Kwankwasiyya Reporters

Kwankwasiyya Reporters Madugu is coming Jaridar Zinariya

15/01/2024
15/01/2024

Thank you Badegi Radio📻

Tambarin Kagara on Gov.Abba Gida Gida's VICTORY on Badeggi 90.1 FM Radio Minna. Monday 13th Jan.2024 by 12noon...JOIN US...
15/01/2024

Tambarin Kagara on Gov.Abba Gida Gida's VICTORY on Badeggi 90.1 FM Radio Minna. Monday 13th Jan.2024 by 12noon...JOIN US💪🏻

JUSTICE 4 KANO💪🏻"Democracy is all about people and the community.Kanawa are the people and Abba Gida Gida is the choice ...
09/01/2024

JUSTICE 4 KANO💪🏻
"Democracy is all about people and the community.
Kanawa are the people and Abba Gida Gida is the choice of Kano as a community.
SO HELP US GOD🙏🏼,,.

~ Tambarin Kagara

16/11/2023

Yanzu-yanzu daga kasar saudiyya inda wani balarabe yake yiwa Abba gida gida fatan nasara Allah ya karba

THE NIGER STATE NNPP PARTYS LEADER (HON.DR DANLADI UMAR ABDULHAMEED TAMBARIN KAGARA)EX NIGER EAST SENATORIAL ASPIRANT FE...
02/05/2023

THE NIGER STATE NNPP PARTYS LEADER (HON.DR DANLADI UMAR ABDULHAMEED TAMBARIN KAGARA)EX NIGER EAST SENATORIAL ASPIRANT FEELING GRATEFUL WITH ABBA GIDA GIDA.

22/02/2023

Dan Allah ku gaya mana wanda zaici zabe kuma Kuri,a nawa zai samu ???
Tunda kunsan gaibu

Saura kwana 8 Insha Allahu
17/02/2023

Saura kwana 8

Insha Allahu

14/02/2023

11 Days

Alhamdulillah.Al'ummar garin Kwantagora Jagora KWANKWASO yana godiya 🙏🏾Allah ya bamu sa'a 🤲🏾NNPP Adalci 🍉 🍊 🍌 🍍 🍎 🍏 🥕 🍐
14/02/2023

Alhamdulillah.

Al'ummar garin Kwantagora Jagora KWANKWASO yana godiya 🙏🏾

Allah ya bamu sa'a 🤲🏾

NNPP Adalci 🍉 🍊 🍌 🍍 🍎 🍏 🥕 🍐

Daga Garin kontagora yayin jiran isowar Jagora
13/02/2023

Daga Garin kontagora yayin jiran isowar Jagora

KWANKWASO ZAI ZO JIHAR NEJA:Madugun Kwankwasiyya kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasar Nigeria ba zaben 2023. Sen. Eng...
12/02/2023

KWANKWASO ZAI ZO JIHAR NEJA:

Madugun Kwankwasiyya kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasar Nigeria ba zaben 2023. Sen. Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, zai je Kontagora a gobe litinin 13/02/2023, domin gudanar da yaƙin neman zabe.

The National Leader and Presidential Candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (7...
07/02/2023

The National Leader and Presidential Candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (7th February, 2023) attends and address Nigeria Labour Congress (NLC) conference.

The theme of the conference is "Building People's Power, National Unity and Quest For A New Social Contract" the event took place in International Conference Center, ICC, Abuja.

Saifullahi Hassan
Media aide to
HE Sen. RM Kwankwaso

05/02/2023

Congratulation

Engr. Dr. Senetor Rabiu Musa kwankwaso

Mufa Haryanzu muna nan daram dam ba ja da baya.Dukwaɗanda Suke atiku ko Tinubu wallahi Sunsan cewa Kwankwaso Yafisu Canc...
01/02/2023

Mufa Haryanzu muna nan daram dam ba ja da baya.
Dukwaɗanda Suke atiku ko Tinubu wallahi Sunsan cewa Kwankwaso Yafisu Cancanta, amma bawannan bane abun mamaki, Abun mamakin shine dalilinda yasa Bazasu zaɓi kwankwaso ba.

Wai Dalilin Shine:
Baida Ƙarfi kuma baida manya, Kuma Sukace wai ba yadda za'ayi yaci Zaɓe,

Ikon Allah Kenan.
Wallahi a fahimtata In goyi bayan wanda yafi cancanta Koda baiciba wallahi banyi asara ba, kuma nasan Shine Daidai wanda ko agaban Allah aka tsaidani nasan Dalilinda yasa na goyi bayansa.

Amma wallahi in goyi bayan wanda nasan Cewa bai cancantaba kuma in zaɓeshi
Wallahi koda yaci nayi asara.

Saboda haka kowa yatsaya yayi tunani me kyau

Kuma haryanzu muna nan akancewa anunamana Aiyyukan atiku Abubakar A duk matsayin da yariƙe mi yayi?

Wallahi Indai aiki za'a duba da in zaɓi atiku gwara na zaɓi tinubu don nasan komadai yayane yayi Amfani da muƙaminsa na gwamna wajen yiwa mutanensa aiki angani aƙasa.
B***e kwankwaso.

✍️ Mustapha Alkashnawi

From UK Bello Minna Hon. Ibraheem Abdulaziz De Eagle flag off
01/02/2023

From UK Bello Minna

Hon. Ibraheem Abdulaziz De Eagle flag off

31/01/2023

25 days Remain

20/01/2023
16/01/2023

North Central flag off

At Lafiya Nasarawa State

Yau ko bakaso sai mun baka Sarautar Jarumin Karshi ~Cewar Sarkin Karshi.Mai Martaba Sarkin Karshi Farfesa Sani Mohammad ...
16/01/2023

Yau ko bakaso sai mun baka Sarautar Jarumin Karshi ~Cewar Sarkin Karshi.

Mai Martaba Sarkin Karshi Farfesa Sani Mohammad Karshi III, ya baiwa Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso Sarautar Jarumin Karshi, bisa irin namijin kokarin da yake yi wajen riko da gaskiya da Amana.

Farfesa Sani yayi jawabi tare da nuna Jin dadin sa da yadda Sanata Kwankwaso yayo tattaki da sanyin Safiya domin ziyartar masarautar.

A jawabinsa Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso yayi godiya da wannan kyauta da aka bashi tare da yin alkawarin ci gaba da kulla kyakkyawar alaka ga wannan masarauta.

A tare da tawagar sa akwai Mataimakin sa Bishop Isàac Idahosa, Engr Buba Galadima da Dan takarar Gwamnan Jihar Nassarawa a Jamiyyar NNPP da mataimakin sa da dai sauransu.



16/01/2023

North Central
Today

The National Leader and Presidential candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE warmly r...
15/01/2023

The National Leader and Presidential candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE warmly received today (15th January, 2023) by communities along Abuja - Kaduna express road as he also commissionsed 3 NNPP offices on his way to Abuja.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya Reporters:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Kano

Show All