Amac News 24

Amac News 24 Zamu rinka kawo muku labarai da rahotanni kan abubuwan da me faruwa a ciki da wajen kasarnan cikin n

05/12/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJU'UN!!!

A madadin daukacin ma'aikatan Kamfanin AMAC MULTIMEDIA NAGERIA LTD, Muna mika ta'aziyyar mu ga shugaban Kamfanin KANYA PHOTOGRAPHY bisa rasuwar mahaifinsa a yaw talata biyar ga watan December shekara ta 2023.

Ubangiji Allah ya jikan sa da rahama ya gafarta masa.

Babban Editan Jaridar AMAC NEWS 24  kenan a bakin aiki.Ubangiji Allah ya Kara daukaka da nisan kwana Mai albarka Sir.
19/11/2023

Babban Editan Jaridar AMAC NEWS 24 kenan a bakin aiki.
Ubangiji Allah ya Kara daukaka da nisan kwana Mai albarka Sir.

MAYAKAN KUNGIYAR HAMAS SUN HARBE YAHUDAWA 250 HAR LAHIRABy Yusuf M. Isah Ma'aikatar harkokin lafiya ta kasar Israila ta ...
08/10/2023

MAYAKAN KUNGIYAR HAMAS SUN HARBE YAHUDAWA 250 HAR LAHIRA

By Yusuf M. Isah

Ma'aikatar harkokin lafiya ta kasar Israila ta tabbatar da mutuwar yahudawa 350 yayin da kuma fararen hula Sama da Dubu 2, 452 s**a samu muggan raunuka.

Lamarin Dai na zuwane Bayan da kungiyar Hamas Mai fafutukar kare Yancin Falasdinawa ta kaddamar da muggan hare haren roka Zuwa Israila.

Kungiyar Hamas Dai ta harba Kimanin rokoki 150 a Daren Jiya Zuwa Birnin Tel Aviv daga yankin zirin Gaza.

Hare haren na kungiyar Hamas Dai na zuwane a matsayin ramuwar Gayyar irin kashe kashen da yahudawa Yan k**a wuri zauna suke yi a yankin Gaza.
Tuni Dai ma'aikatar harkokin tsaron kasar Israila ta ayyana yaki tsakanin ta da Falasdinawa tare da baiwa jami'an tsaronta damar fara Bude wuta akan Falasdinawa Marasa karfi.
Lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar Falasdinawa 6 ciki harda wani Matashi Mai shekaru 19.
Ministern tsaron kasar Israila Ben Gvir ya bayyana cewar tuni Dai dakarun Sojin Kasar sa s**a kaddamar da hare hare ta Sama a yankin zirin Gaza.

Jumu'at Mubarak Sir.
06/10/2023

Jumu'at Mubarak Sir.

YAYI AMFANI DA WUKA WURIN KWACEWA WATA  MATA WAYARTA  A JAHUN.  Y. M JAHUNRundunar Y'an Sanda ta jihar jigawa ta samu na...
27/09/2023

YAYI AMFANI DA WUKA WURIN KWACEWA WATA MATA WAYARTA A JAHUN.

Y. M JAHUN

Rundunar Y'an Sanda ta jihar jigawa ta samu nasarar damke wani Matashi da yayi amfani da wuka wurin kwacewa Wata Mata wayarta a karamar Hukumar Jahun.

Mukaddashin Mai magana da yawun Rundunar Y'an Sanda ta jihar jigawa ASP Abubakar Isah shine ya tabbatar da afkuwar alamarin tare da bayyana wa manema labarai a Babban Birnin jiha Dutse.

Yace Lamarin ya faru ne a Garin Kadoma dake yankin karamar Hukumar Jahun inda matashin ya haura Gidan matar Mai suna Halima Ya'u Mai shekaru 30 ya Kuma yi Mata barazana da wuka ya kwace Mata wayarta kirar Techno wadda kudinta yakai Kimanin Naira Dubu 20.

Matashin ya Kuma yiwa matar raunuka a fuskar ta da kuma Bayan ta sak**akon gardama da tayi masa wurin bashi wayar.

Tuni Dai matashin ya shiga hannun jami'an tsaro Kuma Ana sa ran gurfanar dashi a gaban kuliya manta Sabo domin ya girbi abinda ya shuka.

23/08/2023
31/07/2023

Special Interview with Detective Comrade Muhammad Ali Ringim.

SUN KIRA RUWA.
06/07/2023

SUN KIRA RUWA.

27/06/2023

FARASHIN DABOBI

Masha Allah
15/06/2023

Masha Allah

HAPPY BIRTHDAY! Amadadin dauka chin Ma'aikatan Kamfanin AMAC MULTIMEDIA NAGERIA LTD muna Taya Daya daga cikin abokin aik...
20/05/2023

HAPPY BIRTHDAY!

Amadadin dauka chin Ma'aikatan Kamfanin AMAC MULTIMEDIA NAGERIA LTD muna Taya Daya daga cikin abokin aikinmu Yusif M. Isah murnar Karin shekara.
Ubangiji Allah ya Kara daukaka da nisan kwana Mai albarka.
Hakika Mai Hakuri Yana tare da nasara.

Taro yayi taro Jigawa Facebook Connect.
30/04/2023

Taro yayi taro Jigawa Facebook Connect.

Facebook Connect
30/04/2023

Facebook Connect

Towards Unity and self reliance using social media
30/04/2023

Towards Unity and self reliance using social media

JIGAWA FACEBOOK CONNECT
30/04/2023

JIGAWA FACEBOOK CONNECT

16/04/2023

"Babu wani MUTUM da zai yawaita SALATI ga Annabi Sallallahu Alaihi wa Sallama face Allah ya sanya nutsuwa a zuciyarsa, kuma ya gafarta masa zunubansa sa'annan ya sauƙaƙa masa cikin al'amuransa"

[Ibn al-Ƙayyim]

06/04/2023
Daurin Auren Mai bibiyar shafinmu.
02/04/2023

Daurin Auren Mai bibiyar shafinmu.

Gimbiyar Itobe
02/04/2023

Gimbiyar Itobe

Gimbiyar Etobe
02/04/2023

Gimbiyar Etobe

HAPPY BIRTHDAY UWAR MARAYUAmadadin shugabanni da Ma'aikata Kamfanin Kamfanin Jaridar AMAC NEWS 24 Muna Taya Y'ar uwarmu ...
01/04/2023

HAPPY BIRTHDAY UWAR MARAYU

Amadadin shugabanni da Ma'aikata Kamfanin Kamfanin Jaridar AMAC NEWS 24 Muna Taya Y'ar uwarmu murnar zagayowar ranar haihuwarta,
Ubangiji Allah ya Karo shekaru masu albarka, Kuma muna ci gaba Da adduar Allah ya kawo Babban Rabo da miji na Gari.
Hakika kinci sunan ki SABIRAT wato (Hakuri) kowa ya sanki to zai bada Sheda akanki ta Hakuri da sanin Darajar mutane.
Ubangiji Allah ya shiga cikin Alamuranki Allah ya kawo miji na Gari.

22/02/2023

ILLOLIN TUNUBU GUDA 9 GA DAN AREWACIN NIGERIA.

(1) Zasu kaskantar da Hanyoyin Kasuwancin Arewacin Nigeria s**ara Bunkasa Lagos da sauran Jihohin Yarabawa.
(2) Zasu Hana Hausawa Sakat A Jahohin Yarabawa, Domin Basu da Mulkin ma ya Akacika bare Dama tazo Hannunsu.
(3) Tattalin Arzikin Nigeria zai koma Hannun tsirarun mutane domin siyasar Mulkin Mallaka, Irin yadda yayi A Lagos.
(4) Zai Fifita siyasar Ubangida fiye da siyasar yanci domin ita yafi kwarewa Akanta.
(5) Rikice Rikice damuke fama dasu A Arewacin Nigeria bazasu Sami Cikakkiyar kulawaba Saboda ba yankinsa bane.
(6) Yunkurin Bude (DRY Ports) Taikun tudu zai tsaya cak domin daman suna gaba dashi Saboda zaikawowa Lagos cikas.
(7) Yunkurin Hako Man Fetur din Bauchi da Gombe zai tsaya cak Saboda bakin ciki irin na yarabawa.
(8) Duk Cutarwar da wasu daga cikin Gwamnoni s**ayiwa Al'ummarsu zasuci banza domin sunyi Alkawarin babu tashin tashina Saboda haka sukeyinsa dari bisa dari badon talakan Nigeria sukeyin saba Saboda zai rufamusu Asiri.
(9) Za'a tabbatar da dukkan wata Agenda ta Oduduwa domin Manufar yarabawa kenan Akasar nan.

BABBAN KUSKUREN DA DAN AREWA ZAIYI SHINE YA ZABI TUNIBU.
Idan Ankiji ba'aki gani ba, Idanko Angani Ba'aga da kyauba.

Allah kazaba mana shuwagabanni Nagari
Ameen 🤲

Y'AN NAGERIA AKWAI BIN DOKANan fa kofar wani masallacci ne dake Investimen a Birnin Dutse, inda mahukuntan masallaccin s...
18/02/2023

Y'AN NAGERIA AKWAI BIN DOKA

Nan fa kofar wani masallacci ne dake Investimen a Birnin Dutse, inda mahukuntan masallaccin s**a bukachi alumma dasu rinka ajjiye takalmansu a Kasa domin baiwa wadanda basu samu shiga cikin masallacci ba damar yin Sallah a harabar.
Amma Saidai Kash alumma sun ki bin wannan umarnin.

KOMAI BAKINCIKIN DAN KAZAGwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yakai ziyara Rumbun adana abinci da Gwamnatin jihar ta ...
18/02/2023

KOMAI BAKINCIKIN DAN KAZA

Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yakai ziyara Rumbun adana abinci da Gwamnatin jihar ta tanada domin rabawa alumma.
Gwamnan yace duk hanyar da Gwamnatin Tarayya zata fito da ita to suna da yadda ZASUYI domin tabbatar da ganin an zabi jamiyar APC Yana Mai cewar komai BAKINCIKIN Dan kaza bazai ci Dan shirwa ba.

KASUWA AKAI MIKI DOLEKasuwar dabobi Kenan ta kasa da kasa dake Garin Mai gatari na Jihar jigawa.Kasuwar Dai tayi Shura d...
18/02/2023

KASUWA AKAI MIKI DOLE

Kasuwar dabobi Kenan ta kasa da kasa dake Garin Mai gatari na Jihar jigawa.

Kasuwar Dai tayi Shura da kaiwa dabobi daga kasashen Nijar Da Nageria.

MAI RABON GANIN BADI KO ANA DAKAWA A TURMI SAIYAGAMasu aikin ceto a kasar Turkiya sun samu nasarar curo mutane uku a ray...
18/02/2023

MAI RABON GANIN BADI KO ANA DAKAWA A TURMI SAIYAGA

Masu aikin ceto a kasar Turkiya sun samu nasarar curo mutane uku a raye daga baraguzan gini a Turkiya, kwana goma sha biyu da aukuwar mummunar girgizar kasa mai karfin maki 7.8 a ma'aunin Rishta.

Hoton farko na Moustapha Avci ne da ya auna sa'a a lokacin da yake ganawa da matarsa da jaririyarsa.

Address

No
Dutse

Telephone

+2349038494582

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amac News 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Media/News Companies in Dutse

Show All

You may also like