03/10/2024
ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!! ππ’
Tele-gram sun dawo da haukansu na rufewa mutane Account, dole kukiyaye wannan dokokin, kayi Copy ko kayi Sharing domin kare kanku daga BANNING π
1 Banda yiwa wanda baka sani ba magana
2 Banda Tura Link a groups
3 Banda yin chat da Hausa a group
4 Banda yawan amfani da VPN
5 Karufe Identity Ιinka kamar Phone No
6 A tsagaita shiga Telegram da VPN
Allah ya kare mana Accounts Ιinmu da dukiyoyinmu Amin.