
12/01/2023
Lillahi wa inna ilaihi raji'un
Allah ya yiwa Sheikh Adamu Abdulhamid Usmam Rasuwa Mahaifin
Shigaban Majalisar Malamai Jibwis Gombe State National Heatquater Jos Nigeria (Drector Jibwis Gombe State Directorate Of Education)Sheikh Hamza Adamu Abdulhameed
Janaza Karfe Biyu masallaci Jumma’a Na daya Dake New Commercial Area Gombe Karfe 02:00 Na Rana