AREWA MEDIA

AREWA MEDIA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA MEDIA, Media/News Company, Kaduna.

Wanan dandalin namu, mu da ku mai suna AREWA CHAMPIONs an kirkire shi ne domin ya rinqa kawo muku, tarihin wasu daga cikin manyan arewa dama gudun mawar da s**a taka, wajen ginata, zai kuma rinqa kawo muku labarai, gami da fadakarwa, nishadantawa ilmantarwa wa'azantarwa, Allah ka daukaka arewa dama qasa baki daya

18/07/2024
22/05/2023
Na daina bidiyoyin da ba su dace ba, ina roƙon Sheikh Ibn Sina ya aure ni
18/05/2023

Na daina bidiyoyin da ba su dace ba, ina roƙon Sheikh Ibn Sina ya aure ni

Na daina bidiyoyin da ba su dace ba, ina roƙon Sheikh Ibn Sina ya aure ni Ƴar ɗin nan Hafsah Fagge da hukumar Hisbah ke nema ruwa a jallo ta ce ta daina fitar da bidiyoyin da ba su da ce ba. Hafsah ta shaidawa Dala FM cewa tuni ta goge bidiyoyin […]

YANZU HAKA: Fitaccen Mawakin Kwankwasiyyar nan Tijjani Gandu ya gamu da hatsarin mota.
06/05/2023

YANZU HAKA: Fitaccen Mawakin Kwankwasiyyar nan Tijjani Gandu ya gamu da hatsarin mota.

A jiya da daddaren shahararren mawakin kwankwasiyya wato tijjani gandu ya hadu da hatsarin mota, Hatsarin ya farune a cikin unguwa inda kan motar ya kwace ya daki wani gida, Allah ya tsare ba wanda ya taba. An kwantar dashi a Asibiti domin samun kulawar likitoci, kuma da sauki kamar yadda makusantan...

Shortlisted candidates For Nigerian Army 85 Regular Recruits Intake 2023 For state recruitment screening exercise is sch...
04/05/2023

Shortlisted candidates For Nigerian Army 85 Regular Recruits Intake 2023 For state recruitment screening exercise is scheduled to commence from 8 – 21 May 2023 in all the 36 states and Federal Capital Territory Abuja. | Check Your State Now

FacebookTwitterPinterestLinkedInWhatsAppCheck the list of shortlisted candidates. The state recruitment screening exercise is scheduled to commence from 8 – 21 May 2023 in all the 36 states and Federal Capital Territory Abuja. 1.The Nigerian Army wishes to inform the general public and all applica...

https://t.co/qM7Sqw3Tpx
02/05/2023

https://t.co/qM7Sqw3Tpx

FacebookTwitterPinterestLinkedInWhatsAppThe incoming administration of Asiwaju Bola Tinubu is to decide the date of the national housing and population census after his inauguration on May 29. Daily Trust on Sunday reports that President Muhammadu Buhari had approved the postponement of the 2023 cen...

https://t.co/RvBeIhC8O2
22/03/2023

https://t.co/RvBeIhC8O2

Sabuwar wakar Ali Jita tare da Ado Gwanja mai suna ” Abba Gida Gida ” kuna ina masoya abba gida gida ko ince yan kwankwasiyya kuzo kuji sabuwa daga bakin Su Jitan Waka da Mawakin mata. Ayi saurare lpy. MUSIC PLAYER Abba Gida Gida Ali Jita ft Ado Gwanja DOWNLOAD MP3

https://t.co/dMpld32QMV
02/02/2023

https://t.co/dMpld32QMV

Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan yari. Lauya Barrister Lamiɗo Abba Soron Ɗinki ya karanto mata ƙunshin tuhume-tuhumen da ake mata wanda ta musanta. Ana zargin Murja da ɓata...

https://t.co/e8XY2Uyzul
29/01/2023

https://t.co/e8XY2Uyzul

A karshe dai babban bankin Najeriya CBN ya kara wa’adin daina karɓar tsofaffin kudi har zuwa nan da kwanaki 10 Kadaura24 ta rawaito a wata sanarwa da gwamnan babban bankin na CBN, Godwin Emefiele ya fitar a ranar Lahadi, ya ce sabon wa’adin zai kare ne 10 ga watan Fabrairun 2023. Duk da haka, h...

https://t.co/VwIX9EIOWN
26/01/2023

https://t.co/VwIX9EIOWN

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Luwai ” kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga gwanja. Aku yazo da sabon salo. Luwai baby, Allah ka bamu masu kaunarmu luwai. Ayi saurare lpy MUSIC PLAYER Luwai Ado Gwanja DOWNLOAD MP3

https://t.co/EexsNgZwja
21/01/2023

https://t.co/EexsNgZwja

Sabuwar Wakar Sadiq Saleh mai suna ” In Bake (Ki Kula) ” kuna ina masoya sadiq Saleh kuzo ga sabuwa domin jin dadinku. Yanzu haka wakar tana tashe a kafar tiktok wacce zakuji ana cewa ki kula, zana kulamiki. Ayi saurare lpy MUSIC PLAYER In Bake Sadiq Saleh DOWNLOAD MP3

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Kaduna

Show All