Hausa Media 27

Hausa Media 27 SHAFI NE NA HAUSA, GA MASU JIN HAUSA, YAN KASAR HAUSA. Domin Kawo muku Sahihan Labarai daga ko'ina a fadin Duniya.

Biyo bayan sanarwar da Nirsal ta fitar a makon da ya gabata na neman  ‘yan Najeriya wadanda s**a karbi rancen Covid-19, ...
20/02/2022

Biyo bayan sanarwar da Nirsal ta fitar a makon da ya gabata na neman ‘yan Najeriya wadanda s**a karbi rancen Covid-19, su dawo dashi.

Hakan yasa alumma na ta tofa albarkacin bakinsu...👇🏼

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/covid-19-loan-wadanda-s**a-karbi-rance.html

Biyo bayan sanarwar da Nirsal ta fitar a makon da ya gabata na neman a dawo da rancen da ‘yan Najeriya s**a karba na Covid-19, Bankin NIR...

PI Network Sun Fitar Da Sabuwar Sanarwa Game Da Yadda Sabon Tsarin Minning Zai Kasance.Nesa dai tana cigaba da matsowa k...
19/02/2022

PI Network Sun Fitar Da Sabuwar Sanarwa Game Da Yadda Sabon Tsarin Minning Zai Kasance.

Nesa dai tana cigaba da matsowa kusa, daren yau Pi Network sun fitar da sabon sanarwa dangane da yadda sabon tsarin mining Pi zai wakana daga ranar 1-3-2022 wato nan da kwanaki 10 masu zuwa.

*Ku Shiga Ku Karanta* 👇

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/pi-network-sun-fitar-da-sabuwar-sanarwa.html

Nesa dai tana cigaba da matsowa kusa, daren yau Pi Network sun fitar da sabon sanarwa dangane da yadda sabon tsarin mining Pi zai wakana dag...

Da Ɗumi-Ɗumi: 'Yan G7 Sun Fadi Matsayin Su Akan Hukuncin Kotun Daukaka Kara Da Ke Abuja."Muna Kira Ga Magoya Baya, Da Su...
18/02/2022

Da Ɗumi-Ɗumi: 'Yan G7 Sun Fadi Matsayin Su Akan Hukuncin Kotun Daukaka Kara Da Ke Abuja.

"Muna Kira Ga Magoya Baya, Da Su Kwantar Da Hankalinsu, Su Kuma Cigaba Da Addu'ah

Domin kuwa Yanzu Haka lauyoyinmu sun fara gudanar da Shirin daukaka kara zuwa kotun kolin Najeriya, saboda rashin gamsuwa da hukuncin da kotun ta yanke...

*Shiga Ku Karanta* 👇🏼

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/da-umi-umi-yan-g7-sun-fadi-matsayin-su.html

A dazun nan ne 'Yan G7 s**a fitar da sanarwar matsayinsu game da hukuncin da kotun abuja ta yi, Sanarwar mai dauke da sanya hannunsu sun yi...

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kimanin ma’aikatan N-Power 300,000 zasu ci gajiyar samun rance daga babban bankin Naje...
18/02/2022

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kimanin ma’aikatan N-Power 300,000 zasu ci gajiyar samun rance daga babban bankin Najeriya (CBN) bayan koyan sana’o’i.

*Ku Shiga Ku Karanta* 👇🏼

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/maaikatan-n-power-300000-ne-zasu.html

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kimanin ma’aikatan N-Power 300,000 zasu ci gajiyar samun rance daga babban bankin Najeriya (CBN) bayan k...

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Biyu(2)Dariya ce ta kufcen saboda jin bayanin Delu,...
16/02/2022

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Biyu(2)

Dariya ce ta kufcen saboda jin bayanin Delu, domin na san Dariya shaguben a kaina yake, saboda kullum sai tarihi ya maimaita kansa sai dai in bamu hadu ba.....

*Ku Shiga Ku Karanta*👇🏼

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/hausa-novel-kukan-kurciya-na-assamau_16.html

Dariya ce ta kufcen saboda jin bayanin Delu, domin na san shaguben a kaina yake, saboda kullum sai tarihi ya maimaita kansa sai dai in bamu ...

KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel)Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi.Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwa...
15/02/2022

KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel)

Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi.

Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwar zamani ta yi awon gaba da al'ummar wannan zamani, musamman matasa maza da mata bisa yanda zuciyoyinsu s**a kangare bisa kuruwar shaidan da ya busa, duk sa'adda na kalli matashi ko matashiya da kallo na basira, kallo na hikima na fahimci ba a kan turba suke ba sai tausayinsu da tausayin iyayensu ya k**a ni. Domin na san komai daren dadewa sai sun koka da irin gurbatacciyar rayuwar da s**a kasance a kai...

*Shiga Ku Karanata* 👇👇

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/hausa-novel-kukan-kurciya-na-assamau.html

KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel) Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi. Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwar zamani ta yi a...

Abubuwan Da Ya Kamata Mutane Su Sani Akan Shari'ar Abdulmalik Tanko Da Gwamnatin Kano. - Inji Bilya Abubakar MuhammadTun...
14/02/2022

Abubuwan Da Ya Kamata Mutane Su Sani Akan Shari'ar Abdulmalik Tanko Da Gwamnatin Kano. - Inji Bilya Abubakar Muhammad

Tun bayan da kafafan watsa Labarai s**a rawaito cewa Gwamnatin Kano ta sha Alwashin bawa wadanda ake tuhuma Lauyoyi don su karesu, mutane da dama suke tofa Albarkacin bakinsu Wanda akasari suke ganin baikon Gwamnatin na samawa wadannan mutane Lauya...

Shiga Ku Karanta 👇🏼👇🏼

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/abubuwan-da-ya-k**ata-mutane-su-sani.html

Tun bayan da kafafan watsa Labarai s**a rawaito cewa Gwamnatin Kano ta sha Alwashin bawa wadanda ake tuhuma Lauyoyi don su karesu, mutane ...

Kungiyar Mata Ta Kannywood  Ta Baiwa Naziru Sarkin Waka Kwanaki Uku Ya Fito Ya Janye Kalamansa Na Kazafin Zina Da Yayi M...
14/02/2022

Kungiyar Mata Ta Kannywood Ta Baiwa Naziru Sarkin Waka Kwanaki Uku Ya Fito Ya Janye Kalamansa Na Kazafin Zina Da Yayi Musu Ko Kuma Su Gurfanar Da Shi A Gaban Kotun Musulunci......

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/kwanaki-3-muka-baka-ka-fito-ka-janye.html

Kungiyar Mata Ta Kannywood Ta Baiwa Naziru Sarkin Waka Kwanaki Uku Ya Fito Ya Janye Kalamansa Na Kazafin Zina Da Yayi Musu Ko Kuma Su Gurfa...

YADDA ZAKU DAKATAR DA SANYAKU A GROUP NA WHATSAPP BA TARE DA SANINKU BA...Idan har ana yawan sanyaka a group na Whatsapp...
14/02/2022

YADDA ZAKU DAKATAR DA SANYAKU A GROUP NA WHATSAPP BA TARE DA SANINKU BA...

Idan har ana yawan sanyaka a group na Whatsapp ba tare da sanin kaba, ko amincewarka haka kawai wasu suna sanyaka a group na shirme, to kabi wannan link din domin ganin yadda zaka dakatar... 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://www.hausamedia27.com.ng/2022/02/whatsapp-yadda-za-ku-dakatar-da-sanya.html

Assalamu Alaikum! Yau zami bayani ne akan yadda mutum za dakatar da sanya shi a Group na Whatsapp ba tare da saninka ba. Wannan abu yana m...

Address

Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Media 27 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Media 27:

Share


Other News & Media Websites in Kano

Show All

You may also like