HMG News

HMG News Jaridar HMG News Jarida ce Da Zata Ringa Kawo Muku Sahihan Labarai daga Harshen Hausa

05/01/2025

Takaitattun Labarai

Gwamna Inuwa Yahaya Zai Gudanar da Tattaunawa Kai Tsaye da 'Yan Jarida A YauGwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya,...
05/01/2025

Gwamna Inuwa Yahaya Zai Gudanar da Tattaunawa Kai Tsaye da 'Yan Jarida A Yau

Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, zai jagoranci wata tattaunawa kai tsaye da 'yan jarida domin kwata na farko na shekarar 2025 a yau, Lahadi, 5 ga Janairu, 2025, daga karfe 7:30 na yamma zuwa 9:00 na dare.

Wannan tattaunawa na tsawon awa 1 da minti 30 za ta kasance kai tsaye a tashar GMTV, NTA Gombe (a kan Startimes da NIGCOMSAT), GMC Radio (91.9 FM), Progress Radio (97.3 FM), Amana Radio (98.1 FM), Vision FM (92.7 FM), da kuma FRCN Jewel FM (103.5 FM).

Haka kuma za a iya kallon wannan shiri kai tsaye a shafin YouTube, shafukan Gombe Media and Publicity da Abdul No Shaking, da kuma sauran dandamali na sada zumunta.

Tattaunawar kowane lokaci da ake gudanarwa na wannan lokaci wata dama ce ga Gwamnan don sabunta bayani kan manyan abubuwan da s**a shafi jihar tare da tattaunawa kai tsaye da jama’a kan muhimman batutuwa.

Wannan karon, Gombe Media Corporation (GMC) ne za su dauki nauyin shirya wannan tattaunawa.

Ismaila Uba Misilli
Daraktan yaɗa labaran gidan gwamnatin jahar Gombe

31/12/2024

Labarai

Al'ummar kasar Dukku sun wayi gari da rashin Galadiman Dukku, jana'iza 2:00pm a kofar gidan Mai Martaba Sarkin Dukku. Da...
26/08/2023

Al'ummar kasar Dukku sun wayi gari da rashin Galadiman Dukku, jana'iza 2:00pm a kofar gidan Mai Martaba Sarkin Dukku. Da fatan Allah ya jikanshi da rahama

HMG Newss

26/08/2023

Nijar ta musanta korar jakadiyar Amurka daga ƙasar

22/08/2023

Tushen Arziƙi Muhammadu Rasulillah ﷺ S.A.W 💔💓🤍

ALHAMDULILLAH: matar da Yunwa takusa Sanadiyar mutuwar ya'yanta GudaHudu a Jihar Katsina ta samu tallafin kudiNaira mily...
22/08/2023

ALHAMDULILLAH: matar da Yunwa ta
kusa Sanadiyar mutuwar ya'yanta Guda
Hudu a Jihar Katsina ta samu tallafin kudi
Naira milyan 7

An Siyo Mata kayan Abincin Sannan Zata
fara Sana'a da Ragowar kuɗin

Allah ya Saka Kowa da Alheri

Karamin Ministan Noma da Abinci - Aliyu Sabi AbdullahiMinistan yada labarai da wayar da kan jama'a - Muhammad IdrisMinis...
21/08/2023

Karamin Ministan Noma da Abinci - Aliyu Sabi Abdullahi

Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a - Muhammad Idris

Ministan kula muhalli - Ishak Salako

Ministan kudi da hadin kai na tattalin arziki - Wale Odun

Ministan sadarwa da kirkire-kirkire da tattalin arzikin dijital - Bosun Tijani

21/08/2023

Preparing Testing HMG News

Kucigaba Da Kasancewa Da Sashin Labarun 📹 Na HMG News Domin Samun Labaru Da Dumiduminsu 💥
20/08/2023

Kucigaba Da Kasancewa Da Sashin Labarun 📹 Na HMG News Domin Samun Labaru Da Dumiduminsu 💥

Kwamitin shiga tsakani na Ecowas ya sake koma wa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ...
19/08/2023

Kwamitin shiga tsakani na Ecowas ya sake koma wa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ta hanyar lumana.

17/08/2023

Gwamnatin tarayya ta amince a baiwa kowace jiha naira biliyan 5 don ragewa jama'a raɗaɗin cire tallafin man fetur.

SUBHANALLAH: Tsananin Yunwa Ta Sa Mata Da Yara Fitowa Zanga-Zanga A Yankin Rigasa Dake Kaduna
17/08/2023

SUBHANALLAH: Tsananin Yunwa Ta Sa Mata Da Yara Fitowa Zanga-Zanga A Yankin Rigasa Dake Kaduna

Ku biyomu Dan jin shirye shiryen mu masu fadakardaku da ilmatar daku da kuma nishadantar daku HMG News
16/08/2023

Ku biyomu Dan jin shirye shiryen mu masu fadakardaku da ilmatar daku da kuma nishadantar daku HMG News

Tinubu yana nazari a kan dawo da 'tallafin man fetur na wucin gadi'Shugaba Bola Tinubu na duba yiwuwar ba da “tallafin d...
15/08/2023

Tinubu yana nazari a kan dawo da 'tallafin man fetur na wucin gadi'

Shugaba Bola Tinubu na duba yiwuwar ba da “tallafin danyen mai na wucin gadi” kan man fetur yayin da farashin danyen mai da kuma farashin canjin waje ke ci gaba da hauhawa, inji jaridar TheCable.

Har yanzu dai bai karkare yiwuwar hakan ba, kamar yadda majiyar fadar shugaban kasa ta shaidawa TheCable, amma shawarar tana kan teburi ana tattaunawa akai, a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da koke koke cikin mawuyacin hali na tattalin arziki bayan cire tallafin man fetur din da Tinubu yayi a watan Mayun 2023.

Tuni dai kungiyoyin kwadago s**a yi barazanar shiga yajin aiki na har abada idan farashin man fetur ya ci gaba da hauhawa.

A ranar Litinin din da ta gabata ne gwamnatin kasar Kenya ta sake gabatar da tallafin man fetur domin dakile tashin farashin man fetur da kananzir da dizal a kasar ta.

15/08/2023

Daga Ina kuke bibiyar Shafin HMG News

15/08/2023

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HMG News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HMG News:

Videos

Share