Pantami Live.TV

Pantami Live.TV Pantami live.TV is an online Channel.

21/10/2025

Toh ya maganar Azkar ɗin safe?🤗

Shin Kayi kuwa ?

21/10/2025

Yau Talata, 29 Rabi’ul Thani 1447H / 21 Oct 2025.

Ya Allah, Ka mana Rahma Ka bamu Aljannah.

19/10/2025

Azkar ɗin safe minti 15 ya isheka.

Zaka wuni cikin kariyar Ubangiji.

19/10/2025

Yau Lahadi, 27 Rabi’ul Thani 1447H / 19 Oct 2025.

Ya Allah, Ka yassare mana.

19/10/2025

Akwai jana'iza a masallacin bolari filin kwallo karfe 11:00am Na Miji.

Allah ya gafarta masa.

Cristiano Ronaldo ya cimma zura ƙwallaye (949).✅ Real Madrid 450 ✅ Manchester United 145 ✅ Portugal 143 ✅ Juventus 101 ✅...
18/10/2025

Cristiano Ronaldo ya cimma zura ƙwallaye (949).

✅ Real Madrid 450
✅ Manchester United 145
✅ Portugal 143
✅ Juventus 101
✅ Al-Nassr 104
✅ Lisbon 5

Ƙwallaye 51 ne kawai s**a rage ya cimma 1,000.

• Fagen Wasanni

Innalillahi wa inna ilaihir rajuhun.Allah yayi wa Alh Usman rasuwa (Baban Adamu Dan masi youth leader na Apc pamtami).Al...
18/10/2025

Innalillahi wa inna ilaihir rajuhun.

Allah yayi wa Alh Usman rasuwa
(Baban Adamu Dan masi youth leader na Apc pamtami).

Allah yasa jinya da yayi ya zame kaffara gareshi.

Address

Pantami Quarters Near M/kuri Primary School Gombe
Gombe

Telephone

+2348080171300

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantami Live.TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pantami Live.TV:

Share