Sheik abulfathi sani attijjani page

Sheik abulfathi sani attijjani page Domin kawo karatuttukan malaman dariqa da iliman tarwa gamida sanin Labarai na tijjaniyya dake faruwa
(1)

NATIONAL DIWANI KANO 2024 Wanda ake gabatarwa yau Yaya da Jikokin shehu Ibrahim da malamai da yan uwa sunsamu Halarta
20/01/2024

NATIONAL DIWANI KANO 2024

Wanda ake gabatarwa yau Yaya da Jikokin shehu Ibrahim da malamai da yan uwa sunsamu Halarta

19/01/2024
Lafiya da Nisan kwana ya maulana
19/01/2024

Lafiya da Nisan kwana ya maulana

Young sheikh zaria Tare da  khalifan Sheikh Shuaibu Niger da wasu yan uwa daga kasar Niger 🇳🇪.
19/01/2024

Young sheikh zaria Tare da khalifan Sheikh Shuaibu Niger da wasu yan uwa daga kasar Niger 🇳🇪.

Allah yakasheka acan Tunda bakason taimakon annabi s a w Allah yahanaka tun aduniyaKotu tabada umarnin k**a Dr Dan mama ...
19/01/2024

Allah yakasheka acan Tunda bakason taimakon annabi s a w Allah yahanaka tun aduniya

Kotu tabada umarnin k**a Dr Dan mama idrisu himarun Dutsen tanshi

17/01/2024

Daga Jahar Gombe

Ziyara Khalifa Sheikh Sayyadi Bashir Sheikh Tijjani Zangon Bare/Bari Kano

Zawiyyar Sheikh Modibbo Tukur Gombe

Taskiya Alfaida Media

17/01/2024
17/01/2024

Shawara da kuma kira ga malaman yaranan marasa kunya.

daga maulana Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi

Khadimul Faidha General Sheikh Ibrahim Sheikh Ɗahiru Usman a Raudar Manzon Allah s a w ❤️Allah Yaqara Kusanci Maulana
16/01/2024

Khadimul Faidha General Sheikh Ibrahim Sheikh Ɗahiru Usman a Raudar Manzon Allah s a w ❤️

Allah Yaqara Kusanci Maulana

ME YASA MUTANE KE RENA MALAMAN ADDINI NE? 1- Duk yadda likita zai furta zance a fanninsa, kokari ake a nemo mafita akan ...
15/01/2024

ME YASA MUTANE KE RENA MALAMAN ADDINI NE?

1- Duk yadda likita zai furta zance a fanninsa, kokari ake a nemo mafita akan abinda ya furta, baka taba ji wani ya tsaya yana masa inkari.

2- Idan ka kai abin hawarka wajen Injiniya, yace dai kai wani abu ya lalace cikin inji, ba tsayawa zakayi kana masa inkari ba, face kokarin neman mafita.

AMMA.

Idan Malamin Addini yayi zance, da ya gina akan zallar sani da fahimta domin kokarin ceto al'umma cikin halin wata matsala da take ciki, sai wasu makirai su gutsuri inda suke so a zancen su yada jahilai kuma su fito suna ta inkari, su basu karanta ba b***e ace sun sani, kawai suna auna addini da tunaninsu ne abinda yayi musu dadi su dauka, abinda ya sabawa tunaninsu sai suyi zagi.

LALLAI WANNAN MATSALACE MAI GIRMA DAKE ADDABAR AL'UMMAR MUSULMIN NIGERIA.

ALLAH YA KYAUTA.

KAI TSAYE DAGA BIRNIN MADINAH!!!Alhamdulillah Maulanmu Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi R T A, Ya Sauka Lafiya
12/01/2024

KAI TSAYE DAGA BIRNIN MADINAH!!!

Alhamdulillah Maulanmu Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi R T A, Ya Sauka Lafiya

YANZU YANZU: DAGA ABUJA  ZUWA ƘASAR SAUDIYYA ✈️Alhamdulillah Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi da tawagar sa s**a daga ...
12/01/2024

YANZU YANZU: DAGA ABUJA ZUWA ƘASAR SAUDIYYA ✈️

Alhamdulillah Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi da tawagar sa s**a daga babban airport na birnin tarayya Abuja zuwa kasa Mai tsarki,

Muna fatan ubangiji Allah yakaisu lafiya yadawo mana dasu lafiya Alfarmar Manzon Allah s-a-w

Young Sheikh  kenan tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a KANO.
12/01/2024

Young Sheikh kenan tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a KANO.

Allahu Akbar Aikin Kenan Zikiri da Salati Babanmu Maganin Kukanmu Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi R T A.Allah Yaqara Lafiya d...
11/01/2024

Allahu Akbar Aikin Kenan Zikiri da Salati
Babanmu Maganin Kukanmu Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi R T A.

Allah Yaqara Lafiya da Nisan kwana Maulana

Ina yan Faira suke ne ko zaku iya fadamana wacece Wannan?
11/01/2024

Ina yan Faira suke ne

ko zaku iya fadamana wacece Wannan?

Young Sheikh tareda Maulaty sayyada Rahamatullah Inyass.
11/01/2024

Young Sheikh tareda Maulaty sayyada Rahamatullah Inyass.

Madina ziyarar masoyi S a w
11/01/2024

Madina ziyarar masoyi S a w

09/01/2024

KAI TSAYE:

MAULIDI

Daga garin ķiyari Mal Sidi ƙaramar hukumar Gwami L.G.A Gombe State

Sheikh Modibbo Isah Shango Education Secretary Fityanul Islam Gombe

Taskiya Alfaida Media

Address

Gombe State Ng West Africa Hausa
Gombe
09128860422

Telephone

+2348108256575

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheik abulfathi sani attijjani page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheik abulfathi sani attijjani page:

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Gombe

Show All