Al-minhaaj Global Enterprise

Al-minhaaj Global Enterprise Mutane iri Uku ne 3
1:- Wasu kamar Guba ne Gudunsu akeyi. 
2:-Wasu kamar Maganine akai-akai ake B

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sodiq O. Akinwale Ikolaba, Mukhtar Abubakar
27/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sodiq O. Akinwale Ikolaba, Mukhtar Abubakar

🦋 MARA Wallet sun dawo, amma sun chanja suna zuwa JARA Wallet.🦋 Shekaru biyu da s**a gabata munyi aiki da Mara wallet, k...
11/11/2024

🦋 MARA Wallet sun dawo, amma sun chanja suna zuwa JARA Wallet.

🦋 Shekaru biyu da s**a gabata munyi aiki da Mara wallet, kuma Alhamdulillah mutane da dama sun samu alkhairi da Mara wallet. Yanzuma Jara sun kawo wani tsari da mutane zasu samu alkhairi dasu. Bayan shafe tsawon lokachi ba muji duriyarsu ba, yanzu Mara wallet sun dawo, saidai sun chanja suna zuwa Jara wallet.

🦋 Ba kamar yanda s**a faro Mara wallet ba, Jara wallet decentralized wallet ce. Ma’ana, dukda ana amfani da email wajen yin rijista, Jara wallet bata bukatar yin KYC, recovery phrase da private keys kawai suke bayarwa wanda mutum zai adanasu.

Yanda Ake Rijista da Jara Wallet

✨ Ku taba link dake kasa. Idan ya bude muku, kuyi signup ta hanyar shigar da mail dinsu tareda kirkirar password. Zasu tura muku da sako ta Mail dinku, a mafi yawan lokachi sakon nasu yana tsayawane a spam folder. Don haka saiku shiga spam folder dinku, sannan ku taba Looks Safe domin dawo da sakon zuwa primary folder dinku. Daga nan saiku tana CONFIRM SIGNUP.

https://app.getjara.xyz/join?refCode=J41TCZP5

✨ Ku dauko Jara wallet application a PlayStore ko AppStore, sannan kuyi Signin da bayanan da kukayi rijista.

✨ Daga nan saiku taba Create a new wallet. Zasu baku secret recovery phrase, ku tabbatar kun rubutashi kuma kun adanashi. Sannan zasu baku private keys, suma ku tabbatar kun adasu.

Shikenan! Kun kammala bude Jara wallet.

Yanda Zaku Tara Jara Points

💥 Daga chan kasan wallet dinku, akwai icons guda 4, na karshen mai tambarin Jara shine zaku shiga. A karkashinsa akwai abubuwa da yawa, kamar Games, Launchpad, Rapples da kuma Rewards.

💥 A karkashin na farkon wato Games, akwai LionTap. Idan kuka shiga zakuyi tapping dinsa na yan sakwanni, yana chika sai kuyi claiming na Jara Points dinku. Sai kuma bayan awanni biyu zaku kara dawowa kuyi tapping. Da hakane zaku tara Jara points.

Allah ya taimake mu 🤲

30/06/2024
At work
11/09/2023

At work

Zaben jin ra'ayin al'ummar KanoA zaben gwamna mai zuwa a makon gobe, wa za ku zaba a matsayin gwamnan tsakanin: 1. Dr. N...
16/03/2023

Zaben jin ra'ayin al'ummar Kano

A zaben gwamna mai zuwa a makon gobe, wa za ku zaba a matsayin gwamnan tsakanin:

1. Dr. NASIR YUSUF GAWUNA (APC)

2. ENGR. ABBA KABIR YUSUF (NNPP)

Up kwankwasiyya
29/10/2022

Up kwankwasiyya

Masha Allah
28/06/2022

Masha Allah

07/11/2021

Address

No 42 Sokoto Road Opposite General Hosital
Katsina

Telephone

+2348166636967

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-minhaaj Global Enterprise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al-minhaaj Global Enterprise:

Videos

Share