Tuni Ga Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Katsina Faruq Jobe Akan Alkawarin Da Yayi Wannan Bawan Allah Shekarar Da ta Gabata.
Wannan Bawan Allah Mazaunin Koramar Nayelli Ne Dake Cikin Garin Katsina, Yana Daya Daga Cikin Wadanda Iftila'in Ruwa Ya Rutsa Da Su Shekarar Da ta Gabata, Har Ta Kai Gidan sa Ya Rushe Ruwa Ya ja matarsa Da Dansa Daga Bisani An Ceto Matar Amma An Rasa Yaron.
Mai Girma Mataimakin Gwamna Faruq Jobe Ya zo Jaje Har Yayi mashi Alkawarin Zai Saya Mashi Gida. Amma Har Yanzu Bai San Wa Zai tuntuba ba Har Sakon Shi Ya Kai inda ya kamata. Don Allah Idan Akwai Wanda Zai Iya Taimaka Mashi Ya Yi wa Mai Girma Mataimakin Gwamna Tuni Cewa Har Yanzu Bawan Allahn Nan Yana Nan Yana Jira Kuma Ga shi Damanar Ta Matso.
#facebookreels
#tiktokviral
#TELEGRAM
#Youtube
#istagram
Na jima da gargadin ku kan zabar Tinubu: Hajiya Naja'atu Muhammad.
Na jima da gargadin ku, ga shi yanzu Shugaba Tinubu ya fara sharar fagen mayar da kujerar mulki Lagos daga Abuja - Naja'atu
#facebookreels
#Tiktok
#kanywoodgallery
#hadizagabon
Kukan Kurciya Daily Post.
#facebookreels
Kukan Kurciya Daily Post.
Ka ji matsayar wasu Malaman Izala akan Mauludi.
Ka ji matsayar wasu Malaman Izala akan Mauludi.
Baba Ari ya fede biri har wutsiya.
MAJOR ALMUSTAPHA YA FALLASA SIRRIN BOYE AKAN MATSALAR TSARO ƘASA:
Kalli wannan bidiyo domin jin dalilan da suka hana matsalar tsaron Nigeria ya kawo ƙarshe, dama abubuwan da suka haifar da matsalar tun farko. Daga Manjo Hamza Al-Mustapha (RTD)
Allah ka yi mana maganin masu hannu a ciki.