21/04/2024
DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-
TARON TUNAWA DA ALI AKILU
A Gidan Tarihi na Jami'ar Ahmadu Bello wanda ke Kaduna da safiyan yau a matsayin Wakilin Mai Alfarma Sarkin Muslimi, Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar III, a Matsayin Uban Taro, Mai Martaba Sarkin Zazzau ya halarci taro lakcha karo na Biyu domin tunawa da Marigayi Sakataren Gwamnatin Arewa Alhaji Ali Akilu.
Alhaji Mahmoud Yayale Ahmed Ajiyan Katagum ne ya gabatar da lakchan a inda Alhaji Bashir Dalhatu Wazirin Dutse ya zama Shugaban Taro.
Daga cikin mahalarta taro.
Radio New world fm 95.5 Dutse