Cikin wata Ziyarar bazata da tsakiyar dare wadda Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya kai zuwa karamar hukumar Birnin Kudu wajen da ake rabawa al'umma kayan noman alkama.
#reelsviralfb #reelsfypシ #reels2024 #monitizereels #reelsfacebook #virals #monitization2024 #viralpost
Gwamnan jihar Jigawa ya Kai ziyarar bazata domin duba cibiyoyin da ake rarraba kayan aikin noman alkama na shekarar 2024, wadda ake sa ran za a noma kadada 120,000 a jihar jigawa, kusan ninki uku kenan a kan na shekarar da ta gabata.
#reelsfypシ #virals #reels2024 #viralpost #reelsviralfb #viralpost2024

Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya nuna rashin jin dadinsa kan jinkiri da kuma rashin tsari da dillalan aikin gona suka haddasa wajen rabon kayayyakin aikin noman rani na manoman alkama a jihar nan.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da ya kai ziyarar bazata wasu cibiyoyin rabon kayayyakin aikin noman alkama a karamar hukumar Birnin Kudu.
Ya yi gargadin cewar gwamnati ba zata laminci hakan ba kuma zata dauki mataki.
Malam Umar Namadi ya yi kira ga masu ruwa da tsaki da su tabbatar manoman da aka yiwa rijista ne kadai suka sami kason kayayyakin aikin nomansu domin fara shirye shiryen noman rani na alkama.
Gwamnan ya kuma jaddada kudirin gwamnatin sa na tabbatar da ganin manoma sun marawa kudirin gwamnatin tarayya baya na noma hecka dubu dari ta alkama a lokacin rani a jihar nan.
Wasu daga cikin manoman sun yabawa gwamnan bisa damuwar da ya nuna tare da alkawarin marawa gwamnati baya na kudirinta na tallafawa manoma.
Ziyarar bazata a wannan dare da Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya kai karamar hukumar Birnin Kudu wajen da ake rabawa al'umma kayan noman alkama.
#reelsviralfb #reelsfypシ #reels2024 #monitizereels #reelsfacebook #virals #monitization2024 #viralpost
Shin ka taba kallon wannan Bidiyo..😅
#reelsviralfb #reelsfypシ #reels2024 #monitizereels
Daga mahaifiyar marigayi El-Mu'az Birniwa😭
Jigawa State Governor
#reelsviralfb #reelsfypシ #reels2024 #reelsfacebook
Neman na kai
#reelsviralfb #reelsfypシ #reels2024 #reelsfacebook
🙆♀️🙆♀️ 🚘
#reelsviralfb #reelsfypシ #viralpost #reels2024 #monitization2024 #kannywoodstyle
😳😳😳
#reelsviralfb #reelsfypシ #reels2024 #viralpost #monitization2024