Maryam been Ahmad

Maryam been Ahmad Media 24 News stays with us for more news Thank you

DA DUMU-DUMI: Shugaba Tinubu ya umurci Hukumomin Tsaro da su sanya ido sosai tare da bin diddigin abubuwan dake faruwa G...
15/02/2024

DA DUMU-DUMI: Shugaba Tinubu ya umurci Hukumomin Tsaro da su sanya ido sosai tare da bin diddigin abubuwan dake faruwa Game da kayayyakin Masarufi a fadin kasar nan.

KBC Hausa

Sarakunan Arewa a ƙarƙashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, sun bayyana damuwarsu ga Gwam...
15/02/2024

Sarakunan Arewa a ƙarƙashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, sun bayyana damuwarsu ga Gwamnatin Tarayya cewa irin wahalhalun da ake fama da su, da rashin tsaro, da talauci da rashin aikin yi da ake fama da su a Najeriya, musamman a Arewa, sun yi kamari.

Da yake jawabi ga mahalarta taron a gidan Arewa da ke Kaduna, a jiya, yayin taron kwamitin zartarwa na Majalisar Dattawan Arewa karo na 6, Sarkin Musulmi ya bayyana wa Gwamnati cewa sarakunan gargajiya, malaman addini, da Gwamnonin jihohi suna kwantar da hankulan jama’a, ciki har da matasa marasa aikin yi. Domin hana duk wani yunkuri na tayar da hankulan shugabannin siyasar da ke kan mulki a halin yanzu.

Karin bayani:
👇👇👇
https://kalamansoblog.wpcomstaging.com/2024/02/15/sarakunan-arewa-a-%c6%99ar%c6%99ashin-mai-alfarma-sarkin-musulmi-alhaji-muhammad-saad/

Yan fashi sun gudu da adai daita sahu bayan hallaka matukinsa a Suleja dake jihar Naija.Wasu da ake kyautata zaton 'yan ...
15/02/2024

Yan fashi sun gudu da adai daita sahu bayan hallaka matukinsa a Suleja dake jihar Naija.

Wasu da ake kyautata zaton 'yan fashi ne sun hallaka wani matashi mai mai suna Auwalu Muhammad, Dan asalin garin Gumel a jihar Jigawa, tare da guduwa da babur ɗin adaidaita sahun da yake Sana'a da shi.

Karin bayani:
👇👇👇

https://kalamansoblog.wpcomstaging.com/

SAKON RANAR VALENTINE GA MASOYA DON BAYYANA SHA'AWABa zan gaji da nanata wannan kalmar ba, "Ina sonki, Ina sonki, kuma d...
14/02/2024

SAKON RANAR VALENTINE GA MASOYA DON BAYYANA SHA'AWA

Ba zan gaji da nanata wannan kalmar ba, "Ina sonki, Ina sonki, kuma dai Ina sonki". dan Allah baby ki sani a sahun gaba a cikin masoyinki masu son farin cikinki, na kara fada ni dai Ina sonki

Ni fa komai naka burgeni yake, me yasa komai kayi kyai yake kara maka? Murmushinka, Fushinka, Dariyarka, Tafiyarka, Maganarka. wayyo baby ina mutuwar sonka

Sonki ya linka son kowa sau ba adadi a zuciyata, kuma kullum karuwa yake na dade da zama naki masoyiya

Dan gatana, na baka mulkin zuciyata, Idan da kai a gefena babu abinda ke bata raina. Gwanina ina sonka irin sosai din nan.

Dan Nan link din Nan dimin samun zafafan Kalaman soyayya masu dadi da tada SHA'AWA
😘😘😍🥰🥰👇👇👇

https://kalamanso.com.ng/2024/02/14/sakon-ranar-valentine-ga-masoya-don-bayyana-shaawa/

BAMBAMCIN MACE DOGUWA, GAJERIYA, YAR LUKUTA, DA KUMA TSAKA-TSAKI A WAJEN JIMA'I ~~~~~~••~~~~~~••~~~~•••~~~~~~••~~~~🔞🔞🔞🔞🔞...
13/02/2024

BAMBAMCIN MACE DOGUWA, GAJERIYA, YAR LUKUTA, DA KUMA TSAKA-TSAKI A WAJEN JIMA'I
~~~~~~••~~~~~~••~~~~•••~~~~~~••~~~~
🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞

Dan Gane da Dadin jimai a tsakankani mata dai, masana su na da sabanin fahimta akai.
Kuma mafiya rinjayen a cikin su sun tafi ne akan cewa Dadin jima'i a tsakanin mata kawai ya ta'allaka ne akan wasu gimshiki guda uku.yayin da wasu suke dora abun akan yanayi na "NI'IMAR MACE"
Sannan Kuma Babban Abinda ya kamata a fahimta ga mata, shine ni'imar mace daban kuma dadin da zata bayar wajen jima'i daban.
Akwai mazan da basa son mace mai yawan ni'ima, yayin Kuma da wasu mazan su abinda suke bukata kenan wajen mace. Don haka ba a dora dadin mace akan ni'imar ta ko rashin ni'imar ta.

Shi ba. Saboda yawanci muna da ganda da kasala wajen karatu
Bari muyi takaitaccen bayanin su daya bayan daya.

https://kalamansoblog.wpcomstaging.com/2024/02/13/bambamcin-mace-doguwa-gajeriya-yar-lukuta-da-kuma-tsaka-tsaki-a-wajen-jimai/

Gwamnatin tarayya ta baiwa Kungiyar kwadago tabbacin cewa biyan albashin ma’aikata zai kasance Daga yanzu.Gwamnatin tara...
13/02/2024

Gwamnatin tarayya ta baiwa Kungiyar kwadago tabbacin cewa biyan albashin ma’aikata zai kasance Daga yanzu.

Gwamnatin tarayya ta baiwa Kungiyar kwadago tabbacin cewa biyan albashin ma’aikata zai kasance Daga yanzu.

Gwamnatin tarayya ta baiwa Kungiyar kwadago tabbacin cewa biyan albashin ma’aikata zai kasance Daga yanzu. Karamar ministar kwadago da samar da ayyukan yi, Nkeiruka Onyejeocha, ta bayar da wannan t…

Muhadu daku ta Whatsapp masoyana ta wan Nan group din zan bada give away ga wadda s**a shiga group din Nan 👇👇👇https://oa...
13/02/2024

Muhadu daku ta Whatsapp masoyana ta wan Nan group din zan bada give away ga wadda s**a shiga group din Nan
👇👇👇

https://oagnolti.net/4/7079682

SADUWA DA MACE MAI CIKITambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna b...
13/02/2024

SADUWA DA MACE MAI CIKI

Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi saduwa da ita har sai ta haihu meye gaskiya maganar? Zaka Iya jima'i da mace mai juna biyun.

Tambaya :
Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan matar mutum tana da juna biyu ya yi saduwa da ita har sai ta haihu meye gaskiya maganar?

AMSA :
To dan’uwa ya halatta a sadu damace lokacin d take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi: “Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shaya da ruwansa ga shukar waninsa”

Karin bayani:
👇👇👇

https://kalamanso.com.ng/2024/02/13/laduban-jimai-a-musulinci-3/

Yadda mata zaku rabu da infection kwatakwata
13/02/2024

Yadda mata zaku rabu da infection kwatakwata

YADDA MATA ZASU RABU DA INFECTION KWATAKWATA INSHA ALLAH. kamfanin khalifa herbal medicine and marriage councelling munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma…

Yadda zaka dade kana jima'i
13/02/2024

Yadda zaka dade kana jima'i

DOMIN JINKIRTA KAWOWA (S*X DELAY) GA MAZAJE. Ai Sharin Dan Allah Don haka ga wata sabuwa hanya mai sauki don jinkirta kawowa da wuri yayin saduwa. ZAKA SAMO 1. Man Zaitun 2. Mai na shafawa amma Vas…

AMFANIN lalle da irin mashin mancinsa
13/02/2024

AMFANIN lalle da irin mashin mancinsa

AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCIN SA AWAJAN DAN ADAM. 1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 10/15 hatta karamar yarinya “Yar shekara 1 xa’a iya sata a ciki…

Muhimmancin Saduwar Aure Ga MaceSaduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda ida...
12/02/2024

Muhimmancin Saduwar Aure Ga Mace

Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi. Wani abin haushi ne, sau tari za ka ga ana samun matsala ta wurin mata a kan saduwar aure.
Karin bayani:
👇👇👇😋😋😋🥰
https://kalamanso.com.ng/2024/02/12/saduwar-aure-a-musilinci-5/

Tabbas Anci Mutuncin Ahmed Musa A Tawagar Super Eagle's Na Najeriya Tsabar Abun Haushi Irin Na Najeriya Kuje Da Kyaftin ...
12/02/2024

Tabbas Anci Mutuncin Ahmed Musa A Tawagar Super Eagle's Na Najeriya Tsabar Abun Haushi Irin Na Najeriya Kuje Da Kyaftin Guda Amma Wai Saboda Wata Ra'ayi Naku Na Daban Ku Ƙi Amfani Dashi Gabaɗaya Ko Minti Ɗaya Baku Bashi Ya Buga Ba, Nifa Bawai Goyon Bayan Super Eagle's Ne Banayi Ba A'A Babban Abinda Yafi Ɓata Min Rai Shine Yadda S**a Rufe Idanunsu Wajen Son Zuciya A Wasanninsu Ga Ƙabilanci Da Ake Nuna Wa Da Wariya, Tabbas Wannan Abun Shine Yafi Ɓata Min Rai Matuƙa, Kar Ku Manta Sune S**a Yi Sanadiyyar Ficewar Sadiq Umar Daga Cikin Tawagar Da Sunan Wai Bashida Lfy Amma Yana Zuwa Sociedad Aka Gwada Shi Lafiyarsa Kalau Sannan Akwai Abubuwan Da Ake Ɓoyewa Bayan Wannan Musamman Yadda Ake Nuna Halin Ko'in Kula Da Fitattun Ƴan Wasan Arewacin Najeria.

Ansaka Yara Marasa Kishi Kaf Cikinsu Waye Yafi Ahmad Musa Tarihi A Tawagar Super Eagle's? Amma Saboda Son Zuciya An Saka Su Sun Buga Amma Shi Saboda Tsabar Abun Haushi Bazasu Iya Saka Shi Ya Buga Ko Minti 1 Ne Ba Yanzu Sunja Mai Abin Kunya Amatsayin Kyaftin Ɗin Da Aka Je AFCON Baibuga Ko Minti Ɗaya Ba.😓

ALAMONI 5 DA ZAKA IYA GANE MUTUN YA KAMU DA SONKA?

Me yasa son mutum yake shiga ran mu?
YADDA AKE GANE MACE TA KAMU DA SONKA

Soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon tunanin da muke yi cewa mun dace da juna, kuma muna faɗawa soyayya da mutum ne idan muka fahiacmci cewa zai iya taimakawa gurin cigaban rayuwar mu dana zuriyar mu. Yadda ake Gane.

https://kalamanso.com.ng/2024/02/12/yadda-ake-gane-mace-ta-kamu-da-sonka-ga-budurwa/

Shi Dai Ahmed Musa Haƙuri Ne Nashi Saboda Anfi Ƙarfinsa Dole Akai Masa Ga Cin Mutuncin Da S**ayi Masa Saidai Bazai Taɓa Fitowa Yayi Muku Bayanin Cewa Ransa Ya Ɓaci Ba, Amma Muna Tafe Watarana Bayan Yayi Ritaya A Super Eagle's Zaifito Zai Baiyana Wa Duniya Irin Cin Mutuncin Da Akayi Masa A Bayan Fage, Amma Zaku Gasgata Ni Ne Kawai Bayan Hakan Yafaru Saboda Yanzu Gani Kuke Kamar Hassada Kokuma Ƙiyaiya Nake Nunawa Super Eagle's, Abinda Ijiyoyinsu S**a Rufe S**a Manta Shine Ahmad Musa Ya Fi Su Komai Duk Hassadarsu Gareshi Nagaba Yayi Gaba Na Baya Sai Labari.

Allah Yaƙara Ɗaukaka Ƙasata Najeriya 🙏
Allah Yaƙara Dafa Wa Legend Ahmad Musa 👏
Allah Yataimaki Ahmad Musa Ameen 🤲

ALAMONI 5 DA ZAKA IYA GANE MUTUN YA KAMU DA SONKA?Me yasa son mutum yake shiga ran mu?YADDA AKE GANE MACE TA KAMU DA SON...
12/02/2024

ALAMONI 5 DA ZAKA IYA GANE MUTUN YA KAMU DA SONKA?

Me yasa son mutum yake shiga ran mu?
YADDA AKE GANE MACE TA KAMU DA SONKA

Soyayya tana ƙulluwa ne sakamakon tunanin da muke yi cewa mun dace da juna, kuma muna faɗawa soyayya da mutum ne idan muka fahiacmci cewa zai iya taimakawa gurin cigaban rayuwar mu dana zuriyar mu. Yadda ake Gane.

https://kalamanso.com.ng/2024/02/12/yadda-ake-gane-mace-ta-kamu-da-sonka-ga-budurwa/

Bayan Ivory Coast ta doke Najeriya da ci 2-1 a wasan karshe na gasar, masu masaukin bakin sun zama gwarazan Gasar AFCON ...
11/02/2024

Bayan Ivory Coast ta doke Najeriya da ci 2-1 a wasan karshe na gasar, masu masaukin bakin sun zama gwarazan Gasar AFCON na 2023.

Karin bayani: https://offmantiner.com/4/7068348

Yau ranar farin ciki ce a wajena Dan haka na bude wa masoyana damar gaisawa Dani   Ban da cin mutunci Dan na Nan.👇👇👇👇👇👇👇...
11/02/2024

Yau ranar farin ciki ce a wajena Dan haka na bude wa masoyana damar gaisawa Dani
Ban da cin mutunci Dan na Nan.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇😋😋😋

https://oulsools.com/4/7071437

AMFANIN NAMIJIN GORO GA MAZA GUDA 10Na mijin goro:Yana kara karfin samun damar saduwa tsakanini miji da mata, musamman m...
11/02/2024

AMFANIN NAMIJIN GORO GA MAZA GUDA 10

Na mijin goro:
Yana kara karfin samun damar saduwa tsakanini miji da mata, musamman ma ga mazaje, namijin goro ba kashi yadawa bane. Namijin goro yana kara sha’awar son saduwa tsakanin ma’aurata, musamman ma maza adanda s**a ci goron. Wani al’amari kuma shine ana son a ci shi goron, a kalla minti biyu kafin saduwa.

Domin samun Karin bayani dan Nan
👇👇👇

https://kalamanso.com.ng/2024/02/11/amfanin-namijin-goro-ga-maza/

KALAMAN SOYAYYA MASU DADI: ❤️ Baby Ina kewarka irin sosai din nan, ko da yaushe burin zuciyata ta gammu a tare da kai 🥰 ...
10/02/2024

KALAMAN SOYAYYA MASU DADI:

❤️ Baby Ina kewarka irin sosai din nan, ko da yaushe burin zuciyata ta gammu a tare da kai 🥰 shiyasa a duk lokacin da kayi nisa da ni nake azabtuwa da kewarka.

Domin samun da yawa Dan na Nan
👇👇👇

https://kalamanso.com.ng/2024/02/09/kalaman-soyayya-masu-dadi/

Dan Allah mutane nawa ne s**a san Dalilin da yasa ake kiran Ali nuhu da Sarki A Kannywood ai akwai wanda s**a fishi kudi...
09/02/2024

Dan Allah mutane nawa ne s**a san Dalilin da yasa ake kiran Ali nuhu da Sarki A Kannywood ai akwai wanda s**a fishi kudi ko kun san dalilin da yasa Wanda ya sani muje wajan kwamen mu hade dashi ya fada mana📣📣📣.

AMFANIN NAMAN KYANKYASO WAJEN ƘARAWA MUTANE LAFIYA. Masana sun gano amfanin cin naman Kyankyaso da kuma shan nonon Kyank...
09/02/2024

AMFANIN NAMAN KYANKYASO WAJEN ƘARAWA MUTANE LAFIYA.

Masana sun gano amfanin cin naman Kyankyaso da kuma shan nonon Kyankyaso wanda mutane da dama ba su sani ba.

Masanan su ka ce, ruwan dake jikin Kyankyaso ya fi nonon saniya amfani domin yana dauke da sinadaran gina jiki da dama wanda s**a hada da 'sugar' da kuma sinadarin ‘fats’ mai sa ƙiba da kuma ‘protain’ mai gina jiki da kara lafiya kamar yadda wani bincike na gidan talabijin na CNN ya nuna.

Banda ma amfanin ruwan na Kyankyaso, shi kansa Kyankyason na da matukar zaƙi sannan kuma ga amfani ga lafiyar jiki, domin dadin naman Kyankyaso kamar abin kwalamar nan na ‘Ice cream’ ne, in ji masu binciken.

"Ruwan kyankyaso dai yana gina jiki matuka" Inji wani masani Leonard Chavas da yayi bincike a kai.

Ya ce "Nonon matar Kyankyaso har ta kai ma ya fi nonon saniya kara karfi da kara lafiya a jikin mutum kwarai da gaske.

A sauran kasashe dai kamar irinsu China ana kokarin ganin yadda za a rika gyara ruwan Kyankyaso domin a maida shi abin kalaci na yau da kullum.

Meyasa Jaruma Nafisa Abdullahi tafi kowace jaruma daukar hankali a wajan taron karrama mai girma MD Ali Nuhu Mohammed Mu...
08/02/2024

Meyasa Jaruma Nafisa Abdullahi tafi kowace jaruma daukar hankali a wajan taron karrama mai girma MD Ali Nuhu Mohammed
Muna sauraron ra'ayoyin ku???

GANYEN KUKAMAGANIN SAURIN KAWOWA GIRMANMAZAKUTA DA KARIN KARFIN GABADA KANKANCEWAR GABA.Babu shakka lallai wannan fa'ida...
08/02/2024

GANYEN KUKA

MAGANIN SAURIN KAWOWA GIRMAN
MAZAKUTA DA KARIN KARFIN GABA
DA KANKANCEWAR GABA.

Babu shakka lallai wannan fa'idar
da kuke karantawa fa'ida ce wacce
al'umma da dama s**a yi amfani
da ita kuma tayi musu tasiri wajen
maganin sha'anin daya shafi jima'i.

Wannan fa'ida tana kara sha'awa,
sannan tana kara ruwan maniyyi tana
kuma maganin saurarin inzali.
Haka nan tana karawa namiji karfin
sha'awa, da kuzari, da nishadi, tare da
jindadi a lokacin saduwa da iyali.

Abubuwan Da Zaka Samo Domin
Hadawa Sune Abubuwa Kamar Haka.
(1) Ganyen Kuka.
(2) Citta.
(3) Kanunfari.
(4) Tafarnuwa.

Da farko zaa samu ganyen kuka guda
5 a shanya ya bushe a inuwa,sannan a
samu garin citta karamin chokali Garin
Tafarnuwa karanin chokali kanunfari
chokali

1.Za'a hade su waje daya a dake su
sosai,sai a rika diban rabin karamin
chokali ana zubawa a ruwan shayi ba
madara ana sha da safe da dare minti
30 kafin a kusanci iyali.
Za'ai wannan hadin na tsawon sati
1 insha Allah za'a samu kuzari karfi
da kuma dadewa ana jima'i da rashin
saurin kwanciyar gaba.
Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin
namu mai al'barka domin samun
magungunan masu ingance akoda
yaushe mungode da ziyarar wanna
shafin namu mai al'barka.
Allah yasa mudace.

SO YA FI YIWA MATA ILLA. 1. Duk da cewa, Mace tana da yawan Hakuri da Juriya, amma hakurin ta ya ta'allaka ne kurum kan ...
07/02/2024

SO YA FI YIWA MATA ILLA.

1. Duk da cewa, Mace tana da yawan Hakuri da Juriya, amma hakurin ta ya ta'allaka ne kurum kan abinda take matukar So. Tana da Hakuri da kuma jure dukkan kalubalen Rayuwa, amma ba ta da Hakurin Jure yaudara ko kaddarar da za ta raba ta da wanda ta zurfafa matuka cikin kaunar sa. Hakurin ta, ba ya hanata illatuwa daga soyayya.

2. Mace tana da Zuciyar da zan iya kira da "Kuran Soyayya", ba ta bukatar lokaci mai tsawo kafin ta faɗa cikin Soyayya. Cikin lokaci kankani za ta faɗa, kuma har ta zurfafa a ciki. Sai dai tana sintar kan ta cikin mawuyacin hali kafin ta iya fita daga tafkin So.

3.ina da shawarwari ga duk Macen da soyayya ta illata mata Zuciya.

A. Duk da cewa Allah (SWT) shi ke da ikon sarrafa dukkan komai, amma ya ba mu ikon sanyawa da kuma fitar da komai a cikin Zuciyar mu. Idan kina son ki sanya wani a cikin Zuciyar ki, ki tabbatar kin mallaki rabin abinda ya mallaka, - na Ilimi, Arziki, Nasaba, da kuma Nagarta. Kuma ki tabbatar kin ninka shi a kyau!. Yin hakan zai hanaki sanyawa Zuciyar ki Ruwan guba. ❤


B. Mu Maza muna son Macen da take da Halaye (Ma su kyau!) kwatankwacin na Mahaifiyar mu. Wannan dalilin ne yasa, wasu Mazan su ka damka wa Mahaifiyar su Mabuɗan Zuciyar su. Saboda haka, idan kika siffantu da ɗabi'ar Mahaifiyar wanda k**e so, kamar kin samu mabuɗin Zuciyar sa ne.

C. Kar ki zurfafa matuka a cikin Son wani Namiji, in ma kin zurfafa, kar ki bayyana. Domin mu Maza ba mu cika girmama tare da daraja waɗanda s**a nuna sun zurfafa a cikin soyayyar mu ba. Mun fi daraja wacce za ta gasa mana aya a Hanu.

D. Kar ki dukar da kan ki cikin kunci da kunar Zuciya, saboda wani Namiji ya yaudare ki. Ki ɗaga kan ki cikin karfin guiwa da fatan Allah (SWT) ya warkar da Zuciyar ki. Sannan ki yi dubi zuwa ga Mazan da suke shirye su faranta miki ta hanyar sanya ki cikin Lambun Soyayya. ❤

E. Ki buɗe Zuciyar ki, ki amshi Soyayya. Duk halittar da k**e gani a wannan Duniyar, So ya kuntata mata, ko kuma nan kusa

Hotunan mañyan jaruman kannywood💖💞💌
06/02/2024

Hotunan mañyan jaruman kannywood💖💞💌

06/02/2024

Su murja Ibrahim kunya manyan mata

Ayayin Da Kuke Zaune Daga Ke Sai Mijinki Duk Wani Kula Da Soyayya Ki Dage Ki Nuna Mishi A Wannan Lokacin Ba Kunya Ba Gaj...
06/02/2024

Ayayin Da Kuke Zaune Daga Ke Sai Mijinki Duk Wani Kula Da Soyayya Ki Dage Ki Nuna Mishi A Wannan Lokacin Ba Kunya Ba Gajiyawa Ba Ganda Ki Nuna Mar Tsagoran Soyayya Faranta Kal Mijinki Ne Riba Biyu Zaki Samu Ga Lada Ga Karßuwa Agun Mai Gida

Idan Allah Yasa Mai Gidanki Mai Muradin Yin Mata Biyu Ne Allah Ya Horemishi Yazo Yayi (Mata Biyu) Kuma Amarya Tazo Da Training Daga Gida Kuma Akayi Rashin Dace Bakya Kula Dashi Sosai Lallai Zaki Tsiya

Idan Amarya Tazo Da Sampur Na Bawa Mai Gida Kulawa Da Nuna Masa Soyayya Wanda Da Ke Bakya Masa Tofa Hankalin Mai Gida Dole Zai Karkata Gun Amarya Domin Bawata Zuciya Da Bazata Fifita Mai Kyautata Mata Ba

Anan Kema Zaki Dau Action Kina Koyi Da Amarya Mai Makon Ita Tayi Koyi Dake
Kuma Bazaki Taßa Yin Role Din Mai Kyau Ba Tunda Bakya Kika Kawo Role Din Ba Kuma Ba Dan Allah K**eyi Ba Ke Kanki Kinayi Kina Jin Kunya Tunda Shi Mai Gida Yasan Yanda K**e Daaaa

Zama Da Abokiyar Zama Agidan Miji Zaman Tsere Ne Zama Ne Na Wanda Ya Iya Allonshi Ya Wanke Kudena Biye Zugar Kawaye Kuyiwa Mazajen Ku Bauta Kamar Zaku Mutu Ba Ruwanki Da Waye Waye A Hadu A Babban Da Ira Kawai Taraba Acan 🙅🏻

Aljannar Takima Akasan Kafarshi Take👌🏻

Address

Kano
731101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam been Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share



You may also like