M Inuwa Media

M Inuwa Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Inuwa Media, Media/News Company, Katsina.
(1)

Muna siyan tsofaffin group na WhatsApp wanda aka buɗe daga 2010 zuwa 2019 akan farashi 08138753913
19/03/2024

Muna siyan tsofaffin group na WhatsApp wanda aka buɗe daga 2010 zuwa 2019 akan farashi 08138753913

11/02/2024

“Saika rage faɗawa abokanka halin da ka ke ciki, muddin ka naso maƙiyanka su rage sanin wasu abubuwa kanka”

ABNUR ENTERTAINMENT
07/12/2023

ABNUR ENTERTAINMENT

07/12/2023

Alhamdulillah

Zuciyar da ta dogara da Allah zata dauwama da farin ciki.
01/11/2023

Zuciyar da ta dogara da Allah zata dauwama da farin ciki.

30/10/2023

Data Available 1G 300 Call 08138753913 Account Number 1456443722 Usman Umar Access Bank

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNJarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Ta Rasu A KatsinaAllah Ya Yi Wa Shahararriya...
04/10/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Ta Rasu A Katsina

Allah Ya Yi Wa Shahararriyar Jarumar Fina-finan Hausa, Hajia Binta Ola Rasuwa A Daren Jiya Talata.

Za A Yi Jana'izarta Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Yau Laraba A Gidanta Dake Sabuwar Unguwa Kofar Kaura, Cikin Garin Katsina.

Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!

Murja kunya ta gamu da fushin mararsa Kunya.A labarin da mukaci karo dashi, fitacciyar mai amfani da manhajar"Tiktok" Mu...
29/09/2023

Murja kunya ta gamu da fushin mararsa Kunya.

A labarin da mukaci karo dashi, fitacciyar mai amfani da manhajar"Tiktok" Murja Ibrahim Kunya ta gamu da fushin wasu matasa mararsa kunya da ba'a san ko suwaye ba, inda s**a yimata duka.

Saidai wata daga cikin masu amfani da tiktok mai suna; Babiyana tace wanine ya tura akayi mata wannan ɗanyen Aikin. Inda take alaƙanta abun da cewa: Yaso yayi lalata da ita murjar ne amma bata amince masa ba.

Haka zalika! Babiyana ta ƙara da cewa; Idan wanda take alaƙantawa da dukan na murjan, bai fita daga sabgar murja ba, zata tona masa asiri ta hanyar bayyana hotonsa ga idon duniya.

Daga Jamilu Sama'ila Dandana.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNYadda Ta Rasu Sanadiyyar Yin Wata Baƙuwa A KatsinaAllah Ya Yi Wa Hajia Zainab Abdu Mas...
28/09/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Yadda Ta Rasu Sanadiyyar Yin Wata Baƙuwa A Katsina

Allah Ya Yi Wa Hajia Zainab Abdu Mashi Rasuwa Da Yammacin Jiya Talata Dake Unguwar Kashe Naira, Karamar Hukumar Mashi A Jihar Katsina, Sanadiyyar Yin Wata Baƙuwa Da Ta Shigo Gidanta Neman Taimakon Zagayawa Da Kuma Yin Sallah.

Majiyar Focus News Hausa Ta Naƙalto Cewa Matar Ta Yi Sallama A Gidan Marigayiyar Inda Ta Nemi A Taimaka Mata Tana Son Shiga Kewaye, Sai Ta Ce Gaskiya Maigidanta Ya Hana, Amma Tana Iya Zuwa Ga Makarantar Firamare Can A Waje Ana Kewayawa, Sai Ta Je Makaranta Ta Yi Kuma Ta Dawo Gidan Ta Ce Tana Son Yin Sallah.

Ta Yi Sallar Har Marigayiyar Ta Kawo Mata Kunu Ta Sha S**a Yi Ta Labari Kan Yadda Rayuwa Ta Canza Na Ba'a Saurin Yadda Da Mutum.

Fitowarta Ke Da Wuya Daga Gidan, Sai Ta Ji Kafufunta Na Kyarma, Aka Nemi Matar Nan Ba'a Ganta Ba, Sai Aka Tafi Da Marigayiyar Zuwa Asibitin Koyarwa Na Gwamnatin Tarayya Dake Katsina, Ana Zuwa Likitoci S**a Tabbatar Da Rasuwarta.

An Yi Jana'izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Unguwar Kashe Naira, Karamar Hukumar Mashi Ta Jihar Katsina.

Allah Ya Jiƙanta Da Rahama Ya Kuma Albarkaci Zuri'a Da Ta Bari!

CIRE RAI DA ƳAN 'NAJERIYA S**A FARAYI AKAN ZAƁE ABUN TSORONE.A kullum wasu matakai ne naketa fargabar azo a najeriya, do...
22/09/2023

CIRE RAI DA ƳAN 'NAJERIYA S**A FARAYI AKAN ZAƁE ABUN TSORONE.

A kullum wasu matakai ne naketa fargabar azo a najeriya, domin jin hakan a zukatan al'umma babbar barazana ne a ƙasa, da kuma cigaban ƙasar baki ɗaya.

Domin jinsu kan wargaza farin ciki da kuma samun haɗin kan al'ummar ƙasa baki ɗaya. Yanzu gashi har al'umma sun farajin ɗaya, kuma sunata fadin hakan, cikin gasgata abin da yaƙinin hakan a tattare dasu.

Al'umma sun fara cire rai da samun abinda s**a zaba na daga shugabanni, don har gashi ankai fagen da mutumin najeriya ke karya katin zaɓen sa "Voters card" tareda faɗin cewar; bashida amfani domin ko yayi zaɓen ba'a bashi abinda yakeso, sai abinda wasu keso.

Wannan Babbar bazaranace ga dimokuraɗiyya, domin itace kawai mutane suke ganin sunada dama, da kuma ikon zaɓen wanda suke ganin ya cancanta ya zama shugabansu.

Kowa yaga abinda ya faru daga babban zaɓen Shekarar (2019-2023) al'umma sunata kokawa tareda faɗin an zaluncesu an hanasu abinda s**a zaba.

Yak**ata tun wuri manyan ƙasar nan, su tsaya suyi duba na tsanaki, su kalli makomar ƙasar najeriya, kar suyi sakaci najeriya ta shiga wani hali.

Ra'ayin Jamilu Sama'ila Dandana.

20/09/2023
Akwai Darussa A Wannan Hotunan!Wannan Darasi Ku Ka Fahimta?Hoto: Prince Amoeva
18/09/2023

Akwai Darussa A Wannan Hotunan!

Wannan Darasi Ku Ka Fahimta?

Hoto: Prince Amoeva

ABIN A YABA: Ɗan Sahu Ya Mayar Da Miliyoyin Kuɗi Da Aka Manta A Babur Ɗinsa A KanoWani matashi dake tuka Babur ɗin Adaid...
16/09/2023

ABIN A YABA: Ɗan Sahu Ya Mayar Da Miliyoyin Kuɗi Da Aka Manta A Babur Ɗinsa A Kano

Wani matashi dake tuka Babur ɗin Adaidaita Sahu mai suna Auwalu Salisu, anda aka fi sani da Na Baba dake bayan tashar 'Yan Kaba dake Kano, ya dawo da wasu kuɗi mallakin Alhaji Ibrahim Barka daga ƙasar Chadi da aka manta a babur ɗinsa ranar Alhamis din data gabata.

Kuɗin akwai Saifa Milyan 10 da Dubu 130 sai kuma sama da Naira Milyan 2 biyo bayan jin sanarwar cigiyar kuɗin a tashar Arewa Radio.

Daga ƙarshe an bashi tukuichin tsintuwa har Naira Dubu ɗari 400.

GWAMNATI JIHAR KATSINA TA ƊAUKI MALAMAN MAKARANTA 7325.Daga Jamilu Sama'ila DandanaGwamnatin jihar katsina karkashin jag...
12/09/2023

GWAMNATI JIHAR KATSINA TA ƊAUKI MALAMAN MAKARANTA 7325.

Daga Jamilu Sama'ila Dandana

Gwamnatin jihar katsina karkashin jagorancin Gwamna malam Dikko umar raɗda, ta ɗauki malaman makaranta guda dubu bakwai da dari uku da ashirin da biyar "7325" domin haɓaka harkar ilimi a jihar.

Malaman makaranta da aka ɗauka, sun fitone daga cikin tsarin S_power, da kuma masu aikin kyauta wanda ake kira "Valunteer" Kafin daukar Malaman makarantar anyi musu jarabawar gwaji, Inda aka fitar da wanda s**a samu nasarar lashe "Mark" ɗin da ake buƙata.

Shugaban kwamitin daukar ma'aikatan ne, Dr sabiru dahiru ya fitar da sanarwar ɗaukar ma'aikatan. Inda yace Gwamnan jihar Malam Dikko umar raɗda ya bada umarnin, a basu horo na musamman, sannan sai a basu takardar k**a aiki, tareda tura kowa inda ya fito domin bayar da gudummawa.

Iri na Gaskiya su kayi rikon Alkawari
10/09/2023

Iri na Gaskiya su kayi rikon Alkawari

  Shiri Mai Dogon Zango, Zai fara Zuwar Muku a cikin Watan October Inn shaa Allah. Kada ku sake a baku labari. Daga gawu...
08/09/2023


Shiri Mai Dogon Zango, Zai fara Zuwar Muku a cikin Watan October Inn shaa Allah. Kada ku sake a baku labari.

Daga gawurtaccen kamfanin

An Abubakar Bashir MAISHADDA’S Series

Produced by


Directed by

Starring
















And host of others

Special appearance



Story


Screenplay by

Co Produced

Assistant Director


Sponsorship Partners



Mai neman na kansa wannan babu tambaya hali nai daban da karnai
07/09/2023

Mai neman na kansa wannan babu tambaya hali nai daban da karnai

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'unAllah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa. Malamin ya rasu ne bayan gajeriyar ...
06/09/2023

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa. Malamin ya rasu ne bayan gajeriyar jinya a Birnin Kebbi. Za a yi sallar jana'iza a Gobe Alhamis idan Allah ya kaimu. Allah ya gafarta masa ya kyautata namu zuwan amin

Daga JIBWIS NIGERIA

Allah shi kadai yasan badini
06/09/2023

Allah shi kadai yasan badini

05/09/2023

Rayuwa Tai Tsada Ubangiji Ka Kawo Mana Sauƙi

SANARWA!   SANARWA!!   SANARWA!!!(Dr.) Abubakar Tsanni Soja na sanar da al'umma cewa" duk Wanda yaga an turo mashi  sako...
26/08/2023

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

(Dr.) Abubakar Tsanni Soja na sanar da al'umma cewa" duk Wanda yaga an turo mashi sako da Nambar wayarsa Yana neman kudi ko wani bayani na sirri bashi bane "HACKER'S" ne s**ayi mashi kwancan Account dinsa na WhatsApp Massenger.

Da Wannan ne yake rokon jama'a dasu cigaba da Sharing wannan rubutun domin kadda wanda ya turamasu Kudi kowani bayanin Sirri Badaga gareshi bane,

YANZÙ- YANZÙ: Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nada fitacciyar mai aikin jinkan nan Fauziyya D. Sulaiman a matsayin mai ...
24/08/2023

YANZÙ- YANZÙ: Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nada fitacciyar mai aikin jinkan nan Fauziyya D. Sulaiman a matsayin mai taimaka masa na musamman akan fannin jinkai.

Dr Abubakar Tsanni Soja Maiba Gwamnan Jihar Katsina Shawara Akan Raya Karkara Walwala Da Jin Daɗin Al'umma Allah Yayi Ma...
24/08/2023

Dr Abubakar Tsanni Soja Maiba Gwamnan Jihar Katsina Shawara Akan Raya Karkara Walwala Da Jin Daɗin Al'umma Allah Yayi Maka Jagoranci

"Being perfectly well-dressed gives one a tranquility that no religion can bestow."Find  at all markets and retail outle...
20/08/2023

"Being perfectly well-dressed gives one a tranquility that no religion can bestow."

Find at all markets and retail outlets nationwide

Komai baka iya in kai duban dan adam
20/08/2023

Komai baka iya in kai duban dan adam

19/08/2023
ƳAN SANDA DA AL’UMMA SUN CECI RAYUWAR YARON DA YA ZO JIHAR KANO DAGA JIHAR BAUCHI DOMIN GANIN A'ISHA HUMAIRADAGA Bashir ...
18/08/2023

ƳAN SANDA DA AL’UMMA SUN CECI RAYUWAR YARON DA YA ZO JIHAR KANO DAGA JIHAR BAUCHI DOMIN GANIN A'ISHA HUMAIRA

DAGA Bashir Abdullahi El-bash

Kimanin makonni biyu kenan da zuwan wani yaro Jihar Kano domin ganawa da ƴar Fim ɗin Hausa A'isha Humaira saboda soyayyar da ya ke mata k**ar yadda Yaron ya bayyana da bakinsa a cikin tattaunawar da mu ka yi da shi.

Zuwan yaron Jihar Kano ya gamu da iftila'i inda wasu ɓatagari su ka ƙwace masa kayansa da ɗan guzurinsa wadda hakan ta kai shi ga kwana a kan t**i da shiga matsanancin halin rashin lafiya tayadda har kumfa ce ta ke fita daga bakinsa.

Yanzu haka haka ƴan sanda sun samu nasarar kaiwa yaron ɗauki a inda ya ke kwance har ma sun kai shi Asibiti domin a ceto rayuwarsa. Sannan kuma ita ma A'isha Humaira ta samu labarin lamarin har ma ta tura wakilanta asibitin kafin daga bisani su da yaran a yau gana.

Daga nan kuma an samu nasarar gano mahaifiyar yaron wacce aikin aikatau ta ke yi a wani gida a garin Bauchi biyo bayan rabuwa da uwar tayi da mahaifin yaron. Yanzu haka ma ta na hanyar zuwa Kano domin ta tafi da ɗan nata.

Ita Kam Jarumar Kannywood Aisha Humaira Ta Sanar A Shafin Ta Na Instagram Cewa Alhamdulillah An Samu Ceto Yaran.

A Hankali Siyasa Tana Ta Koya Mana Hankali, Yadda Muka Yi Zato Ba Haka Muke Gani Ba, Cewar Matashiyar 'Yar Siyasa, Aisha...
18/08/2023

A Hankali Siyasa Tana Ta Koya Mana Hankali, Yadda Muka Yi Zato Ba Haka Muke Gani Ba, Cewar Matashiyar 'Yar Siyasa, Aisha Mashi

Me zakù cè?

WATÁ SABÚWA: Wadda Taji Bazata Iya Gaishe Da Mijinta Ba, To Ta Bamu Lambar Sa Mu Riƙa Gaida Mata Shi, Céwar Aysha Hamzat...
18/08/2023

WATÁ SABÚWA: Wadda Taji Bazata Iya Gaishe Da Mijinta Ba, To Ta Bamu Lambar Sa Mu Riƙa Gaida Mata Shi, Céwar Aysha Hamzat Honey

Mé zakú cé?

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M Inuwa Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M Inuwa Media:

Share