

Hawaye kalaman zuciya ne da harshe baya iya furtawa,
Maraya ne kadai yasan yadda yake ji idan aka furta Kalmar UWA ko UBA.

17/03/2024

Azumi Day 7,
Allah Ka lullube mu da Rahamar ka.

🤲🤲🤲

17/03/2024

Idan Kayi Rashin Sa'ar Mace Tagari Sai Kafi Najeriya Rikicewa
Allah ka Hadamu Da Mata Nagari

17/03/2024

Mufa Bamu Da Gatan Daya Wuce..

Annabi Muhammadu
💚 ﷺ 💚

17/03/2024

Duk Abinda Ba Allah Ba,
To Ba Abin Tsoro Bane.

Gaskiya bata bukatar wani ado, karya ce akewa ado mara amfani domin bata ta6a chanjuwa, duk abun da mu ke gani sai munyi...
17/03/2024

Gaskiya bata bukatar wani ado, karya ce akewa ado mara amfani domin bata ta6a chanjuwa, duk abun da mu ke gani sai munyi karya zamu futa, toh musani in munkai gaskiyar ma zamu futa, Idan mun shirya faɗan gaskiya, to kuwa mushirya karbar tsangwama da baƙin jini gurin marasa gaskiya.

Ya ubangiji ka taimakemu fadar gaskiya ko kan kanmu ne

Address

Kano State Kabo LGA Garo Town
Kano

Telephone

+2348063624745

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garo Social Media support Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Garo Social Media support Team:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Kano

Show All

You may also like