01/10/2020
_* Independence Day*
_ Da Allah ya 'yan tamu daga Duhun kafirci da Jahilci zuwa hasken muslunci.
_Ranar Da Allah yabamu Wanda baida kamar sa duk cikin Halittunsa.
_Ranar Da Allah yaso musanshi da girmansa mu bauta masa.
_Ranar Da Allah Ya saukar mana Da Aynahin Rahamarsa.
_Ranar Da aka Turo mai cetonmu daga bata zuwa shiriya
Ranar da Allah yaturo mai mana bushara da Aljanna da gargadi da wuta.
_Ranar Da Allah ya turo mai hanamu bunne 'ya'yanmu mata da Ransu da hanasu gado.
_Ranar da Allah ya turo Wanda in yana cikinmu bazai mana Azababa.
_Ranar da Allah ya saukar da mai shafe kafirci Da bawa musulmi 'yanci.
_Ranar Da Allah ya sauke mai kaunarmu kuma mai cetonmu mu Ranar kiyama Annibi Muhammad (S.A.W).
*The real world Independence day*
*2me Ahmad (khalifah)*
_ *isπ(12 RABI'UL AUWAL*_)