Nagartacciya

Nagartacciya Idan kana neman managartan labarai na gaskiya kuma da dumi duminsu maza garzayo shafin jaridar nagartacciya.

$SMOKE AIRDROP NA SOLANA BLOCKCHAINAn fara $SMOKE Airdrop ranar 21 July, za'a kammala 5th August (kwanaki 15). $SMOKE Me...
03/08/2024

$SMOKE AIRDROP NA SOLANA BLOCKCHAIN

An fara $SMOKE Airdrop ranar 21 July, za'a kammala 5th August (kwanaki 15). $SMOKE Meme Token ne akan Solana Blockchain, zasu rabawa duk wanda yayi Airdrop din 3000 $SMOKE.

Yanda Ake Yin Rajista 👇

1. Ku taba link wannan Link ɗin ( https://t.me/smokesolbot?start=6877969039 ) zai mayar daku Telegram.

2. Saiku taba Start. Zasu baku wasu figures/numbers, saiku rubuta numbers din ku tura musu.

3. Zaku taba wajen Submit details.

4. Zaku shiga Telegram channel dinsu. Sannan ku taba Done.

5. Zaku yi following dinsu akan twitter. Sai ku rubuta musu twitter handle dinku.

6. Sai ku tura Solana wallet address dinku. Ku tabbatar kunyi amfani da address ɗin Solflare ko Phantom wallet. Idan baku da ita ku dauko ta a playstore ko Appstore.

Shikenan! Kun kammala. Sannan zaku iya gayyatar mutane domin samun 500 $SMOKE duk mutum daya da kuka gayyata.

24/06/2024

💥💥💥BOOM💥💥💥

WAVE WALLET sun bayar da dama na transfer din da muke Mining ⛏️ acikin Wave Wallet da muke yi a Telegram 🔥

Wanda a yanzu haka tuni Yan Bumburutu sun fara sayen na Wave Wallet ɗin akan farashin 30/1

Waɗanda basu fara wannan Mining din ba kuma, idan sunada sha'awa ya k**ata su fara a yanzu. Ga link 👇

https://t.me/waveonsuibot/walletapp?startapp=1507720

Ga video'n yadda ake yin transfer ɗin OCEAN
👇👇👇

CEX Exchange babbar kasuwar Crypto ce. Shekaru uku da s**a wuce tana chikin kasuwannin da s**a bawa mutanenmu yan arbitr...
21/05/2024

CEX Exchange babbar kasuwar Crypto ce. Shekaru uku da s**a wuce tana chikin kasuwannin da s**a bawa mutanenmu yan arbitrage alkhairi sosai. CEX sun shigo sahun Minings da akeyi a telegram.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247316636

Yanda Ake CEX Mining

Tsarin mining na CEX kala biyune, akwai Tap to Earn da kuma Farming.

💧 Farko zakuyi rijista da link dake kasa. Yana dan yin delay na yan mintuna kafin su turo details bayan taba Start 👇

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247316636

💧 Bayan kun kammala rijista, daga kasa zakuga wasu icons guda hudu.

✔️ Na farko shine Tap, wanda shine gurin Tap to Earn. Duk minti daya suna bada damar tapping 10 ne kacal, bayan kunyi tapping sai kuyi claiming na points dinku.

✔️ Na biyu shine Tasks, wanda shine wajen yin tasks domin a samu points. Tasks din sun hada da yin rijista da kasuwarsu, inviting mutane, following dinsu a twitter, da sauransu. Kowanne task yanada nashi points din.

✔️ Na uku shine Farm, wanda shine inda ake tara points (farming) duk bayan awa hudu ayi claiming dinsu. A farm, ba tapping ake ba, da kansu suke tara muku points din, bayan awa hudu kuyi claiming.

✔️ Na hudu shine, anan zakuga duk points da kuka tara, tun daga kan wanda kukayi tapping, da wanda kuka samu ta hanyar farming, dama wanda kuka samu ta hanyar referrals.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247316636

Ubangiji Allah ya datar damu

Muna taya wayanda s**ayi Mining ɗin Notcoin murna na launching dinsa da za'ayi sati mai zuwa, Ubangiji Allah yasa yayi d...
10/05/2024

Muna taya wayanda s**ayi Mining ɗin Notcoin murna na launching dinsa da za'ayi sati mai zuwa, Ubangiji Allah yasa yayi daraja, ya sawa abinda kuka samu albarka.

Kada ku manta da mining na TapSwap wanda suma zasuyi launching na pool dinsu a ranar 30th May. Ga bayaninsa a kasa 👇

TapSwap Mining

👌 TapSwap tamkar Notcoin da aka kammala yake. Kamar yanda Notcoin ya samu goyon bayan TON blockchain, haka TapSwap ya samu goyon bayan Solana blockchain, kuma dai munsan karfi da kwarewa na team din Solana. Ganin yanda Notcoin ya samu karbuwa ga miliyoyin mutane a fadin duniya, hakan zai iya zama tamkar gasa tsakanin TON blockchain da Solana, idan kuwa hakane, akwai kyakkyawan fatan samun alkhairi da TapSwap. Kamar Notcoin, TapSwap shima a telegram ake yinsa

Yanda Ake Rijistar TapSwap

1️⃣ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku 👇
https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_6877969039

2️⃣ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.

3️⃣ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:

🗣 Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.

🤼 Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000. Ku tabbatar kunyi wayannan task.

🏅 Na uku wajen mining ne.

🔥 Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.

💢 Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.

You can contact right away.

21/03/2024

Bayanin Prof. Pantami akan Crypto da Blockchain

Nafi ƴan Najeriya shan wahalar tsadar rayuwa—DangoteFitaccen Attajiri kuma ɗan kasuwar Afrika Aliko Dangote yace ƴan Naj...
07/02/2024

Nafi ƴan Najeriya shan wahalar tsadar rayuwa—Dangote

Fitaccen Attajiri kuma ɗan kasuwar Afrika Aliko Dangote yace ƴan Najeriya sun kafa masa ƙahon zuƙa suna son dole sai sun zuƙe masa jini, Ɗangote yace mafi yawan jama'a suna ganin tamkar yana da hannu a tsadar rayuwar da ake fama da ita a halin yanzu a ƙasar musamman tsadar kayan masarufi.

"Kai bari in gaya muku gaskiya wannan tsadar rayuwar daga Allah take shi kaɗai ne ke iya yaye mana ita amma akwai laifin gwamnatin tarayya, ni kaina nafi ƴan Najeriya shan wahalar wannan tsadar rayuwar saboda dukkan kayan da nake fitar wa tun daga Sugar, Fulawa, Siminti, Gishiri, Maggi, dukkansu da naira nake siyar wa da ƴan Najeriya su ni kuma da Dollar nake zuwa in shigo da kayan haɗinsu.

Dalar Amurkar nan kuma kowa ya san farashinta a halin yanzu ko mutum bai je makaranta ba ya san farashin dala a wannan lokaci, so ni kaina na rasa Market Control, idan na siyar wa dilolina kaya s**a biyani da naira idan na canza ta zuwa dala sai inga nayi mummunar faɗuwa domin kuwa kuɗin basa isa ta in sake siyo kayan haɗin da nayi a baya b***e ayi maganar riba.

Saboda haka don Allah kada kowa ya zargeni wannan matsalar duk gwamnatin tarayya ce ta haddasa ta, sak**akon janye hannunta daga bawa naira kariya, ta cire tallafin dala da kuma na man fetur duk a lokaci ɗaya, ina kira ga ƴan Najeriya tunda dai su s**a fito s**a zaɓi gwamnatin nan to su tabbatar tayi musu abinda suke so.

Koda ba'a mayar da tallafin mai ba to su roƙe ta data mayar da tallafin dala ina tabbatar musu ko shi kaɗai aka mayar duk farashin kayan nan zai rikito da kashi 60% cikin 100 da gaggawa idan kuma ba haka ba nan da zuwan watan biyar lokacin da gwamnatin nan zata cika shekara ɗaya da rantsarwa muna hasashen buhun Sugar a kamfani ma sai ya kai mana naira dubu 150" In ji shi k**ar yadda ya bayyana a ɗazu

Muna roƙon Ubangiji Allah ya kawo mana sauƙin wannan lamari

Na jima da gargadin ku, gashi yanzu Tinubu ya fara sharar fagen mayar da kujerar mulki daga Abuja zuwa Legas, inji Naja'...
30/01/2024

Na jima da gargadin ku, gashi yanzu Tinubu ya fara sharar fagen mayar da kujerar mulki daga Abuja zuwa Legas, inji Naja'atu.

Me za ku ce, akan wannan batun nata?

Ƙasar Swizalan ta samar da sabuwar fasahar kashe kai cikin sauƙiDaga Khadija MuhammadMutane da yawa suna sha'awar rayuwa...
01/01/2024

Ƙasar Swizalan ta samar da sabuwar fasahar kashe kai cikin sauƙi

Daga Khadija Muhammad

Mutane da yawa suna sha'awar rayuwar Turawa, rayuwar da ba Allah a cikinta, sai zallar duniya, wanda hakan yake jawo musu hauka iri-iri. Ban ce dukkaninsu ba su da hankali ba, amma akan samu waɗanda tunaninsu yake ƙuntace.

A nan wata na'urar kashe kai ce da aka samar da ita daga ƙasar Switzerland, wadda hukumomin ƙasar s**a amince da a fara aiki da ita.

A yanzu dai an samawa 'yan ƙasar hanya mai sauƙi wajen kashe kawunansu a maimakon amfani da wuƙa ko bindiga ko ma faɗowa daga sama da sauran hanyoyin kashe kai masu hatsari.

A yanzu, a sauƙaƙe mutum zai kira waya, kuma a nan take za a zo da na'urar har gida, a gaban 'yan'uwa da abokan arziƙi, mutum zai yi bankwana da su sai ya shiga, shi kenan, daga nan, sai kuma wani ba shi ba.

Wani abin mamaki shi ne, ita ƙasar ta Switzerland ƙasa ce mai yawan albashi da kayan more rayuwa da kuma uwa-uba tsafta. Hatta a cikin ƙasashen nahiyar Turai, ita ta daban ce. Amma duk da haka tana daga cikin ƙasashen da ake yawan samun kashe-kashen kawuna.


ICE NETWORK.....Dukkan Alamu Suna Nuna Cewa Akwai Alherai A Tattare Da Ice Network, Duba Da Irin Tsarin Da S**a Zo Dashi...
11/12/2023

ICE NETWORK.....

Dukkan Alamu Suna Nuna Cewa Akwai Alherai A Tattare Da Ice Network, Duba Da Irin Tsarin Da S**a Zo Dashi Tun Daga Kan Yanayin KYC 'Dinsu Da Tsarin Pre-Stake Nasu Da Shirye Shiryen Lunch Da Sukeyi A Kasuwar Uniswap...

Baka Buqatar Saka Kudi Domin Farawa, Domin Kuwa Mining ⛏️ Zakayi Tayi, Kuma Insha Allahu Za'a Samu Alkharai, Tunda A Banza Qona Data Mukeyi, Sau 1 Kachal Ake Buqatar Ka Shiga Ka Danna Mining Dinka A Cikin 24 Hours.

Shirinsu Na Mainnet Da Zasuyi A Shekarar 2024 Cike Yake Da Qayatarwa...

Har Zuwa Yanzu Lokaci Bai Qure Ba Ga Mutanen Da Basu Fara Mining Din Ice Network Ba, Zaka Iya Farawa A Yanzu Idan Ka Zage Dantse Wajen Mining ⛏️ Sai Kazo Ka Wuce Wasu Da S**a Rigaka Farawa,

Ba Zaka Saka Ko Sisi Ba, Ba Zaka Nemi Wani Ya Saka Ba, Iya Kaci Ka Dinga Danna Maballin Mining Kowacce Rana Sau 1 Kamar Yadda Mukeyi....

Ga Referral link Dina Nan, Idan Kanada Sha'awar Fara Mining ⛏️ Kuyi Register Akwai Alkhairi A Cikin Sa. https://ice.io/

'Karin Sabbin Hotunan Shatale-talen Gidan Gwamnatin Jihar Kano da aka sake sabunta wa.📸 Abdulwahab Said Ahmad
27/11/2023

'Karin Sabbin Hotunan Shatale-talen Gidan Gwamnatin Jihar Kano da aka sake sabunta wa.

📸 Abdulwahab Said Ahmad

Abin akwai ban tausai: Ma'aikatan N-power na ci gaba da kokawa game da jinkirin biyansu albashin sama da wata 9 Sai dai ...
27/11/2023

Abin akwai ban tausai: Ma'aikatan N-power na ci gaba da kokawa game da jinkirin biyansu albashin sama da wata 9

Sai dai hukumar ta ce su ci gaba da hakuri suna kan aikin tantancewa don biya kowa hakkinsa

Ma'aikatan N-power da s**a hada da yan rukunin C1 da na C2 na ci gaba da bayyana rashin jin dadinsu sak**akon jinkirin, biyansu kudadensu na tsawon watanni da suke bi

Francisco Noah ɗaya daga cikin ma'aikatan N-power, da ya bayyana wa majiyarmu ta NAN cewa shi ɗan rukunin C1 ne dake koyarwa a makarantar makiyaya dake Keffi jihar Nasarawa, ya ce rabon da a biya shi kwabo tun a watan Nuwamban 2022, ga shi kuma shirunsu na shekara biyu ne, yanzun haka suna bin hukumar ta N-power kusan albashin watanni 12 gam.

Haka shi ma Usman Dantala dake cikin ma'aikatan N-power cikin yan rukunin C2 ya ce, tun da aka dauke su aikin a watan Oktoba 2022, ga shi har shekara ta zagayo amma sau uku kacal cikin 12 aka biya su, inda yanzun haka suke bin albashin wata 9 gam a jere.

Kamar yadda majiyar Katsina Daily News ta rawaito, Ma'aikatan shirin N-power da dama, sun bayyana cewa yanzun ba sa samun damar zuwa wurin aiki, domin kudin ma da za su yi amfani da su wajen cin abinci da kudin mota don zuwa wurin aikin na yi masu tsaye, sak**akon daina biyansu da gwamnatin tarayya ta yi.

Sai dai a bangaren hukumar ta N-power, manajan shirin na kasa baki Dr Akindele Egbuwalo, a nasa martanin ya ce a yanzun haka suna cikin shirin ganin sun biya duk masu bin su bashin kudin albashin na N-power.

Za a iya tuna cewa, a kwanakin baya, bayan wasu daga cikin ma'aikatan N-power s**a gana da shuwagabannin hukumar N-power a Abuja, sun tabbatar masu da cewa hukumar ta kammala bincike game da abin da ya kawo jinkirin biyan, kuma za su biya kowa a cikin watan Nuwamban 2023 din nan da muke ciki.

Ƴaƴansa biyar sun haddace Al-ƙur'ani.Me ya fi wannan farin ciki?
19/11/2023

Ƴaƴansa biyar sun haddace Al-ƙur'ani.
Me ya fi wannan farin ciki?

Yara kanana sun gina Masallaci kuma sun fara Sallah a cikin Masallacin a Birnin Dutsen Jihar Jigawa.
15/11/2023

Yara kanana sun gina Masallaci kuma sun fara Sallah a cikin Masallacin a Birnin Dutsen Jihar Jigawa.

Wani Ɗan Arewa Ya Rasú A Yańkin Kudu, Amma Káfin Rasuwarsá Ya Ce Shi Ɗan Jihar Borno NēJama'a ku taya mu binciken ƴan uw...
13/11/2023

Wani Ɗan Arewa Ya Rasú A Yańkin Kudu, Amma Káfin Rasuwarsá Ya Ce Shi Ɗan Jihar Borno Nē

Jama'a ku taya mu binciken ƴan uwan wannan bawan Allah. Allah ya yi masa rasúwa a jihar Inugu ranar Juma'a, amma kafin ya rasú ya shaida mana cewa shi ɗan Maiduguri ne daga ƙaramar hukumar Shani a gundumar Bargu.

A taimaka a tayamu yaɗawa ko Allah zaisa a dace a taimaka da turawa zuwa sauran groups.

Allah ya jikansa Allah kuma ya sa a sami ƴan uwansa.

Lambun Salman Farisi (رضي الله عنه), (Salman Farsi Garden) Manzon Allah (SAW) ya shuka dabino ɗari uku domin ƴantar da S...
13/11/2023

Lambun Salman Farisi (رضي الله عنه), (Salman Farsi Garden) Manzon Allah (SAW) ya shuka dabino ɗari uku domin ƴantar da Salmanul Farisa (رضي الله عنه) daga ƙangim bauta. Lambun yana kusa da masallacin Quba.

Dole a dakatar da zubda ji-nin Fa-las-di-na-wa da ake yi ba bisa ka'ida ba, inji majalisar dattawan Najeriya. Majalisar ...
08/11/2023

Dole a dakatar da zubda ji-nin Fa-las-di-na-wa da ake yi ba bisa ka'ida ba, inji majalisar dattawan Najeriya.

Majalisar Dattijan Najerya ta bukaci gwamnatin kasar ta hada kai da Majalisar Dinkin Duniya, domin yin kira tare da dakatar da tsagaita wuta a hare-haren za-lun-ci da Isra’ila ke kaiwa zirin Gaza.

Sanata Abdulrahman Kawu Sumaaila daga Kano ne ya gabatar da kudrin a jiya Talata a gaban majalisar bayan zazzafar muhawara, yanzu dai baki ya hadu wajen neman Najeriya ta bayyana matsayarta a rikicin na Gaza.

Idan kuka duba wannan takaddar da ke kasa za kuga wasu daga cikin Sanatotin mu na Arewa ne, s**a goyi bayanshi akan wannan kudirin, iya Sanata daya ne daga wancan yankin ya goyi baya, a hakanma saida aka yi zazzagar muhawara da musayar kalamai masu zafi kafin majalisar ta tsaida wannan matsayar.

Yanzu za'a jira ta bakin Gwamnatin kasar aji me zata ce, shin zata bi umurnin majalisar dattawan kasar, ko ba zata bi ba?

Ku duba jerin sunayen da kyau, shin Sanatan yankin ku yana kishin 'yan uwanmu Fa-las-di-na-wa ko kuma shima dan da-di an na-ne?

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Masjid-e-Quba 🕌 - the first mosque of Islam.
06/11/2023

Masjid-e-Quba 🕌 - the first mosque of Islam.

Sojoji sun daƙile yunƙurin BH na ƙaddamar da hare-haren ta'addanci a Kano.Rundunar sojin ƙasa nan da haɗin gwiwar jami'a...
03/11/2023

Sojoji sun daƙile yunƙurin BH na ƙaddamar da hare-haren ta'addanci a Kano.

Rundunar sojin ƙasa nan da haɗin gwiwar jami'an DSS sun daƙile shirin ƴan BH na kai wasu hare-hare a Birnin Kano.

Jami'an sun k**a waɗan ake zargin a Ƙaramar Hukumar Gezawa yayin da suke shirin aiwatar da nufinsu a sassan Kano.

Jami'an tsaron sun ƙwato mak**ai da dama daga wajen ƴan ta'addar.

Address

Dutse

Telephone

+2347065881131

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nagartacciya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies