Amsakuwa news

Amsakuwa news Amsakowa news kafan yada labarai ne Wanda yake gamsar da mutane da sahihan labaran kasa harda dana ketare.

DAN KISHIN KASA ORUBEBEBincike ya nuna cewa ban cikakken dan kishin kasa irin tsohon makusancin tsohon shugaban kasan ni...
15/12/2021

DAN KISHIN KASA ORUBEBE
Bincike ya nuna cewa ban cikakken dan kishin kasa irin tsohon makusancin tsohon shugaban kasan nijeriya goodluck ebele Jonathan wato orubebe, irin yanda yayi ruwa yayi tsaki da kada a dauki mulkin da amanar tsaro da dukiyoyin yan najeriya aba tsoho dan daura. Yanzu ko yana ina oho, amma nasan yana cikin koshin lafiya da jin dadi, amma talakawan najeriya da yake ta nunanshesu halin tsoho. Allah ya fitar da a'i a rogo, ka kuma kawo mana mafita.

AN DAURA AUREN SARKI DA YARINYA YAR SHEKARA ASHIRINWani fitattacin sarki a arewacin najeriya Dan shekara casa'in wato sa...
15/12/2021

AN DAURA AUREN SARKI DA YARINYA YAR SHEKARA ASHIRIN
Wani fitattacin sarki a arewacin najeriya Dan shekara casa'in wato sarkin daura Alhaji umar faruk umar ya angonce da wata tsaleliyan yarinya mai suna Aisha iron maikano, yar shekara ashirin wanda aka daura auren a birnin katsinan najeriya bisa sadaki naira miliyan daya. Mudai fatanmu Allah ya bada zaman lafiya.

29/10/2021

Message us , we are ready to respond to you

MASU ABU  DA ABUNSU Wayannan sune attajirai nijeriya, Aliko dangote, Dahiru mangal da Abdussamad isyaka rabi'u, sune shu...
28/10/2021

MASU ABU DA ABUNSU
Wayannan sune attajirai nijeriya, Aliko dangote, Dahiru mangal da Abdussamad isyaka rabi'u, sune shuwagabannin kamfanonin rukunin, Dangote group, mangal group da kuma BUA group.
A daiki wannan hoton a kasa mai tsarki yayinda suke umrah.
A takaice sune "naira" a nijeriya.

ABBA SAYYIDI RUMA YA RASUTsohon ministan noma da ruwa DR Abba sayyidi ruma ya rigamu gidan gaskiya a kasar waje , bayan ...
27/10/2021

ABBA SAYYIDI RUMA YA RASU
Tsohon ministan noma da ruwa DR Abba sayyidi ruma ya rigamu gidan gaskiya a kasar waje , bayan dan takaitaccen jinya na rashin lafiya. Allah ya jikanshi yasa kyakykyawan matsayi.

GWAMNATIN NIJERIYA ZATAI GWANJAN KAYAR MAMAN DIEZANIGwamnatin nijeriya na shirin gwanjar kayan mamar tsohuwar ministan m...
27/10/2021

GWAMNATIN NIJERIYA ZATAI GWANJAN KAYAR MAMAN DIEZANI
Gwamnatin nijeriya na shirin gwanjar kayan mamar tsohuwar ministan man fetur mrs Diezani Alison madueke.
Kiyastin jumullan kayan mamar tsohuwar ministan yakai dai dai dalar amurka miliyan 12.3.
Wani miyan sai a kasata nijeriya.

YAU FILIN TASHI DA SAUKA NA JIRAGEN KANO TA CIKA MAKIL TA JIRAGEYau juma'a garin kano ta cika makil da manyan mutane don...
20/08/2021

YAU FILIN TASHI DA SAUKA NA JIRAGEN KANO TA CIKA MAKIL TA JIRAGE
Yau juma'a garin kano ta cika makil da manyan mutane don shaida auren Yusuf muhammadu buhari da amaryan sa zahra nasiru ado bayero , jirage sama da tamanin s**a sauka a mallan Aminu kano international airport. Allah ya bada zaman lafiya.

YADDA GWAMNA ZULUM YAKE FARFADO DA ILIMI A BORNOHoto mai magana, yana nuna yadda zulum ke farfado da ilimi a jihar borno...
14/08/2021

YADDA GWAMNA ZULUM YAKE FARFADO DA ILIMI A BORNO
Hoto mai magana, yana nuna yadda zulum ke farfado da ilimi a jihar borno saboda yadda rikicin boko haram ya mayar koma baya.

MANSURA ISAH TA KOMA GIDAN MIJINTATsohuwan jaruman kannywood mansura isah ta koma gidan.mijinta sani danja.
08/08/2021

MANSURA ISAH TA KOMA GIDAN MIJINTA
Tsohuwan jaruman kannywood mansura isah ta koma gidan.mijinta sani danja.

GWAMNA ZULUM YA TALLAFAMA YAN GUDUN HIJIRA MARTEA yaune gwamnan borno prof zulum ya tallafama yan gudun hijiran da s**a ...
01/08/2021

GWAMNA ZULUM YA TALLAFAMA YAN GUDUN HIJIRA MARTE
A yaune gwamnan borno prof zulum ya tallafama yan gudun hijiran da s**a dawo daga dikwa, mungunu da kuma Maiduguri a filin garade na karamar hukuman marte.

An gudun hijira guda 2870, da kuma iyalan guda 500, s**a sami tallafin, Wanda s**a rako gwamnan sun hada da sanatan arewacin borno Abubakar kyari, shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin borno prof hamisu marte da kuma sauran mukarraban gwamnati.

AN DAKATAR DA DCP ABBA KYARIA yau sufeton yan sandan nijeriya ya dakatar da Dcp Abba kyari domin bada daman binciken bad...
01/08/2021

AN DAKATAR DA DCP ABBA KYARI
A yau sufeton yan sandan nijeriya ya dakatar da Dcp Abba kyari domin bada daman binciken bada kalar dake tsakaninsa da Ramon Abbas wato hushpuppi kasundumin Dan damfara.
Allah ya taimaki mai gaskiya

AN K**A MASU GARKUWA DA MUTANEA jiyane jami'an tsaron najeriya s**ai ram da wasu garkuwa da mutane wato kidnappers a gar...
31/07/2021

AN K**A MASU GARKUWA DA MUTANE
A jiyane jami'an tsaron najeriya s**ai ram da wasu garkuwa da mutane wato kidnappers a garin abuja , yayin da suke fitar da kudan fansa da s**a karba a wajen Wanda s**ai garkuwa dashi.
Allah ya dade kare mu , ya kuma cigaba da tona masu asiri ameen.

AN SAMO SHAGUL GULAN BIKIN YUSUF BUHARI DA ZAHRA ADO BAYEROAn ba a mantaba Dan shugaban kasa Yusuf buhari da yar sarkin ...
31/07/2021

AN SAMO SHAGUL GULAN BIKIN YUSUF BUHARI DA ZAHRA ADO BAYERO
An ba a mantaba Dan shugaban kasa Yusuf buhari da yar sarkin bichi zarah nasir bayero, suna gabda angoncewa, a jiyane s**a soma shagul gulan wasan polo.
Mudai fatanmu a kulla alheri

JAGORAN SHI'A EL ZAKZAKY YA TAFI KASAR WAJEJagoran shi'a Ibrahim el zakzaky  ya tafi kasar waje don ganawa da iyalansa.
29/07/2021

JAGORAN SHI'A EL ZAKZAKY YA TAFI KASAR WAJE
Jagoran shi'a Ibrahim el zakzaky ya tafi kasar waje don ganawa da iyalansa.

TAKUN SAKA TSAKANIN  MATAIMAKIN GWAMNAN ZAMFARA YAN MAJALISAA  jiyane majalisan jihar zamfara s**a ba mataimakin jihar z...
29/07/2021

TAKUN SAKA TSAKANIN MATAIMAKIN GWAMNAN ZAMFARA YAN MAJALISA
A jiyane majalisan jihar zamfara s**a ba mataimakin jihar zamfara barrister mahdi Ali gusau awa arba'in da takwas da ya gurfana a gabanta dan a amsa wasu tambayoyi.

Amma magiya mai karfi , yana nuna cewa , matsin da kuma kiranyen ya gurfana yana hadi da rashin sauya sheka zuwa jam'iyar mai mulki na APC.
Yaya za a kwashe , bamu saniba.

YADDA AKE YAMAN KOTU , NA SAURARAN KARAN NNAMDI KANUYaune ake cigaba da zaman sauraran karan shugaba kungiyan IPOB, wato...
26/07/2021

YADDA AKE YAMAN KOTU , NA SAURARAN KARAN NNAMDI KANU
Yaune ake cigaba da zaman sauraran karan shugaba kungiyan IPOB, wato masu ragin ballewa daga nijeriya dun kafa sabuwan kasan biafara.

Magoya bayansa sun fito Kansu da kwarkwatonsu domin Mara masa baya

AN SA RANAN BIKIN YUSUF BUHARI DA ZAHRA NASIR BAYEROAn ruga an tasaida ashirin ga wata agusta a matsayin ranan da Yusuf ...
25/07/2021

AN SA RANAN BIKIN YUSUF BUHARI DA ZAHRA NASIR BAYERO
An ruga an tasaida ashirin ga wata agusta a matsayin ranan da Yusuf dan wajen shugaba muhammadu buhari da zahra bayero 'ya ga wajen sarkin bichi.
Kuma ashirin da daya ga watan agusta shine ranan da za a ba sarkin bichi , mai martaba sarkin bichi Alhaji nasiru ado bayero, wato kwana daya da auran da yansa in Allah ya kaimu da rai da lafiya.
Allah ya nuna mana ranan ameen.

25/07/2021

ZA A CIGABA DA UMRA A SAUDIYA
Hukumomin kasa mai tsarki sanar cewa za a cigaba da aikin umra

JANCEN KAIMA SARKIN KANO BA GASKIYA BANEA yau ne yamadidi keta zagawa cewa an kaima sarkin kano Mai martaba Aminu ado ba...
25/07/2021

JANCEN KAIMA SARKIN KANO BA GASKIYA BANE
A yau ne yamadidi keta zagawa cewa an kaima sarkin kano Mai martaba Aminu ado bayero.

Amma mai magana da yawun masarautan kano karyata wannan batun.
Allah ya kawo mana zaman lafiya a kasarmu, Allah ya karama sarki lafiya da Nisan kwana.

DAN HAUSA FIM SANI SK YA SAMI TAIMAKO DANGANE DA RASHIN LAFIYANSAA yau ne dan kannywood din nan sani garba SK ya samu ta...
25/07/2021

DAN HAUSA FIM SANI SK YA SAMI TAIMAKO DANGANE DA RASHIN LAFIYANSA
A yau ne dan kannywood din nan sani garba SK ya samu tallafi daga wani dan siyasa mai suna mal Muhammad inuwa Wanda aka fi sani da "raba gardama" inda nan take ya bashi taimako , kuma ya alwashin daukan duk ragama da ya shafi lafiyansa.
Tuni yan anguwanshi suke ta mashi fatan alheri da kuma jin dadin abun daya faru dashi, suma yan kannywood din ba a barshi a baya ba.

KAI WANNAN WANI IRIN KASADA NEJinjina ga sojojin nijeriya amma wannan wani irin kasada ne?
23/07/2021

KAI WANNAN WANI IRIN KASADA NE
Jinjina ga sojojin nijeriya amma wannan wani irin kasada ne?

DUK HALIN DA KAKE CIKI KA GODE MA ALLAHRayuwa kenan , niman halak babu wuya duba wani tsoho mai Neman na kansa , bai tsa...
23/07/2021

DUK HALIN DA KAKE CIKI KA GODE MA ALLAH
Rayuwa kenan , niman halak babu wuya duba wani tsoho mai Neman na kansa , bai tsaya zuciyarshi ta mutu ba, Allah ka karama rayuwansa albarka , da duk mai neman na kansa ta hanyan halas ameen.

ZULUM YA ZIYARCI NGLA NA LAKE CHADJajirtaccen gwamna kuma haziki farfesa umara zulum ya ziyarce kyauyikan da boko haram ...
22/07/2021

ZULUM YA ZIYARCI NGLA NA LAKE CHAD
Jajirtaccen gwamna kuma haziki farfesa umara zulum ya ziyarce kyauyikan da boko haram suke lalata , a India ya tara mutane yayi musu jawabi , sannan ya dubu gina ginen da s**a lalace a karaman hukuman ngala na jihar borno.
Allah ya bashi iko , hazikin gwamna.

TSHEGUMI Hoto mai magana, amma in kaji gaggami da bayani, Dan wasan kannywood nabaraska ya nuna sha'awan auren hadiza ka...
22/07/2021

TSHEGUMI
Hoto mai magana, amma in kaji gaggami da bayani, Dan wasan kannywood nabaraska ya nuna sha'awan auren hadiza kabara, shin ko sun dace?

KANO TA DABO TIMBIN GIWAKanan daga cikin ayyika na raya kasa Wanda gwamnan kano Dr. Abdullahi umar ganduje khadimil isla...
20/07/2021

KANO TA DABO TIMBIN GIWA
Kanan daga cikin ayyika na raya kasa Wanda gwamnan kano Dr. Abdullahi umar ganduje khadimil islam tayi kenan.

GWAMNAN ZULUM YA GAYYACE SHUGABAN HAFSAN SOJOJIN KASAGwamnan borno professor umara zulum ya gayyace shugaban hafsan sojo...
20/07/2021

GWAMNAN ZULUM YA GAYYACE SHUGABAN HAFSAN SOJOJIN KASA
Gwamnan borno professor umara zulum ya gayyace shugaban hafsan sojojin kasa lieutenant general faruk yahaya a gidan gwamnatin borno dake maduguri, India ya nuna far in cikinsa wajen jajircewan sojoji wajen dakile hara haren boko haram a jihar

YADDA DAN JARIDA JAAFAR JAAFAR YAYI SALLAH A LONDONDan jarida jaafar jaafar haifaffen kano Wanda suke takun saka da gwam...
20/07/2021

YADDA DAN JARIDA JAAFAR JAAFAR YAYI SALLAH A LONDON
Dan jarida jaafar jaafar haifaffen kano Wanda suke takun saka da gwamnan kano Abdullahi umar ganduje yana gudun hijira a London. Ga hotunansa yanda ya gudanar da sallan idi a London.

YAN KANNYWOOD GUDA 5 MATA WANDA S**A FI YAWAN MABIYA A SHAFIN INSTAGRAMShafin sada zumunta ta Instagram, ya zamo hanyace...
20/07/2021

YAN KANNYWOOD GUDA 5 MATA WANDA S**A FI YAWAN MABIYA A SHAFIN INSTAGRAM
Shafin sada zumunta ta Instagram, ya zamo hanyace da jarumai suke bajekolin hotunansu da kuma harkokinsu na yau da kullun. Ga jerin yan kannywood wanda s**afi kowa yawon magoya baya, kamar haka;
1. RAHAMA SADAU
Rahama sadau , fitacciyar yar kannywood ne Wanda tayi finafinai da dama kamar rariya da dai sauransu. An haifeta a jihar Kaduna a arewa kasar, a 1993, yar kasuwace sosai. Itace na daya on kuwa tanada magoya baya kimanin miliyan biyu da rabi wato "2.5 million followers"
2. HADIZA GABON
An haifi hadiza Gabon ne a kasar Gabon , amma uwarta haifaffiyar nijeriya , wato hadin gambiza ne a iyayenta, bayan kammala karatunta ta secondary ne ta dawo kasar nijeriya, ta koma shiga kannywood, an Santa a finafinai kamar "yar maye, basaja , Ali yaga Ali dadai sau ransu. Itace ta biyu inda take da magoya baya kimanin million biyu da dubu Dari uku wato " 2.3 million followers "
3. Nafisa Abdullahi
An haifi jaruma nafisa Abdullahi ne a jihar plateau wato jos , tayi karatunta na Jami,a a unijos, an Santa a finafinai kamar sai wata rana, maimunatu da dai sauransu. Itace ta uku inda take da magoya baya miliyan daya da dubu Dari Tara wato " 1.9 million followers "
4. Maryam booth
An haifi maryam booth a jihar kano, kuma had film kamar gado ne a wajenta don kowa a gidansu kowa yana harkan film, itace ta hudu tana da magoya baya miliyan daya da dubu Dari bakwai wato " 1.7 million followers "
5. Maryam yahaya
Haifaffiyar jihar kano ce, ta soma harkan film tun kammala secondary school dinta, ta soma da fim din mansoor yanzu tayi finafinai da damage kuma itace ta biyar inda take da magoya baya miliyan daya da dubu Dari shida wato" 1.6 million followers "

SALLAN IDI A PALESTINEDubban jama'a musulmai a kasar Palestine kimanun dubu Dari ne s**a fito sallan idi a birnin kudus,...
20/07/2021

SALLAN IDI A PALESTINE
Dubban jama'a musulmai a kasar Palestine kimanun dubu Dari ne s**a fito sallan idi a birnin kudus, a haraban masallacin kudus.
Wannan yana zuwa ne yayin da suke zaman dar dar da yahudawan isra'ila, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai, Allah ya karba mana, Don Alfarman annabi S.A.w

YAU WATA GOMA KENAN DA MUTUWAN SARKI SHEHU IDRIS Yau ashirin ga watan yuli , Wanda ya yi daidai da ashirin ga watan satu...
20/07/2021

YAU WATA GOMA KENAN DA MUTUWAN SARKI SHEHU IDRIS
Yau ashirin ga watan yuli , Wanda ya yi daidai da ashirin ga watan satumba, ranan da Allah ya dauki ran mai martaba sarkin ZAZZAU shehu idris , Yau wata goma kenan da rasuwansa.
Muna fatan Allah ya jaddada rahama gareshi Ameen.

BARDA DA SALLAH DARAKTA SAIRADarakta mal Aminu saira, mashiryin film mai farin jini mai kuma dogon zango wato "labarina"...
20/07/2021

BARDA DA SALLAH DARAKTA SAIRA
Darakta mal Aminu saira, mashiryin film mai farin jini mai kuma dogon zango wato "labarina" barka da sallah, Allah ya raya zuriya

KWANLIYAN SARKIN ZAZZAU Mai martaba sarkin ambassador Ahmadu nuhu Bamalli, dawisu sarkin ado, Allah ya kara masa lafiya ...
20/07/2021

KWANLIYAN SARKIN ZAZZAU
Mai martaba sarkin ambassador Ahmadu nuhu Bamalli, dawisu sarkin ado, Allah ya kara masa lafiya da nisan kwana

FITOWAN SARKIN ZAZZAU FILIN SALLAN IDIMai martaba sarkin zazzau Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli yayin daya fito zuwa wajen...
20/07/2021

FITOWAN SARKIN ZAZZAU FILIN SALLAN IDI
Mai martaba sarkin zazzau Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli yayin daya fito zuwa wajen sallan idi da yake filin mallawa a birnin zaria .

SARKIN KANO WAJEN SALLAN IDIMai marataba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, a yayin da yake jiran sallan idi a birnin ...
20/07/2021

SARKIN KANO WAJEN SALLAN IDI
Mai marataba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, a yayin da yake jiran sallan idi a birnin kano.

YADDA PROFESSOR SALISU YAHAYA YA BADA SALLAH IDI A KANOKowa ya sani professor salisu yahaya shine Wanda gwamnatin jihar ...
20/07/2021

YADDA PROFESSOR SALISU YAHAYA YA BADA SALLAH IDI A KANO
Kowa ya sani professor salisu yahaya shine Wanda gwamnatin jihar kano ta nada ya alkalanta muqabala da ya gudana tsakanin gwamnatin kano da Mal abduljabbar.
Yau take sallah goma ga watan zhul hijjah , kuma shine limamun masallacin federal housing estate ,sharada kano, yayi khuduba mai kyau, inda ya jawo hankalin mutane game da taimakekeniya da kuma tallafawa marasu karfi, Allah ya sakama mallan da alheri, taqabballahumma minna was minkum.

YANDA SARKI ALI NUHU YA GUDANAR DA SALLAN IDI Fitaccen jarumi sarki Ali nuhu ,ya gudanar da sallah idin a kano kamar yad...
20/07/2021

YANDA SARKI ALI NUHU YA GUDANAR DA SALLAN IDI
Fitaccen jarumi sarki Ali nuhu ,ya gudanar da sallah idin a kano kamar yadda sauran al'ummar musulmi a fadan duniya.
Munama sarki Ali nuhu barka da sallah, taqabbalallahu minna wa minkum.

16/10/2020

Shafin kakaki news na mika sakon taya murna ga sabon sarkin zazzau kuma sarki na goma sha tara a daulan fulani wato Mai martaba Ambasador Ahmed Nuhu Bamalli, Allah ya tayishi riko ameen.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amsakuwa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Kaduna

Show All